Karamar Sheikh Dahiru Bauchi Ga Dan Izala Minister Isa Ali Pantami Tabashi Mamaki A Tattaunawarsu

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 17. 08. 2021
  • Sheikh Dahiru Bauchi, Yabaiwa Minister Isa Ali Pantami Mamaki A Tattaunawarsu Kashi Na Biyu A Abuja, Bayan yayi Ta'aziyya na Rashin Almajiran Shehi Na JOS, Shaykh Dahiru Usman Bauchi yana tambayan Dr Isa Ali Ibrahim Pantami labarin wasu daga iyayensa da kakanunsa da suka tashi tare a Malala da Wuro-Tale a karamar hukumar Dukku, Jihar Gombe wanda suka rayu tare da Shaihi tun suna kanana.
    Ganawar ta faru ne, lokacin da Dr yaje wajensa da sakon ta'aziyya da jaje.
    Allah Ya jikan iyayenmu da malaman mu,
    By: Management

Komentáře • 21

  • @aboubacarmahamadouhabibou4304

    Allah wadaran masu neman yardan mutum

  • @muhammedabdullahimuhammed6995

    Allah ya qara hada Kan MUSULUNCI da musulmai

  • @user-lh8co3wm8p
    @user-lh8co3wm8p Před 6 měsíci

    Isa Ali Pantani bayani akan Dr sani

  • @mukhtaralmou2053
    @mukhtaralmou2053 Před 2 lety +1

    Macha allahu Allah yabada lada

  • @magicameerhandsome3931
    @magicameerhandsome3931 Před 2 lety +2

    Ya shehu

  • @nurayunus395
    @nurayunus395 Před rokem

    Allah ya kara hadakan musulman duniya baki daya

  • @abdulrahmanhusaini4728

    Allah ka qara shiryar da Yan Ahlussunnah kan ta farki me kyau
    Allah ka qara Mana San manzon Allah.
    Allah ka ganar damu gaski kabamu ikon binta ka kma ganar damu qarya da kuskure kabamu ikon kauce masu.
    Allah ya qara hada kawunanmu akan qur'ani da Sunnah.

  • @idirissabdalla8493
    @idirissabdalla8493 Před 2 lety +1

    Macha allah

  • @aishaabubakar1606
    @aishaabubakar1606 Před 2 lety

    Gaskiya dayane

  • @illiyassousadou9381
    @illiyassousadou9381 Před 2 lety

    Allah biyaka pantami

  • @nurayusuf1042
    @nurayusuf1042 Před 2 lety

    Masha Allah

  • @aguieshamsudeen2575
    @aguieshamsudeen2575 Před 2 lety +2

    Ya Allah
    Allah Kamana Tsari Da Sharin Yan izala Dan Annabi Muhammadu

    • @abdulrahmanhusaini4728
      @abdulrahmanhusaini4728 Před 2 lety +1

      Allah ka qara shiryar da Yan Ahlussunnah kan ta farki me kyau
      Allah ka qara Mana San manzon Allah.
      Allah ka ganar damu gaski kabamu ikon binta ka kma ganar damu qarya da kuskure kabamu ikon kauce masu.
      Allah yasa ka gane miye Sunnah don kaji dadin rayuwa duniya da lahira
      Kaji Dan uwa

    • @balarabacikaji9259
      @balarabacikaji9259 Před 2 lety +1

      Kune kuke da sharri ba Dan izala ba wawa sakara maras tarbiyyah

    • @jackustaz
      @jackustaz Před 2 lety +3

      Dan Uwana Ni Dan Tijjaniyya ne gaba da baya, Amma a iya koyarwar da malamaina sukabani bantaba daukan Dan izala sharri ba, tsakanimmu da su sabanin fahimta a wasu mas'aloli, Amma a asalin addini Yan uwammu ne Musulmai, sabanin fahimta Kuma bazai taba ciresu Daga addini ba, dumin Mai fada dai-dai Babu kuskure sai Manzon Allah SAW, Wanda shi kadai Ake saukowa da wahayi gareshi, Amma kama daga Sahabbai har izuwa karnin da muke ciki ba a taba rashin samun sabani tsakanin Malami ba, amma duk da haka Wanda Allah SWT ya bashi hasken Fahimta bazai taba Rena Wanda yasabamasa a ra'yi ba, Dan yasan fahimtarshi ce, Amma Kuma Yan Uwan juna ne, ga Imamuna Malik me yake cewa كل يؤخذ من كلامه ويرد إلا" صاحب هذا المقام" ويشر إلي قبره صلي الله عليه وسلم

    • @shahuabdullahi1196
      @shahuabdullahi1196 Před 9 měsíci

      Kaga Kai jahiline Wawa jaki Dan izalar da kake cewa ALLAH kareka daga sharrinsu ya nunama kaine me Neman sharri idan haka ne a ranka to yabika Kai da kake Neman sharrin

    • @djamilasalifou1055
      @djamilasalifou1055 Před 8 měsíci

      ​@@jackustazwlhnaji dadin wannan bayani naka, Allah ya kara fahimtar da mu ya doramu akan daidai ya kuma hada kan musulmi baki daya

  • @user-bq7it7fb6w
    @user-bq7it7fb6w Před 2 lety

    🤩

  • @illiyassousadou9381
    @illiyassousadou9381 Před 2 lety

    Bakarya