Idan Mace Ta Dade Batayi Aure ba, Itama Sai Likita Yana Duba Kwakwalwarta.? | Tambayoyi Da Amsa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Tambayoyi
    1. Ni Matashi ne, na isa aure, ina da sana'a, Amma mahaifiyata tace ba yanzu ba wai ban isa Aure ba.
    2. Shin Za a iya Tarayya akan sadaka jariya.?
    3. Shin muma mata idan muka dade ba muyi aure ba sai muna zuwa ana duba mana kwakwalwarmu.?
    4. Yaya na ya dade baiyi aure ba, idan yana magana kamar bashi da hankali
    5. Yadda Ake Fitar da Zakkar Kayan Abinci.
    6. Shawara ga Iyaye akan wayar 'ya'yansu.
    7. Shawara ga Masu rariyar hannu.

Komentáře • 76

  • @YassineTassiou
    @YassineTassiou Před měsícem

    Allah kasa musakawa iyayanmu da alqairi dan issar Annabi Muhammad s a w 🤲🕋📿🤲💯

  • @user-hh4eh4cd7w
    @user-hh4eh4cd7w Před 7 měsíci +4

    Mallam Allah yara nisan kwana. I always educative with your lectures and is change my entire life. May almighty Allah increase your knowledge and wisdom. From Lagos

  • @MD-hm8br
    @MD-hm8br Před 7 měsíci +3

    Allahumma Salli wa Sallam Ala Nabiyyina Muhammad

  • @aboubacarmahamadouaboubaca8037
    @aboubacarmahamadouaboubaca8037 Před 7 měsíci +8

    Allah yakarawa malam lafiya

  • @user-jm8kh9ig3o
    @user-jm8kh9ig3o Před měsícem

    ماشاءالله جزاكالله خيرا Malan Aminou Allah ya kara lafiya da nisa kwona

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 Před 7 měsíci +3

    Wannan gaskiya ne prop sheikh Muhammad aminu daurawa jzkl khairan

  • @maryam6369
    @maryam6369 Před 7 měsíci +1

    Masha Allah 🥰🥰🥰

  • @SaniAli-hu4ud
    @SaniAli-hu4ud Před 3 měsíci

    Macha Allah

  • @GumsuMohammed
    @GumsuMohammed Před 7 měsíci +1

    Ubangiji
    Allah
    Yakarawa
    Malam
    Daraja
    Masha
    Allah

  • @FatimaAdamu-jy5pp
    @FatimaAdamu-jy5pp Před 7 měsíci +1

    Masha Allah,Allah ya karawa malam lfy da nisan kwana mai albarka

  • @BAIHAKIMUHAMMAD-jn1ux
    @BAIHAKIMUHAMMAD-jn1ux Před 4 měsíci

    Allah yasa da alkhairi

  • @ZoZo-je7nl
    @ZoZo-je7nl Před 7 měsíci +4

    جزاكم الله خيرا

  • @user-ko4nf5yd8j
    @user-ko4nf5yd8j Před 5 měsíci

    ❤❤masha ahlha

  • @ismailaahmad508
    @ismailaahmad508 Před 7 měsíci +1

    Asslm Sheikh barka da warhaka Nima wannan yafaru Dani Nayi ta farkon zabina akasamu Matsala Amma ta 2 dayake bàbatace tasamomin Muna Nan lafiya Lau Alhamdulillahi

  • @LubabatuGarba-dt6en
    @LubabatuGarba-dt6en Před 4 měsíci

    Allah

  • @khadijahjibrin4500
    @khadijahjibrin4500 Před 7 měsíci +5

    Allah ya karawa Malam lfyvda daraja.. Ai kuwa maza sune sukafi kashe mata over! Da hawan jini da ciwon zuciya. Silent killer maza sukewa mata Malam.

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 Před 7 měsíci

      Wallahi gaskiya ne, fadi ki kuma fade, ai maza sun fimu wayo iya ruwa fidda kai

    • @garbafadlu2699
      @garbafadlu2699 Před 7 měsíci

      Dama tunanenku iri dayane abinda hake nufi kowa ya gyara halinsa . Amma case din Mata sunfi kashe Maza yafi yawa . Allah yasa mudace

    • @user-gd4vh7rj9l
      @user-gd4vh7rj9l Před 7 měsíci

      Toh meyasa ba a samuba cikin mazan sai a mata mallama ku gyara kawai

  • @muhammadkhamisalameen7780
    @muhammadkhamisalameen7780 Před 6 měsíci

    Masha Allah
    Malam haƙiƙa nayi matuƙar jin daɗi so sai ganin yanda ka faɗa kar gameda masu faɗin rariyar hannu.
    Allah ya ƙara himma da lafiya

  • @user-yu4si4nv7o
    @user-yu4si4nv7o Před 5 měsíci

    The eliquent teacher may bless you knowledge.

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk Před 7 měsíci

    Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira

  • @sulemanaadam4085
    @sulemanaadam4085 Před 6 měsíci

    Ya salam Allah will protect us all AMEEN

  • @salisuadamu2151
    @salisuadamu2151 Před 4 měsíci

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @BuhariRoukayatou-bn2uk
    @BuhariRoukayatou-bn2uk Před 7 měsíci

    Masha Allah Allah ya Bada lada malam

  • @mammiauwal5228
    @mammiauwal5228 Před 7 měsíci

    Maa shaa Allah
    Mun gode 🙏🏻 Allah ya saka

  • @mamannura5295
    @mamannura5295 Před 7 měsíci +1

    Masha allah allah ya Kara kusanci da annabi ❤❤s a w❤❤❤🇳🇪🇳🇪

  • @nasibayusuf4145
    @nasibayusuf4145 Před 7 měsíci

    Masha Allah.. Allah yabada lada malam

  • @MD-hm8br
    @MD-hm8br Před 7 měsíci

    Subhanallah, Astagfirullah, Allahu Akbar

  • @user-xy3mw6be8h
    @user-xy3mw6be8h Před 7 měsíci

    Masha allahu malam

  • @ummibukar084
    @ummibukar084 Před 7 měsíci +1

    To Mallam inshallahu zamuje muga Dr

  • @user-gt1wh7dc8k
    @user-gt1wh7dc8k Před 6 měsíci

    Masha Allah

  • @AdamuMurjanatu
    @AdamuMurjanatu Před 7 měsíci

    Jazakallahu khair
    Malam Allah ya Kara basira

  • @sadiyaharunahussain
    @sadiyaharunahussain Před 5 měsíci +1

    Allah ya Kara Lpy malan
    An kashe Yarinyar yar shekara 4 (Hanifa) a kano kuma namiji ne

  • @ummusalmaabubakarkita2416
    @ummusalmaabubakarkita2416 Před 7 měsíci +2

    MashAllh❤❤❤

  • @sharafi24tv81
    @sharafi24tv81 Před 7 měsíci

    Masha Allah Malam ❤

  • @AmadouMoussa-z9e
    @AmadouMoussa-z9e Před 6 dny

    ❤❤❤

  • @user-zw5px1hi3j
    @user-zw5px1hi3j Před 7 měsíci +3

    Malan daurawa ina yinka🇳🇪🇳🇪

  • @taibaabubakari5550
    @taibaabubakari5550 Před 7 měsíci

    Masha Allah Tabarakallah Sheikh ❤❤❤

  • @muhammadrufai7125
    @muhammadrufai7125 Před 7 měsíci

    Jazakallahu khairan

  • @salisuadamu2151
    @salisuadamu2151 Před 4 měsíci

    ❤❤❤❤❤❤

  • @user-yd3po4dm7p
    @user-yd3po4dm7p Před 4 měsíci

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @mahamadoumohamed7453
    @mahamadoumohamed7453 Před 4 měsíci

    Slm Allah ya Kara lafiya me albarka malam inada tambaya Wanda yayi SATA kudi sai yameda su Kuma yayi rantsuwa da alqur ani miye zayi

  • @user-zn7tr6wo4p
    @user-zn7tr6wo4p Před 6 měsíci

    Allah yasa mudace❤

  • @alhsanusi4003
    @alhsanusi4003 Před 6 měsíci

    Wlh malam kagayi gaskiya nima hakan tafaru dani wlh naji dadin auren mama alhamdulilah

  • @AdamouMela-c6o
    @AdamouMela-c6o Před 26 dny

    C

  • @user-gb4uo1yz8g
    @user-gb4uo1yz8g Před 5 měsíci

    👍🏿🤗🤲🤲🤲

  • @ahmedmewka3463
    @ahmedmewka3463 Před 6 měsíci +1

    Gaskiya😢

  • @Tanimuyusufmuazu-ld4lu
    @Tanimuyusufmuazu-ld4lu Před 7 měsíci

    Allah ya sakamaka da mafificin alkhairi duniya da lahira malam

  • @Muhammadmukhtar-fl1zw
    @Muhammadmukhtar-fl1zw Před 7 měsíci

    Malam aminu Allah yasaka maka da Alhairi

  • @user-gt1wh7dc8k
    @user-gt1wh7dc8k Před 6 měsíci

    Aalm

  • @user-xd6nu4jk3t
    @user-xd6nu4jk3t Před 6 měsíci

    Allah Ya sa ka da Alheri

  • @user-ib4ir7qr6f
    @user-ib4ir7qr6f Před 7 měsíci

    Allah yakarawa mlm lpy

  • @zakariahmadabdullahi
    @zakariahmadabdullahi Před 7 měsíci

    don Allah inasan lambar malam

  • @areyousha
    @areyousha Před 4 měsíci

    Allah qara lpy malan dan allah ataimakominda number Malan

  • @user-gq2kv8xo9c
    @user-gq2kv8xo9c Před 6 měsíci

    Aslm malam miye hukuncin Wanda kusanci matarsa a,lokacin jego

  • @user-wh2fd7rp4t
    @user-wh2fd7rp4t Před 5 měsíci

    SLM malam shekara nawa mace za tayi ace sai anduba kwakwaluwarta?

  • @MamansaniIbrahim-zq9pz
    @MamansaniIbrahim-zq9pz Před 7 měsíci

    😢😢😢

  • @KadAbdoul-ww7ey
    @KadAbdoul-ww7ey Před 6 měsíci

    Allah ya biya malam😂😂😂😂

  • @NaziumaazuMaazi
    @NaziumaazuMaazi Před 7 měsíci

    Malaninasoaureyazaayi

  • @dawudibrahim1438
    @dawudibrahim1438 Před 7 měsíci

    Alhmdllh Mlm Ina Buqatar Number

  • @user-dl4tp7mx8s
    @user-dl4tp7mx8s Před 5 měsíci

    😢😢😢😂😂😂❤❤❤

  • @user-bh2zu5ph7c
    @user-bh2zu5ph7c Před 7 měsíci

    Ai indai uwace zata yiwa danta zabi to bayan ta zaba maka me kyan hali to harda kyau ma tana dubawa,

  • @kreemy2211
    @kreemy2211 Před 7 měsíci

    Idan ta dade batayi aure ba? Ko idan ta dade babu saduwar aure? Don yawanci ma’aurata sunan suna da aure ne amma mazan basa sauke musu hakkin aure wasu ma zakaji sunce basu da banbanci da budurwa kwatakwata batasan menene dadin aure ba. Allah ka shiryar da masu dabi’a irin wannan

  • @user-jl3zq8mn9f
    @user-jl3zq8mn9f Před 7 měsíci +7

    😢😢😢😂😂🎉🎉🎉

  • @zanourainial-oumar7987
    @zanourainial-oumar7987 Před 7 měsíci

    😂😂😂😂

  • @user-xy3mw6be8h
    @user-xy3mw6be8h Před 7 měsíci

    Malan inason nomber

  • @abdulrahmanibrahim5787
    @abdulrahmanibrahim5787 Před 7 měsíci

    gsky ne malam 😂😂😂

  • @laminibrahim6465
    @laminibrahim6465 Před 7 měsíci

    Masha Allah

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 Před 7 měsíci

    جزاكم الله خيرا

  • @user-pg1cf4nq3v
    @user-pg1cf4nq3v Před 6 měsíci

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ibrahimandi4226
    @ibrahimandi4226 Před 7 měsíci

    Masha Allah

  • @user-hn9lr5pl4p
    @user-hn9lr5pl4p Před 4 měsíci

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤