Ku San Malamanku tare da Farfesa Isa Ali Pantami

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 24. 01. 2024
  • Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya, ya faɗa mana yadda karatun Addinin Musulunci da na Boko da kuma shugabanci suka haɗu a rayuwarsa.

Komentáře • 207