Ku San Malamanku tare da Sheikh Salihu Alkali Zaria

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Shirin Ku San Malamanku na wannan makon ya tattauna da fitaccen malamin nan na addinin Musulunci Sheikh Salihu Zaria, wanda ake yawan yada bidiyonsa a kafofin sada zumunta.
    A cikin shirin, Malamin ya bayyana tarihinsa, da abin da ya fi faranta masa rai, da kuma babban burin da yake da shi.

Komentáře • 116