Ku San Malamanku tare da Sheikh Dr Jabir Sani Maihula

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Sheikh Dr Jabir Sani Maihula ya ce zamansa a Ingila a lokacin da yake karatun digirin-digirgir ya taimaka masa ƙwarai wajen ƙwarewa a harkar amfani da shafukan sada zumunta wajen gabatar da da'awarsa.
    Malamin ya faɗi hakan ne a wata hira da ya yi da BBC Hausa a shirinta na Ku San Malamanku.
    Ya ce a shekarar 2016 ne ya fara amfani da shafukan sada zumunta wajen yin tafsiri kai tsaye a bidiyo a shafin Facebook.

Komentáře • 54