Ku san malamanku tare da Sheikh Tukur al-Mannar

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Sheikh Tukur al-Mannar fitaccen malamanin addinin Musulunci ne wanda yake zaune a jihar Kaduna.
    Malamin ya bayyana mana tarihin rayuwarsa da irin tambayoyin da mata suka fi yawan yi masa.

Komentáře • 24