Masha'allah. Malam tabbas maganarka gaskiya ce. Allah ya kara ma Imani da tsoron sa,ya albarkaci zuri'a ka,da mu bakidaya.Allah ya karamana irinka a Nigeria.wallahi Malam Muna karuwa da dukkanin shawarwarin ka.mun gode. Allah ya sakama da alkhairi.
Masha Allah, mudai MLM fatan mu a gareka shine, idan har kujerar Gwamnan Gombe zata zama alkhairi agareka da mu al ummar jahar Gombe, muna rokon Allah ya karkato da zuciyar ka zuwa wannan kujerar, ina maka fatan alkhairi 🤩🤩🤩
Masha Allah Allah yakarama rayuwa albarka my sheikh
Allah ya kara imani mlm
Masha Allah jzkl khairan sheikh
Masha aIIah tabarakaIIa maIm muna godiya aIIah ya sa agamaIafiya
Ma Sha ALLAH SWT
ALLAHU AKBAR
Barakallahu Fikum Sheikh Isa Ali Pantami
Malam Ni batijjane ne Amma wlhi ina sonka sbd Allah ina maka fatan Alkhairi
Wan nan shine akeso duk abinda zakayi kayi saboda Allah
جزاك الله ألف خير ورحمه الله والديك ❤
عليه أفضل الصلاة والسلام
Allah kara rayuwa albarka
Ma sha Allah
Allah ya kara daukaka🇩🇿🇩🇿🇩🇿
ماشاء الله تبارك الله ربنا يبارك فيك ويحفظك ❤
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين ❤
Allah ya Kara mana lfy da imani ya rabbi
ماشاء الله تبارك الله
Sana'a goma maganin barcin Rana.
Allah ya sakamaka daAlkairi ameen
MASHA ALLAH❤❤❤
ALLAH YAYI MAKA ALBARKA
MUNA KAUNARKA DON ALLAH
Allah ya kyarama Imani Malan ina baran adu'a zuwa gareka allah ya cikamin bukyatuna na alkhairi duniya da lahira ameen
Allah ya Kara daukaka malam
Masha Allah wannan gaskiya ne malam,Jazakallah khairan.
Ameeeen ya hayyu ya qayyum
Allah yakarawa rayuwarka albarka
Allah nah Ya cigaba da Zama tare da Kai har abada, our able Fadeelatush Sheikh. Amin yaa Hayyu Yaa Qayyoom.
Masha'allah. Malam tabbas maganarka gaskiya ce. Allah ya kara ma Imani da tsoron sa,ya albarkaci zuri'a ka,da mu bakidaya.Allah ya karamana irinka a Nigeria.wallahi Malam Muna karuwa da dukkanin shawarwarin ka.mun gode. Allah ya sakama da alkhairi.
Allah y Kara Imani da tsoron Allah y shekhna daga pantamin kadassaka
Macha allah mallam allah yakara basira
May Allah
Jazakumullahu khairan.
محبك من بلاد النيجر، حفظك الله ورعاك شيخنا الفاضل.
جزاكم الله خيرا يا شيخ
Barakallahufihi
Masha'allah Allah yakarama malam lfy
Macha Allah jazakhalahu khairan 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Malam abinda yasa irinmu basu son Malamai su shiga siyasa shine sanin yadda yan siyasa sike musamman a Nigeria. Basuda tsoron Allah
May Allah SWT make you one of his righteous servant and reward you with Jannah.❤️
Masha Allah, Allah ya Sanya ma rayuwar ka albarka ya qara ma tsoron Allah,yasa agama day duniya lafiya
ماشاء الله تبارك الرحمن
رفع الله قدرك
Allah ya biya
Allah ya Kara ilimi Mai Anfani
Barka da warahaka
الحمدلله
Kai wallahi inasonka don Allah Allah ya qarama rayuwa albarka
Wlh uhibbuka fisabilillah
Masha Allah bless you mlm
Allah yasa malam. Kaxa mah Governor Gombe 🙏🙏🙏
MAsha allah Allah ya karawa rayuwa albarka❤
May Allah preserve u
Allah yakara Imani daga phantamin Jigawa
Pantami bawan Allah, we really love you so much mlm
Masha Allah malam Allah yakara lpy da nisan kwana mai amfani
"إن الله لا يضيع أجر من أحسن عملا "
Masha Allah ❤❤❤❤
Masha Allah
Daga pantami Potiskum
Allah s w l yasakaw walam da mafificin alkairi🤲🤲
Allah ya kara tausayi da imani
Macha Allah
زادك الله علما و إيمان و اخلاص❤
*زادك الله علما وإيمانا وإخلاصا. بورك فيك
Jazakhumullahu khaira Yasheikhana
Masha Allah, mudai MLM fatan mu a gareka shine, idan har kujerar Gwamnan Gombe zata zama alkhairi agareka da mu al ummar jahar Gombe, muna rokon Allah ya karkato da zuciyar ka zuwa wannan kujerar, ina maka fatan alkhairi 🤩🤩🤩
Masha Allah Tabarakallah, Jazakallahu khairan
Allah yassa ka da alkhairi malam
Masha Allah ❤
Mâcha allah
زادكم الله ايمان
Jazakallahu bi ahsanil jaza'a ya Sheikh
حفظك الله يا شيخنا 🎉
My mentor 😍❤
mashaallah
Allah ya karbi ayyukanda kayisu daidai kuma ya daura maka a meezani inda kayi kuskure kuma, yai maka afwa.
Sana'a goma maganin maigasa pantami hafizahullah dan birnin malami gakudi ga ilmi
Ubangiji ALLAH Ya Saka Maka Da Alheri ALLAH Yajikan Haifa
Masha allah
Magananka gaskiya ne Kuma munaa bukatan ka kazamaa mana president na Nigeria Dan Allah
Masha Allah
صلوا على النبى الكريم
Allah yasa mu wanye lafiya
Malam ina neman shawara
Allah ya kara lafiya mal
Allah yakara lafiya
Ma sha Allah