Tattaunawar Prof. Isa Ali Ibrahim (Pantami) CON da tashar Sunnah TV a garin Makkah

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024

Komentáře • 125

  • @bankwanatvchannel1353
    @bankwanatvchannel1353 Před rokem +6

    Wallhi mlm ina matur kaunarka ina yima soyyaya uwa da danta burina a rayuwa shine Allah ya hadamu sako dk ismail hamisu Suleiman Kano

  • @abdullahiahmad6494
    @abdullahiahmad6494 Před rokem +8

    Toh alhmdlh dukkan godiya tatabbata ga allahu subhanahu wata'ala da yakawomu wanna lokacin, ina mai yimaka addu'a ubangiji ya kara shekaru masu albarka ubangiji ya saka mah ka da alkhairi, allah y jikan mahaifa ubangiji allah y baka dacewa a duniya da lahira amen . ina tayaka murnar kammala ai ki cikin nasara , ubangiji ya kawo babban rabo

  • @rahamasabo5880
    @rahamasabo5880 Před rokem +7

    Masha allah allah yayi ma zuriya Albarka allah yasaka muku da Aljanna Firdausi allah yakara lafiya me Albarka allah ya jikan iyaye da kakanu amin

  • @LaoualiMaazou-vm1fe
    @LaoualiMaazou-vm1fe Před rokem +6

    Masha allah muna wa malan fatan alkhairi ni dan Niger ne masoyin malan ne kuma ina fatan allah ya maimaita masa mukami wannan ministan amin ya haiyu ya kaiyum

  • @ibrahimarfat1079
    @ibrahimarfat1079 Před rokem +5

    Allah yasa mu wanye lafiya, Malam Wallahi Allah shaida ne ina kaunarka saboda Allah.
    Allah ya hadamu wataran Malam

  • @UsmanBubaUsman
    @UsmanBubaUsman Před rokem +7

    Barakallah, I'm really inspired with this Sir. Insha Allah it will be beneficial to the society around me .. Allah yasa mu wanye Lafiya ya bamu ikon zama masu amfani ga al'ummar mu...

  • @suleimankawuwa5248
    @suleimankawuwa5248 Před rokem +7

    We are proud of your Ministerial leadership. You have change the ministry of Digital Economy better then you met it.
    Thank you as you made all muslims around the world and Nigeria in particular pride.

  • @hadizachiromaali7460
    @hadizachiromaali7460 Před rokem +5

    Allahu Akbar! So proud of you mallam, May Allah Protect you & your kinds

  • @drayubabkarassalafiyyah4366

    Truly Legend ❤❤❤❤❤ I can’t stop loving you

  • @abdoulkadiriaboudou
    @abdoulkadiriaboudou Před rokem +1

    جزاكم الله خير الجزاء يا سعادة شيخنا الفاضل

  • @umarmuazu8859
    @umarmuazu8859 Před rokem +10

    والله يا شيخ أحبك في الله....أسأل الله أن يغفر لوالديك ويرحمها ويعافيها....أطال الله عمرك على طاعته، أحسن الله إليك في الدنيا والآخرة، واسأل الله أن يغفر لك ويبارك فيك وفي أهل بيتك.

  • @jamilurabiu5014
    @jamilurabiu5014 Před rokem +2

    Allah yasa aljanna tazama makoma agaremu Baki daya

  • @jfhjdgj2661
    @jfhjdgj2661 Před 7 měsíci

    جزاك الله خيرا يا الشيخنا حفظك الله من كل سوء ومكروه ويستر عليك في الدنيا والآخرة ويرحم والديك يارب

  • @adasaardfs6888
    @adasaardfs6888 Před rokem +2

    Allah ya yuwa rayuwa albarka ya jikan ma haifa

  • @user-wc3hm3xz9h
    @user-wc3hm3xz9h Před rokem +3

    Allah yaqawa malam lfy

  • @basarkisaiallah-tq5me
    @basarkisaiallah-tq5me Před rokem +3

    Masha Allah Malan dan Allah amoni addo a Allah yabiyamoni bokato na alheri mona ne ma addoar ka dan Annabi Muhammad SallallahuWasallamaWasallama

  • @user-hi8bo4ux7u
    @user-hi8bo4ux7u Před rokem

    Masha allah allah y Kara lfy Mallan Ali isa pantami sai godiya allah y karbi ibadunmu 🙏

  • @abubakarabdulrazaknasir7443

    Masha Allah, Allah ya sakaw malam da Alheri,ya amfanar da mu.

  • @abdallahibrahim8914
    @abdallahibrahim8914 Před rokem +2

    alla yakarawa malan lafiya da basira da nisan kwana mai albarka❤one love malan

  • @SadiqAli-nq9jo
    @SadiqAli-nq9jo Před rokem +1

    Masha Allah
    Allah ya ƙara sanya albarka cikin rayuwar malam
    kuma Allah ya ƙara kareshi daga sharrin Masu sharri
    Allah ya sakawa malam da alkhairi 🤲🤲🤲🏼
    kuma
    Allah yasa na taɓa haɗuwa da malam ko da sau ɗaya ne a rayuwata kafin mu koma ga mahaliccin mu🤲🤲
    آمين يا حي يا قيوم 🤲

  • @afiyaafiya834
    @afiyaafiya834 Před rokem

    Masha Allah Alhamdulillah Allah yakara daukaka yawa rayuwa Albarkah Ameeen yarbb 🤲🤲🕋🤲🤲

  • @AshiyaDahiru
    @AshiyaDahiru Před rokem +2

    Ma Sha Allah! Laa quwwata illaa bil Laah! Baarakal Laah fee 'ilmika wa umurika Fadeelatush Sheikh. Amin yaa Hayyu Yaa Qayyoom.

  • @rabiushamsumuhammad4440
    @rabiushamsumuhammad4440 Před rokem +1

    Allah karawa rayuwa Albarka, Allah jikan mahaifa. Sam Barka🤝

  • @awalouousmane8956
    @awalouousmane8956 Před rokem +5

    ما شاء الله جزاكم الله خيرا

  • @aliyuumargumel7869
    @aliyuumargumel7869 Před rokem +2

    ❤❤❤MashaAllah!
    Prof. Allah qara lafiya da daukaka. Muna alfahari da kai.

  • @MaimunatAbubakar-xo8eu
    @MaimunatAbubakar-xo8eu Před rokem +1

    Masha Allah
    Allah ubangiji yaqara tsaremana malam ubangiji ya biyamishi dukkanin bukatunshi na Alkhari ya albarkaci zurriyarsa ya jikan iyayen malam. Malam muna natuqar alfahari da kai Kuma kaine madubin dubawanmu ubangiji yasakama da mafificin sakamako

  • @abubakarlawal3384
    @abubakarlawal3384 Před rokem +5

    Gaskiya na ji dadin wannan zancen 😂

  • @user-rd8dz6im2e
    @user-rd8dz6im2e Před rokem +1

    Allah ya Kara lafiya da daukaka da nisan kwana masu albarka.

  • @abubakaibrahim950
    @abubakaibrahim950 Před rokem +4

    جزاك الله خير يا شيخنا الفاضل

  • @user-tc7uw4bq6l
    @user-tc7uw4bq6l Před rokem

    Alhamdulillah
    Malam Allah ya qara rufa asiri yasa mugama da duniyalfy

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 Před rokem

    Allah yakara lfy da sutura da daukaka da imani yakan mahaifah malam yashirya zuri a akan muslimce ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia Arábia

  • @fatimahmah.sahabo1315
    @fatimahmah.sahabo1315 Před rokem +2

    Aikin don Allah ne kayi. May Allah reward you

  • @user-hv6tr6vf5q
    @user-hv6tr6vf5q Před rokem +1

    Masha Allah ubangiji allah yakara girma da daukaka

  • @aminasalisu9630
    @aminasalisu9630 Před rokem

    Allah ya kara tsawon rai me amfani yabamu wanda yafika jajir cewa ameen.

  • @ousseiniissa51
    @ousseiniissa51 Před rokem +6

    Vraiment mon père tu est un véritable exemplaire pour tous les musulmans

  • @YusufYusufIbrahim-lx4gb

    Glory almighty God bless you Prof Ali Ibrahim pantami

  • @user-ge1ip1tr6b
    @user-ge1ip1tr6b Před rokem +1

    Masha allah,yahfazukal waali

  • @sulaimanbalarabe5156
    @sulaimanbalarabe5156 Před rokem +1

    Allah madaukakin sarki ya qarawa rayuwa albarka

  • @AbubakarMuhammed-yz1nn
    @AbubakarMuhammed-yz1nn Před rokem +1

    Allah yasaka da alkhairi ya imam

  • @aliyumuhammedawwal4406
    @aliyumuhammedawwal4406 Před rokem +2

    Masha Allah
    Allah ya karawa rayuwa albarka

  • @Al_IRFAN2
    @Al_IRFAN2 Před rokem

    Gskya Allah yasa ka maka pantami ❤❤ wannan mutumin yana kirki dakuma jajircewa da baiwa❤

  • @FatimaLawanmusa-el6yh
    @FatimaLawanmusa-el6yh Před rokem +1

    Masha Allah

  • @Sadigama
    @Sadigama Před rokem +5

    Allah yakara maka lafiya

  • @aminagaladima1600
    @aminagaladima1600 Před rokem

    Alhamdulillah! Barakallah Fih. ALLAH MAIMAITA.

  • @user-cp4rk9bh7c
    @user-cp4rk9bh7c Před rokem

    Ni tsohuwa ce dn hk addua zanyi Allah yajikan mahaifansa da malamansa kuma Allah ya saka maku da alkhairi amin

  • @zeinabadam4
    @zeinabadam4 Před rokem

    Ma sha Allah
    Allah kara wa annabi daraja
    Allah karawa Malam lfy da ni san kwana

  • @Ssaminou
    @Ssaminou Před rokem +1

    Allah ya karamaka lafiya da nisan kwana masu Al Barka Allah ya karamaka hankuri

  • @HassanIbrahim-t2t
    @HassanIbrahim-t2t Před rokem +2

    Allah ya taimaka

  • @AbubakaradamuSadiq
    @AbubakaradamuSadiq Před rokem +1

    Ma sha Allah
    Allah ya albakaci rayuwa

  • @JamiluAliharuna-yz9xp

    Malam ALLAH YA SAKA DA ALLKARI ALLAH idawo da Kaila fiya najeriya akoiwahala abunci yayi wahala

  • @maryamibrahim1271
    @maryamibrahim1271 Před rokem +3

    Nimahaka Ragonnakeso

  • @muhammadadamubabayo514

    Allah yakarawa malam lafiya da nisan kwana❤❤

  • @HASSANAHMAD-im4ec
    @HASSANAHMAD-im4ec Před rokem +1

    Mash Allah Malam Allah yaqara Imani Malam

  • @abdoulayyoussouf4310
    @abdoulayyoussouf4310 Před rokem +3

    Wow masha Allah Prof isa Ali Pantami 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰

  • @user-xr3xy1uo1y
    @user-xr3xy1uo1y Před rokem +2

    Ina sonka Dan Allah

  • @ZainabMuhammadIsah-pp2zj

    Masha Allah,jakazallahu khair.mallam Ina sonka don Allah.

  • @africanbusiness7539
    @africanbusiness7539 Před rokem +1

    Allah Akbar ,Allah y’a bada lada

  • @user-yq3cd7di7r
    @user-yq3cd7di7r Před rokem +1

    Masha Allah malan allah ya Qara lafiya da nisan kwana masu anfani

  • @youneslyou4777
    @youneslyou4777 Před rokem

    Masha Allah Tabarakallah Alhamdulillah Malan Allah ya biya ku Allah ya yiwa rayuwa Albarka Ya kara kare munaku Allah ya hadamu da ANNABI S.A.W A GIDAN ALJANNAH

  • @AdamGerawa-xq4zx
    @AdamGerawa-xq4zx Před rokem +3

    ما شاء الله تبارك

  • @IshaqmusaIsmael-vk6xs

    Allah yasakawa mlm da mafificin Alkairi Dan Allah inaso abani number mlm inaso kafin Allah ta ala ya dauki rayuwarta yabani iKon haduwa da mlm place my friends 🙏🙏🙏

  • @mahammadtidjani2037
    @mahammadtidjani2037 Před rokem +1

    Allah ya saka da Alkhari

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 Před rokem

    Masha’allah tibarikallah malam Allah yakaramaka lfy tare da nisan kwana ameen ya Allah

  • @user-eo1ke3wx9q
    @user-eo1ke3wx9q Před rokem

    Barakallahu fi umrika ya sheichk na

  • @nurasani2614
    @nurasani2614 Před rokem

    Allah ya ƙarama lfy da nisan kwana mai albarka

  • @AishaYusuf-zp3qg
    @AishaYusuf-zp3qg Před rokem

    Jazakallahu khairan

  • @nanaaichatoumahamaneabouba9152

    Maa sha'a Allah Allah kare mana Malam

  • @maryamibrahim1271
    @maryamibrahim1271 Před rokem +3

    Masha. Allah

  • @mihrabismael
    @mihrabismael Před rokem

    Allah ya saka muku da Alkhairy

  • @sadiqsuleman3281
    @sadiqsuleman3281 Před rokem +1

    جزاك الله خيرا

  • @rabigumelaligumel5816

    Alhamdulillah muna Taya mlm murna

  • @khadijausmanabubakar3438

    Allah ya qarawa rayuwa albarka

  • @user-qn7fb2it9w
    @user-qn7fb2it9w Před rokem +1

    Allah yaqarawa malam daukaka

  • @ibrahimadamu8423
    @ibrahimadamu8423 Před rokem

    Barakallahu ya sheik prop minister etc

  • @khadijamohamed1306
    @khadijamohamed1306 Před rokem +2

    اللهم يبارك فيك ي شيخ

  • @mohammedauwalu2787
    @mohammedauwalu2787 Před rokem

    Allah saka wa shaihin malami da aljanna, ina son lambar minsta inda hali

  • @hamzayahayamamanesani5574

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @muhammadnuhudambammnimmtrc4943

    Allah ya kara lafiya tare da iymani ya kuma yi maka albarka Mallam

  • @user-ll8vs1bf1n
    @user-ll8vs1bf1n Před rokem

    ماشاء.الله

  • @muhammadjume4292
    @muhammadjume4292 Před rokem +1

    Allah ya Saka da mafificin alkhari, Dan Allah Ina bukaqar number mlm ataimaka Dan Allah

  • @bashiradamu4763
    @bashiradamu4763 Před rokem

    Aslm malam inamaka fatan alkhair i ina barar addu'a

  • @MariyaabdoullayMariya-lg1gm

    Masha Allah Allah ya taimaka

  • @SARAKATURafi-ug8he
    @SARAKATURafi-ug8he Před rokem +1

    Wallahi malan inasonka Dan Allah

  • @umaradamu-mm6rr
    @umaradamu-mm6rr Před rokem +1

    I'm so proud of you prof
    I need to become like u

  • @abdoulrahimyousouf7017
    @abdoulrahimyousouf7017 Před rokem +2

    Lailaha illallah

  • @ibrahimbadamasi1555
    @ibrahimbadamasi1555 Před rokem +2

    Lallai duk wanda aka bawa kujerar malam yana da aiki a gabansa

  • @anasisa4915
    @anasisa4915 Před 8 měsíci

    My mentor❤

  • @filingeumoustapah-gq5lm
    @filingeumoustapah-gq5lm Před rokem +3

    Mashallah

  • @usmanaliyu4084
    @usmanaliyu4084 Před rokem +1

    Allah taimakeka

  • @musaaut2703
    @musaaut2703 Před rokem

    Jazakallahu bi Khair

  • @hafizafatima6641
    @hafizafatima6641 Před rokem +1

    Masha Allah ya Sheikh

  • @najibbala9866
    @najibbala9866 Před rokem

    Alhamdulillah muna maka fatan alkhairi malam

  • @MurtalaKT-xv6gp
    @MurtalaKT-xv6gp Před rokem +1

    Ma sha allah

  • @gidadoaliyu4593
    @gidadoaliyu4593 Před rokem

    Masha Allah
    Allah ta'ala ya kara wa rayuwa albarka

  • @user-ug3tq6jt6q
    @user-ug3tq6jt6q Před rokem +1

    Ma Sha Allah Allah yaqar lafiya

  • @KBkano
    @KBkano Před rokem

    Allah ya karawa mlm lfy

  • @mohammedabdallah3933
    @mohammedabdallah3933 Před rokem +1

    Ma sha Allah tabarakallah

  • @diyauabubakar3906
    @diyauabubakar3906 Před 7 měsíci

    Allah ya Kara lafiya da imani

  • @ouzairoulaouzouzairoulaouz7378

    Ma sha Allah 💞💞💞

  • @user-sg3dm4ke2n
    @user-sg3dm4ke2n Před rokem

    allah yayarda dakai mlm