Cikin Yanayin Tausayi Sheikh Pantami Yace Yayi Nadamar Dawowar Sa Nigeria A Wannan Yanayin

Sdílet
Vložit

Komentáře • 189

  • @mohamedramadanecoulibaly1403

    All this is to be part of Jannah dwellers may ALLAH grant you the side of our beloved prophet Muhammad S.W.S in Jannah. I love you so much for the sake of ALLAH☺💖💖

  • @Aminu-gm5mc
    @Aminu-gm5mc Před rokem +1

    Jazakkumullah khairan May Almighty Allah bless you and give you a jannatulfirdaus ya Rab

  • @mouhanmaddjamil
    @mouhanmaddjamil Před rokem

    Allah ya baka gidan aljannatul firdausi amadadin wannan

  • @abu-zulaikhatv
    @abu-zulaikhatv Před 3 lety +1

    Akara akuri, Allah na tare masu akuri

  • @mouhanmaddjamil
    @mouhanmaddjamil Před rokem

    Allahu akbar allah ya saka maka da alheri dunia da lahira ❤️❤️❤️

  • @user-yw2ny1np6f
    @user-yw2ny1np6f Před rokem

    ❤❤❤❤Masha Allah Allah yasaka da alkairi Malam Allah ya bamu ikon xuwa

  • @sulbaj1
    @sulbaj1 Před 3 lety +1

    Mallam ka Yi hakuri, ka Kara hakuri. Wannan ita ce kasar mu Nigeria, wasu yayan ta kamar banu israa'ila suke. Wannan shawara da yanke na dawowa don gina kasar ka ta haihuwa, wallahi ba ka yi kuskure ba, Allah Ya San manufar ka kuma Shi ne zai cika maka ladar ka cikakke, Idan kun gama wannan aikin Allah Shi Yasan yadda zai yi da kai, Don haka kar ka yi nadama, mallam. Ka tsaya kawai akan gaskiya, kar ka waiwaya, muna tare da irin ku. Allah Ya yi mana jagora.

  • @jamilaidris1633
    @jamilaidris1633 Před 3 lety +2

    Nima ban taba son wani gari irin madina ba inasa kafata a garin naji soyayyar garin da mutanen cikinsa masu karamci, mallam kayi kokari gaskiya.
    Allah ya mayar damu garin manzo Ameen ya rabb

  • @halimaibrahim2897
    @halimaibrahim2897 Před 3 lety +1

    Allahu akbar Allah ya saka maka da Aljannatul firdausi malam 🤲

  • @abbasuleimangaladima1029
    @abbasuleimangaladima1029 Před 3 lety +2

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭Allah sarki wallahi har sanda nayi kuka saboda taisayin mallam azuciyata

  • @tymuhammad6824
    @tymuhammad6824 Před 3 lety +1

    Allah sarki Allah ya baka ladan umrah ka da kadawo gida don taimakawa kasa Nigeria

  • @abdulkarimwaziri8000
    @abdulkarimwaziri8000 Před 3 lety

    Allahu Akbar,Allah ya biya ka da gidan Aljanna,Kuma ya dauraka akan makiyar ka makiyan addini,makiyan Nigeria

  • @lsksk1111
    @lsksk1111 Před rokem

    Makaryaci. Babu wani difficult decision. Kai ka yi ta fadanci, da kuka a masallaci, don a ba ka. Ai mun gane ka. Duk abin da ka ke yi qarya ne. Babu Allah a ciki. Duk don neman duniya ne. Ka dade ka na yaudarar mutane da qaryar addini. Idan Allah Ya tashi kama ka, ka shiga uku

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 Před 3 lety

    Allahu akbar kabeer ya Allah ka qara dubaduban salati da dubaduban da raja ga annabi alaihussalati wassalam kahada da ahalilbaiti bakidaya ya Allah☝🤲

  • @galimanemane4821
    @galimanemane4821 Před 3 lety +1

    Allah sarki malam Allah ya karama lpy kuma Allah ya saka maka da alkairi

  • @ismaellsanihassanfagge3173

    Allah ya maidawa mln da alkhairi feye da wanda yafi wannan, ameen ya rabbi

  • @magajimuhammad4498
    @magajimuhammad4498 Před 3 lety +2

    Wallahi malam anzalinceka amma Allah yasaka maka yaraba ka daga dukkan sharri ya yi maka kyakywan karshe

  • @ideibrahim3583
    @ideibrahim3583 Před 3 lety

    Allahu akbar allahu akbar allahu akbar on n'as pas quelque chose pour vous donner ni pour vous faire anma allah mû da ya baku wanna dama mû na rokon allah ta a'ala ya biya ku gidan allah da ku ilyan ku amine ya hayyu ya kayum.

  • @mousbaousanoussi5515
    @mousbaousanoussi5515 Před 2 lety +1

    Allah yakara malam

  • @usamayahuza9037
    @usamayahuza9037 Před rokem

    May that your sacrifice be compensated with Aljannatul firdausi🤲🥰

  • @idreesabbakar3880
    @idreesabbakar3880 Před 3 lety +3

    Allah Sarki Malam Haka Duniya Take... Juyi Juyi...

  • @lsksk1111
    @lsksk1111 Před rokem

    WalLahi, ka yaudare su. Allah Ya isa musu. Maqaryaci. Mayaudari.

  • @jamilaahmad8306
    @jamilaahmad8306 Před 3 lety +1

    Allah sarki mlm allah ya qara baka haquri da juriya

  • @souleymaneinoussa4728
    @souleymaneinoussa4728 Před 3 lety

    Allah sarki mal.allah yabaka ikon cin jarabawar amin sannan megidana fantami mu ahalus sunnah haka akemuna an sanmu da gaskiya da juriya da aiki da ilimi a ilmance zamu fito musu kayi hankuri muna tayaka da addu a incha Allah komi zai huce

  • @atiaatia4110
    @atiaatia4110 Před 3 lety

    Ameen summa Ameen Allah ya kara maka hakuri Allah jikan iyayina da iyayina ka yasa Aljana ce makomar Su da dukan muslimai

  • @amamislamicchannel4758

    Allah yasakama da Alkhairi kayi hakuri Allah yanatare da mai gskiya,idan kasauka kujerar hakane burinsu,Dan Allah kajure komai tsanani muna tare dakai kuma Allah yana tare dakai.

  • @tawaabdulsalam5459
    @tawaabdulsalam5459 Před 3 lety +3

    Mallam you should take this saga as a test of your iman from Almighty Allah I pray to Allah to enable you pass this test and may Allah SWT continue to guide and protect you from evil doers. There’s just one fact about Nigerians whenever you decide to be just in life even in your household people will always find a way to bring you down.

  • @umaimamansar9589
    @umaimamansar9589 Před 3 lety +1

    Allah sarki Allah ya taimaka malam

  • @ousmandanjeji2705
    @ousmandanjeji2705 Před 3 lety +1

    Allah yaqara kiyayeka mlm fantami

  • @abubakarsadeeq136
    @abubakarsadeeq136 Před 3 lety +4

    Allah yasaka da alkairi ameeeeen ya Allah 😭🤲

  • @abdulabbakarahmad1158

    Allah ya bada lada ❤

  • @yahayya5969
    @yahayya5969 Před 3 lety +1

    Allah karama malam lfy ameen

  • @ahmatyayaabdou6500
    @ahmatyayaabdou6500 Před 3 lety +1

    Allah ya saka da alkhairi

  • @mohammedadamu4520
    @mohammedadamu4520 Před 3 lety

    Allah ya saka Amin yarab Allah ya Kareka daga Sharin mahassada Amin yarab

  • @mohammedmusa2664
    @mohammedmusa2664 Před rokem

    Masha allah ya mallam

  • @tytyu1353
    @tytyu1353 Před 3 lety

    Allah sarki malam karka damu kayi jahadine ubangiji ya baka ladan abun da kai

  • @adaouillagarkau8258
    @adaouillagarkau8258 Před 3 lety +2

    Gaskiya Ali Issa pantami mutune na gari

  • @mouhidinealmahi3581
    @mouhidinealmahi3581 Před 3 lety +1

    Malam✊🏻✊🏻✊🏻✊🏻✊🏻✊🏻✊🏻

  • @umartanimu6929
    @umartanimu6929 Před 3 lety +5

    Allah ya kara baka hakuri da juriya mal Allah ya kara baka hakuri

  • @aoutaabani6403
    @aoutaabani6403 Před 3 lety +1

    Allah ya isa. Me yasa kuke karya. A ina yayi nadama.

    • @bulamaahmad1995
      @bulamaahmad1995 Před 3 lety

      Kakoma mana badan munafircinne ya kawokaba da kwadayin mulkin gomnati

  • @hamzahouseini8353
    @hamzahouseini8353 Před 3 lety +2

    Mudai fatanmu malam kada kakaraya domin munafukaine keson ganin bayanka insha allahu Allah zai taimakeka akansu

  • @user-th9mv6xv8e
    @user-th9mv6xv8e Před 7 měsíci

    Mahich allah Alhamdoulilah allah

  • @almoubarakabdoullahi2447

    Allah yasakaw malam

  • @suwaibamohammed2061
    @suwaibamohammed2061 Před 3 lety +2

    Malam kadakadamu Allah yanatare dakai kuma shizaikareka insha Allah kid a izinin Allah saimunga Bayan makiyanmu mutanan munacigaba da addu a kuma ni makkah make munacigaba dayawa makiya musulmi alkunut

  • @babaganakachalla6422
    @babaganakachalla6422 Před 3 lety

    😭 Allah ye biya mallan
    Allah ye saka da Aljannah

  • @sulaimanabbakar1486
    @sulaimanabbakar1486 Před 3 lety

    Masha Allahu Barikalla Allah shekarawa mall lfy DA Nisan kwann she karamaka hankuri mai yawa

  • @hashimxainab9390
    @hashimxainab9390 Před 2 lety

    Allah yabiya mlm

  • @ummilawan7327
    @ummilawan7327 Před 3 lety +1

    Allah yakarawa malam hakuri da juriya

  • @hareeragago3371
    @hareeragago3371 Před 3 lety

    Allah ya taymakeka kayi kokari dakahakura da irin wanan rayiwa me inganci kadawo kasarka amma ake maka kalon wai neman kudin gwamnati Allah ya kyawta muna maka kyakyawan zaton Allah ya tsareka da iyalanka

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608

    ماشاءالله تبارك الله

  • @nuramdbnuraa4537
    @nuramdbnuraa4537 Před 3 lety

    Allah yakaraawa malam lfy

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 Před 3 lety +4

    Ma sha a Allah Mallam , Allah loves you so don't worry about anyone 💐❤️

    • @orishagbemiro8797
      @orishagbemiro8797 Před 3 lety

      Lol of course as long as its non Muslims and the helpless they murder

  • @user-uz8gs2zs2y
    @user-uz8gs2zs2y Před 2 lety

    Allah ya sakamaka daalkeri🌹🌹🌹

  • @usmangarba7871
    @usmangarba7871 Před 3 lety +1

    Allah yasaka da alkairi

  • @muhammadjibril9456
    @muhammadjibril9456 Před 2 lety +1

    ماشاءالله لاقوةالابالله

  • @nuraabdullahiadamu1501

    Dama ka koma can. Dan a can halak Dinka kake ci, karka yadda kaje gaban Allah Ace dakai aka gudanar da wannan gwabnatin ta Buhari wallahi

  • @abdullahisah1477
    @abdullahisah1477 Před 3 lety

    Allah ya Kara wa rayuwa Albarka.

  • @yusifsileman5560
    @yusifsileman5560 Před 3 lety +6

    Allah Kara MA hakuri da juriya Allah natare dakai 😥😥

  • @mustaphaalimangula2245
    @mustaphaalimangula2245 Před 3 lety +2

    Ko ni da naji wannan labarin banji dadi Allah yakrbe ibadanmu ayi hakure Malan

  • @djaririsidi7729
    @djaririsidi7729 Před 3 lety +2

    Wayu.allah.malma.allah.shakaramaka.hakori.jarabawatce.dama.mutane.nakurai
    Sai.suna.shaga.jarabawa.bakomi.allah.hishatcekani.nagaridamogo

  • @aliyuauwal7297
    @aliyuauwal7297 Před 3 lety

    Gaskiya kayi kaga jaraba Ina Madina zandawo nigeria hauka akeyi

  • @zubairuhashimu2098
    @zubairuhashimu2098 Před 3 lety

    Allah ya saka da alkairi

  • @shamsuddeenhaladu7703
    @shamsuddeenhaladu7703 Před 3 lety +1

    مشاءالله

  • @ahmedsani1337
    @ahmedsani1337 Před 3 lety +3

    Abu ne mai sauki, idan yayi nadama ya sauka yabar musu kujerar su tunda yana da damar haka. Abu ne mai sauki. Hakan zai sa ya tabbatar wa duniya nadamar sa. Allah yasa mu dace

  • @adaouillagarkau8258
    @adaouillagarkau8258 Před 3 lety +4

    Macha allahu

  • @sadiyaaahmad9767
    @sadiyaaahmad9767 Před 3 lety

    Allah yakauda idon makiya

  • @debanjanghanti
    @debanjanghanti Před 3 lety +1

    Om Shanti 🕉️🚩🙏

  • @hassanadam7457
    @hassanadam7457 Před 3 lety

    Allah yasaka mada alkair

  • @muhammadjabir4932
    @muhammadjabir4932 Před 3 lety +4

    May accept you sacrifice as an act of Ibadah

  • @isahahmad9874
    @isahahmad9874 Před 3 lety

    Ya malam Allah ya bada hakuri

  • @alkasummanomi2194
    @alkasummanomi2194 Před 3 lety +1

    Allah yakareka mln

  • @isiakulawanidreeth7540

    Allah Mai Garma

  • @ismailsuleimanabdullahi6826

    ALLAH Ya stareka MALAM!!!@

  • @salisumohd8556
    @salisumohd8556 Před 3 lety +1

    Amma bakayi kibaba kamar yanzu
    Karyar banza wallahi yanzu kake samun kudi

  • @aminuuamargululu3879
    @aminuuamargululu3879 Před 3 lety

    Masha Allah malam

  • @mukhtarbmurtala2309
    @mukhtarbmurtala2309 Před 3 lety

    Mal Allah yabaka haquri da ladar aikin da kayi amma Mal wannan magana taka dutsi ce domin duk musulmi mai cikakken imani bai son barin madina yaje kowace kasa cute sai dai dun uzuri ko shi don isarda sakon Allah

  • @signor7993
    @signor7993 Před 2 lety

    Ina baka shawara ka ajiye wannan sakaren minister ka koma can dan nan alhaki ne na mutane kazo kana dauka saboda da layikan da kake kula dasu dasu ake amfani ana ansar kudin fansa amma kun kasa tracking dinsu. Amma sansu amma anki daukar mataki. Saboda ka shigo cikin gwamnati zalunci kazama kamarsu dan hakanan kaima muka rena ka.

  • @habibamuhammad4110
    @habibamuhammad4110 Před 3 lety +1

    Allah sarki ayi hakuri mlm

  • @ahmadmuhammad8138
    @ahmadmuhammad8138 Před 3 lety

    Fatan alkairi

  • @lawanmuhammed8401
    @lawanmuhammed8401 Před 3 lety

    Allah yasaka

  • @lawisanasir3889
    @lawisanasir3889 Před 3 lety

    Allah yabima hakkinka Allah ya sakama

  • @hawiezee
    @hawiezee Před 3 lety

    Allah sarki 😭

  • @kidafatvkano7224
    @kidafatvkano7224 Před 3 lety

    Allah yashige maka gaba

  • @abdullahiabubakar423
    @abdullahiabubakar423 Před 2 lety

    Masha Allah

  • @abdullahiusmangeidam1632

    Wannan ai tatsuniya ce kawai

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841 Před 3 lety

    الله يعينك يا دكتور

  • @suwaibamohammed2061
    @suwaibamohammed2061 Před 3 lety +1

    Malam kadaka damu duk abinda katsicikanka aciki Latina yasa manzommu yifamada kafurai saboda haka dukwani Wanda yake akan tafarki madaidaici saiyagamuda tsangwama kuma kamar tsanani yanatare da Saudi insha Allah

  • @debanjanghanti
    @debanjanghanti Před 3 lety +1

    Jay Mahakal 🕉️🚩🙏

  • @mtsadunanafatima1658
    @mtsadunanafatima1658 Před 3 lety

    allah shi kara maka hakuri mallam

  • @bilyaminumumar355
    @bilyaminumumar355 Před 3 lety

    Allah yakaramuna hakuri da soyayya Annabi Muhammad sallalahu alaihi wasallam ameen Summa Ameen

  • @abdulkarimbadamasi4556
    @abdulkarimbadamasi4556 Před 3 lety +1

    Kowa da yadda ALLAH yake jarrabarsa.

  • @sadiqibrahim298
    @sadiqibrahim298 Před 3 lety

    Allah ytemaki mallam

    • @harunaabdullahi2230
      @harunaabdullahi2230 Před 3 lety

      Sorry for that malam it's Life, may Allah subhanahu wata'alah reward you

  • @abdulrrahmanhamisu7929

    Karya ne

  • @nadurumaaddaleelhaithudara4668

    ALLAH Sarki malam

  • @djimaibrahimrangaranga2845

    Allahou Akbar

  • @abduismael9455
    @abduismael9455 Před 3 lety

    Allah ya karama hakuru

  • @signor7993
    @signor7993 Před 2 lety

    Amma yanzu gashi ana kashe mu kuma kayi shiru baka tabuka komi ba

  • @daudahussain858
    @daudahussain858 Před 3 lety

    Kayi hakuri Malam"
    Saboda komai yayi farko toh karshen sa yana zuwa, Duk mai son chi'gaba sai ya yi hakuri da juiriya

  • @asisinmama6275
    @asisinmama6275 Před 3 lety

    Malam baa dole a komai rayuwan duniya, ibadar ka da fadan gskyr ka shine dole ba muqami ba. Amma ko yanzu zaka iya ajiyewa in dagaske kakeyi, kuma munsan dai ada kuka kakeyi kana jefar shugabanni da gaskiya, kana kuka da handkerchief a hannu, yanzu kuma shiru mukeji, baka magana. Kuma mu ba ruwanmu da wai inda kake zama a Saudi wannan yazama kuri ko bugun gaba, baya cikin dabian musulmi. Allah shirya ka ya shiryamu

    • @engr.aminualhassan4398
      @engr.aminualhassan4398 Před 2 lety +1

      Matsalatar itace ire-iren ku jaki ma yafiku fahimta. Ita hasada da kiyayyar wani bata kaika ki'ina illa kaci baya

  • @idrisiyatawa5426
    @idrisiyatawa5426 Před 3 lety

    Rayuwace Tana tareda kalubale iri iri, Allah YASA muci jarabawa