Alhamdulillahi. Malamai sun yunkuro dan tunkarar Gwamnati kan halin da Al'umma suke ciki a Nigeria.
Vložit
- čas přidán 21. 08. 2024
- Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
@Al-firãsah TV @Firdauss Tv @Mu'assasatul Anwãr Africa
#alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
#Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid
صلى آلله عليه وسلم ءامين ياارحم الراحمين
Ameen ya Allah
Amin
Amen bijahi Muhammadu rasulillahi saw
Masha allah Sai godiya ga allah
Amin shehi Allah ya amsa!!!
Amin. Allah ya saka maka da alkairi
❤❤❤mashallah❤❤❤
Masha Allah mL Abdul❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Sallallahu alaihi Wasallama
Ameen 🙏🤲
Ameenu ya Allah
Allah saka
Ameen summa ameen
Allah yakara ilimi da daukaka albarkacin nabiyyurrahamati SAW
Allah karawa malam lpy da ilimi mai albarka
Masa Allah jaki bakajin bugu yafara hankali yana bayani ba zagi
Muna tare dakai Allah yakara kusanci ya sheikh
Allah ya saka da alkhairi Allah ya kawo mana a gaji
Allah dai yasaka da alkhairi shehi,Allah ya kara lafiya!!!
Allah saka da alheri kuma ya ƙara haɗa mana kan duk Musulmi Ameen ya hayyu ya qayyum
Alah yasaka da alkairi. ayi kira ga al'umma su dinga kame harasansu daga taba janibin ma'aiki s.a.w dan mu zauna lafiya
Muna alfahari dakai zakin faidah
gaskiya konannan kana nasiha cikin tausasawa hakan gaskiya mukeso Karinka yi Allah ya baka ikon dawrewa akan wannan usulubi amin
Alhamdulillah mala
Alhamdulillah
Masha Allah Allah yakarawa maulana zakinfaida lafiya
all ha yasa Ku din ga hadakawonamu haka inasonka zakanina daallha
mal. wallahi naji dadin shawarwaeinnan naka tun na farko da na saurara. haka ma wannan. Allah yaka da alkhairi
kuma karin wata shawara mal ni aganina me zai hana cikin shawarwarinda za aje dasu aje da shawarar sauke mai
Allah yadatar dakai dafadar daidai da aikata daidai.