ANA DAB DA KAMA DR. SANI UMAR RIJIYAR LEMO SABIDA ZAGIN MAHAIFIN ANNABI MUHAMMADU S.A.W

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
    Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
    @Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa
    #alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
    #Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Komentáře • 28

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Před 23 dny

    Tsinannu izala Makiya Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam, Allah Ya tsine musu Ya kiyaye Mumunai daga dukkanin sharrin su amin..

  • @Aalihydar94
    @Aalihydar94 Před 23 dny

    ALLAH YA TSINEWA ARNA WAHABIYAWA ALBARKA...

  • @MahamaneAbdou-x1v
    @MahamaneAbdou-x1v Před 24 dny

    Allah Ubangiji ya karawa shuwagabanninmu lafiya da kwarin gwuwai alfarmar girman darajar Muhammadur Rasulullahi S.A.W

  • @muhdbulama2791
    @muhdbulama2791 Před 24 dny

    Innalilahi waina llaihiir rajuun 😭😭

  • @user-ws5ux5cb1s
    @user-ws5ux5cb1s Před 23 dny

    إنا لله وإنا إليه راجعون 😭

  • @BaihakiAhmad-v9l
    @BaihakiAhmad-v9l Před 24 dny

    Alhamdulillah
    A kamashi

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 Před 23 dny

    Thank you

  • @AbuKhadijaTV
    @AbuKhadijaTV Před 24 dny +1

    sakar kari kunacewa salitin yafi na annabi s a w tsinannu kawai makaryatan banza zakuna tumakai diyan awaki

  • @AbuKhadijaTV
    @AbuKhadijaTV Před 24 dny +1

    tijjani da inyas da mabiyasu Allah tsinemuku wawaye kawai

  • @dahirusani5736
    @dahirusani5736 Před 24 dny +1

    Sharrinka akanka zai fada.
    Malaman bidi'a dillan sjarri

    • @Aalihydar94
      @Aalihydar94 Před 23 dny

      ALLAH YA TSINE MUKU ALBARKA ALLAH YA TSHINEWA RIJIYAN LEMU ALBARKA ARNAN BANZA ARNAN HOFI, TATATTUN MAKIYA ANNABI SAW ❤️ DA IYAYEN ANNABI SAW ❤️ DA IYALEN GIDAN ANNABI SAW ❤️....

  • @KabiruidrissTmz
    @KabiruidrissTmz Před 22 dny

    Ku Nigeria bakwa rabuwa da rigingimun malamai yan yan yyyyyyy

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 Před 24 dny

    Dan Tsinaniya kachako ba

  • @AbdullahiMuhammad-y1d
    @AbdullahiMuhammad-y1d Před 24 dny +1

    فلعنة الله على من سب والد مولانا رسول الله صلى الله عليه واله وسلم

  • @wahibbraydji
    @wahibbraydji Před 24 dny

    Toh ina shirmenda shehunanku sukeyi

  • @OusmaneSaydou-xc6le
    @OusmaneSaydou-xc6le Před 24 dny

    Ku Wawa yene abo kadan sai kuce dan bidi'a
    kowa dan bidi'a ne fa da jahili da malami sai kaga suna fitowa suna cewa Dan bidi'a wai kunma san Meye bidi'a

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 Před 23 dny

    Kudai Kuna son ta-da zaune tsaye a arewa ga gsky nan sai ku fake d wata manufa naku na daban , Allah dai y kawo mana sauki d kwanciyan hankali a nig d arewa Ameen

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 Před 24 dny

    A kama shi kawai a kaishi jail

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr Před 24 dny

    EZALA.YAHUDANCINSU.NA.TADADABAYANA..ALLHA.KATONA.ASIRINSUSU

  • @user-xy9cb2hy7q
    @user-xy9cb2hy7q Před 24 dny +1

    Jahilin banza dan bidi'a

  • @bashirabdullahi2086
    @bashirabdullahi2086 Před 24 dny +1

    Taron jakuna da bokaye kai, babu abinda zaku iya, shegu munafukan banza.

    • @idrismusa1606
      @idrismusa1606 Před 23 dny

      Kai Wallahi duk wanda baya ganin qimar iyayen Annabi kuma yakeh goyon bayan masu yi musu tijara wallahi ya tashi aiki duniya..idan kana neman kare to kana ganin irin wa annan magana ta qareh..kai iyayenka mutanen kirki Amma wanda yazo manah da shiriya da rahma iyayensa suna wani wuri daban kai kasan ka tabeh indai kana da wannan aqidar🥹

    • @bashirabdullahi2086
      @bashirabdullahi2086 Před 23 dny

      @@idrismusa1606 banbancinmu daku shine, muna yiwa annabi biyayya ko yayimana dadi ko baiyi manaba, am ku yan bidiah sai abinda ya muku dadi. Annabi idan yace duk duniya yan wutane wallahi na yadda, haka kuma idan yace iyayensa yan wutane na yadda.

    • @idrismusa1606
      @idrismusa1606 Před 23 dny

      @@bashirabdullahi2086 Allah ya shiryeka idan mak shiryuwa ne amma kayi nisa Ai da ayar qur ani ceh tazo da haka da kowa ya aminta amma hadisi yaci karo da ayar qur ani sannan kakeh tunani Annabi ne ya fada..Allah SWT yana cewa baze taba azabtar da al umma ba har sai ya turo musu annabi duk hadisan Duniya bazasu ture wannan ayar ba wallahi ka tuba iyaye Annabi ba abun wasa baneh zaka tabeh ka shiga wuta a banza idan baka dawo cikin hankalinka ba

    • @bashirabdullahi2086
      @bashirabdullahi2086 Před 23 dny

      @@idrismusa1606 waye cema hadisin yaci kano da ayan qurani?basuci karoba, kaje ka tambayi malamai gameda wanda aka tambayi annabi cewa sun kasance masu kirkine kafin manzontanshi yaa matsayin, ya ambaci wasu na aljanna da kuma wasu na wuta. Mu bamuja munyadda, kawai idan hadisin bai ingantaba shikenan, amma idan ya inganta wallahi annabi baya fadan son zuciya.