ABUN DA YAKE GUDU YA FARU! YANZU YANZU DR IDRIS YA KARASA TONAWA DR ISA ALI PANTAMI ASIRI

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @zumuncinmutv
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Komentáře • 282

  • @zaharaddeenharuna3991
    @zaharaddeenharuna3991 Před rokem +5

    Allah Ya Taimaki Mai Taimakon Addinin Allah A Duk Inda Yake. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.

  • @FaizaLabboladan
    @FaizaLabboladan Před 12 dny +2

    Kaidan bakinciki karyakake shekh. Isa Ali fantami Allah yakare ka❤

  • @zaharaddeenharuna3991

    Allah Ya Taimaki Mai Taimakon Addinin Allah A Duk Inda Yake. Allah Ya Kara Ma Shaykh Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Tsawan Kwanaki Masu Albarka. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.

  • @SurajoAbbas-c7c
    @SurajoAbbas-c7c Před 3 hodinami

    Allah y Kara ma sheik isah Ali fantami lpy

  • @IsmailAminu-i5t
    @IsmailAminu-i5t Před 11 dny +1

    Allahu yashary mu ameen

  • @tijanimuazuhassan5886
    @tijanimuazuhassan5886 Před 10 dny +1

    Wanda Allah ya rufa wa asiri Kuma, wa ya Isa ya tona Masa

  • @FatimaAbdullahi-e2x
    @FatimaAbdullahi-e2x Před 19 dny

    Amieen

  • @IsmaeelHassanbalarabe

    Allah ya dai daitaku,fadan malamai bashi da kyau

  • @rabiuibrahim2348
    @rabiuibrahim2348 Před rokem +4

    Dan allah malamai kurika zama masu hakuri darufawa juna asiri

  • @nasiruabubakar7455
    @nasiruabubakar7455 Před rokem +4

    Dr idris abdulaziz bauchi Allah Kara lafiya da nisan kwana me Albarka ya kareka daga sharrin mahassada

  • @PaulinaBFidelis
    @PaulinaBFidelis Před 5 dny

    May Allah have mercy on us Amin.

  • @sulaimanaliyu6872
    @sulaimanaliyu6872 Před rokem +1

    Dan dan Manzan Allah s.a.w ku yarda ku cigaba da hada kawunan musulumi baki daya

  • @AliyaAlkasim
    @AliyaAlkasim Před 10 dny

    Allah yashiryeka, bakyeudai bata wani

  • @zaharaddeenharuna3991
    @zaharaddeenharuna3991 Před rokem +3

    Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.

  • @user-kh1qz5qx2o
    @user-kh1qz5qx2o Před 8 dny

    Ni banason inajin irin wadannan maganganun abakin malumanmu sam Allah yadai daidaita tsakaninku amin

  • @IsmaeelHassanbalarabe

    Gaskiya kada zamiyar shedan ya rinjayeku kuna fadin Allah yace kuna sukan junanku masu muku kabbara na yaudaranku,memakun su gaya muku gaskiya,inyayi maka wani abu kanemi mutum kagaya mishi yabaka hakuri. Rayuwa babu tabbas,duniyar guda nawa take,akwai hisabi bayan mutuwa fa.

  • @saddiqibrahim
    @saddiqibrahim Před rokem +6

    Innalillahi wainna ilaihirajiun
    Allah ya shiryi Ka
    Gsky haka ba musulunci kana sunan malami kana hawa mambari kana sukar wani

    • @zaharaddeenharuna3991
      @zaharaddeenharuna3991 Před rokem

      Amin Ya Hayyu, Ya Qayyum. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.

  • @jibreelyusuf9105
    @jibreelyusuf9105 Před rokem +2

    Allah ka albarkaci mu da yafiya

  • @adamulamu4063
    @adamulamu4063 Před rokem +2

    Fantami iKon Allah Allah ya Kara daraja

  • @yahayasamira3865
    @yahayasamira3865 Před rokem +6

    ikwan Allah Haka hawan mimbari yakoma ambar karantarwa sai Bada labaray to Allah yachiryemu

    • @zaharaddeenharuna3991
      @zaharaddeenharuna3991 Před rokem

      Amin Ya Hayyu, Ya Qayyum. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.

  • @dalhatumusa4661
    @dalhatumusa4661 Před 20 dny +1

    😊

  • @user-cg4iz1hx1l
    @user-cg4iz1hx1l Před rokem +1

    allah hiirya

  • @naziruabdullahi2224
    @naziruabdullahi2224 Před rokem +2

    Wallahi qaryane kakeyi wallahi fantami bayayi qarya wallahi wallahi Kai ne ma ra gaskiya wallahi fantami bayayi qarya wallahi

  • @AishatuSuleiman-r5r
    @AishatuSuleiman-r5r Před 2 dny

    Gaskiya wannan wulakanta kaine, kanazubarwa da musulmai mutunci, baidaceba gaskiya kana malami kanada fitina Allah ya shiryeka yaciremaka ciwon hassada

  • @ayubaumardassareaa8357
    @ayubaumardassareaa8357 Před rokem +3

    Allah ya kiyaye

  • @saadatumustaphadanzaria
    @saadatumustaphadanzaria Před rokem +1

    Allah ya shiryeka

  • @aboubakarissiaka356
    @aboubakarissiaka356 Před rokem +1

    Wanan mutumi alah shiryeka ka cike fitina alah bamu ilimi mai albarka

  • @faizumuhammad6022
    @faizumuhammad6022 Před rokem +6

    Wallahi bamajindadin abunda malamammu sukeyi

  • @hussainiyunusa5278
    @hussainiyunusa5278 Před 11 měsíci +3

    To shidai Dr isah Ali Ibrahim Fatami dai Allah yayi mai SUTURA saidai bakin ciki ya KASHE ka makircin ka ba zai cishi ba

  • @HamzaTukurabdullahiU.tsamiya

    Bawanda ya.isayatonama Wani asiri sai Allah

  • @ShuaibuIbrahim-hz7ed
    @ShuaibuIbrahim-hz7ed Před 10 dny

    Allah ya sa mudace

  • @AbdulgaffarMht-ut7kz
    @AbdulgaffarMht-ut7kz Před 17 dny

    Allah ya ganar da Kai Allah ya shirye ka

  • @kadriissoufouhabib5974
    @kadriissoufouhabib5974 Před rokem +4

    Gaskiya Allah chiryeka malamin Yana tonama dan uwansa asiri kuma kana gaba da chi cikin wantan ramadan kuma gobe ka fito kayi wa'azi kace Allah ya Hana gaba tsakanin musulmi

  • @abdurrahmanalbaniy
    @abdurrahmanalbaniy Před 6 dny

    Idan anzaguéka kabari ga Allah idan kuma yatabbata Allah ya rupa maka asiri kuma karya akayimaka to kabari ga Allah allah ya ichésu

  • @abdurrahmanalbaniy
    @abdurrahmanalbaniy Před 6 dny

    Ku da kuke dora wannan kuji tsôron Allah Ku malaman addîni wannan bay kamata kuda kuké da'awa kuma da hada kan al'umma me ma biya n'a gaskiya za sutsé mu da muké sawrarinku yazamuyi

  • @TahiribrahimTahir-dj8vm
    @TahiribrahimTahir-dj8vm Před 3 měsíci

    Allah yakarama lpia prof isah Ali Pantami kayi hakuri daukaka Ceh dole zakaiii ta fuskantar yan wahala irinsu dr jaki 🦄🦄

  • @usmanabubakar1317
    @usmanabubakar1317 Před rokem +2

    Wallahi Dr jaki kaji Tsoron Allah

  • @SaiduMurtala-gu7bz
    @SaiduMurtala-gu7bz Před rokem +6

    Allah yakara wa fantami lafiya

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 Před 6 dny

    Ita gaskiya koda kaboyeta saita bayyana
    you can hide the truth for sometimes you can never hide the truth forever

  • @sunusishow3140
    @sunusishow3140 Před 6 dny

    Allah ya taimakemu

  • @mohammedalhassan8746
    @mohammedalhassan8746 Před rokem +1

    Slm

  • @AbubakarYusufBuba
    @AbubakarYusufBuba Před 13 dny

    Meyan wannan

  • @maishuwaki352
    @maishuwaki352 Před rokem +2

    Ni anawa tsammanin akwai abubuwan dake damun al'ummar musulmi da addininmu Wanda in kuka dage kansu za'a samu maslaha Kuma asamu cigaba Amma Kun tsaya kan yiwa addini da malamai tarnaki su kawo rabuwar Kai Allah wadaran Wannan aiki naku inkuma ba masu shiryuwa bane Allah SWT Ya watsa aniyarku ya fidda ku daga cikin mu.

  • @IbrahimIsah-c3y
    @IbrahimIsah-c3y Před měsícem

    Allah yakarakare Mana malam

  • @ayishamohammed2862
    @ayishamohammed2862 Před rokem +4

    you should teach them Qur'an and sunnah not stories.👎

    • @mBinimam07
      @mBinimam07 Před 10 měsíci +1

      Nasan baka da wankakkiyar zuciya Kai ko

  • @SaiduMurtala-gu7bz
    @SaiduMurtala-gu7bz Před rokem +4

    Prof isa Ali fantami Allah yakara maka lafiya Allah yasa gama da duniya

  • @rashidaabdulkadir7019
    @rashidaabdulkadir7019 Před rokem +1

    Hasada damai rabo takice kaikam kaji haushi bakada wa azi sai hasada dason tonama mutun assiri

  • @gazaliabubakar801
    @gazaliabubakar801 Před rokem +2

    Karya kake ,,, fantami yafika

  • @CharityYaachat-uw7bz
    @CharityYaachat-uw7bz Před rokem

    Very God allahyakara ditomu naddagas kiya

  • @mouzammiloualsidiq7075
    @mouzammiloualsidiq7075 Před 5 měsíci +1

    Allah yakareman malaman mu kuma ya shirya mana su

  • @AirtelMxkits
    @AirtelMxkits Před 25 dny

    ❤😮

  • @mmnmomy9896
    @mmnmomy9896 Před rokem

    Uhummm

  • @maryamabubakar413
    @maryamabubakar413 Před rokem

    1

  • @mujittafautai
    @mujittafautai Před rokem

    To Allah kyauta

  • @waliysheikhtaheer3567
    @waliysheikhtaheer3567 Před rokem +1

    Gaskiya bantaba magana akan wannan mutumin gaskiya dabba ne wannan DABBUL ARAB kenan

  • @abdullahiyusufdodo9632
    @abdullahiyusufdodo9632 Před 8 měsíci

    Toh ba'a karantar da tsoron Allah cikin karatunka! Shiyasa

  • @aminubinwala7038
    @aminubinwala7038 Před rokem

    Dr gummi

  • @haliruusman6938
    @haliruusman6938 Před rokem +1

    Wallahi Dr jaki naqi JININ ka meh Kama da jaki.

  • @user-ds4bu7of3m
    @user-ds4bu7of3m Před 24 dny

    Karyane bawani sirin sa Daya isa yatona masa wallahi aikin banza

  • @laoualidjamila1977
    @laoualidjamila1977 Před rokem +1

    Allah ya chiryeka sofan minafiki

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 Před rokem +3

    Allah ya tsinewa Dr jaki albarka 😊

  • @user-re8rx6wu6o
    @user-re8rx6wu6o Před 5 měsíci

    2:41

  • @ibrahimAbdusalam
    @ibrahimAbdusalam Před 3 měsíci +1

    Isah Ali kayihakuri daukakache Allah yakaremanakai

  • @TahiribrahimTahir-dj8vm
    @TahiribrahimTahir-dj8vm Před 3 měsíci

    Dr jakiiiiiiiiiii 🦄🦄🦄🦄🦄🦄🦄🦄🦄 wlh karshenka baxai kyauba mahaukacin banxa 😢

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 Před rokem

    Allah ya tsine Maka albarka

  • @rabiatualiyuibrahim4524
    @rabiatualiyuibrahim4524 Před rokem +2

    kana duba kenan

  • @Shuaibuadamuabdullahi-n4z

    😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @user-js1jb2ld8r
    @user-js1jb2ld8r Před rokem

    Tazu mugit

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 Před rokem +1

    To Yaukuma da abinda Aka zo kenan

  • @hajiyamama2895
    @hajiyamama2895 Před 6 měsíci

    ALLAH ya taimaki malam

  • @user-qz8xu6eh7s
    @user-qz8xu6eh7s Před 6 měsíci

    😊❤

  • @murkaddabai2384
    @murkaddabai2384 Před rokem +3

    Kaidai inajin ba malami bane malummalunne

  • @ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA

    Dr jaki la'ananne tsinanne

  • @boukartalba9566
    @boukartalba9566 Před rokem

    Momoussa

  • @abdullahinayawo41
    @abdullahinayawo41 Před rokem +1

    Wannan maganar babu ilimi a ciki sai shirme. Har kagama maganar bamuji laifin pantami ba. Kuma baka ambaci me yahadaka da pantamiba har ya jawo bakwa jituwa

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 Před rokem

    Kar Allah ya hadaka da ceton manzan Allah swas gobe kiyama .

  • @ibrahimadbraman6010
    @ibrahimadbraman6010 Před rokem

    Kai mallam Abdul Aziz kana da hasada

  • @abubakaraliyu191
    @abubakaraliyu191 Před rokem

    Dr .Don Allah ko damuda abinda zai zama maslaha akan abinda zai karamu a musulnci

  • @JemiluMani
    @JemiluMani Před 20 dny

    😊😊😊😊😊😊😊😊😊

  • @rabiatualiyuibrahim4524

    kai mlm fantami yafi karfinsa wllh

  • @user-yo5be8qu5b
    @user-yo5be8qu5b Před 7 měsíci

    Allah ya gyara amin❤

  • @ZabairouMoustari-iz5dm

    Kay dunia tazo karche allha ya chiryeka idriss

  • @MukhtarRabe
    @MukhtarRabe Před měsícem

    gaskiya wannan bamalami baneba suboda wannan bako yarwar manzon Allah bane akiyaye indan Allah kiyi.😂😂😂

  • @AbdulmalikBaba-vd4lu
    @AbdulmalikBaba-vd4lu Před rokem

    Salm

  • @SadiqAli-nq9jo
    @SadiqAli-nq9jo Před rokem +2

    Wannan bai dace ba a tsakanin ku malamai
    Duk abun da za kayi kayi dan Allah

  • @muhammadaminu-zi7ve
    @muhammadaminu-zi7ve Před rokem

    Àà

  • @tamimoualpha4638
    @tamimoualpha4638 Před rokem

    Malam bakaso Zaman lafia

  • @mustaphamukhtar3985
    @mustaphamukhtar3985 Před rokem +1

    Way shi wannan malami baida aiki sai ta-da husuma bawani was,azi hmm

    • @hauwamusa460
      @hauwamusa460 Před rokem

      Malam a takaice dai kai boka ne to za'a rika kawo maka kostomomi

  • @ilyasuabdullahi4188
    @ilyasuabdullahi4188 Před rokem

    Kajijaki

  • @muhammadabdullahi9142
    @muhammadabdullahi9142 Před 7 měsíci +2

    Baku da aiki sai Munafurci !
    Allah ya shirya mu baki daya

  • @maryamabubakar663
    @maryamabubakar663 Před rokem

    Malamin kirki baya tuna wa wani asiri

  • @maryamabubakar663
    @maryamabubakar663 Před rokem

    Wawa kawai

  • @muhammadbukardauda5803
    @muhammadbukardauda5803 Před 2 měsíci

    Dr jaki yakamata kakoma shirin film na hausa wato kongiyan kanywood

  • @asmauumar7087
    @asmauumar7087 Před rokem

    Malan Allah ya kara lfy d nisan kwana

  • @FatimaIbrahim-rq9qg
    @FatimaIbrahim-rq9qg Před rokem

    Kai inaka Samu six million amatsayin Kana Malam Idan ba

  • @SabiuSalisu-oq2jt
    @SabiuSalisu-oq2jt Před rokem

    Shiya isa yatona Masha asiri aibai isaba

  • @mamudabalarabe8286
    @mamudabalarabe8286 Před rokem

    Tir da wannan qur6ataccen malamin hassada kawai kakewa pantami

  • @alhassanuthman8232
    @alhassanuthman8232 Před rokem

    Da kuke mutanin banza, yau ku ke cewa "Dr idris", manafuki bai ji dadi ba. Kaji laalata

  • @FaridaSuleimanIjakoro-sw4es

    Mudai muna bayan pantami mll.duk abunda xaka fadi

  • @kawuwababayo1905
    @kawuwababayo1905 Před rokem

    All yakyauta