Alamu fa na nuna mulki Soja ya karɓu a Nijar - Manjo Hamza Almustapha ya ɓeɗe biri har wutsiya
Vložit
- čas přidán 13. 09. 2024
- Alamu fa na nuna mulki Soja ya karɓu a Nijar - Manjo Hamza Almustapha ya ɓeɗe biri har wutsiya
Jawabin nasa na zuwa ne a yyin wani taron haɗin kan ƙasashen Hausa da Nijar ta shirya domin wayar da kan jama'a yankin Sahel danga ne da zaluncin Turawan Yamma
Inchallah manjo hamza Al mustafa is coming
❤❤❤❤ Allah ya kare muna Ire iren ku baba Hamza
Allahhu akbar, Allah yasakama da mafificin alkhairi megirma mejor Hamza Al Mustafa Allah yadada karemana kai yaqarawa rayuwa albarka.
Allah yasaka da Alheri.
Ameen!!!
Manjo Hamza Almustapa. Allah yabaka Nigeria Amen 🤲 ya Rabbi
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين 💠
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين 💠
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين 💠
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين 💠
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
Insha allah major is coming
❤❤❤
Kaga sojoji Kam na gaskiya