Ni Dan Kano Ne Malam Allah ya Karamaka Lafiya da Tsawon Rai mai Albarka, Wannan Amsa Daka Bawa dan Kasarmu Ta Naijeria tayidaidai, wallahi Kowaye yayimaka wannan tambayar wallahi bashi da hanki bashi da imani, Allah ya Taimaki malam irinku ake so acikin alumma da duniya bakidaya, Allah ya shiryemu kuma Allah yasa Mugane Gaskiya.
wallahi malam wannan gaskiyane ni dan nigeriane wannan abu kamar gabanka akayi she narantsa da allah ana cin amanar mu sosai don allah muna bokatar addo a musam man yan king arewa
Salamu alaikum haka mukeso ya sheikh Mouktar Zinder. Saboda wall irinku ne kadai masu wanke mana irin wadannan tsofaffin yan tasha, Yan daba, yan iska, mutumin banza kawai ambasada na Nigeria tsoho.
Ni Dan Kano Ne Malam Allah ya Karamaka Lafiya da Tsawon Rai mai Albarka, Wannan Amsa Daka Bawa dan Kasarmu Ta Naijeria tayidaidai, wallahi Kowaye yayimaka wannan tambayar wallahi bashi da hanki bashi da imani, Allah ya Taimaki malam irinku ake so acikin alumma da duniya bakidaya, Allah ya shiryemu kuma Allah yasa Mugane Gaskiya.
Masha-allah-yakara-lafiya-
Muma a Nigeria Muna fatan ALLAH YASA sojoji sukarbi wannan milki.
wallahi malam wannan gaskiyane ni dan nigeriane wannan abu kamar gabanka akayi she narantsa da allah ana cin amanar mu sosai don allah muna bokatar addo a musam man yan king arewa
Nagodé malam Allah yayimaka rahama malam da nisan koina masu albarka yasa kagama da Dounia lafia ❤❤❤
Amin
Mun godé malam allah ya saka da alheri❤❤❤
Akara makallahu Allah yakareka ya yasa kagama da duniya lafiya Allahumma amin
Yes yes malan allayasakada alkay ri malan allayakaranisan wkana allayakaramakalafiya
Allah ya maa kyakyawa karshe ya mallam❤❤❤❤❤❤
Allahuma amine 🙏😊
Ni Dan Nigeria daga Zaria a jahar kaduna, Wallahi Malamanmu da yawa basu fito sunyi bayanin da wannan malamin yayi, Allah Ya saka da alheri.
Alhamdu Lillah malam Allah ya kaara daraja da kiyayemu ❤❤❤❤
Allah yasa soja yakarba mulkin Nigeria idan alhairine
Ameen
To mu dai ah nan Nijer alheri ya zan
Ameen Ya Rabbil Aalameen
Allah ya saka da Alkhairi, Amin
Allah ya kara ilimi da basira ameen ya hayyu ya qayyum
Ameen
Salamu alaikum
haka mukeso ya sheikh Mouktar Zinder. Saboda wall irinku ne kadai masu wanke mana irin wadannan tsofaffin yan tasha, Yan daba, yan iska, mutumin banza kawai ambasada na Nigeria tsoho.
😅😅😅😊⁸😅
❤ kazi gakiya malan Allah ya biya
Masha Allah Malan Amin ya rabbi wlh hakane Malan
Gaskiyane malam wallahi babu wani abun burgewa a democradiyyar nigeria.
Allah ya Kara lafiya Malam mounayin ka❤❤❤❤❤
Malamin nan allah kara mana kai 😂😂😂😂 Allah daukaka Africa 🌍 Allah Kara ganar da Yan uwa na Yan Africa 🌍❤❤❤❤❤
MALAMIN DAN BOKO NE KUMA DAN ARABI, AMMA AMBASSADOR MAKARYACI NE KUMA JAHILI NE.
Amin Amin Amin Malan Allah yarda Amine
Allah Yayi Mana jagora zabamana mafi alkhairi allah ya tabbatar mana da alkhairi
Ameen
Masha Allah Allah taimaka
Que dieu te bénis professeur, c'est une vérité absolue..
Allah yasakama da alkhairi Allah yatsareka ga dukkan sharri
Allah ya saka da alkairi mu malan ❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤🇳🇪🇳🇪
Cheikh, Allah yama rahmah. Mu na alfahari da kai. Wanna wawan sanata baisan ko waye sheikh Muhtar.
Amin ya Allah
Allah ya tsine mai albarka
Allah yasaka da alkairi
ALLAH ya saka da alkhairi
Allah ya saka da alkairi malam
Amin ya hayyu ya qayyum
Ma sha Allah
Allah yasaka da alkheri muna godiya alkheri
Allah yasaka da alheri malan
❤❤❤❤ Masha allha gaskiya ni allha ya lafiya
gaskiya malan muna jinjinamuku
ما شاءللہ ❤❤❤
امین یارب العالمین ❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiya ne malan kabirgeni sosai wlh
Amen. Allah yakabe. Addu'a
Slm yayi❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah ❤❤❤❤
❤❤❤ Allah ya saka muku da alheri
Ameen ya rahman ❤
Amen yahayu yaqayim
Amin ya hayyu ya qayum
Masha Allah baba
Allah yasakamaka daalhayri malan
Masha Allah yayeday day
Allah ya biya malam
Amen ya Allah
Na gode Allah ya saka
Malamin nan allah kara ma lafiya allah kare ka Allah kare mana Africa 🌍 ❤❤❤
Ameen
Masha Allah malam Allah yabaka lafiya
Allahu ya tsine ma a basasada dan shgiya matsiyace dan asra
مشاءﷲ❤❤❤❤
Allah ya kara lafiya Malan muna godiya
Allah ya tsine ma anbasader
❤❤❤❤❤
Dekrdiya allah ya ciné mata
Allah ya kara lafiya da nisan kwana malan. yasa kagama da duniya lafiya
Allah ya saka da alheri malam muna godiya sosai
Allah ya Kara lpy da ilimi mai albarka
Masha allah 🎉🎉🎉🎉
Ameen ya rabi
Allah yakarawa malam lafiya ❤❤❤❤
آمين 🤲 آمين 🤲 امين 🤲
Masha allah
Allah Saka Sheikh moctar ❤❤❤❤
amen amen amen malam muna godeya allah ya kara wa malam nisan kwana
Ameen ya rabbi
Amie summa Amie ya hayyu ya qayyum ❤❤❤
جزاك الله خيرا يا شيخ بارك الله فيك صح كلامك ❤❤
😢 allah dai ya biya baba❤😢😢
Amin
Allah saka da alheri malam Allah Kara lafiya❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
🤲🤲🤲🤲🤲🤲👍👍👍👍
Allah kara lapia sheik
Allah yasaka mallam
Allahu akbar Allah ya sakamaka da alkhairi
Amen ya ALLAH amen ya ALLAH
❤❤❤ malam kuwana biu
Gaskiyane malam
Allah ya Qarawa malam lfy
اللهم آمين يارب العلمين
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Ammen Summah Ammen Allah yasaka da Tiriliyoyin Alkaira
𝕄𝕒𝕕𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕞𝕒𝕝𝕒𝕟 𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕕𝕒𝕘𝕒 𝕟𝕚𝕘𝕖𝕣 𝕧𝕚𝕧𝕖 𝕝𝕖 𝕟𝕚𝕘𝕖𝕣 ❤❤❤❤❤
amin ya yahayyu ya kayyum
حسبك الله
❤❤❤❤❤
Aminsomma amin
Allah ya kara lafiya
Allah ya saka da alheri malan
Amené thuma ameen
Allah ya mamalan albarka munatare da Kai enshaallah
Allah yakara lafiya malan❤
Ameen yarabbi
Amin suma Amin 🤲🤲
Macha Allah
Allahu akbar
Allah ya tsare malam .Maaroufi daga Tchadoua Maradi