Ma Châa ALLAH Or Maa Shaâ ALLAH Or Ma Chaâ ALLAH Or Maa Shaâ ALLAH please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning. We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''. And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala. DjazakaLLAHOU Khayran for understanding. As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Allah kasakawa malam mukhtar da alarammansa me jan baqi da alkhairi wlh muna fahintar karatukansa kuma yana bayanai bisa tsari Allah ka qarameqarda harshensa albarka da hasken rayuwa 🤲🏽
Barshi ya fadi musu gaskiya Musulunci de yananan amma zuminci in ze kawo fitina se a dakata Allah na tare da en Niger Mun gani wannan kadai ya isa mugane halayyarmu ba kyaw
Malan mu bamu yanke zumunci ba Kuma Alhamdulillah bama cikin yunwa Kuma wlh koda mudu zaikai million 1 se Allahu y ciyar damu da izzarsa da buwayarsa ❤
Ai bamu bane shuwagabbaninmu ne. Mu wanda muka gane gsky bamuji dadin abinda akayi ba. Munyi bakin cikin abinda tsinanne tunubu yayi wa nijer. Wlh nijer kun burgeni. Kun nuna kishin mutanen ku
Ma Châa ALLAH Or Maa Shaâ ALLAH Or Ma Chaâ ALLAH Or Maa Shaâ ALLAH please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning. We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''. And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala. DjazakaLLAHOU Khayran for understanding. As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Ma Châa ALLAH Or Maa Shaâ ALLAH Or Ma Chaâ ALLAH Or Maa Shaâ ALLAH please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning. We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''. And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala. DjazakaLLAHOU Khayran for understanding. As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Waalaikum Salam Warahmatullah, barka dai dan uwa inaga baka fahimci malan ba yakamata ka kara sauraron malan harkarshe insha Allah ina kyautata zaton zaka fahimci malan, daman shima bece da hannun talaka ba da sauran ma"aikatan gomnati ne yake.
Allah ya saka da Alkhairy mallam ka fadi gaskiya Allah ya taimaki sojojin mu ya karfafe su ya kawo ma al ummar musulmin nigeria mafita bisa mulkin zaluncin da suke fama dashi

malam mungode da gori,don Allah kuyi rayuwanku muyi namu,sannan kasan Yan arewa basa goyon bayan abunda ke faruwa..Amma in Allah ya yarda muma Allah zaibamu mafita
Mallam Allah ya saka ma da alheri. Amma gsk akwai kuskure cikin yawan bayanan ka. Sam musulunci bai yarda da gori, ko nuna kabilanci ba. Ba adalci bane ka dinga kudin goro wa nigeria da 'yan Nijeriya. Abubuwan da gwamnatin Nijeriya take yi a yanzu mu talakawan Nijeriya babu abinda zamuyi sai dai addu'a. To don haka ba laifin mu bane. Mu addu'ar mu shine, koda ma zaa raba Nijeriya wallahi muna fatan idan arewa ta rabe tazo ta hade da Kasar Nijar mu zama kasa daya. Amma irin wadannan kalaman baya mana dadi mallam
Wallahi malan haryanzu mu muna kwanar ku Yan uwammune ku musulmai mu ka wai Allah ne ya jarabcemu da miya gun shugabanni Allah ka kawumana zaman lafiya da kwanciyar hankali a wannan kasar kuma komi lukacine insha'Allah zai wuce
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD S.A.W ❤
S. A. W
Masha Allah ☝🏿🇳🇪✊🏿🇧🇫✊🏿🇲🇱✊🏿💪🏿💪🏿💪🏿
Ma Châa ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
Or Ma Chaâ ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning.
We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''.
And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala.
DjazakaLLAHOU Khayran for understanding.
As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Ni dalibin tarihi anan kasar Belgium wallahi wannan malamin duk abinda yafada Gaskia ne
Masha Allah
Allah ya saka da alheri Malam, daga Nigeria 🇳🇬 make inajin Niger 🇳🇪 , a matsayin gida kuma kasata da nake kishi wllh!!! ❤
Karyane
Gaskiya ne wannan Allah ya Saka da Alkhairi
Allah kasakawa malam mukhtar da alarammansa me jan baqi da alkhairi wlh muna fahintar karatukansa kuma yana bayanai bisa tsari Allah ka qarameqarda harshensa albarka da hasken rayuwa 🤲🏽
Malam Dan Allah dan annabi aruqa kulawa komai zaiwuce kuma musulunci n'a nan kuma zumunci n'a nan Allah yasa mudace aminee
Barshi ya fadi musu gaskiya
Musulunci de yananan amma zuminci in ze kawo fitina se a dakata
Allah na tare da en Niger
Mun gani wannan kadai ya isa mugane halayyarmu ba kyaw
Kafi wannan dan kwayar hankali. Wannan shasha na ba malami ba.
جزاكم الله خيرا
this is the true story
JAZAKALLAHU KHAIRAN
HAFIZZAHULLAH MALAM
INCHALLAHU GASKIYA HAKANE
Malan mu bamu yanke zumunci ba Kuma Alhamdulillah bama cikin yunwa Kuma wlh koda mudu zaikai million 1 se Allahu y ciyar damu da izzarsa da buwayarsa ❤
ke ce baki da yunwa mutanai sunanan suna cin gayan dankali ki bincika
amma aiku kukasakawa niger takunkumi, yanke wuta, rufe boda, maishi sheri karene maishi yakebi danhaka sharrikune kebiku
@@haliloulawanplamedor9666itama tanayi dan kuwa in danginka nayi kaima kanayidan haka yafadi gaskiya kap Nigeria yunwa ake
@@NafeesaMB-fh3ypwallahi yunwa kau tatashin hankalima
Dan Allah ina kake rayuwa a duniya ko aa arewa kuka sukw
allah saka da alkairi
Allahu akbar Kaji gaskiya ❤❤❤
Gaskiyar malam Gumi. Malaman arewa sun ki siyasa. Yanzu ga siyasa ta hana musu addini. Da yunwa ga rishin tsaro, aykuma addini yayi raunii.
Allah Sarki malan allah ya yasakama da alkhairi yannan kuma nageria gaskia buki yimuna adalci ba allah Zai sakamuna da karhi mulkinsa
Ai bamu bane shuwagabbaninmu ne. Mu wanda muka gane gsky bamuji dadin abinda akayi ba. Munyi bakin cikin abinda tsinanne tunubu yayi wa nijer. Wlh nijer kun burgeni. Kun nuna kishin mutanen ku
Allahuakbar malam ina tare da kai
جزاك اللهم خير جزائه وحفظك شرقضائه
الله اكبر ولله الحمد 🎉
Haka nikeson malamii, ga ilimin addini ga ilimin tarihin siyasa.
Masha Allah wannan yayi
Allah yasaka da alkhairi
Allah ya saka da Alhérie malan Allah barkou
الله أكبر جزء ك الله خيرا ❤❤❤
Masha Allah jazak'allah khairan
Masha allah 😂
Merci,infiniment,a,vous❤❤
Allah ya bada lada
Malam a jawabanka dan Allah kadinga cewa insha Allahu
Masha allah allah ya saka da alkairi malan agayamu gaskiya
Shifa talakan Nigeria basusukace asawa Niger takunkumiba kuma bashi yace yakafa ecws ba bakutaba jin wani malamiba yanawa mutanen Niger gori 😢 dukan mu mutuwa xami
Kutayamu da adu'a, gaskiya shuwagabanni aqasannan sunaso su gama damu gaba ɗaya
Masha allha
Allah ya kare malan
Gaskiyane wallahi malan
Allah sarki malan allah yataimaka ❤❤❤❤❤
Allah ya Kara lfy
Allah ya karawa mallam lfy da nisan kwana
Ma cha Allah
Wannan Malamin ina son shi saboda Allah ne kawai wallahi
جزاكم الله خيرا
Allah ya sakamuku da alkhairi malan Mouna godiya sosai ❤❤❤
Macha Allah
Ma Châa ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
Or Ma Chaâ ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning.
We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''.
And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala.
DjazakaLLAHOU Khayran for understanding.
As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Allah yakara lafiya da nisankwana Malam
Mu na godia❤
Allah ya saka da alkhairi
ماشاءاللہجزاكم الله خيرا و احسن الجزء
Ma sha Allah. Ka fadi komi malam. Allah yayi maka albarka
Subhanallah innalillahi wa'inna elehin raja'u Allah yakawo muna karshen wannan masifar da ta tunkaro mana
MLM Allah yasaka da alkairi mu yan Kano Kana muna godiya wllh
Gaskyane malan Nigeria 🇳🇬 ❤
Masha Allah 🫡🇳🇪🫡🇳🇪
Ma Châa ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
Or Ma Chaâ ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning.
We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''.
And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala.
DjazakaLLAHOU Khayran for understanding.
As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Ma sha Allah
Allah hu Akbar
Allah saka malam
Allah yabarmana Kai malan
Macha allha❤❤❤❤❤❤
Gaskiya ne malan muna godia Allah ya Saka muku da alheri
Allah kare mana malan,Allah qara lafya da ilimi da hazaqa,mass anfani. muna godiya.
slm malam gaya musu gaskiya
❤
Alhamdulilahi
😂😂😂😂 Wallahi karku yarda, muma Muna fatan Allah yabamu mafita, domin a arewa munzama bayin 'yan siyasan nan.
😅😅😅
Allah yakarma lafiya malan mugode ❤❤❤❤
Allah Kara lafiya alchek
Allahu Akbar naji dadi da Allah ya yoni dan Nijar kai Alhamdulillah ❤🇳🇪
Machaallah
Machal❤❤❤❤
Allah ya biyaka malan ya Allah ya kare muna ku
Duk duniya ba kamar ka❤i salute you malam
Allah qara nisan kwana
الحمدلله ❤❤❤
Allah ya saka da alheri malam lale aen Nijeriya ba diyabane basuda amana
Ba dika ba adai NA JAM'I
Aslm, Allah ya karama shiekh lfy mufa yen arewacin Nigeria bafa muna goyon bayan gwamnati ne akan rikicin da takeyi daku yakamata ka fahimci haka
Waalaikum Salam Warahmatullah, barka dai dan uwa inaga baka fahimci malan ba yakamata ka kara sauraron malan harkarshe insha Allah ina kyautata zaton zaka fahimci malan, daman shima bece da hannun talaka ba da sauran ma"aikatan gomnati ne yake.
❤❤🎉 nagode Malan.
Allah ya saka da Alkhairy mallam ka fadi gaskiya Allah ya taimaki sojojin mu ya karfafe su ya kawo ma al ummar musulmin nigeria mafita bisa mulkin zaluncin da suke fama dashi
Malam a ragama su😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Ma Châa ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
Or Ma Chaâ ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning.
We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''.
And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala.
DjazakaLLAHOU Khayran for understanding.
As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Macha allahou malamou yayi kewou kouma gaskiyane kouma allaha yayi albrka 🇳🇪
Allah ya kareka malan
Yan Nigeria ayi a hankali kuyi kishin kasa.
Masha Allah❤🥰🥰🥰
Gaskiya Arrana sunyi nasara akan Musulmai daga cin mutinci sai gorance gorance duniya tsirara mukazo kuma gado zai koma hanun wanda yabaka
Duk wani dan nageria yazo yaji yanda abin yake
ALLAH yasaka Malam
Allah ya saka da alheri,malan
Allah ya kiyayeka
Gaskia ne Malan Allah kara lafia
Allah ya saka da alkairi
❤❤❤❤❤
Gaskiya ce 👍🏻🇳🇪
Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un
Merci
Wannan gaskiyane kuma arewacin Nigeria ne tunubu suke dakilewa saboda wasu matsalolin Babu su a kudu
malam mungode da gori,don Allah kuyi rayuwanku muyi namu,sannan kasan Yan arewa basa goyon bayan abunda ke faruwa..Amma in Allah ya yarda muma Allah zaibamu mafita
In Sha Allah
Malan 😂ay Allah Allah ne ,chiner gatan bawa: bousou ga komi ba ,Alhamdoullihah Alhamdoullihah Alhamdoullihah
23:30 Gaskiya yayi magana me ma'ana sosai.......
Mallam Allah ya saka ma da alheri. Amma gsk akwai kuskure cikin yawan bayanan ka. Sam musulunci bai yarda da gori, ko nuna kabilanci ba. Ba adalci bane ka dinga kudin goro wa nigeria da 'yan Nijeriya. Abubuwan da gwamnatin Nijeriya take yi a yanzu mu talakawan Nijeriya babu abinda zamuyi sai dai addu'a. To don haka ba laifin mu bane. Mu addu'ar mu shine, koda ma zaa raba Nijeriya wallahi muna fatan idan arewa ta rabe tazo ta hade da Kasar Nijar mu zama kasa daya. Amma irin wadannan kalaman baya mana dadi mallam
Jaka kawaii abinda kuke mana Kenan niger ta allah ce miye Nigeria puck you
Wallahi malan haryanzu mu muna kwanar ku Yan uwammune ku musulmai mu ka wai Allah ne ya jarabcemu da miya gun shugabanni Allah ka kawumana zaman lafiya da kwanciyar hankali a wannan kasar kuma komi lukacine insha'Allah zai wuce
Allah dai yabiya❤
Allah ya saka da alheri
Masha Allahou 😂😂😂
Gaskiyane 😂😂😂😂
❤
I like you mallam