SHEIKH ABULFATHI SANI YA SAKI RADDI MAI ZAFI GA DR. JAKI AKAN CIN MUTUNCIN SARKIN KANO KHALIFA MS2
Vložit
- čas přidán 20. 06. 2024
- Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
@Al-firãsah TV @Firdauss Tv @Mu'assasatul Anwãr Africa
#alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
#Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid
Wallahi jinake kamar abul fatahi shi ne batijjane nagaskiya shi kade yake share mana hawaye ya
Allah ya sakamaka da alkairi albarka annabi saw
Allah yakarawa annabi s a w Allah yakarawa sheikh abulfathi basira
Dr Idriss Allah ya kareka
gaskiya ne malan Allah ya sa mudace
Gaski abulfathi kai wawane kaji soron Allah
Allah yasaka malam
Gaskiya rayuwarmu tana cikin hadari mu hausawa. Dan izala yaceda Dan darika jahlii Dan darika yacema Dan izala jahlii
To wait Dan Allah suwaye malaman
Shi yasa shaik imam makari yake burgeni wallahi dashida malam daurawa
Masha Allah
Allah yakara lafiya Sheihu ❤❤❤
Wllh Abin haushi wai yaronga zakaji Yana fassara salatilfati ta mahamadun Yanda shi ya fasarawa kan shi wai yanzu kuma Anmai data fassaran Annabi A s W hasbunallahu wani'imalwakilu
Gaskiya tijjaniyya ta mutu a Nigeria tunda dai irin wannan tarkacen sune masu kareta
صلى الله عليه وسلم
Masha allah allah Kara lfy danisan kwana ameen
Almajiran ra'sul jareema sun gaza
Baban su ma ra'sul jareemah
Masha Allah mugode sayyadi
Allah ya Kara lafiya
❤ Allah ya saka da alikhari duniya da na lahira Albarka Annabi da Ahalulbaiti SAWW ❤
Masha allah munagodiya masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam....... Kainuwa dashen allah dodon izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam
Masha Allah Allah ya saka da alkhairi
Masha allah Abdoul fatahi allah ya biya
Dan bidi'a mushurikan banza
❤ Allah kabamu albarkache annabin rahama amin amin amin ❤❤❤❤❤❤❤❤
We love you malam
Masha Allah ❤❤❤❤
❤ gaskiya guda ne Tak ❤ Allah ya Kara lafiya da wadata Albarka Annabi da Ahalulbaiti SAWW ❤
Wallahi malam kayi gaskiya , Masha Allah
Ay dakai dashi duk daya,.
Masha allah
Allah ya shiryeka Abulfathi
Mashaallah 🥰
Allah yashiryeka, shidai baizagi kowaba amma, kai kayi cin mutunci dabakin cikin sunnah zaka mutu dayardan Allah.
Macha allah ❤❤❤
Ya dai fika,abunda yayi har abada bazakayi irinsa ba
Innalillahi wainnailaihi Raji'un kaji tsoron Allah zaku hadu agaban Allah wlh
Gasikiya ne wlh
Dr Idris Ƙadangaren bakin tulu.
Wallahi maganar chaihk abulfathi sani sai mai hankali zaigané
Wallahi yafi ku Gaskiya
Allah ya karma Annabi Mahamadou s a w daraja
DAN Ra 'asul Jarima
Ku kuma jikokin shaidan ain izzala
Allah yaqara lpy Zakin faida
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤
Dr jaki dakikine wlh Allah yakawo mana iyakarsa
S,a,w
Wallahi sarkin comedy dr jk
Kai kaɗai ne Malami!!!
ai Wahabiyawa wlhi matsala ne a Nigeria
Malam wadan nan ma masu yawon a atiti ba almaijrai bane, sunan su yan buyagi akwai su a kowane birni kowa ma ya dunga hankali dasu kuma don Allah ama koyi banbance tsakanin su.
Kun damemu kuje kukoyo addini kukoyar ba kungiyaba wawaye masu kawo rudani
Mude Allah ya shiryar damu hanya madaide chiya
Amine
Sheikh zakin faida
Wannan Na yarda da Hankalinka gaskiyane.
😅😊😊
Makarya ci Abbul fasadi
Kai dai akwai son zucya gare ka
Ku ilmantar da mutane kuna ta haua
Ubanka ne jaki
sayadi muna guodiya allah yasska allah karama annabi darja muongodi sosay
Karyakake kaine Jahili maukaci Jaki wawa
Tarika balai ne
Kai bakada raddi sai zagi?
Dr jaki dan jaka NE wawa sakarai
😂jahili abul fasadi
Yakoma makaranta 🏫🎒
Dr. Jaki yacikai 😂😂😂😂
Tayi fiyuuuuuuu shashasha 😂😂😂😂
B laifin ka ba ne
Amma ka kiyayi ƙarshen ka
Yadda ka ga ɗahiru baichi yana kama da alade haka za kayi ko ma sama da haka in baka tuba ba
Wallahi mai singlete kai mugun wawa ne kuma jahili
Agaskiya al.ummar musulmai hausawa kun halaka indai amedia zaku dinga koyin addini
Da kouka tay kawlaha hajji kouka tay ko oumara
Kaine Jahili ai
Wanda duk yace ma wani jahili Toh shine asalin jahili 14:47 14:51 14:52 14:55
Wadannan sifofi wallahi duk nakane kake zayyanowa. Duk Wanda yakeda hankali yasan hk
Mallam Kai bamalami banekai, in malami kake, Annabi , har yabar duniya Bai zagi kowaba, anan kafishi Zama jahili, Kai nan kyara kakeyi? Memakon kaja ra,ayin shi ahikimance.,.Hakane musuliman duniya keyin wa,azi.? Kubakuda said raddi, Baku wayamma Jama,a da Kai.
Chaihk abulfathi sani attijjaniya maganin wahabiya
Kune 3 idiots
Ai kaine babban jahili dan wahala
Mu yana qara mana sanin Allah da mazon Allah
Abdulfathi bayada hankali
Kaifa sai kasake karban shahada
Wawane kay Allah ya shir yeka 😢
@@MoussaTsayabu mtumin da yache salatul Fathi yafi salatul ibrahimiya.
You refused to make salads Nabina Mohamed
Rasujarima wawa
Allah yakarawa rayuwar Dr. Idris Albarka
Mal. Nibana wata kungiya, amma magana tagaskiya bawani tavern hankali da zaiyi darikar tijjaniya a halin yanzu.
Dan karatu wasunku suna da karatu kwarai dagaske amma akidar da aka Gina ilmin akai is questionable.
Ay tounda kouka zama kouna daawa ta malanta to malanthi ya bathi kay irinka athema malami ay an fadou malanta ta lalathe
Wannan qwarai a wajen ire_irenku ,amma ai Zakin faidha sai dai mu godewa Allah da ya ba mu irinsa. MashaAllah.
Kai Jahilin Banza Kure kawai wlh kaidai Baka da Mutinci Sakarai kawai 😡😡😡
Aidama bashiri tsakanin masu tauhidi DA masu bautar shehunnai har abadan abidin
Dodon wahabiya
Your always protecting tidjania not islam because allah send Islam to us not tidjania so pls go and rest
But still Allah doesn't even send izala too
Masha Allah
Masha allah
Your always protecting tidjania not islam because allah send Islam to us not tidjania so pls go and rest
You don't know what you are saying May Almighty Allah knowledge you.