Yanzu-Yanzu Sheikh Abulfathi Sani Attijjany ya koyawa Sani Rijiyan Lemo karatu kyauta ❤️

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 3. 07. 2024
  • 👉🏾MUNA MARABA DA KU DA ZIYARTAN WANNAN SHAFI NAMU MAI ALBARKA.
    _________________________________
    BE WARNED.‼️‼️‼️
    OUR VIDEOS ARE COPYRIGHTED.🚫
    THEY ARE STRICTLY PROHIBITED FOR UPLOAD TO ANOTHER CHANNEL‼️
    👉🏾Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
    Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
    @Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa
    #alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
    #Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Komentáře • 71

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 Před 2 dny +6

    Allah dai yabiya maulana sheikh abulfattahi sani attijjani radiyallahu ta'ala anhu ❤

  • @UsmanyusufSaadu-qe7vi
    @UsmanyusufSaadu-qe7vi Před 2 dny +7

    Gaskiya malam abulfatahi tijani Allah yahore maka ilimi Allah yabamu albarkacinka

  • @MahetourkourMoussa
    @MahetourkourMoussa Před 22 hodinami

    Macha allah fatan alkairi agareka ya maulana cheik abulfathi ❤❤❤❤

  • @AbdullahiMuhammad-dk7xh
    @AbdullahiMuhammad-dk7xh Před 2 dny +4

    اللهم يرزقك خير الدنيا والآخرة

  • @muhammadsanilawal6943

    MaashaaAllah Alhamdulillah tabarakallahu Allah SWTA ya kara daukaka da kusanchi albarkachin Annabi Muhammad SAWAW inna ziyara ya Maulana

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl Před 2 dny +3

    Maulana Masha Allah allah ya saka da alkairi albarka sayadina rasululahi saw

  • @UsmanyusufSaadu-qe7vi
    @UsmanyusufSaadu-qe7vi Před 2 dny +3

    Gaskiya malam naso ace nadade dasaninka gaskiya danasha ilimi sabida gaskiya karatunka yana kayatar dani sosai kuma batijaniya nakeba banayin aqida kawai kayimani arayuwata sabida karfin iliminka nasan insha Allahu baiwace daga Allah

  • @BashirAbdullahi1230

    Sheikh abulfathi likitan mahaukata dodon makiya
    Annabi S A W Allah ya karamaka lfy da nisan kwana, acigaba da basu karatu suna ganewa

  • @RabouuHamid
    @RabouuHamid Před 2 dny

    Macha Allah yayi malam Allah yabiyakou da gidan aljan na ❤❤❤❤❤❤

  • @user-px1bb5hl1u
    @user-px1bb5hl1u Před 2 dny +2

    INSHA ALLAH SAIKA HADU DA BABBAR JARABAWA

    • @bdoullahishuaibu
      @bdoullahishuaibu Před 2 dny

      Insha Allah kaine zaka hadu da abinda kayi masa fata بسم الله الرحمن الرحيم مايلفظ من قول إلا لديه رقيب عتيد) ق: ١٨)

    • @user-px1bb5hl1u
      @user-px1bb5hl1u Před 2 dny

      @@bdoullahishuaibu WAWA DAN BIDI'A KANA TARE DA JAHILI WANDA YACE SALATIN WANI KATO YAFI SALATIN ANNABI (S A W)

    • @usmanmohammed4876
      @usmanmohammed4876 Před 2 dny +1

      In Sha Allah seyayi mummunan qarshe

    • @user-jm6mu3vv4f
      @user-jm6mu3vv4f Před dnem

      Ta al'khairi in sha allahu

  • @jibrinisa1868
    @jibrinisa1868 Před 2 dny +1

    Masha Allah

  • @KhadijaUsman-pz9lz
    @KhadijaUsman-pz9lz Před dnem

    Alhamdulilah allah ya qarra lpy da Nissan kwana Albarkacin Qadarin Annabi S'a'w

  • @shehuibrahim3494
    @shehuibrahim3494 Před 2 dny +1

    Jazakumullahu Khairan

  • @RabouuHamid
    @RabouuHamid Před 2 dny

    Wallahi Abulfattahi kana birgeni Allah yakara maka i limi da lafiya

  • @tukurzaki9929
    @tukurzaki9929 Před dnem

    Allah yarabamu damasoyi Makiri enyagga munyi daidai Saiya6oye enmunyikuskure Sai yatona

  • @SaifillahiAbdullahi-de9sg
    @SaifillahiAbdullahi-de9sg Před 21 hodinou

    Allah ya Shiryeka nanka iya kai harzaka yima wanimagana

  • @AdamAchori
    @AdamAchori Před 2 dny

    Gaskia ne malan Allah ye Kara lfia Dan annabi sallallahu alaihiwasalm wasallam Allah ye Kara wa annabi daraja sallallahu alaihiwasalm wasallam

  • @muhammadfantami3184
    @muhammadfantami3184 Před 2 dny

    Allah ya saka da alhairi

  • @faisalalhassan
    @faisalalhassan Před 2 dny

    JazaakumullaaHU khairan Sheikh

  • @user-px1bb5hl1u
    @user-px1bb5hl1u Před 2 dny +2

    KAIFA BABBAN JAHILI NE KAYI ASARA DUNIYA DA LAHIRA DAN BIDI'A

  • @Attijjani_tv
    @Attijjani_tv Před 2 dny +1

    Allah ya saka❤

  • @UsmanMansurUsman-dg7lg

    Allah yaqaramaka zakin faidha

  • @PrinceSanusiblack
    @PrinceSanusiblack Před 2 dny

    Allah ya Bada lada ❤❤❤❤❤

  • @auwalmuhammad9414
    @auwalmuhammad9414 Před 2 dny

    Samadai Zaki Dodon Wahabiyawa ❤❤❤

  • @MafarkinSoTv-tp7xm
    @MafarkinSoTv-tp7xm Před 2 dny

    Maulana Allah ya saka maka da alheri

  • @IbrahimMuhammadMakarfi
    @IbrahimMuhammadMakarfi Před 8 hodinami

    Nidai nafi gamsuwa da maganganun Dr sani

  • @daudakargi2210
    @daudakargi2210 Před 2 dny +2

    Masha Allah, ga wasu abubuwa kamar haka
    1. Kasani fatawa bata tabbata tana canzawa lokaci bayan lokaci saboda ana duba abubuwa kamar haka
    A Zaman(lokaci
    B Shaksu (Mutumin da akema fatawar)
    C Makan( Wurin zama). Wawa ance maka Dr. Sani saankane yayi bayanine adunkule yanzu a wannan zamanin na globalization akwai wurin dabasu sami labarin musulunciba? Ko Shakka babu, a wannan technological era ba wanda zaice baida labarin musulunci. Allah yayemaka wannan muguwar kiyayya ga bayin Allah.
    2. Akarshe, bafada tsakanin zaki da mutum wallahi har kabar duniya bazaka hango kuransaba har zuriyanku takare baza,'a samu da kamar Prof Sani umar ba kaidai gaka gasu mal Baffa hotoro koshima ba sa'ankabane Amma su Dr. Sani aisai Ra'asul Jarima hahahahaha.

    • @jsuleman4585
      @jsuleman4585 Před 2 dny

      Wallahi kai baka da adalci. Wa ya yarjewa ko wani irin Malami da yayi bayanin ilmi a dunqule, kamar yadda kace haka Sani Rijiyar Lemo yayi? Misali, kaine zaka koyarwa wanda ya karbi shahada daga wajenka Sallah, se ka gaya masa akwai shika-shikan musulunci 5, ba tare da ka fayyace masa guda 5 din ba; ka ha'inci ilmi. A maganar ana iya samin wanda ilmi be je masu ba, ka kawo globalization. Globalization a babin technology ne, kuma ga dukkan alamu ka taqaita wajen yawon bude ido, baka zagaya duniya, isasshe ba. Kar ma mu kai sunkurun Australia da tsibiraren Indonesia, inda suna da tsibirai fiye da dubu 18 kuma wayewar kai bai je masu ba. A nan kusa damu, Ethiopia, akwai wasu mutane da jinsinsu basu fi su 80 ba, se 2023 aka ganosu, ansa masu suna Hadzabe. Mutanen basu taba ganin wata halitta wanda ba suba. Kusan komi danye suke ci. Akwai dubban irin wannan halittar a kurmomin Australia da kudancin Amurka. Kai kuma anan dole kai se ka bawa Malaminka kariya, tunda shi yafi qarfin kuskure. Abu kadan kuce Malaminku yafi qarfin wane. Girman kai, rashin adalci, qungiyanci da jahilci ke daura mutum a kan irin wannan turbar. Kowa na iya gyara kowa a fannin ilmi.

    • @shabanmakbul40
      @shabanmakbul40 Před dnem

      Inji Wa yafada? 😂😂😂

    • @shabanmakbul40
      @shabanmakbul40 Před dnem

      Kanaga amfadi gaskiya amma sobuda ku wahabiyawa masiface acikin Al-Umman Muslumai 😢 Allah yakwuta 😂😂😂

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 Před 2 dny +1

    Favorite Shiekh 💕💕🎉🎉

  • @muhammedabdul6919
    @muhammedabdul6919 Před 2 dny

    Alhamdu Lillah, Mallam.

  • @na10th
    @na10th Před dnem

    Karan bana maganin zomon bana! 👍

  • @HarounaOusseiniDjibo
    @HarounaOusseiniDjibo Před 2 dny

    Wawa kenan

  • @rabiuabdullahi7278
    @rabiuabdullahi7278 Před dnem

    Salam
    Malan Allah yabiyaka

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 Před dnem

    Maqaryatan banza ku yazu bakuji kunya ba kace rujiyar lemo amma shehu mai singlet kuce mai sheikh
    Na rantse da Allah ko inyass da tijjani da iyayen gidansu irinsu hallaju da ibnul arabiy basu isa suce Rijiyar lemo (ilmi) bai san larabci ba

  • @saiduhabibudanbirni
    @saiduhabibudanbirni Před 2 dny

    Gaskiya Ba’ai Da’a ba wajen kiran Dr Sani umar R/lemo Da Sani

  • @adamuusman6594
    @adamuusman6594 Před 2 dny

    Muna godiya shek Allah yasaka da alheri Dan kaci GABA da wannan aikin

  • @IlliasouSaidou-po3id
    @IlliasouSaidou-po3id Před 2 dny

    Masha allah merci beaucoup

  • @ahlynass4565
    @ahlynass4565 Před 2 dny

    Masha Allah Allah ya saka da alkhairi

  • @sabiuahmad-dh2nt
    @sabiuahmad-dh2nt Před 2 dny

    Masha Allah maulana

  • @maaroufiamadou5227
    @maaroufiamadou5227 Před 2 dny

    Macha allah Allah kara Bassira ♥️♥️🇳🇪🇳🇪♥️♥️

  • @AuladunSalihunTV
    @AuladunSalihunTV Před 2 dny

    Allah Sarki! Duk abinda ka kawo daga littattafai (duk da cewa baka mallaki littattafan ba) suna jaddadda abinda Prof Rijiyar ilimi yake kai ne. A zamanin marubuta littattafan daka kawo Allah bai yassare ababen hawa na zamani ba, kuma babu media ds.
    A halin yanzu (duk da cewa baza a rasa ba) zai yi wuya a sami wanda saqon Musulinci bai kai mishi ba. A ko'ina akwai Musulmai. Hatta fādar Paparoma akwai masallaci.
    Musulmai na fuskantar qalubale a sassa na duniya saboda a fahimci akan dai-dai suke.
    A halin yau; qalilan ne Da'wah bai kai musu ba.
    Don haka; faɗin akwai addinan da zasu shiga aljanna (a wannan lokaci) bayan Musulmai gaskiya bai dace ba kuma tamkar nunawa kowa yayi abinda yaga dama ne.
    Bissalam

  • @abdulrahmanumar1211

    Dantasha mai singileti da karyayyen hakori

  • @aliyuumar3843
    @aliyuumar3843 Před 2 dny

    Allah yasaka da alheri

  • @KabiruSunusi-wf9kx
    @KabiruSunusi-wf9kx Před dnem +1

    Aslm

  • @zynarbmustapher6588
    @zynarbmustapher6588 Před 2 dny

    Gaskia ne shugaban jahilan Nigeria

  • @user-px1bb5hl1u
    @user-px1bb5hl1u Před 2 dny +2

    KAIFA CEWA KAYI SALATIN WANI KATO YAFI SALATIN ANNABI MUHAMMAD (S A W)

  • @Youssef-dv3pv
    @Youssef-dv3pv Před 2 dny +3

    ❤❤❤😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉

  • @wahibbraydji
    @wahibbraydji Před 2 dny +2

    Idonka quruquru bakada suffar malamai Bâle ta Imani shirmenme

  • @user-fu1nb6wl7l
    @user-fu1nb6wl7l Před 2 dny

    Dr jaki🤯🤯🤯

  • @bashirabdullahi2086
    @bashirabdullahi2086 Před 2 dny

    Kagudu wallahi ga alkanawi nan 😂😂😂😂😂😂

  • @saminudanji3494
    @saminudanji3494 Před dnem

    Uban ubanka yasan karya kakeyi jahilin banza mekasani wawa anriga anwuce dasaninku saidai kallo

  • @user-xy9cb2hy7q
    @user-xy9cb2hy7q Před 2 dny +2

    Sani umar rijiyar lemu yafadi gaskiya kuma yafika hujja da dalili kai bakada ilimi sai shirme NA banza

  • @SalehMuhammed-pp9hf
    @SalehMuhammed-pp9hf Před 2 dny +1

    To Dan kafirai zakafarako ?

  • @saiduyahaya9319
    @saiduyahaya9319 Před dnem

    Izala izgilanci masu raba wuta

  • @BabatundeDarijimi
    @BabatundeDarijimi Před 2 dny

    Kayi dawa, ka bari radi nba zuku ba kasaura da aka

  • @balagiredi2375
    @balagiredi2375 Před 16 hodinami

    kai wawa jahili

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 Před 2 dny +1

    Masha allah munagodiya masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam....... Kainuwa dashen allah dodon izala sallafiya wahabiyawa jagajaga gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam useless peoples Yan Boko Haram

  • @mohammedmuntaka2431
    @mohammedmuntaka2431 Před 2 dny +1

    Izala is a scam

  • @MuhammedKadaialwo
    @MuhammedKadaialwo Před 2 dny

    Masha Allah