BASAFCHE YAFARA KASHENI A JIBIYA NIKUMA NA HALLAKA DOCTOR DA GADEDE NACI MANYAN DAURAWA INJI BAGOBIR

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 2. 05. 2024
  • KUDANNA MUNA SUBSCRIBE DOMIN SAMUN SHIRINMU
  • Zábava

Komentáře • 27

  • @sulaimanhamza4275
    @sulaimanhamza4275 Před 2 měsíci +1

    Yanxune zamusan kawaye Bagobiri, Amma wani abokin aikunku da Sam bashida kwarewa, duk yacika hirarsu da shi da surutu..... Kano bamu taba Shashashan Dan jarida kamarsa bah, Wanda baima San yadda ake Hira bah. Gaskia Al-Ameen aikinka akwai kwarewa da nutsuwa.

  • @absking2908
    @absking2908 Před 2 měsíci +3

    @Al_Amin ka kware sosai wallahi.... Ina jindadin kallonka, Allah ya Karama Daukaka

  • @musaumar7364
    @musaumar7364 Před 2 měsíci +1

    Aiki saimeshi... Allah ya kr basira

  • @user-tt6lq9bf9i
    @user-tt6lq9bf9i Před 2 měsíci +1

    Allah ya yakara basira

  • @kabirgarba4044
    @kabirgarba4044 Před 2 měsíci +1

    Masha Allah

  • @imamzakariya4965
    @imamzakariya4965 Před 2 měsíci +1

    Dantsimau maikayan fada. Rayuwa tayi kyau. Allah yakara masa lafiya da Imani. Thanks Alameen

  • @Sa.eedibrahimSarki10-nt1pc
    @Sa.eedibrahimSarki10-nt1pc Před 2 měsíci +2

    Al ameen Dan allah in nabada Dari biyar za aturomin wakar nan atemaka

  • @abubakarharuna5492
    @abubakarharuna5492 Před 2 měsíci

    Barka da aiki Al-Amin. Gaskiya kam babban kamu. Tabbas bagobiri gwani ne kuma jarimi ne. Yana daga cikin 'Han damben da nake son daman kayi hira dashi. Madalla

  • @hassandanhaire5153
    @hassandanhaire5153 Před 2 měsíci +1

    Naji Dadin ganin Bagobiri Mai kayan fada Naga Damben Shi A garin Musawa. Allah Shi Kara Lafia .

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525 Před 2 měsíci +1

    Sannu da kokari al ameeen

  • @Danalhaji9028
    @Danalhaji9028 Před 2 měsíci +2

    Finally, finally! Al'ameen ya isa Abuja! Ma sha Allah! Hirar da aka dade ana jira

  • @imamzakariya4965
    @imamzakariya4965 Před 2 měsíci +2

    Godiya tamusamman ga Alhaji Gogo shinkafi

  • @bellomuhammad6316
    @bellomuhammad6316 Před 2 měsíci +1

    Baba yayi qarko
    Dan girman Allah
    Ayi fira da
    Ummaru gundumi
    Muganshi de shi ya yake😢

  • @katsaksaas3335
    @katsaksaas3335 Před 2 měsíci +2

    Al-Ameen Kadin ga ma Yan dembe nan interview agidan su komin munin Shi. Do min mutane suyi musu taimako. Inason hirar Wuta Dan Larai koyonshe very entertaining.

  • @user-yu9bo3wg9x
    @user-yu9bo3wg9x Před 2 měsíci +1

    Dan Allah Al'amin wace unguwa Bagobiri yake a Dakwa??????

  • @AWAISUHARUNA8177
    @AWAISUHARUNA8177 Před 2 měsíci +1

    dan Allah ina son wakar ga ta bagobori

  • @bilaltijjani3030
    @bilaltijjani3030 Před 2 měsíci +1

    Madalla

  • @bellosalisu447
    @bellosalisu447 Před 2 měsíci +1

    Masha Allah Al amin

  • @user-ko5pl3id7t
    @user-ko5pl3id7t Před 2 měsíci

    ❤❤❤❤

  • @yusufabdulkadirtv4542
    @yusufabdulkadirtv4542 Před 2 měsíci +1

    Bawani tarasa fa

  • @abdulkadirahmad5985
    @abdulkadirahmad5985 Před 2 měsíci

    Muna bukatar ya bamu labarin shago

  • @musaumar5548
    @musaumar5548 Před 2 měsíci

    Allah ya kara basira