Subhanallah tsarki yatabbata ga allah wanan bawan allah yayi tsufan kwarai
SAW❤❤❤ Allah yasada ka da masoyinka wanda kafiso aduniya Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam 🙏🙏🥰🥰🥰
Kaima Allah yasoka kamar yadda kaso annabi Muhammadu.
Allah sarki mazan jiya. Ina bada shawara ga masu tofa yawun baking su da idan zasu rubuta sunan Allah su rika farawa da babban baki watau capital letter domin girmama ubangijin mu Allah ya gafarta mana baki daya.
Dattijo Allah ya kara lfy da Nisan kwana,Allah ya jikan Dan duna da rahama,amin
Saw,Allahumma Amin sir, Allah swt yajikan Mamman shata. Allahumma Amin. Allah swt yakara lfy Alhaji Umaru Dandanduna
ALLAH YA KARA MAKA LAFIYA BABA UMARU YA SADAKA DA ABIN KAUNARKA ANNABI MUHAMMADU RASULULLAH ***S.A.W***
Masha Allah Allah ya qara lpy yasa kaffara ne ameen
SIRRINSU MEDIA TV muna godiya 👍
Allah yajikan Dan duna Allah yajikan shata
Allah sarki rayiuwa tasutayi kyu muma Allah yasa tamutayi kyu haka
Allah ya karawa rayuwa albarka tsoho
آللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما كثيرا إلى يوم الدين ❤
Yaa Allahu 😭😭 Mutuwa bata barin wani don wani
J'ai pleuré en écoutant ce vieux .Dieu vous bénisse Danduna
Allah ya gafartawa Mamman shata
Allah Sarki Baba mazan Jiya Allah ya Kara Maka Lfy Amen
Allah yasa mutu da imani mu tashi da imani. ya haiyu ya qaiyum.
Allah ya hadaka da annabi muhanmad s.a.w.
Duniya cenan watarana sai la bari
Umaru gidan dan duna
Allah sarki rayuwa kenan Allah yasa agama daduniya lfy mukuma direbobi yanzu nazamani Allah yasa muma mugama daduniya lfy naji dadin kallon wanan videon wllh
Ameen ya Allah
Allahu Akbar jiya ba yau ba.... Dan Allah a wace unguwa yake a nan Kano ?
Allah yaja kwana baba yakara nisan rayuwa me albarka
Allah yakara lfy baba
Allah sarki mazan jiya,Allah yasa mu gama da duniya lafia
Dieu n est fait rien au hasard Allahou Akbar 😭😭
Alllah ka kara wa Malam Umaru lafiya da rayuwa mai albarka,ameen.
Eh Allah Allahou 😢😢
Allah yakara lfy
Wannan yasan danliti😝😝😝😝😛😛🤪😋🚴🤔🤔
Allahou Akbar
Allahu Akbar
Merci pr tte ces information
Allahu Akbar Allah ya sa araka dafatar Alheri Allah yataimaka kuma Allah yakareka Ameeen
Allah ya jikan sa da rahama
SAW Alhamdulillah
Allah yayimaku makwanci nagari
Shata sakandami na direba
Ameeen summa Ameeen baba nagwandu Allah ya sa ka da Alheri
ALLAH SARKI BABA ALLAH YAQARAMA LPY ALLAH YAJA KUNA RAHMA YAR GIDAN KILISHI ALLAH YAJA KUNA
A Kunlun wakar Shara abin sauraronane.
Masha allha 👍🇳🇪
Allah sarki Allah ya kara maka lfy
Souvenir,souvenir.Merci pour cette video.Longue vie a vous grand pere.
ALLAH YA KARA MAKA LFY DA NISAN KWANA BABAN MU YAJA DA RANKA YAYIWA ZURI'AR KA ALBARKA
Masha Allah❤❤
mazan jiya
PSL ❤❤
Allah sa muga annabi
Allah sarki
Allahu Akbar Allah ya sa maga Annabi Muhammad
baba allah yaqara lfy danesan kuna
S a w amen yarabbii alamina
Gaskiya ni a matsayina bahaushe ina son waka dan anaci
Yan mazan jiya Allah yakara lfy
Allahu akbar
Aslm
Salam MashaAllah mungode Allah bakalafiya
mazan jiya kenan
Masha allah allah ya Kara lpy umar dan duna
Dunia Kenan watarana sai labari
Macha allah gaskiya allah ya jada kwanaki
Allah ya karama lafiya baba umaru Allah ya kara mana son Annabi Muhammad (SAW)
Allah yasa agama lapia
Allahu akbar kaga mazanjiya
Allah Ya Kara maka lafiya da mu da dukkanin yan uwa musulmi gaba daya Amin summa Amin 🤔🤔
Sallallahu alaihi Wasallama Allah ya baka lafiya
Masha Allah 🙏
Allah jikan maza badan sunmutuba.
Allah sarki rayuwa hk take ,allah baka fly ya jada ranka
Allah sarki baba Allah yakara lpy
Allah ya Kara lapiya baba
Allah yasa ayi kykkyawankarshe
Allah ya kara lfy
S.A.W Allah yakaramana son Annabi Muhammad ❤❤❤
Fada
Wslm
Ameen dattijo Allah yakara lafiya babanmu
Ameen
Allah ya kara lafiya shiko Allah yaji kanshi da rahma yasa aljannah firdausi ce makomarsa. Amin.
Baba Allah ya baka lpy
tsoho allah yaqara nisan kwana allah yaqara lafiya
Masha Allh,please a wacce Unguwa yake a Kano?
Masha Allah
Allah sarki, allah ya kara lfy
Allah kara lafiya da tsawancin kwana
Allah sarike
ALLAH yaqara lpy
Allah ya gafurta wa dan'duna da Aljannatul Alfidausy tare da Muslim ummah. Aameen Thurman Aameen. Kai kuma na kwandu Allah ya bar girma da karshe me kyau. Lallai akwai soyyaya tsakanika da dan'duna.
Macha alla
Allahu akabar
Ahlahamdulillah son annabin rahama s a w yayi ubangiji Allah yabarmu da Manzon Allah s a w da'iman abadan