Gafa Audu Kaikadai Gayya Wanda Yai Dambe Da Shagon Dan Anachi Da Bayanai masu Ban mamaki

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024

Komentáře • 68

  • @othmannet816
    @othmannet816 Před 2 měsíci +1

    Baba bai kashe shago bah wllh , shago damban sa 330+ amma babu Wanda ya kashe sa .......
    Shago ikon Allah

  • @ibrahimyusufgarba1243
    @ibrahimyusufgarba1243 Před 6 měsíci +2

    I am from Bakori, Gaskiya Audu kai kadai gayya ne ya mutu da dadewa....

  • @LukmanSaleh-rm3lw
    @LukmanSaleh-rm3lw Před 23 dny +1

    Me sunan garin kusada gombe

  • @samailaibrahimbakori708
    @samailaibrahimbakori708 Před rokem +2

    Allah sarki audu kaika dai gayya ya Dade a kasa Allah ya jikanshi

  • @nusaibaabdulhadialiyu9660

    Allah sarki baba ya bani tausayi wallahi 🥹🥹❤️💐

  • @user-ie8uc6vz4w
    @user-ie8uc6vz4w Před 4 dny +1

    A tambayesu a gidan wa yake

  • @mohamedtoure2300
    @mohamedtoure2300 Před rokem +4

    Masha Allah, harakana ta Abdu kai kadai gaya ta daure mun kai. Ina godiya

  • @Awala1212
    @Awala1212 Před rokem +3

    Naso ace kayi Cikakken bincike,
    Domin last week na saurari firar da ankayi da wani bawan Allah a Kaduna da yayi Ikrarin cewa shi zuri'ar audu kai kadai gayya ne.

  • @shehualiyu7231
    @shehualiyu7231 Před rokem +2

    Gaskiya inda ka san Sakkwato da kuma Sakkwatanci da zaka fi fahimtar abun da wannan bawan Allah yake faɗi da sunayen ƙauyukan da yake faɗi, duk yankin Sakkwato ne da Zamfara.
    Yace shi asalin shi ɗan Cinmola ne, Cinmola tana cikin Gwadabawa Local Government, Sokoto State da sauran bayanan da yayi

    • @abu212asi
      @abu212asi Před rokem

      Hakane ne gaskiya nima nafi yadda wannan shine original

  • @mohamedsabioumohamedsabiou7078

    Allah kayi muna cikawa sa imani amin ya allah

  • @abbakashimgarba3445
    @abbakashimgarba3445 Před rokem +6

    Good morning all. I am very grateful about the the discussion made with Baba Audu Kaikadai Gayya. Some body of 135 years old and have a good vision and also correct sense of thinking. Let those of the same town and his brothers and sisters should come and peek him home for the rest of his life.

  • @rufeemilan6876
    @rufeemilan6876 Před rokem +3

    Kuma na zo Kano da bawan Sarki ban gano Audu Kai kadai Gayya ba,Wannan bashi bane gky Audu kai kadai Gayya mai gyaran Agogo

  • @user-vf2lf1pt9d
    @user-vf2lf1pt9d Před rokem +1

    allah sarki rayuwa kenan

  • @usmanalhasanaliyu6881
    @usmanalhasanaliyu6881 Před rokem +1

    Rayuwa kenan
    Allah ya jikan maza

  • @kabirgarba4044
    @kabirgarba4044 Před 11 měsíci +1

    Gaskiya bashi bane bama dan Bakori bane wannan gaskia kuma Bakori babu sarki sai dai makaman katsina hakimin bakori

    • @ShuaibuAkarami
      @ShuaibuAkarami Před 6 měsíci +1

      Wannan gaskiyane qarya yakemai ninashaida mutuwar audu kaikadai gaiya a funtua ina asibitin yarasu wannan badan bakori bane

  • @mudassirmafara8438
    @mudassirmafara8438 Před rokem +2

    Gaskiya ga dukkan Alamu wannan shine Audu kai kadai gayya, saboda wasu abubuwa da yafadi gameda shago dakuma garin Mafara.

    • @samailaibrahimbakori708
      @samailaibrahimbakori708 Před rokem

      Wannan ba audu kaika dai gayya bane audu ya rasu audu dan bakori in kanaso zan hadaka da jikanshi ga alama dai yasan auda sosai

  • @ibrahimmusah4366
    @ibrahimmusah4366 Před 8 měsíci +1

    Don Allah..arena da sa lamba baba audu kaiksdai gayya iyaso an takama mashi ,,gashi ya ce babu da babu jika..toh mutaimaka mashi..a turo lamba shi..muta maka ma shi Kundin shan koko....

  • @mlbbkr5169
    @mlbbkr5169 Před rokem +2

    Kai ka kyale wanan mutum bai fadi sunahen abokan dambem ba ma , abokanin damben su aune Isah na Gabare irin sh Dandunawa irin su

  • @shamsudinimuazu278
    @shamsudinimuazu278 Před rokem +2

    Wannan bashi bane na bakori fa saboda audu kaikadai gayya nasan arjikanshi a bakori LG Katsina state

  • @nasiruyau3692
    @nasiruyau3692 Před rokem +2

    ❤❤ great update ❤❤

  • @kabirgarba4044
    @kabirgarba4044 Před 11 měsíci +1

    Musubahu gaskia wannan ba audu Kai kadai gayya bane gaskia

  • @abdoulazizialkassoum9abdoulazi

    Abdoulazizialkassoum

  • @shehualiyu7231
    @shehualiyu7231 Před rokem +2

    Sannan a cikin maganar da yace Sarkin Musulmi ya hana shi dambe da shi da shago, kuma wannan maganar na taɓa jin ta

  • @mohamedtoure2300
    @mohamedtoure2300 Před rokem +1

    Allah sarki baba baya komawa Bakori hahaha

  • @surajoattiku535
    @surajoattiku535 Před rokem +4

    Musbah gaskiya akwai alamun gaskiya cikin wannan magana saboda yace shago ya dai dambe ya koma Saida dabbi to ko Dan anache yace shago da yabar dambe ya koma Saida dabbi kaga akwai alamun gaskiya ta dattijon Nan

  • @abdullahihassan142
    @abdullahihassan142 Před rokem +2

    Gaisuwa daga mutanen dei_dei fatan alkhairi

  • @umaradam7150
    @umaradam7150 Před rokem +1

    Allah yakarba tubanka baba

  • @ahmadbello5627
    @ahmadbello5627 Před rokem +2

    Audu kaikadai gayyau Dan Bakori ne. Yakamata atambayeshe yafadi sunann Hakimin Bakori azamanin dayayi dambe, kokuma wasu fitattun mutane nagarin Bakori a zamaninshi. Amma zancen gaskiya Audu kaikadai gayya yarasu kuma yanada yaya yanzu haka suna cikin garin Bakori.

    • @ahmadbello5627
      @ahmadbello5627 Před rokem +1

      Yakamata kuma atambayeshi sunayen wasu unguwanni acikin Bakori, domin sunan unguwar daya ambata ba cikin Bakori take ba

  • @scentanity2280
    @scentanity2280 Před 9 měsíci +1

    Wace irin magana ce, a ce BAUCHI kusa da GOMBE?... Bauchi bata kusa da Gombe Malam! 😅

  • @shafiusani8245
    @shafiusani8245 Před rokem +1

    Jiya bayauba kaikadai gayya

  • @aliyuisah5662
    @aliyuisah5662 Před rokem +2

    Wallahi ko wane nasan gidansu dukansu

  • @ibrahimmusah4366
    @ibrahimmusah4366 Před 8 měsíci +1

    Ibrahim musah Nagodiya..i want to send Baba Audu dan kaikadai. gayya..20.. 000naira..ya sha koko..kawai..

    • @musbahukano353
      @musbahukano353  Před 8 měsíci

      7044925983 opay Muhammad Yusuf musbahu Idan Zaka Kira ni Ka gara Ziro A gaban Akawun

    • @musbahukano353
      @musbahukano353  Před 8 měsíci

      Ibrahim bamgane bayanin kana kirani 07044925983

  • @ibrahimladan1669
    @ibrahimladan1669 Před rokem +3

    Wnn bashi bane original audu, domin date da yake anbata yawuce zamanin su shago.labarin shekara 100 yakeyi.

  • @muazumuhammed9741
    @muazumuhammed9741 Před rokem +1

    Wato Wannan she ne Audu Kai Kadai Gayya, ne Kila yayan Audin da ya fada din shi ne Yayan sa suka yi hira da mutane

  • @fatamaal1741
    @fatamaal1741 Před rokem +1

    Allah ya karbi tubanka ya rab

  • @lawalyusuf578
    @lawalyusuf578 Před rokem +3

    Nidanbakorine,kuma,unguwardaya.damarigayi,sanankuma,kakanmune,,dominjikokinsa,abokanmune.sannankuma,marigayiyamutu.dalilingobaradayayi

  • @elsurajshehu8196
    @elsurajshehu8196 Před rokem +1

    A gsky wannan tsohon babu gsky tattare dashi sam, wadanchan na bakori sune na gsky, duka na saurari hirarsu amma wannan sam baida hujja.

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525 Před rokem +1

    Ina son a tambayi baba audu ky kady geya ya demban suda shago kamar yadda dan anace yaky cewa

  • @saniibrahim2738
    @saniibrahim2738 Před rokem +1

    Toh ta ina bakori tayi kusa da gwadabawa ?
    Bakori fa Katsina gwadabawa Kuma sokoto a sokoton ma arewacin sokoto take sosai

  • @mubarakabdullahi6110
    @mubarakabdullahi6110 Před rokem +1

    an nuna mani wata Tashar mota a mafara dake zamfara state ance Nan shago yakoma bada ticket bayan yabar dambe ko hakane?

  • @SALISUDANSUNNAH2163
    @SALISUDANSUNNAH2163 Před rokem +2

    Kai musbahu ni banfahimci wannan firar ba.

  • @abdouabdoulmadjid5696
    @abdouabdoulmadjid5696 Před rokem +1

    Heiiy?

  • @Awala1212
    @Awala1212 Před rokem +1

    a courses na aikin jarida akwai abunda ake kira independence Journalism investigations,
    Nasan kasani ya kamata kayi amfani da wadannan dubarun.

  • @user-rh9hq5ld4i
    @user-rh9hq5ld4i Před rokem +1

    1

  • @uummaarrkwasare
    @uummaarrkwasare Před rokem

    Toh fa! Tirka-tirka.

  • @muktarshamusha9026
    @muktarshamusha9026 Před rokem +2

    Karya yake ya rude, bashine Kai kadai gayya ba