(HIRA DA BAGOBIRI 2) KISA HUDU NAYIMA ADO DAN KWABRE NA HALLAKA MI GIDAN SAMA NACHI KWALARA KANO

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 3. 05. 2024
  • KUDANNA MUNA SUBSCRIBE DOMIN SAMUN SHIRINMU
  • Zábava

Komentáře • 19

  • @absking2908
    @absking2908 Před 2 měsíci +4

    Tsakani da Allah wannan firar yakamata a sakata acikin Kundin Tarihin Hausa..... Bagobiri Mutunen Kirkine, Yana Fadin Gaskiya komin Dacinta

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj Před měsícem +2

    Muna godiya Al Amin don Allah ina son number wayan bagobiri mai kayan fada

  • @BABANGIDAHADEJIALAWAN
    @BABANGIDAHADEJIALAWAN Před 2 měsíci +1

    Al'a min, gaskiya duk yan damben da kake hira da su, ba wadda yake da cikkakar natsuwa da tuna abin da ya gabata kamar bagobiri. Allah ya kara basira.

  • @Danalhaji9028
    @Danalhaji9028 Před 2 měsíci

    Don Allah a tambaya muna wai wanene 'Dan Tsimau'

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj Před 2 měsíci

    Muna godiya Al, Amin

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525 Před 2 měsíci

    Sannu da kokari al ameeen

  • @aboubaasoumane1695
    @aboubaasoumane1695 Před 2 měsíci +1

    Alhl ami danmi baka gaiyato wanzamai atsikin chirin anmazan jiya

  • @user-ko5pl3id7t
    @user-ko5pl3id7t Před 2 měsíci

    Masha Allah ❤

  • @user-np8vd6jy9i
    @user-np8vd6jy9i Před 2 měsíci

    Allah ya ja da kwana lafiya.

  • @user-le7ox2ed1r
    @user-le7ox2ed1r Před 2 měsíci

    Barka daworahaka

  • @saingumelgumel1091
    @saingumelgumel1091 Před měsícem

    Naga Dambesa ba sau daya a Gumel Ina yaro

  • @YahayaMamuda-vn5sc
    @YahayaMamuda-vn5sc Před 2 měsíci

    Alameen Akwai dandare icce yakasheshi Ashagamu Kuma Agabana,Kuma banjidadiba, Allahyasa yarama.

  • @bellosalisu447
    @bellosalisu447 Před 2 měsíci

    Gaskiya al amin mutane sunajinjinama kudu da arewa dagurumada wajankwarewa awajan iyahira da iyatambaya bakamar sauran yanjaridaba

  • @mustaphazakariya5463
    @mustaphazakariya5463 Před měsícem +1

    Kai kuma matsalar ka al'Amin bakasa hira full sai kace zamuci gaba kuma wani daganan shikenan bazakasa aranar ba kowa yana magana wasuma har sun daena view naka

  • @imamzakariya4965
    @imamzakariya4965 Před 2 měsíci

    Tsufa tayi kyau Dantsimau wallahi. Ba karya ba gargada. Ka'isa zaruma abun alfahari. Allah yasa kagama da duniya lafiya. Thanks Alameen