(HIRA DA ALI ZUMA 1) DALILIN RUWAN GULMARE DA BALAN BAKOSHI NA JUYAMA JAMUS BAYA NAYI GURUMADA

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024
  • KUDANNA MUNA SUBSCRIBE DOMIN SAMUN SHIRYE SHIRYENMU

Komentáře • 15

  • @umarabubakar-mo2bt
    @umarabubakar-mo2bt Před 3 měsíci

    Allah yakara basira

  • @musaabdul9575
    @musaabdul9575 Před 3 měsíci +2

    Next, please!

  • @mudassirmafara8438
    @mudassirmafara8438 Před 3 měsíci +1

    Ali Zuma saida wuta dan Yabo, na Bala Shagari, na Altine Kajiji na Emir Dansadau.

  • @user-ko5pl3id7t
    @user-ko5pl3id7t Před 3 měsíci +1

    Ali zuma dayabo

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda6264 Před 3 měsíci

    "yaro ko daga nin giwa yasan ba sanuwar ubana tai ba. Yaro ya koshi yai fakanin dambe"-Maiturare,wakar ruwa

  • @murtalamarafa9775
    @murtalamarafa9775 Před 3 měsíci

    El-Ameen muna godiya, dun Allah ka nemo Bobo kayi fira dashi...pls

  • @yahayaabdullahi3092
    @yahayaabdullahi3092 Před 3 měsíci

    Al'ameen Sokoto Duk Dan damber dake da Rai kayi Na Zari kayi Hira dashe

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 Před 3 měsíci +1

    Hakika Nasan Ali Zuma tun ina yaro a birnin Sokoto, amma tsakanin shiyar 'Yar Sakke da Kofar-Kware.

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525 Před 3 měsíci

    Sannu da kokari al ameeen

  • @Kebbifestival406
    @Kebbifestival406 Před 28 dny

    Da Wahala ayi hira da wani baka ji ya kira sunan Ali Zuma ba

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda6264 Před 3 měsíci

    Al'amin sannu da kokari. A wata hira da Ali Zuma da BBC Hausa,ya shaida Mamman skipper cewa asalin lakanin Zuma a Huntuwa ya samo shi bayan ya yi kisa,hili ya rumcabe ana jifar shi sai Zuma ta taso tai ta korar Yan kallo. Daga nan ya wuce Malumfashi ya kashe Usainu na Daura.

  • @AWAISUHARUNA8177
    @AWAISUHARUNA8177 Před 3 měsíci

    koni Dan sokoto ne Amma ni gurumada NE