Please Malam Aminu Saira Mainasara should not eat any poison again. It will not make any more and even the efforts of the police officers and Dr Hasiya shall all be in vain
Shagwaban maryam! Ya burge ni wallahi 🥰🥰🥰 Allah sarki Baiwar Allah Allah yasa ah wanke ki Daga zargi! Ke da mahaifiyar ki! Umma Zuciyar ku mai kyau ce 😘
Gaskiya ya kamata a ranar Jumu’a nan Al amin ya bar asibitin nan kuma kada yaci gubar nan idan ba haka ba kuma abin zaiyi tsayi da yawa Ya kuma rage ma’ana Saboda haka A dan takaita abin Allah ya kara taimakawa Aminu Saira Malam dan Malamai masu kwakwalwar hikima cike da alqur’ani
Naji dadin yadda ya sake cin guban, idan ya warke qila yarda da mutanan da yy ta ragu, tinda basuda saurin daukan haske! Musamman mijin Jamila da ya kasa gane mugun halin ta har yanzu duk da yadda ta nuna masa wasu dabi'u
Gaskiya aiki yayi , Allah ya qara basira ya kuma nunamana juma'a lafiya.mainassara bazay mutu ba. Wallahi ankusa inda nake so n'a masu Inga karshan maqira
What a climax , excellence of execution s. Totally riveting and I dare say this is global standard. @ aminu Saira I sure hope you're able to replicate this over and over again . Kudos to the entire production team . Zaki kayi aiki
If Sadiq sani Sadiq (Mainasara) has been poisoned again that means he will run in to coma for like 5years and does not make sense again despite is acting 😊😊😊😊
Allah sarki gaskiya yaburgeni wllh tabbas aminu saira Yana kokari allah yakara basira
Please Malam Aminu Saira Mainasara should not eat any poison again. It will not make any more and even the efforts of the police officers and Dr Hasiya shall all be in vain
Don't forget to send Salawat upon our beloved Prophet Muhammad S.A.W.
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ
Shagwaban maryam! Ya burge ni wallahi 🥰🥰🥰
Allah sarki Baiwar Allah
Allah yasa ah wanke ki Daga zargi! Ke da mahaifiyar ki! Umma Zuciyar ku mai kyau ce 😘
@@maryambello5159 kai bari wllh nima ta burgeni sosai saidai kinsan dole sai anfara zargin su kafin agano gsky
daman tunda sunanki Maryam dole ki badi haka
saboda takwa rarkice ko
@@auwaljaizz2603 Ai mana 🥰🥰
@@auwaljaizz2603Ai mana 😂
And she acts well
Hajiya Jamila, bazaki samu guduwa bâ,saï cin girba abunda cika shibka!
Dan Allah Karka mana haka malam 😢😢kar a sake poisoning mai nasara dan Allah🤦♀️kaiiii kaiii kaiii
Mun gode mllm Aminu Saira ❤❤❤❤❤❤
Masha Allah, Allah sa muna rayayyu da lafiya❤❤❤
Allah yasa kada Mainasara yaci zogalarnan
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Gaskiya ya kamata a ranar Jumu’a nan Al amin ya bar asibitin nan kuma kada yaci gubar nan idan ba haka ba kuma abin zaiyi tsayi da yawa
Ya kuma rage ma’ana
Saboda haka A dan takaita abin
Allah ya kara taimakawa Aminu Saira
Malam dan Malamai masu kwakwalwar hikima cike da alqur’ani
Da Kuma hikimar tallace tallace ba
😂😂😂😂😂@@rabisani7603
ranki yadade wani yana sonki
😂😂😂Naci dariya wai hikimar tallace tallace @@rabisani7603
@@MusbahuMuhd Sarkin Daya Soni danshi ya soshi 🙏
Naji dadin yadda ya sake cin guban, idan ya warke qila yarda da mutanan da yy ta ragu, tinda basuda saurin daukan haske! Musamman mijin Jamila da ya kasa gane mugun halin ta har yanzu duk da yadda ta nuna masa wasu dabi'u
Mutumina 😂🤣 mei yayi zafii haka
Wallahi kuwa
@@Sir_Dynamic akwai haushi abin, yadda ta samu dama kuma shi mijin ta ya kasa fahimtar komai dukda rashin biyayyyar da takeyi masa
@@hassanumar3187 nima gaskiya abun yana ban haushi. Sosai
Gaskiya aiki yayi , Allah ya qara basira ya kuma nunamana juma'a lafiya.mainassara bazay mutu ba. Wallahi ankusa inda nake so n'a masu Inga karshan maqira
Macha hallah ❤❤❤❤
Masha Allah
Don Allah, kada Mainasara ya Kara cin guba 🙏🙏🙏
❤😂
Can't wait to watch the full scene. Masha Allah 🙏🏾❤
❤❤❤❤❤
What a climax , excellence of execution s. Totally riveting and I dare say this is global standard. @ aminu Saira I sure hope you're able to replicate this over and over again . Kudos to the entire production team . Zaki kayi aiki
Courage à vous❤❤❤❤
MashaAllah Asiri ya kusa tonuwa
Thank you dor asiya you tray ooo
@@ishaqbello8940 wlh kuwa wannan docto ta kware
Labarina yana tabani ❤❤❤ over
Gaskiya wannan firm din na yau yayi daidai
Can't wait to see it
Asiri yatunu plx Nima karya ci abincinan
Yakamata kudawo na presdo gaskiya
Masha Allah can't wait for Friday to come 😊😊😊❤❤
Masha allah
Kai wannan docto tagano wlh Kai Amman ta kware🤔🤔
Masha Allah aminu Saira Allah ya temaka yakara daukaka
Agaskiya karmenasara yacigubarnan indai anajin Ra,ayin masukallo
Wlh moses nabani dariya😂
How far
Wow❤❤❤❤
To Maryam haryan zu Baki huta ba da keda mijinki
Gaskia dey ana wahalar dah mu ya sakecin gubar kuma? Allah ya sawwaka🙏🏻
Masha Allah aminu Saira Allah yaqara baseera
very nice
Masha Allah 🙏
Asiri ya tonu
Salm Malan Aminu da gaske maryam aure zatayi
Thank you for dor asiya you tray oooo
Masah Allah wallahi inayinku 🇳🇪🇳🇪
Gaskiya chirin nan Yana matoukar birgeni
Masha Allah 🙏 ❤❤❤
Allah ya kara basira
"No to poisoning mainasara again"
Let's gather here
Bari mu ga mai faru ranan juma'a in Allah ya kaimu
Kuga tallan magungunan garjiya dai. Ai adduah nake Allah ya ciremin kallon wannan abun kamar yadda yaciremin na gidan sarauta
❤❤❤❤❤❤
Good night
Wayyo dadi Allah yanuna mana💃💃💃💃
لابارينا ❤❤❤❤ LABARINA
Lawauli 🎉🎉🎉🎉🎉🎉Love ❤❤❤❤❤❤
Good job 👍
Masha Allah ❤️✅
😅Jamila tazuhanu Masha Allah abundamukiso Maryam tafitazargi
Macha alla ❤❤❤❤❤
❤❤❤❤👍👍
Lawauli❤❤❤Love❤
❤❤❤
Kadai abari Mai nasara yaci zogala Hakan zaisa atsano film din
Dan Allah kar mainasara yaci poising
Fantastic lover asiya
Masha allah 😮😮😮😊😊😢😢😢😢😮😮😮
Allah ya Kara basira saira
Good job Doctor Asiya
Hmm jamila finally karshenta yazo dama ance karshen kwaday wulakanci.
Wallahi datayi hakuri da abinda Allah ya bata tunda itama tana cikin ni'ima Amma hassada baza tabar taba.
Abeg make this mainasara die us too go rest now 😂 make the old labarina continue
Taya za, ace kamar gidan mainasara babu cctv camera ba
❤❤❤❤
👍🙏👍🙏🙋♥️🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah Kaimu Jama'a
Ka iya Ka huta Allah ya kara baseera
Da alama Auwal yaci zogale ya samu matsala
Masha Allah 😅I can’t wait ooo
You can't wait to watch advert
❤❤
Masha Allah Allah yakaimu Friday asiri zaitonu
Mahana akeyi ta masu bincike meyafaru
In har al,min ya mutu yakamata film din Nan ma ya kare don cine film din
Gaskiya but I think the part the poison is was fetched by dat young man 😅
Mazaje Tired
😢😢😢😢
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
🎉🎉❤
Allah yakara daukaka
Wow 😊😂
Very interested 😢😢😮😮😅😅😂😂❤😊😊
Kada Mainasara ya Kara cin guba don Allah
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
slm❤❤❤❤
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
🎉🎉
❤
Wayyo abun yazo sauran kama Jamila.
Ta Allah bata mutum ba
Wow very nice
Wai badai mainasara yaci abincin nan ba naga Dr Asiya tana kuka tace aikingama ya gama😢
So suke sai sun kashe shi , hakan ya nuna baici ba
@@user-jg9ul2zl3d ok naga ne ynx ai dama hk yakamata
If Sadiq sani Sadiq (Mainasara) has been poisoned again that means he will run in to coma for like 5years and does not make sense again despite is acting 😊😊😊😊
Macha Allah
wai wani guban yaci?
An bata film kawaii
film dinnan a asibiti za agama shi🤣
Allah ya tsinewa kwaɗon nan da ya ke hannu ta😡
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️🇱🇾🇳🇪❤️❤️❤️❤️❤️💯
Aiki na kyau