LABARINA SEASON 9 EPISODE 11

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 07. 2024
  • Join this channel to get access to perks:
    / @sairamovies
    SUBSCRIBE to Hausa Empire TV CZcams Channel:
    " / @sairamovies
    --
  • Krátké a kreslené filmy

Komentáře • 1K

  • @sufisadisu
    @sufisadisu Před 25 dny +352

    There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

  • @masoyinannabisaw
    @masoyinannabisaw Před 24 dny +52

    duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️allah kawo mamu zaman lafiya a kasashan'mu 🤲🤲🤲

  • @TUNATARWAHAUSATV
    @TUNATARWAHAUSATV Před 24 dny +171

    Allah muna rokonka daka dawo mana da kasarmu Nigeria chikin hayyachinta.
    Dan nabiyin rahamatee 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @user-ij3xc4pd2t
    @user-ij3xc4pd2t Před 24 dny +55

    Muhammadan rasulullah

  • @naimaisah7566
    @naimaisah7566 Před 24 dny +26

    Gaskiya idan akace maryam baza ta kara haihuwa ba na daina kallon labarina

  • @FatimaYahya-s2b
    @FatimaYahya-s2b Před 24 dny +30

    Allah yaqara annabi Muhammad S,A,W daraja❤

  • @Real_Bajiks
    @Real_Bajiks Před 24 dny +180

    Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤

  • @Papistotv
    @Papistotv Před 24 dny +34

    Salati goma ga annabi s a w 🎉🎉🎉❤

    • @abdnassirou2863
      @abdnassirou2863 Před 23 dny +1

      صلي الله عليه وسلم

    • @abdnassirou2863
      @abdnassirou2863 Před 23 dny

      اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 Před 22 dny

      Sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤❤❤❤

  • @MrJahwiss
    @MrJahwiss Před 24 dny +17

    Aminu Saira “Labarina.” It’s truly captivating and showcases his incredible talent as a director of Hausa movies. The storyline, the characters, and the cinematography are all top-notch.
    Saira Movies!!!

  • @suwaibaahmad7335
    @suwaibaahmad7335 Před 24 dny +14

    Malam Aminu dan Allah kada ka mana haka😢indai mujaheed bai auri Asiya ba to dan Allah a bama auwal

  • @nabilafaruk5616
    @nabilafaruk5616 Před 23 dny +13

    LABARINA EPISODE 11 Innan,yakamata Director yabarshi ahakan.....Duba da wahalanda Mainasara yaketa shiga,yakamata ace wannan stage in yasamu peace of mind.Yakamata yanxu da aka gano wannan abarshi ahaka. Already Jamila itada sauran mutane suna prison, so yakamata ace MARYAM tasamu ciki ta haifa kodan cikon Farincikin MAINASARA.Daga wannan angama kenan.....
    Amma baikamata ace bayan wannan matsala kuma still akwai wata tafe ba.Thou sai next week xamuga cigabanshi amma ayanda Ita Nurse in take magana da Dr.ASIYA yana nuna cewa MARYAM tanada wata matsala tadaban wadda itace silar baxata sake daukan wani cikin ba.(Kunga wanna wani tashin hankaline Wanda shi MAINASARA xai fuskanta kuma ayanxu).
    Gaskiya wannan abun idan yayi yawa,to Ma'anarshi xata gushe,xaikasance babu mai sha'awan kallan shirin LABARINA.Ayanxu haka wasu sunfara nuna gajiya akan kallon shirin,sakamakon wannan Jan da akemai.

  • @nabilafaruk5616
    @nabilafaruk5616 Před 23 dny +8

    Kawai adawo da LABARIN su SUMAYYA da PRESDO shima akai qarshenshi.Inyaso asaka wani labarin.yafi adinga Jan Abu tayadda masu kallo xasu gaji ko suji haushi

  • @user-ry8dk6yz5h
    @user-ry8dk6yz5h Před 24 dny +47

    Ya Allah kafa ranta wa Duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a w 0:33

  • @saleemalkalisenior5946
    @saleemalkalisenior5946 Před 24 dny +62

    Duk Wanda Keda Wata Damuwa Dake Hanashi Walwala Allah Ka Yaye Masa Alfarman Fiyayyen Halitta

  • @Yawale_fulani
    @Yawale_fulani Před 24 dny +24

    Allah yasa annabi muhammad S A W yacecemu yan uwana masoyan annabi maza da mata

  • @abubakarsidiksuraka2138
    @abubakarsidiksuraka2138 Před 24 dny +32

    اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny

      Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone

  • @MurjanatuIlyasubello
    @MurjanatuIlyasubello Před 23 dny +12

    Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam

  • @user-xp3wj5tb9c
    @user-xp3wj5tb9c Před 24 dny +29

    Gaskiya a duba lamarin Mai Nasara ace Maryam tanada kwantaccen ciki na yan biyu amma Mai Nasara jarabawar tayi yawa gaskiya

    • @MaryamSaid-nm2mc
      @MaryamSaid-nm2mc Před 23 dny

      Shi ne
      Wannan ai bala'in se yayi yawa
      So kawai suke mai nasara ya auri asiya

    • @hajaramuhammedhajaramuhamm1629
      @hajaramuhammedhajaramuhamm1629 Před 23 dny +3

      madallah da tunani mai kyau, gaskiya baidace ace mai nasara bazai samu zuriya da maryam ba abun yayi yawwa kamata yayi ace sun haifi yan uku ko yan biyu Gaskiya if not gaskiya labarin yazama wani Abu daban harga Allah, yadace yasamu yan uku ko yan biyu da maryam su hayayyafa

    • @hajaramuhammedhajaramuhamm1629
      @hajaramuhammedhajaramuhamm1629 Před 23 dny +3

      @@MaryamSaid-nm2mc gaskiya in akayi haka baiyi daidaiba ayiwa maryam Adalci

    • @bouharialhassane-vq1xw
      @bouharialhassane-vq1xw Před 23 dny

      Gaskiya mai nasara zarabawa yayi yawa

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 Před 18 dny

      Wallahi! Allah yasa haka 😢

  • @MaameYou
    @MaameYou Před 24 dny +33

    Good day my lovely people are you there, Ghanaian let us show some love 🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🎉

  • @Abdulgunna-wd6zv
    @Abdulgunna-wd6zv Před 24 dny +66

    Ya Allah ka yaye mana yunwa, ka shirya azzaluman shugabannimmu 🤲

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 Před 23 dny +7

    a hasashena Jamila zatai sadaukarwa ❤ ubangiji allah yakarawa annabi daraja ❤ love

  • @AbdullahiAliyu-uj4ym
    @AbdullahiAliyu-uj4ym Před 23 dny +4

    Masha Allah Allah yakaramana son annabi Muhammad saw

  • @AbdoulahabouFc
    @AbdoulahabouFc Před 24 dny +40

    Thérèse is nothing more important in this World than loving abd honouring thé Messngerot

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny +1

      Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 Před 24 dny +92

    Dr. Asiya Da Auwal ❤️👩‍❤️‍👨❤️
    Suka Dace, Bada Mujahid ko Mainasara ba🙄 Ko Ya Kuka Gani....???

    • @AeshaAmmi
      @AeshaAmmi Před 24 dny

      Gaskiya ne

    • @zahrabasheer7622
      @zahrabasheer7622 Před 24 dny +4

      Wallahi kam. plz Aminu Saira Kar a Hada Dr Asiya Da Mai Nasara Aure sabida Da sunyi aure film ya lalace

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny +2

      AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone

    • @sunusidayyabu5696
      @sunusidayyabu5696 Před 24 dny +1

      Wannan gskiyane wllh❤

    • @amalsulaimanshagari7425
      @amalsulaimanshagari7425 Před 24 dny +6

      Lallae da zarar maenasara ya auri dr asiya bazan qara kallon film dinnan bah in sha ALLAH

  • @MX_BOIY
    @MX_BOIY Před 24 dny +7

    Who is now after Maryam and mai nasara? Because am confused, jamila and her gang are already captured

  • @ibrahimlawan9392
    @ibrahimlawan9392 Před 24 dny +10

    Idan ba rashin mutunci irin na malam aminu saira ba to apada mana masalan sannan film yaqare mana😂Amma de Allah yasa baxakace baxata qara daukan ciki ba

  • @TASIOUSALISU
    @TASIOUSALISU Před 24 dny +12

    Gaskiya aminu saira idan akace maryam ma haifarta talalace flim bayi ba saboda yanda jamila ta nuna mata hasada kuma tayafe mata

  • @user-wh7qo2tc2v
    @user-wh7qo2tc2v Před 23 dny +5

    Why it's nobody is talking about Jamila i hate her in this series but when she says the baby is also gonna be a prisoner it breaks my heart 😢

  • @muhammadmahdijaafar7385
    @muhammadmahdijaafar7385 Před 23 dny +3

    I will support this film for ever and ever. Thank you Director Aminu saira, and other Employees.

  • @maimunaabdullahi1415
    @maimunaabdullahi1415 Před 24 dny +31

    Gaskiya Basira ya fara kare ma Aminu saira😢 Haba duk halin da mai nasara ya shiga Haba Aminu saira a duba wannan lamarin

    • @Nannahgirei
      @Nannahgirei Před 24 dny +3

      Amma kam 😢

    • @ibrahimlawaltambari8389
      @ibrahimlawaltambari8389 Před 24 dny

      Yana cikin karamci ka maida alhairi ga wanda yan nufe ka da sharri

    • @RabiDjire
      @RabiDjire Před 24 dny +3

      Wallahi ina tare dake,da alamu za'a ce Maryam baza ta kara haihuwa ba,jarabawan way yawa daracta agaskiya Haka zai iya sa MD ya raje son matarsa

  • @zalihayusura193
    @zalihayusura193 Před 24 dny +22

    Allah ya ubangiji wannan hali da muke ciki a Nigeria ya ubangiji ka kawo mana sauki alfarma annabi s a w Ya rabbbb 😭😭🙏🙏🙏🙏

  • @MUFTAH-10
    @MUFTAH-10 Před 24 dny +15

    Don Allah al umman annabi muhammad (s.a.w.) kuyi wa channel di na subscribing

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny +2

      shekarata 13 kawai yaya nane yace inyi roko don zan samu subscribers

  • @derikawu4448
    @derikawu4448 Před 24 dny +10

    To all that are crushing on Dr. Asiya, I want to inform you that, she is getting married in real life on 28th July, 2024. 🙌😊
    I say make I update u 😂

  • @ZainabHassan-ni2bd
    @ZainabHassan-ni2bd Před 24 dny +10

    Dan Allah director karka durawa Maryam Wani ciwan😢😢

  • @user-fh7ck8br5t
    @user-fh7ck8br5t Před 24 dny +11

    Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir Před 24 dny +14

    RABBana Ateena MINLLA DUNKA RAHMATAN WAHAYYI LANA MIN AMREENA RASHADA Ameen 45:19 ☪️🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🥀🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

  • @FUADMUHAMMAD-n6b
    @FUADMUHAMMAD-n6b Před 24 dny +3

    Allah sarki Jamila....we should always be greatfull
    Great full for Allah

  • @maryamaabubakar6166
    @maryamaabubakar6166 Před 23 dny +3

    bawani batun tausayawa jamila muguwa ce,,,

  • @FarukShuibu
    @FarukShuibu Před 24 dny +35

    Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa
    Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. Před 23 dny +3

    Mashallah a gaskiya wannan shirin labarina waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah
    Allah ya kara muku karfin guiwa

  • @Pheenart
    @Pheenart Před 24 dny +23

    Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Allah Kara basira. Thanks for another opportunity Ya Rabbih

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 Před 24 dny +8

    Haba dai Auwal 🙄 Kar Kayi Zurfin Ciki Ka Boye SoYaYYar ka👩‍❤️‍👨 Hakan Matsala ne Babba😬
    Ga Mujahid☹️ Ga Mainasara Shima Muna Sammani, Kawai Kafito A Gob'za 😎

  • @UmmiAhmad-os2fu
    @UmmiAhmad-os2fu Před 24 dny +15

    Masha Allah,shiri yayi kyau sosai Allah ya kara basira yaya Aminu saira🙏

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny +3

      Don Allah yar uwa kiyi min subscribing channel di na, kin ji yaya ki duba ni yarone

  • @ZaynabAhamad
    @ZaynabAhamad Před 24 dny +8

    Allah ya yaye mana matsalolin dake damun mu

  • @auwalsaeed4957
    @auwalsaeed4957 Před 24 dny +5

    Allah yasa mucika dakyau da imani

  • @LeylaLukman
    @LeylaLukman Před 19 dny +1

    Alhla ya farants wa zokiya❤❤

  • @harunaaisha5115
    @harunaaisha5115 Před 23 dny +5

    ❤❤❤❤❤❤

  • @RabiDjire
    @RabiDjire Před 24 dny +7

    Gaskiya inhar an ce Maryam baza ta kara haihuwa ba to wallahi shirin ya ba'ce, yakamata al'ameen ya samu farin cinkin da ya rasa a baya.ko a zahiri Allah na jarabtan bawa da jarabawa iri-iri ama kuma addu'a ta na maganin komai.

    • @user-yf3wc7vh1x
      @user-yf3wc7vh1x Před 23 dny

      Tabbas maganan ka gaskiya ne Allah ya kara maka basira

    • @bilalbalaismail293
      @bilalbalaismail293 Před 23 dny

      Wlh inde haka ta faru yaseen nadena kallon labarina 😢😢 haba dan Allah

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 Před 23 dny +3

    Masha allah watching from dakata kawaji

  • @dijaabukarvlog3865
    @dijaabukarvlog3865 Před 21 dnem +2

    Har naga inda labarin nan ya dosa😂 ataikaice dai Maryam bazata kara haihuwa ba, shi kuma Alamin zaiyi adopting dan Jamila. Daganan wayan zata fara😂😂😂 kumin likes Idan na cinka daidai

  • @SalehYones-uh3to
    @SalehYones-uh3to Před 18 dny +1

    ❤ merci beaucoup yayi fatan allekairi 💯💯🥰

  • @hadizagarbahamza5235
    @hadizagarbahamza5235 Před 24 dny +3

    Allah ya kawo mana sauki lamurra a arewacin Nigeria👏👏👏

  • @InuwaKabir
    @InuwaKabir Před 24 dny +4

    Allah ka azurta DUNIYYA da lahira

  • @BajintaHausaTV
    @BajintaHausaTV Před 17 dny +1

    Alhamdulllah

  • @HafsatAbubakarSaeedManantaufiq

    Aminu saira Allah ya kara basira da nisan kwana

  • @gghh5594
    @gghh5594 Před 24 dny +3

    🇸🇦🍓 wow Masha Allah ❤️✅😊❤🎉 🙌🙏🙏

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani Před 23 dny +3

    Macha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉

  • @fatimamauh3026
    @fatimamauh3026 Před 19 dny +1

    Dan Allah kakuci maryam bazata sake samuncikiba DNA Allah wlh inkukahaka shiri bazikyuba

  • @nanaaichatouboubacar3498
    @nanaaichatouboubacar3498 Před 23 dny +1

    The best actor , singer and director in all of kannywood Yakubu Muhammad is here to make labarina more interesting

  • @ummukulsumumar9734
    @ummukulsumumar9734 Před 24 dny +9

    Ohh ni Jamila 😢😢😭

  • @hafsatkabir
    @hafsatkabir Před 24 dny +4

    Labarina yy kyau Amma bai kamata ace Maryam bazata kara daukar ciki bah duba da irin abubuwan da suka faru da mainasara bah a baya gaskiya

  • @JafarIssa-fi1bf
    @JafarIssa-fi1bf Před 20 dny +1

    ❤yane dadama hamissou breaker 👌 🎉❤❤❤❤❤❤

  • @abdullahiidris1791
    @abdullahiidris1791 Před 23 dny +2

    ❤❤ Saira you are bitting my heart
    Kai Kai kauce auwal wannan na maigida ne
    Allah ubangiji ya qara vasira Saira da ma aikatan ka baki daya. but I love Maryam
    Don't put her in any danger please ❤❤❤🎉

  • @UMARYUSUFHUSSAINI
    @UMARYUSUFHUSSAINI Před 24 dny +10

    Haba mana aminu saira kada kakawo wani abunda masu kallo zasu daina kallon film din labarina pls. Bcos mudin idan ka kirkirowa maryam wani discouraging factor wallahi da matsala, so therefore if I'm suggested kada kayi attempting wani Abu makamancin haka. Thanks from urs fan {abuna}

    • @MohammedAishatu-bh7ce
      @MohammedAishatu-bh7ce Před 24 dny

      Wlh kuwa zai zama nonsense haba

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny

      Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone

    • @Nannahgirei
      @Nannahgirei Před 24 dny

      Upon all wahalan da suka Sha.

    • @fatimaibbi
      @fatimaibbi Před 24 dny

      kai da ka sani i am sure za ace bazata sake haihuwa ba.

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 Před 24 dny +7

    Masha Allah
    Allah yataimaki Babban Director mu

  • @daourahabibou
    @daourahabibou Před 24 dny +4

    Allahumma salli ala sayyidina Muhammad wa salim

  • @MamanIhasn
    @MamanIhasn Před 24 dny +3

    Masha Allah ubangiji yayiwa rayuwa allabrka cm

  • @real-mi_212_channel
    @real-mi_212_channel Před 24 dny +7

    Very good❤❤❤❤❤❤❤❤

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny

      Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone

  • @user-gm8lr2co9v
    @user-gm8lr2co9v Před 24 dny +2

    Dan Allah inaso ame dota kona 2 sati biyu yayi yawa wlh inaso naga karchenta da maza maza 😂😂

  • @maryamaabubakar6166
    @maryamaabubakar6166 Před 21 dnem +1

    gaskiya wannan sari bayyiba daga bari ace mahaifa ya lalace,,, barin ma adaki tayi, ba faduwa tayiba ballen tanan ace shine sanadin gsky kuduba

  • @khadijatijjaniumar2267
    @khadijatijjaniumar2267 Před 24 dny +8

    Kumin like 😂zan dawo na fada muku mene ne matsalar

  • @IliyazukuBashir3
    @IliyazukuBashir3 Před 24 dny +5

    Gaskiya anasa talla da yawa saira

  • @AdamuMuhammad-wv4wv
    @AdamuMuhammad-wv4wv Před 24 dny +2

    Gaskiya mujahid yaburgeni wllh

  • @AbubakarraboZarewa
    @AbubakarraboZarewa Před 23 dny

    Masha Allah Muna fatan alheri gamawa lafiya Allah yasa haka amin

  • @usamaabubakar
    @usamaabubakar Před 24 dny +4

    Masha Allah 💯

  • @MaryamUsman-ep7vh
    @MaryamUsman-ep7vh Před 24 dny +9

    Don Aminu Saira karkace Maryam bazata sake haihuwa ba

    • @asmaumairiga4812
      @asmaumairiga4812 Před 24 dny

      Nima wallahi abin da bana son ji kenan

    • @Nannahgirei
      @Nannahgirei Před 24 dny +1

      Abunda nagani kenan. Daga samun miscarriage Sai wani problem ya bullo. No😢

  • @nanabaytvchannel2831
    @nanabaytvchannel2831 Před 23 dny

    Im jamila fans 100% tsaurin hukuncin ta yayi yawa

  • @mubark5675
    @mubark5675 Před 24 dny +5

    اللهم صلي وسلم على سيدنا ونبينا محمد وعلى آله وصحبه اجمعين

  • @fiddausisbaki3794
    @fiddausisbaki3794 Před 24 dny +7

    Allah ya sa de kar a ce mahaifar Maryam ta samu matsala, ba za ta sake haihuwa ba.

    • @AsmauUsman-w9o
      @AsmauUsman-w9o Před 24 dny

      Amen dai don gaskiya idan akace haka ba ayima maryam adalci ba gaskiya malam kaduba wannan abun😢

    • @MohammedAishatu-bh7ce
      @MohammedAishatu-bh7ce Před 24 dny

      Gaskiya kam

    • @aishashehuibrahim204
      @aishashehuibrahim204 Před 24 dny

      Wlh kinganni na kasa bacci

    • @user-nj7hz4zw2k
      @user-nj7hz4zw2k Před 23 dny

      Ku ka sani koh matsalar daga chine Kar aje ace tsohuwar matarsa nadiya ta goga maï wata cuta​@@aishashehuibrahim204

  • @ummitaabdul24
    @ummitaabdul24 Před 24 dny +8

    Malam Aminu karkayimana hakamana,yanadakyaufa Maryam tahaihu gsky😊

  • @abdulsalamnafiu1308
    @abdulsalamnafiu1308 Před 23 dny

    Masha Allah watching from Germany

  • @NuramsaleNuramsale
    @NuramsaleNuramsale Před 23 dny +1

    Masha Allah Allah yagara basira

  • @MaryamAhmad-dv9pt
    @MaryamAhmad-dv9pt Před 24 dny +4

    Don Allah a San yanda zaa yi da yayah mujahid wlh basu daceba.....

  • @rufaatuamale
    @rufaatuamale Před 24 dny +18

    If that happened u are going to spoil ur film sincerely speaking maryam have to give birth gsk and she did not deserve kishiya magana Allah unless if u want us to stop enjoying the film

  • @zuhuramuhammed5168
    @zuhuramuhammed5168 Před 23 dny +1

    Toh a nan zamu san sakanin maza da mata wayi yaki so sakanin da Allah duk da alama Maryam tana da masla haifuwa s

  • @adamsyaqoob2546
    @adamsyaqoob2546 Před 24 dny +2

    Very interesting movie and moving stories
    That touches the heart Bravo Saira Movies

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny

      Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone

  • @HauwauWakkala
    @HauwauWakkala Před 24 dny +8

    Yaufa akwai kallo Allah kaimu anjima lfy❤❤😂❤❤🎉🎉

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny +1

      , Don Allah yan uwa kayi min subscribing channel di na, kin ji yaya ki duba ni yarone

  • @ManougaFarouk
    @ManougaFarouk Před 24 dny +3

    Miyasa Awal yayi Haka😘

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny

      Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone

  • @dcfghywddgyh1121
    @dcfghywddgyh1121 Před 23 dny +1

    Wow wow wow masha allah good good 😊😊😊

  • @matakinrayuwa830
    @matakinrayuwa830 Před 23 dny +2

    Error !
    A ƙarshen episode na 10 an nuna cewa "Mai nasara" ya ƙira Auwal ya tura masa numberR Doctor,.....
    A wannan farkon episode na 11 kuma bamu ga yadda ta ƙaya ba, kawai sai muka ga har sunyi tafiyar wata ɗaya sun dawo...
    Me hakan ga ke nuhi?

  • @AbdoulahabouFc
    @AbdoulahabouFc Před 25 dny +6

    Done❤❤

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny

      Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone

  • @HdyjLjgg
    @HdyjLjgg Před 24 dny +4

    Masha Allah

  • @user-tz5cs6bx6g
    @user-tz5cs6bx6g Před 24 dny +1

    مشكورين على خدمتكم ❤❤

  • @user-pn4im2sv3w
    @user-pn4im2sv3w Před 16 dny

    Wallahi labarina yana karya mani zuciya😢

  • @AsmauUsman-w9o
    @AsmauUsman-w9o Před 24 dny +6

    Gaskiya idan akace maryam bata iya haihuwa ba na hakura da kallon labarina 🥺😓

  • @YahuzaShitu-tt7mf
    @YahuzaShitu-tt7mf Před 24 dny +17

    Muna jira sai munga abinda ya tarema buzu nadi 😂

    • @hamaelyusuf6696
      @hamaelyusuf6696 Před 24 dny +1

      Shagali kenan

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před 24 dny

      AMEEN, Don Allah dan uwa kayi min subscribing channel di na, kaji yaya ka duba ni yarone

    • @fatimaisah9621
      @fatimaisah9621 Před 23 dny

      Dan Allah kubar Mai nasara da jarabawan nan tayi masa yawa haba!😢yanzu so kuke kuce Maryam bazata Kara haihuwa ba, Toh Dan Allah @Aminu saira karhaka ya faru pls

  • @danzamanitv4730
    @danzamanitv4730 Před 23 dny +1

    أللهم صل علي سيدنامحمد وعلي آله وصحبه وسلم❤❤❤❤

  • @nanaAflam
    @nanaAflam Před 22 dny +1

    Allah sarki Maryam Allah yasa ba masalan rashin haihuwa bane

  • @aishamuntaqarashmee
    @aishamuntaqarashmee Před 24 dny +7

    Ninasani dole akawo wata massala Taya za Ashe Maryam bazata haihuba yanzu nagane don ya auri Dr asiya Koo haba Aminu Saira kishiyafaa😭😭😭

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 Před 24 dny

      Ya haka kuma 😭😭😭😭

    • @AsmauUsman-w9o
      @AsmauUsman-w9o Před 24 dny

      Gaskiya za a Bata labarin idan akai haka haba

    • @aishamuntaqarashmee
      @aishamuntaqarashmee Před 24 dny

      Akoi alamun hakan tunda Kinga ita asiya Bata shiri da Wanda zata aura

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 Před 24 dny

      @@aishamuntaqarashmee Asiya fah aure Zata yi ah reality this July
      So Kinga she will soon be out of the story!
      Sai dai waani ikon Allah kuma

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 Před 24 dny

      @@AsmauUsman-w9o maryam na ganin jarabawa wallahi

  • @ManougaFarouk
    @ManougaFarouk Před 24 dny +3

    Miyasa Awal yayi ma hassia Haka😘