LABARINA SEASON 9 EPISODE 10

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 07. 2024
  • Join this channel to get access to perks:
    / @sairamovies
    SUBSCRIBE to Hausa Empire TV CZcams Channel:
    " / @sairamovies
    --
  • Krátké a kreslené filmy

Komentáře • 1,6K

  • @NaziruIsah-n9i
    @NaziruIsah-n9i Před 3 dny +70

    Kar amanta yi wa anabi salati❤

  • @Yawale_fulani
    @Yawale_fulani Před 3 dny +475

    Watarana warahaka munatare da annabi muhammad S A W A Aljanna yan uwana masoyan annabi maza da mata allah yasa mudace Ameen

  • @nurabashir6107
    @nurabashir6107 Před 3 dny +56

    Yau de kun share wa masu kallo hawaye, film yayi kyau,, Allah ya Kara basira

    • @user-cj2bn4ls7m
      @user-cj2bn4ls7m Před 3 dny +2

      Maa sha Allah Amma yakamata mai nasara yama Asiya alheri sukuma sudanji dadin rayuwarsu d maryam sae yakare daan 😂💃

    • @Usermaryamly
      @Usermaryamly Před 3 dny +2

      Gaskiya bantaba jin dadin fim din irin n'a yauba

    • @fatimaibbi
      @fatimaibbi Před 2 dny

      @@user-cj2bn4ls7maa yadai aureta😂

  • @aishamustaphalurwan.
    @aishamustaphalurwan. Před 3 dny +61

    If you can't wait to see next week Friday episode 🤩 gather here 😄

  • @daourahabibou
    @daourahabibou Před 3 dny +61

    Allahumma salli ala sayyidina Muhammad wa salim

  • @sufisadisu
    @sufisadisu Před 4 dny +142

    Don't forget to send Salawat upon our beloved Prophet Muhammad S.A.W.
    اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

    • @abdullahiabdulrazak8856
      @abdullahiabdulrazak8856 Před 3 dny +4

      صلى الله على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه حق قدره ومقداره العظيم

    • @user-uq5qo8uw2l
      @user-uq5qo8uw2l Před 3 dny +3

      اللهم صل على محمد وآل محمد

    • @rabiibnsalifu2022
      @rabiibnsalifu2022 Před 3 dny +2

      S.A.w❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

    • @mmnamatullah7637
      @mmnamatullah7637 Před 3 dny +2

      Saw❤❤❤❤

    • @sufisadisu
      @sufisadisu Před 3 dny +3

      مُـــــحَــــمَّــــدرَّسُـــــولُ اللّٰــــــه ﷺ

  • @sarahmagaji2639
    @sarahmagaji2639 Před 3 dny +21

    Yeyy💃🏻💃🏻amma gaskia naji dadın wannan episode da aka kama mugunya Jamila burinta bai cika ba🥺😀
    Allah ya kara karemuna mai nasara 🙏😀

  • @aliyaabdulsalam6223
    @aliyaabdulsalam6223 Před 3 dny +20

    Dan Allah karku bata wasan kuce Mai nasarah Yana son likita gaskiya in kukayi haka kun bata wasan wallahi

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 Před 3 dny +1

      Wallahi sun Baata shi! Sosai! Kuma Wanan yadda yayi jikin shi na rawa soyayyyah ce!

    • @muniratuadam9358
      @muniratuadam9358 Před 3 dny +2

      Gaskiya idan akayi hakan ba ayiwa maryam adalci ba❤😂

    • @shettimamahmud5707
      @shettimamahmud5707 Před 3 dny

      Ni de ina ganin maryam ce kila bata da lafiya zece a kira asiya ta dubata. Trust Malan he will not disappoint you.🤗

    • @mubarakmusa32
      @mubarakmusa32 Před 3 dny

      Mainasara zai nema wa Auwal auran DR Hasiya

    • @fatmazmurrud6369
      @fatmazmurrud6369 Před 3 dny

      Gaskiya Mainasara kan sa zai nemawa lafiya ba Maryam ba, Sannan ita dr.asiya ai tanada bangaren ta ba general Dr.da zata je duba maryam ba ne​@@shettimamahmud5707

  • @user-zp5li4ii9v
    @user-zp5li4ii9v Před 3 dny +84

    Allahumma salli wa sallim ALA rasulika Muhammad don't remember it's juma'a

  • @MaryamsangaSangaAbdullah
    @MaryamsangaSangaAbdullah Před 3 dny +37

    Allahuma sallah Allah muhammade waalai allimuhammade ❤❤❤

    • @Usermaryamly
      @Usermaryamly Před 3 dny

      Allahuma sali wasalim anla sayidina Muhammad saw

  • @user-pz7ih3ht7q
    @user-pz7ih3ht7q Před 3 dny +17

    Zogale tasamu shiga, Allah yafitar da maman Rarara lpy daga hannu azalumai

  • @عثمانحسينالابراهيم

    اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه وسلم تسليما

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 Před 3 dny +52

    Gaskiƴa 🤔 Banso Ace Dr. Asiya Tana da Wanda Zata Aura ba
    Allah Sarki Auwal

  • @masoyinannabisaw
    @masoyinannabisaw Před 3 dny +173

    duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️

  • @mmb040
    @mmb040 Před 3 dny +10

    Dr Hasiya kin hadu, MD ma ya fada.
    Allah sarki Auwal.
    Jamila kin yi kokari da role dinki sosai.

    • @user-fp6zt6cv7i
      @user-fp6zt6cv7i Před 3 dny

      inama'ace mainasara zai'aureta gwanin sha'awa Ammah kassshee.?

    • @user-fp6zt6cv7i
      @user-fp6zt6cv7i Před 3 dny

      mainasara ikon Allah sai kallo.

    • @mmb040
      @mmb040 Před 2 dny

      @@user-fp6zt6cv7i Ai Maryam zata yi hauka, idan akayi haka.
      Bari dai mu ganiii

    • @user-yf3wc7vh1x
      @user-yf3wc7vh1x Před 2 dny +1

      But no matter what even if in the film JAMILA has a bad attitude in a real life

    • @dabbaba9431
      @dabbaba9431 Před 2 dny

      @@user-yf3wc7vh1xthat’s very rude of you

  • @aliyutv1202
    @aliyutv1202 Před 3 dny +9

    Maryam my best actress inamiki fatan alkhairi

  • @deejhat-s4e
    @deejhat-s4e Před 3 dny +58

    Kai Masha Allah
    Waya ga asirin jamila ya tonu finally 😊 alhamdulilah wlh kinji kunya jamila Allah ya raba mu da sharyin mutane irin su jamila, Dr aseeya Kuma kin yi kokari sosai Allah ya Kara basira

  • @Pheenart
    @Pheenart Před 3 dny +18

    Masha Allah watching from Saudi Arabia ❤❤❤ who else enjoy today episode Allah Kara basira

  • @ArchySMan
    @ArchySMan Před 3 dny +19

    Jamila, what a talented actress, reaction dinta after claiming guilty is top notch. I almost cried for her.

    • @NusaibaKhalid-eq8vv
      @NusaibaKhalid-eq8vv Před 2 dny +2

      Nikam seda nai kwalla wallahi😢inason jamilar nan banganin lefinta 😅

    • @mohammedkyari6030
      @mohammedkyari6030 Před 19 hodinami

      Abun da ciwon kam amma da tayi hkri. I repeat watching this clip over six times.I feel the pain of Jamila😢😢😢

  • @em_musderferh
    @em_musderferh Před 3 dny +4

    That's amazing 😍🤩 and interesting episode 😊 kudos to u Aminu Saira and other co workers +actors

  • @AyshaSaleh-q3d
    @AyshaSaleh-q3d Před 3 dny +27

    Labarina Yana kyau sosae komae Yana Tafiya daedae wllh❤

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir Před 3 dny +26

    ALLAH ILAHA illa anta subhanak inne kuntu minaZzalimen 5:52 ☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️☪️🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @YohannaBitrus-r6n
    @YohannaBitrus-r6n Před 3 dny +6

    wannan wane irin bahon mutun ne har ya fara bani haushi wallahi

  • @Omarabashe
    @Omarabashe Před 3 dny +5

    The highlight of this 10-episode series is the scene where Jamila's deceitful ways were exposed. All along, she was a wolf in sheep's clothing. Jamila's character embodied the height of betrayal. In real life, when someone's disloyal, their actions often go unnoticed until they're given unrestricted power, and that's when their true nature becomes apparent.
    May we never encounter someone as treacherous as Jamila in our lives!

  • @YDMONEYHASSAN
    @YDMONEYHASSAN Před 3 dny +27

    Allah kaha damu da manzon tsira

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 Před 3 dny +30

    Akoi Cakwakiya 🤔 fah
    Za'a Koma Son❤️Dr. Asiya
    Sakanin Auwal da Mainasara Gashi tanada wanda zata Aura

  • @anassmohammed7690
    @anassmohammed7690 Před 2 dny +1

    Barrister-at-law A. Mohammed watching you from Ghana 🇬🇭.

  • @user-yp7ft5ez4n
    @user-yp7ft5ez4n Před 3 dny +3

    Watching frm muscat oman🇴🇲🇴🇲❤

  • @HibbatMuhammadauwal
    @HibbatMuhammadauwal Před 3 dny +24

    Wohoho wa yaga idon Jamila yar banza me baking ciki

  • @InuwamShuaibu
    @InuwamShuaibu Před 3 dny +16

    Aminu Saira gaskiya kahadu wallahi Allah yakareka da sharrin masharranta yallabai

  • @anasgogs5191
    @anasgogs5191 Před 3 dny +3

    The highlight of this 10 episode series is the scene where Jamila’s deceitful ways were exposed.all along, she was a sheep ‘s clothing. Jamila’s character embodied the height of betrayal. In real life, when someone’s disloyal, their actions often go unnoticed until they are given unrestricted power, and that’s when their true nature becomes apparently.💔💔💔😢😢 thanks for this series saira and his team members 🙏🙏🙏

  • @KhadijaIbrahimAliyu-l2q
    @KhadijaIbrahimAliyu-l2q Před 3 dny +3

    Dr Asiya is one in a million
    Auwal 💔😢
    Mijin jamila💔😢
    who notice MAI NASARA ya kamu ❤
    Malam Aminu Saira I'm impressed
    Allah ya qara basira da Daukaka
    yayi jagora Ameen

    • @shettimamahmud5707
      @shettimamahmud5707 Před 3 dny

      Gaskiya ina tunanin kode maryam ce ba lafiya yake son tazo ta dubata. Amman nasan baze bar taba.

  • @IssaIbrahimAichabelle
    @IssaIbrahimAichabelle Před 3 dny +12

    Macha'allah ❤ amma dan allah kurage tallah

  • @abbasabdullahi8361
    @abbasabdullahi8361 Před 3 dny +48

    Najima ina kallon Hausa series, Amma mgnr Gsky Mal. Aminu serra taka baiwan ta daban ne wlh, Allah ya kara basira!!🎉

    • @fatimamuhammad3143
      @fatimamuhammad3143 Před 3 dny

      Wlh kuma nikaina idan ba wannan labarin ba banida wani film gaskiya muna godiya sosai allah yakara daukaka ❤

  • @FaizaHaruna-z3l
    @FaizaHaruna-z3l Před 3 dny +3

    Masha Allah a job well done jamila is a very fantastic actress ,as it is said in a Ghanaian proverb when youre sting check inside your clothes may Allah protect us from our enemies very well done job@Aminu Saira 👍

  • @bariahbalarabemusa805
    @bariahbalarabemusa805 Před 3 dny +4

    Allah sarki Likita bawan Allah, Yana kokarin ceto ran jamaa su na kokarin masa hassada

    • @fatmazmurrud6369
      @fatmazmurrud6369 Před 3 dny

      Sosai, musamman mutanenmu basu banbance kulawan fannin Aiki, da kulawan soyayya

  • @BashirIbrahimmatitsiko
    @BashirIbrahimmatitsiko Před 3 dny +11

    Inaso naga aminu saira Dan Allah wa zai yimen hanya 🙏👈

  • @HarunaSaminu-j7e
    @HarunaSaminu-j7e Před 3 dny +60

    Annabi Muhammad s a w

  • @mudasiruhakeem7202
    @mudasiruhakeem7202 Před 3 dny +2

    I really love this your movie may Allah bless you all❤❤❤and continue making us happy

  • @aminaabubakar4563
    @aminaabubakar4563 Před 2 dny +2

    Naga ba wanda yace yana tausayin jamila.nikam yaban tausayi kuma shiya jayo tamasa haka ita lefinta rashin tawakkali da kuma kwadayi sannan hukuncin data dauka na kisankai yayi tsauri, amma tabbas Al'amin shiya maidata haka tasoshi lkcn da yake talaka sai ya mata jarrabawar da ba kowacce mace bace zata iyaci bama maceba amazan ma za'a iya samun wanda zai rabuda budurwa akan kudi sannan daga baya kuma ya auri aminiyarta, dole taji ba dadi

  • @FauziyyatyusufFauziyyatyusuf

    Dan Allah a rage talla

  • @danbabaubagitatatv12
    @danbabaubagitatatv12 Před 3 dny +13

    Gaskiya munyi nishadi yau nida Iyali na wajen kallon episode din nan! Mal Aminu Saira, Allah ya kara basira

  • @yusufsbasullube
    @yusufsbasullube Před 2 dny +2

    Wallahi ba Abunda zamuce ma megirma Aminu sairah Sai addu ah ubangiji ya Kara lafiya da Nisan kwana albarkacin annabi s a w

  • @AyubaSalisu-h1o
    @AyubaSalisu-h1o Před 3 dny +4

    Gaskiya aminu saira kayi kokari.nidai bazan zagi jamila ba saboda ina Alfahari da mal wanan sunan jamila is my babe sabo da haka bana kushe jamila

  • @user-rj7vz1bd9f
    @user-rj7vz1bd9f Před 3 dny +12

    Masha Allah

  • @aminamagaji9116
    @aminamagaji9116 Před 3 dny +18

    Jamila breaks lawal heart😢

  • @SAMWISE2630
    @SAMWISE2630 Před dnem

    Gonna give this episode 5 star. It's safe to say the best episode ever ❤

  • @sharifiyalabubakar5838
    @sharifiyalabubakar5838 Před 2 dny +3

    Dr Asiya ai ba zata auri wancan cousin nan nata ba (uncle Mujahid), domin ba zasu daidaita dashi ba...
    Ance yazo yanata fada, wai bata dawowa daga aiki da wuri... Aikin ma sai ta barshi...
    Kunga kuwa hana likita kamar Dr Asiya yin aiki ai bazai yiwu ba; don haka dole su bata da cousin - Uncle Mujahid.
    Therefore, there is still hope for Auwal su daidaita da Dr Asiya - akwai kuma yiwuwar suyi rigima da Mainasara wurin neman auren ta.
    Wannan shine hasashe na.

  • @abubakarsidiksuraka2138
    @abubakarsidiksuraka2138 Před 3 dny +31

    اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

  • @UsmanAlyu
    @UsmanAlyu Před 3 dny +14

    Kai Masha Allah Allah yajikan mahaifa saira

  • @ameenahrabiuadam7553
    @ameenahrabiuadam7553 Před 2 dny +1

    اللهم صلى و سلم على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد 💚 اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد 💚

  • @naimaisah7566
    @naimaisah7566 Před 2 dny +1

    Jamila will forever be my Fav actress ❤
    Her action is top notch!

  • @user-dr1bd7vb7x
    @user-dr1bd7vb7x Před 4 dny +11

    Oukh❤ due respect ❤❤ with ❤ ba kayo

  • @RealameenuNe-nt9kz
    @RealameenuNe-nt9kz Před 3 dny +12

    To Allah yasa dai ba soyayya zaka kulla tsakanin likita da MD ba

  • @user-wo9ny3ho5f
    @user-wo9ny3ho5f Před 3 dny +2

    Alhamdulillahi nidai an biyani yau munafika ta shigo hannu jamila tana mugun bani haushi

  • @umarsaadu3520
    @umarsaadu3520 Před 3 dny +1

    Excellent Director of the Year 2024,wish U all the Best!!!

  • @ZayyanuUsman-iw3tk
    @ZayyanuUsman-iw3tk Před 3 dny +9

    Makashinka nataredakay Allah yakara basira

  • @zaraou235
    @zaraou235 Před 3 dny +9

    Macha Allah Allah ya Gara basira malam Aminu Saira asiri yatunu ayau😂😂😂👌👍

  • @ZakiyatuAbubakari
    @ZakiyatuAbubakari Před 3 dny +3

    Yayi Kew sosei Msh Allah

  • @ramatoulayhamidou2220

    ALHAMDOU LILAHI assirin Jamila ya Tonou mun j'ai dadin Haka Allah ya kara Kayfin Bassora

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 Před 3 dny +35

    Ya Allah Ka Kare mu Daga Sharrin Makiyan 😠 mu
    Ya Allah Ka Shirye su In Masu Shiriya ne

  • @aishasaulawa9544
    @aishasaulawa9544 Před 3 dny +12

    Mark you Aminu Saira
    Nurses stand on their own Amma ba yaran likitoci bane

    • @zainabameenu1945
      @zainabameenu1945 Před 3 dny +2

      Tell them oo
      Aikin Nurses daban na ward attendance daban please take note.

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp Před 3 dny +1

      😂😂😂Duk yadda akayi nurse ce ke,antaboku,
      Meyasa wai kukeda tsama da likitoci?

    • @zainabameenu1945
      @zainabameenu1945 Před 3 dny

      @@ZulaihatFaisal-ge2zp 😅😅 ai gaskiya ne

    • @aishasaulawa9544
      @aishasaulawa9544 Před 3 dny +1

      @@ZulaihatFaisal-ge2zp bamu da wata tsama dasu,mutane ne dai Basu fahimci bambancinmuba
      Kowa da matsayinshi ba yaron wani daga cikinmu

    • @usmanusmanibrahim2616
      @usmanusmanibrahim2616 Před 3 dny +2

      A huge error kuwa that needs to be amended

  • @user-cw5rh6zq6h
    @user-cw5rh6zq6h Před 2 dny +1

    Gsky Masha Allah anyi aikin hankali a film din nan Allah yatsare yakara basira gsky yayi mugun kyau ❤

  • @muhammadnjobdi2607
    @muhammadnjobdi2607 Před 21 hodinou

    superb acting from the medical team DR Fadil & Asiya, especially Dr Asiya, acted well as life Saviour. keep it up

  • @NURASHUAIBU-zp5hc
    @NURASHUAIBU-zp5hc Před 3 dny +8

    Allah ya kara basira wlh kunbeeya nee

  • @abdoulayeibrahimmaigandi4063

    Wallahi! Aikin ya na keyu sosai, Allah ya ƙara ƙarfi basira!

  • @annahamissou1462
    @annahamissou1462 Před 2 dny

    The series is fantastic! The actors are top-notch, and the crew is impressive. I suggest using the same actors to create a Netflix movie to make an impact globally. Watching from the USA ❤🇺🇸🙏🏾👏🏾

  • @rabiatusani8078
    @rabiatusani8078 Před 2 dny +1

    What an amazing episode 🎉❤ very nice wlh

  • @MujeeptyMujahid
    @MujeeptyMujahid Před 3 dny +9

    Gaskiya saira balai ne

  • @AbRasheed09
    @AbRasheed09 Před 3 dny +7

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤masha Allah from delta state

  • @user-ih8ko9ze1q
    @user-ih8ko9ze1q Před 2 dny

    J'ai adoré cette épisode là vérité finit toujours par triompher

  • @RealharunRealharun
    @RealharunRealharun Před 3 dny +7

    Masha allh fatan alkairi aiki yayi kyau sosai mash allh

  • @rilwanuhamisu
    @rilwanuhamisu Před 3 dny +9

    Masha Allah Allah yaji kan auwal😂😂

  • @MarkMaren
    @MarkMaren Před 3 dny +3

    WOW, I don't know what to say because I'm very excited as swan into action immediately when the discovering the truth.
    Mai Nasara, pls don't live Maryam.
    Maryam, pls try all your best to love him deep from your heart and make him forget all his past.

  • @aishanasir273
    @aishanasir273 Před 2 dny

    Waow!!! I saw my self in tears. There is no hiding place for the wicked. Kudos to Mallam Aminu Saira and the actors

  • @MohammedKaila-h9r
    @MohammedKaila-h9r Před 3 dny +10

    Akafta 🎉❤❤❤❤❤❤

  • @MaryamUsman-ep7vh
    @MaryamUsman-ep7vh Před 3 dny +7

    Gaskiya aminu saira karka yarda kace mainasara nason dr asiya bazamu yarda ba

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 Před 3 dny +3

      Gaskia baza mu yarda ba
      Zamu ma Dena kallo 😂

    • @MaryamSaid-nm2mc
      @MaryamSaid-nm2mc Před 3 dny +1

      Gaskiya dai kam
      Karma so kawo muna haukar

    • @FadilaabucarFadilaabucar
      @FadilaabucarFadilaabucar Před 3 dny

      Toh su maryam baza'ace ba ok

    • @MaryamSaid-nm2mc
      @MaryamSaid-nm2mc Před 3 dny

      @@FadilaabucarFadilaabucar yanzu ma na lura duk maryam's ne ke taya maryam kishi kar a kwace mata miji

    • @ZainabIdrisMuhammad
      @ZainabIdrisMuhammad Před 3 dny

      Ni a tunani na ko ze tambayi girkin nan da ta kawo masane,kunsan test din girkin yayi kala dana marigayiyar sa

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 Před dnem

    The 100% episode among the episodes💃💃💃weldone saira👏👏👏

  • @ummuhumayraa3268
    @ummuhumayraa3268 Před 3 dny +20

    Aminu saira . They call ali nuhu as a King of kannywood but I call you the King of the kanywood😅❤❤❤my love for you has no limits 😊

    • @shettimamahmud5707
      @shettimamahmud5707 Před 3 dny

      Same here

    • @user-mh2ml6jt2w
      @user-mh2ml6jt2w Před 2 dny

      Ba wannan zancen shi sarki ai sarki ne koyaushe, saira babban director ne kuma mutun mai hikima amma sarautar Ali Nuhu tana nan har koyaushe

    • @NusaibaKhalid-eq8vv
      @NusaibaKhalid-eq8vv Před 2 dny

      ​@@user-mh2ml6jt2wKwarai da gaske

  • @user-hp6qu7go5t
    @user-hp6qu7go5t Před 3 dny +8

    talla tayi yawa aminu saira a rege talla

  • @RabiyatuShehuAhmad
    @RabiyatuShehuAhmad Před 3 dny +8

    Akama Jamila Kuma doctor asiya tarabu da Mai nasara

    • @MaryamSaid-nm2mc
      @MaryamSaid-nm2mc Před 3 dny

      Gaskiya kam
      Wlh banso ace doc asiya son mai nasara take

  • @real-mi_212_channel
    @real-mi_212_channel Před 3 dny +1

    Thank you ❤️❤️❤️

  • @GH0ST_1c0dm
    @GH0ST_1c0dm Před 2 dny

    Have u done ur zikir? No? Let's go it won't take more than 3 minutes
    Subhanallh×3
    Alhamdulillah×3
    La ilaha illallah×3
    Allahu Akbar×3
    Astagfirullah×3
    Subhanallah wa bihandihi×3
    Subhanallah 'azeem×3
    La hawlah wala quwata illa billah×3
    Astagfirullah wa atubu ilahi×3

  • @Buharimuhammad01
    @Buharimuhammad01 Před 3 dny +6

    SAI GODIYA 🤝🤝🤝 MASHA ALLAH 🎉🎉🎉. LABARINA

  • @MokkaSorif-vc2du
    @MokkaSorif-vc2du Před 3 dny +4

    Kalloyazo saedai wanan tallar😮

  • @user-mq8be9mk4q
    @user-mq8be9mk4q Před 3 dny

    وقسم بالله افضل حلقةةةة😭😭😭😭😭💔💔💔💔

  • @yusufrufaytv6138
    @yusufrufaytv6138 Před 3 dny +2

    verry Nice labarina film
    Verry verry good ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @MaameYou
    @MaameYou Před 3 dny +178

    My fellow Ghanaian are you there let us show some love 🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭, watch it

  • @HauwauIsah-bv6pb
    @HauwauIsah-bv6pb Před 3 dny +4

    Congratulations AMINU SAIRA ❤❤❤❤

  • @Engr_BELLO
    @Engr_BELLO Před 2 dny +1

    Watching from Abuja,
    Please Director consider my observations below;
    Actually, Jamila is playing a crucial role. Aminu Saira needs to find her a soft landing, so that she can rectify her mistake and alleviate the extreme sentiment.

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 Před 3 dny +2

    Subahanallah walham dulillah Astagafurullah narantse nashiga da muwa da tashin hankali da tunani iri iri na rayuwa natabbatar ya faru ya faru ya na faruwa sosaifa ya ilahi Allah ka hanamu cin a mana da zalinci da zabba cikin aminci Allah ka hana ai mana domin matsayan manzan Allah sallallahu alaihi wasallam 👍🤲💚❤💚❤

  • @user-yv4zq9zk3e
    @user-yv4zq9zk3e Před 3 dny +4

    jamila koh jakka

  • @RaliyaEntertainment
    @RaliyaEntertainment Před 3 dny +3

    Nice work 😊

  • @rattybangarang
    @rattybangarang Před 3 dny

    Sending love from Ghana.. This director has brains❤❤
    Allah Ya kaara daukaka ye kuma baa da nasara

  • @RahinatuYusuf-br2ne
    @RahinatuYusuf-br2ne Před 3 dny +2

    Ke masha Allah abu yayi kyau amma Don Allah kar ace zasuti soyayya da Dr asiya da mainasara please abarsu da maryam susamu fahimtar juna

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 Před 3 dny

      Ashe Muna da yawa da bama son soyyyar Dr Asiya da MD

  • @user-bp4ty5ps2t
    @user-bp4ty5ps2t Před 3 dny +3

    Masha allah❤❤❤❤❤❤

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 Před 3 dny +8

    Mainasara Kabar Likitoci 🙄
    Suyi Aikin su, Irin Wannan Amincin naka Shine Yake Cutar da Mutane

    • @hafisaahmed344
      @hafisaahmed344 Před 3 dny

      duk yawance haka mutani suki gani inkai baka dauki mutunda wani zuceyarba hakasuki tunanin wani bazi daukisu da kiyayyaba😢banataba mantawa kuma bansan randa zan mantaba wlh babanama haka yaki ina rokon sarki allah ya qara jadda da rahamarsa agareshi babana abin alfaharina😭😭

  • @hannahnasirabubakar6216
    @hannahnasirabubakar6216 Před 3 dny +2

    Mashallah labarina na yau ko kuwa yabada kala ssai

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani Před 2 dny +1

    Macha Allah ❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @Nr.AminaUmar
    @Nr.AminaUmar Před 3 dny +12

    Haba malam Saira Dr Asiya have no right ta ce Nurse yayi cleaning up zogalen da ya zube why not a cleaner🤦‍♀️ pls ku gyara next time