HADIZA GABON: G-Fresh ya rarrabe tsakanin Aya da Tsakuwa cikin lamarinsa da Sadiya.
Vložit
- čas přidán 3. 07. 2024
- Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official CZcams Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
CZcams channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos - Zábava
ANTY HADIZA KIN BIYAMU WLH I LOVE YOU ❤❤Saura ki kawomana Alpha chas barno muji ina aka haihu a ragaya da Teemah makamashi😂😂😂maison a kawosu yayimin like taga yawanmu
Gulma ajali😂😂
❤❤❤@@adosouleymane9045
W😂@@adosouleymane9045
😂😂😂
@@adosouleymane9045😂😂😂
Saura alpha barno
Meson akawota yamin like sbd taga yawanmu 😂
😂😂😂
Wannan yar wahalar
Allah ya kiyaye wannan ai gwanda Gfresh da ita sau dubu
czcams.com/video/W7uWAR47YvA/video.html
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiya duk wanda bai mani like ba😂to ba,a TikTok yasan su g fresh ba
czcams.com/video/W7uWAR47YvA/video.html
Who is saying the truth now ?? Husband or wife 👀👀👀haaaa
@@aminaiyal3890 mijin Nata dei 😂😂😂
Salatin Annabi Muhammad s a w 10
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
Sallallahu Alaihi Wasallam
S a w
Who else is coming from TikTok to watch the complete Gulma😂😂
😅 We dey here, he dey vex me I just dey see short short video for tiktok, I say make I come the Headquarters 😂
here we are😂
czcams.com/video/W7uWAR47YvA/video.html
Right here 😂
hadiza Gabon ke munafikace wlh
My Tiktoke family ❤😢let gather here pls 😢we have meeting 😂😂Anty Dije saura Alpha chass Borno 😢😂😊
A kawo mana rahama sadau
True saura alfa 😅😅😅
😂😂😂😂
Ok itace kikeso
Muna jira
Hadiza's facial expressions shows that she's regretting inviting him😂😢
Ashwer ķamaŕ kina rainà, tana ganin rashin kamun kai😂
Am telling u 😂😂 she is super regretting
Wlh kuwa😂😂😂
Wallahii
Hahaahahahah
thankyou so much... sauura alpha borno. somuke taxo tamana bayani meyasa tabar mummyn ta Sayya kma yar'uwanta.. Takomawa Daddy ta harsunyi. video pls Mai son hanka yamin like
Nifa dama na dade fahimtar cewa Sadiya Haruna ba mutumiyar kirki bace sbd wallahi j fresh Yana sonta Sosai, kuma yaso ya zauna da itace tsakanin sa da Allah. Idan Maganar dana fada hakane kuyimin like.
Wlhi dama auran manufa tayi dashi 😂😂
Wlh Nima haka nace
Ka taba kamata da wani Abu WAN’da ba daidaiba 😢😢kuji tsoran Allah
Wato Kai da ganin sadiya tafi shi wayo shiyasa ta Mai wayo ta aure shi Kuma ta sake shi Amma Allah zai bayya na Mai gaskiya cikin su
czcams.com/video/W7uWAR47YvA/video.html
TikTok Family a dannamin like muje mu hade Acan 😅😅
Saika gammu 😂
Kumafa hakane😂😂😂
czcams.com/video/W7uWAR47YvA/video.html
@@user-HD-Suleh 😂😂
@@Masaudu2 eh mana😂
Allah yasa annabi muh'd S,A,W yacecemu❤
Ameen Ameen
Amin❤
Sauran alpha borno😂muna jira Aunty Hadiza mai son akawo ta yamin like 😂😂😂😂😂😂😂😂
Anyone here from IG? 🙋🏾♀️
Yes
czcams.com/video/W7uWAR47YvA/video.html
Yes Ooo
👆
Yes
Those that are here from tiktok let’s gather here 👇🏻
😂😂
See me😂😂😂
I came in peace ✌️✌️
😂🎉
😂😂😂😅😅😅😅
Bana Goyon Bayan G fresh ko sadiya Haruna...✍️ Amma
Idan Kun saurari G fresh da Kyau wlh Yafita Gaskia...✍️
Allah Ya shiryesu gaba daya..🤲🏼
😂😂😂 Allah ya sani regretting gabon take 😂😂 Wayyo cikina a min like dan Allah
Hannun damben name ne?😂😂
Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam
❤️❤️❤️
اللهم صل على محمد، وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد، اللهم بارك على محمد، وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد
❤️❤️❤️
SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM 🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍
In a tiktok kuka sansu ku danna mun like😂
Muna da yawa 😂😂😂
I like the fact that he is trying to shed more light on Drug Abuse.Kuma akwai alama yana fadin gaskiya💯
Hmmmm G fresh baida gaskiya ko ga yanayin maganarsa
Allah sarki haryanzu yana san sadiya,kuma ta fahimci ya sota tsakani da Allah shiyasa itama tayi abunda tayi Allah ya kyauta ya baka wacce ta fita
Wallahi kin gane yana sonta wallahi
Ameeeen summa ameen
Kwarai kuwa kuma wlh gfresh Ashe yanada hankali
Ni wlh ma Saiyabn tausayi
Ita lefinta baki surutu
Shikuma wauta da shirme shiyasa amma wlh yana santa gsky ynxu ma wani karyan dayake yi hada xuga da ramuwar gayya
Allah yasamudaace dankalin turawa😂😂😂 kudannamin like pls Dan Allah Dan annabi rahama
😂
@@littlehalix3276😂😂
😂
😂😂😂
😂
Love this guy...he is just straight ba munafunci a maganarsa
Allah ne kadai yasan me gaskiya acikin ku, Allah yasa mudace, Allah ya shige mana gaba adukkan al'amuran mu.Ameen ya hayyu y qayyum 👏
Gaskiya Ne Fatima
Watching from Gaza Palestine 🇵🇸😢😢😢
May you be protected with Allah's protection.
May God help your People and Good Recovery and Rip for The last Niger 🇳🇪 and Nigeria 🇳🇬 still on Gaza 🇵🇸
Allah ne dai yasan mai gaskiya tsakanin ku, kowa acikin ku lefin sa yake boyewa yana yiwa dayanku sharri
Wlh Haka ne
Allah yaqara fahimta
Wlhy
Kai jaki yakamata kafahimta
Hmm sadiya haruna sunyi hayya hayya da g fresh
Gaskiya jamma a anafa duba maganar g.fresh saboda Yafadi wani Abu yachefa da aurinta tana rungumar wani to Ina iliminta yake Kuma ta manta Idan taka zuwa madinafa Inna lillahi wa Inna Ilaihir rajiun kuna batayi aiki da hakaba tatunafa aure ba wasane Kimin like Idan hakane🥰👍
Yo ai tana rungumarsa shima kafin aure😅
Wannan na zargi ne fah@@fatimazahra-gu5nc
Kai kanajin maganganunsa kasan karya kawai yake shararawa ta ita tafishi gaskiya
Hadeeza my daughter dey regret inviting this man 😂
Subahanallah allah karufamana asiri duniya da lahira
Amen 🙏 yan Allah ❤
Duk dinsu dai zani ce ta tadda muje gaba dayansu babu hankali ko nutsuwa rayuwan su sai a slow Allah ya kyauta Kama rasa wake fadin gaskia a cikin su
For the very first time da na matsu don naga yadda zata kaya a zauren gabon ❤
Allah sarki al,amin a bintausayi 😢wanigurin a bindariya🤣 toh munamu addu ace Allah ka zabamana a bindazafi zama al kairi arayuwar duniya da lahira Ameen ya rabbi 🤲
Gaskia after hearing this frm g fresh na fara respecting nashi he is a good guy i swear gaskia ne u cant judge a person by his characters sai ka san mutum in person b4 judging him duk abubda na fada in haka ne amin like.
czcams.com/video/W7uWAR47YvA/video.html
czcams.com/video/W7uWAR47YvA/video.html
Ni damuwa ta asarar Data na ma
Shirme ne Wannan
Wlh nima haka da kallon mahaukaci nake masa amma yanzu na fahimta
Maganar Gaskiya bawan Allah nan yaban Tausayi, shakka Babu yakamata wannan sadiyar a daina kiran ta da Sayyada don batasan mutunci da muhimmancin halayen sayyada ba. Karshe inaiwa kowa fatan mata Tagari.
Gsky
Shegiya ba
Ikon Allah tayaya Kasan yafita gaskia? Ina shedansa. Itafa kome tafada tanada shedunsa.
@@hafsatnasiryakubu5462 kina zaginta shegiya ko? Inatunanin kina wajen sanda aka aifeta ba uba ko?
Zakibada sheda da yaren Arabic.
Au Allah sheda manya
Hadiza Gabon taga abunda yafi karfinta😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
I agree
I'm telling you 😂😂
Ai ta zakulo abunda yafi karfinta.
Wlh tausayi ta bani sai tai ƙasa da kai kamar marainiya ta ga tantiran da sukafi karfin sanin ta a iskanci da rashin kunya. Yah Allah ka ƙara mana rufin asiri da kunya da kima da daraja da yardar Allah.
Wlh fa 🤣🤣
Ikon Allah, Allah ya ɗoramu akan tafarkin daidai
Allah sarki
Allah sarki kiga fuskan anti hadiza gabon
Ya tsurar da ita gaba daya baida kunya
Allah karou famana asiri dunya da lahira amin
Who also observed that sound when g fresh want to say, ON BA'A SAMU COSTOMER BA. 😂😂😂😂
Gskia hadiza bata yarda da g fresh al’amin
kawai ta kunna me kunnenka nawa sai sharota kawai yake makaryaci kawali itama kawaliyarce Amman tafishi gaskiya
Gaskiya Naji Dadin wannan Hirar wlhy Aunty Hadiza da dukkan Alamu G-fresh yafi Sayyada gaskiya
Amebo will not kill me 😂😂
😂😂
I like this guy really😂❤️🇳🇪✊🏽
If u didn't trust him plz gather here
We no trust both of them 😂😂😂
Wallahi trust him 💯
Allah sarki
Allah ya buda ma 🤲yay maka arziki mai anfani .
Wallahi even Hadiza she didn’t believe what g fresh saying 😂😂
😂😂wly nonsense
Wlhyyy
Ai kana ganin yanayin ta kasan tasan karya yake
@@suleimaniliya8185aa kawai dai tanajin kunya ne Amma yafita gskiya
😂ta ɗauko wanda ya ci kai
Sallalahu alaihi wasallam🎉❤
Allah ne kadai yasan mai gaskiya tsakanin ku❤
Walhi fah
Thank you khadijah ❤
Gaskiya kamar g freshe ya fiya gsky
wishing your all the best hadiza gabon 🇬🇦 ❤🙏🔥🔥
alhmdulillah masha allah
Mash allah ❤❤❤❤❤
I love the way Hadiza was looking at him, is like she didn't believe g fresh 😅😅😅😅😅😅😅😅😅😂😂😂😂😂😂😂😂
She actually regrets inviting him
❤hadiz ❤masha Allah ❤ OK naoogde
masha allah
Allah sarki Wlh abin tausayi bashida alkibila kwata kwata a rayuwar sa sadiya ta fika wayo nesa ba kusa ba
Bazaki gane ba
Allah yakyuta
Wayon banza 😂😂😂😂aure 7
Wani wayau tafishi Kema dai bakida hankali
Ina wayau a aure 7 ?
Masha Allah
She’s asking him a simple question but his giving different answer😊
Not me watching this video 1am, gulma dai batayi ba 😂
See me here 2:00 am😂
😂😂😂
See me now 12:25am😅😅
😂
See how hadiza dey look g fresh
Shi ake kira da see finish. She must hav seen Sadiya's receipts ai. Aka ce d emptiest drum makes d loudest noise
Ya subhanallahi, Anty Hadiza tadauko wayanda sukafi karfinta, munkasa gane mai gaskiya acikinsu. Allah ya sawake.
Nice show please when MANYA MATA WILL START
Gaskiya kin iya tambayoyi,Allah ya kara basira
There's an element of truth in what he was saying compared to his ex wife
Of course yes@@affansuleiman1883
My ears are opened
Allh sarki wllh hadiza tana burgeni akwai kunya atare da ita allh yakareki daga sharrin mutum
Allah sarki it seems g-fresh har yanzu yana son ta.
Allah Ya zabi mafi Alheri...
Gaskiya gfresh ka burgeni sosai wanna shine daidai
E
czcams.com/video/W7uWAR47YvA/video.html
@@rukayyahusman8152 meye yayi nadaidai Kinaga mutum yanata soki burutsu
Mamana sannu da aiki God bless you ma❤
Allah sarki anty hadiza idan aka saki layi seta sunkuyar dakai😂😂😂😂 Allah dai ya biya anty dijeee
Ai dole wasu kalaman nada tsauri and kaman ba tunani before yayi magana, ko bai fahimci question bane I don't know😂😂
G fresh dey cover him dark knuckles Shegiya bleaching😂
G fresh is not answering questions 😂
Wlh very annoying an ce maiyasa kayi terere da lamarin aure a TikTok yace ya shiga daki da bah bargo 😅😅😅wani irin Abu ne wannan👎🏽👎🏽👎🏽
My point
48😂
At all o😂😂😂
Banzan ba,ai g-fresh bashida kai
Kai kai kai gabon ke duniyace wlh❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Na yarda da maganar Gfresh 100% wllhi. Duk da acikin zanchen shi akwai shirme da kuma rashin natsuwa, maganganun sa yawanci gaskiya ne. Gu gane mutane irin su Gfresh ba kasafai suke fadin abinda bai faru ba. Kuma acikin maganar shi zaku gane yanason matarshi sosai, yayi kokari wajen auren su yayi working out amma Allah baiyi ba. Allah ya shirye shi ya shirye mu bakidaya, yakara masa natsuwa kuma Allah ya aurar dashi ga mace ta gari Ameen
Gaskiyane manarki falmata kinada fahimta gsky
Gaskia
Ameen ya Allah
Wai gabon ko kin kamu ne naga kinyi sanyi ❤😂🎉
Balanced...
Wannan hk yake Ahmad, domin yiwa ko wane ɓangare adalci
Hadiza la meilleure journaliste du monde ❤❤🎉
Ant Hafiza ki Kira mana Abba PA Dan allah
wai sannunka fa kafi kowa iya munafinci gsky
Yww ikram zance mai kyau dan allah kiyi begin dinta
Macha Allah ❤❤❤
Gaskiya munagodiya Allah yakara basira anty Hadiza ❤ daga Lagos state Nigeria
anty hadeeza next show akawo mana dezeell
Ma Sha Allah 🎉🎉
Allah sarki gfresh
Nafi yarda da maganan G-fresh akan delu
Wato hadiza Agaskiya g fresh yayi kokari sosai kuma ya burgeni but Allah ya kiyaye gaba
@gabon you are speechless 😅 kin hada rikici
G fresh da sayyada sadiya Gaskiyar su Sai Allah Allah dai ya sawwaka ya kuma sa su gane amfanin gaskiya saboda kowa yanada nashi laifi Allah yasa mudace
Gaskiya G-Fresh da sadiya haruna yan durin uwa ne🤣🤣🤣abu se kace film
Ana ta hayya hayya😂😂
TO ALLAH YAS MUDACE
Good job❤
Aunty Hadiza a dit bayan kunyi auren ko😂😂😂
Aunty Hadiza once said 🎉🎉🎉
Allah sarki bawan allah
Maganar gaskiya shi ne babu zancen gaskiya a maganar G-fresh. Saboda baya bada amsa directly. Sai surutun bala'i
Daman duk Mai yawan surutu zaiyi karya
Shi da kansa he's soo confused 😂daban question da za a tambaye shi daban answer da zai bada😂😂😂 G-fresh kan ba dadi gaskiya 😂
Babu abunda na fahimta a maganarsa
Wlh Gaskiya g fresh ya bani tausayi kuma da alamun gaskiya ne ya fada be mata sharri ba 😢idan kun yadda da zancen sa ku Danna min like 👍
Wallah hadiza gabon kina ban dariya😂😂😂😂😂
Nah gske ma🤣
I am a private person goes ahead to say everything happening in his room😂
Imagine 😂
Abeg ooo,I thought I was the only one who heard him saying that
Imagine I wonder how a lady will marry this kind of a man 😢
Am telling yhu😂
Effect of Gabon 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Tau shi miyasa bakuyi snapping picture dashi ba?
Kuma miyasa shi baiyi signing a board inki ba yadda sauran kiyi Idan sunxo 🤔😂
very good I like
Allah sarki bawan Allah g fresh wlh kabani tausayi wlh