Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version with English Subtitles | Nigeria | Episode 9

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 2. 07. 2024
  • Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.
    Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.
    Subscribe to ‪@musaafrica‬

Komentáře • 323

  • @masoyinannabisaw
    @masoyinannabisaw Před 12 dny +74

    duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah ❤❤❤🤲🤲🤲

  • @MustaphaAhmad-dd7sz
    @MustaphaAhmad-dd7sz Před 9 dny +6

    Ya Allah ubangiji ka'zirtamu da Mata masu kaunarmu alfarmar Muhammad rasulillahi SAW🤲

  • @kuraskitchen2116
    @kuraskitchen2116 Před 11 dny +16

    If you are already taken, why come to a blind date😂

  • @user-vf7gf5mn1i
    @user-vf7gf5mn1i Před 22 hodinami +1

    Mongode ❤❤❤❤dan Allah a cigaba dakawauwa

  • @Rahinatuy624
    @Rahinatuy624 Před 12 dny +26

    Naji kowa sai nace kanada gida babu mai tabbayan addini mutun yasamu namiji mai addini ayyafi Allah kadatar damu

    • @MuhammadSale-uv4rh
      @MuhammadSale-uv4rh Před 12 dny +1

      Duk abinda yake jahiri suke kallo Amma Basu San zaman aure ba Allah ya bamu mace ta gari

    • @MuhammadSale-uv4rh
      @MuhammadSale-uv4rh Před 12 dny

      Duk abinda yake jahiri suke kallo Amma Basu San zaman aure ba Allah ya bamu mace ta gari

    • @ameerahmeerah2515
      @ameerahmeerah2515 Před 10 dny

      Wlh kuwa sis wlh karoki Allah yahadaka da mai tsoron Allah mai addini yafimaki kwanciyar hankali amma basa ganewa sai cewa sure mai kudi mai kaza toshi mai kudin ai dangi yake aura😂 yanzu namiji mai addini da soron Allah fa sai da tsayuwar dare😂😂😂😂

    • @sisserasheedrasheedson4466
      @sisserasheedrasheedson4466 Před 8 dny

      Wato abinda ke faruwa na lura akwai ƙabilanci ne a cikin al'amarin ba'a yi da yan kowane state sai yan Katsina

    • @sisserasheedrasheedson4466
      @sisserasheedrasheedson4466 Před 8 dny

      Shiyasa ba'a san raayin yan kowane state ba sai na yan Katsina

  • @MaryamMahdi-pq4xq
    @MaryamMahdi-pq4xq Před 12 dny +19

    Gaskiya wannan week din find your match baiyi dadi ba

  • @rayuwatv1769
    @rayuwatv1769 Před 11 dny +3

    Amina Tayi min da gaske 100%

  • @abdoumahamane6870
    @abdoumahamane6870 Před 6 dny

    Masha Allah

  • @HishamAbbah
    @HishamAbbah Před 12 dny +13

    The first guy is smart and charismatic but the second guy is my favorite. Please ga shawara, idan zaku kawo mutun a find your match please just fara tabbatarwa ya na da GF/BF bcos bazai yiwu mutun nada partner Kuma kuna kawo shi ba gaky since you said this is a reality show

  • @AminaBashir-sf5jj
    @AminaBashir-sf5jj Před 12 dny +11

    Masha allah ❤️ nice tafarko wallahi inason Shirin nan

  • @Teegaza
    @Teegaza Před 12 dny +8

    Gaskiya episode in yau sai ahankali kuruciya tayi yawa ciki, and ni sai inga sunzone kawai don duniya tagansu

  • @muraditv8755
    @muraditv8755 Před 10 dny +2

    After watching a couple of your shows , i came to agree to the fact that , ladies doesn't really know , what they want.

  • @user-lu8zw2wt3k
    @user-lu8zw2wt3k Před 2 dny

    Allah yakara basira yaya Musa 😂😂

  • @AbdulKaremCisse
    @AbdulKaremCisse Před 12 dny +3

    Masha Allah ❤❤

  • @SurajoSalisu447
    @SurajoSalisu447 Před 2 dny

    Gaskiya wanna shiri naku Yana qayatar Dani sosai insha Allah watarana nima zanzo don nalura Ina da gudumuwar dazan bayar ❤

  • @MaryamAbubakar-r7r
    @MaryamAbubakar-r7r Před 19 hodinami

    Wallahi yarinyar nan taban mamaki da ta zabi gayen nan,shi kuma yafi son dayar

  • @user-lf8gi8mv3g
    @user-lf8gi8mv3g Před 12 dny +4

    Alhamdulillah. Mlm Musa Africa
    Mun gode Sosai, Allah yasaka da Alkhairi

  • @emmanuelcikee
    @emmanuelcikee Před 12 dny +2

    They're so amazing❤

  • @AbdulMummini
    @AbdulMummini Před 8 dny

    Wow brother i love this

  • @HarunaSalisu-o9x
    @HarunaSalisu-o9x Před 5 dny

    gaskiya wannan satin baiyi dadiba yakamata duk wanda yakeda budurwa ko wacce take da saurayi sudaina zuwa ALLAH yakara basira

  • @AminaBashir-sf5jj
    @AminaBashir-sf5jj Před 12 dny +15

    Gaskiya wa innan basuyi serious ba ya zahayi ace sunada saurayi su kuma mazan sunada yan mata meye na zuwa dan allah

  • @abdullateefmubarak8363
    @abdullateefmubarak8363 Před 12 dny +2

    Umar with the voice is cool musty the engineer is a gentleman abdullahi is free and shy.... Mina has her questions written down zee is on a cruise... But all in all the episode is funny and cute 👍👍👍👍👍

  • @user-xo2kq9ic2c
    @user-xo2kq9ic2c Před 12 dny +1

    The most entertaining program I like it ❤

  • @musadanjumaibrahim748
    @musadanjumaibrahim748 Před 12 dny +1

    Nice And Beautiful Conversation Indeed

  • @AminuRabiu-jc4qb
    @AminuRabiu-jc4qb Před 12 dny +2

    Nice ogah

  • @suleimansaminu5267
    @suleimansaminu5267 Před 12 dny +2

    Fantastic ❤❤❤

  • @Vibe_pips
    @Vibe_pips Před 12 dny +2

    Been waiting for a long time ❤

  • @AbubakarYakubu-l2q
    @AbubakarYakubu-l2q Před 10 dny +1

    A gaskiya harga Allah naji zainab tayimin koma wllh inason ta

  • @umarfarouktv4109
    @umarfarouktv4109 Před 12 dny +1

    Gaskiya inasan wannan dayar yaza,ai muyi mgn

  • @user-ue6ee6xj8l
    @user-ue6ee6xj8l Před 9 dny

    ❤❤❤❤ok yayi

  • @AbubakarNura-fn6um
    @AbubakarNura-fn6um Před 12 dny +2

    Nice one

  • @Mdone001
    @Mdone001 Před 12 dny +2

    Allah yabada nasara

  • @FofaAlhusawy
    @FofaAlhusawy Před 12 dny +1

    ماشاء الله ❤😅😅احلو

  • @abubakarmahammadbashir2496

    Wai shin kana da budurwa 😂😂😂

  • @PeterSamuel-d1v
    @PeterSamuel-d1v Před 11 dny +1

    Borno people are waiting for you , Musa

  • @user-dl8hn9iz2c
    @user-dl8hn9iz2c Před 4 dny

    Gaskia Amina ta burgeni sosai Dan Allah A hadani da ita Amma ni Ina zamfara ne.

  • @user-gz6yd2lm1q
    @user-gz6yd2lm1q Před 12 dny +1

    Nice one 🎉🎉🎉

  • @AUmaizara
    @AUmaizara Před 12 dny +1

    Nice!

  • @user-jy5bq5si7u
    @user-jy5bq5si7u Před 10 dny

    Haba musa ai wannan hauka kawai akayi yau dinnan

  • @SouleymanSani-vn5vd
    @SouleymanSani-vn5vd Před 12 dny +3

    ❤❤❤❤❤

  • @Afrique-z54w
    @Afrique-z54w Před 12 dny +10

    Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam Sallallahu alaihi Wasallam

  • @IllaHalilou
    @IllaHalilou Před 12 dny +2

    Masha ❤❤❤ Allah

  • @m.shuwa.arab.2050
    @m.shuwa.arab.2050 Před 8 dny

    Nima Amina tayi min amma sai dai bana kasar wlh ya za ayi ne

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu Před 12 dny +7

    Wannan mai jan hijjabin akwai ja,ira 😂😂

  • @AnasYusuf-i9y
    @AnasYusuf-i9y Před 12 dny +1

    happeness....🎉🎉

  • @salisuahmad6807
    @salisuahmad6807 Před 12 dny +6

    Yakamata adaina kawo masu budurwa ko saurayi gaskiya abin baya dadi

  • @Papistotv
    @Papistotv Před 12 dny +1

    Mashallah 🎉🎉❤

  • @ZayyanatuHamisu-nw6hk
    @ZayyanatuHamisu-nw6hk Před 12 dny +1

    Al mustapha ❤

  • @roqyahr8346
    @roqyahr8346 Před 12 dny +1

    Yau konbamu dariya ❤❤

  • @HamisuZakaria-go9on
    @HamisuZakaria-go9on Před 12 dny +5

    Gaskiya dunda ake wannan film din nan ba a taba kawo kyawawan Yan mata kamar wannan karon Masha Allah ❤

  • @sarkinarewa24tvseries.96
    @sarkinarewa24tvseries.96 Před 12 dny +3

    Mashaallah excellent job ❤

  • @faridamahammad556
    @faridamahammad556 Před 12 dny +1

    Masha allah yayi amma wayan nan duda yanmatan su sumada samarinsu to ye amfanin zuwan

  • @JamiluAdamu-nf5bg
    @JamiluAdamu-nf5bg Před 12 dny +1

    This guy is seriously make me laugh 😂😂

  • @user-dx2lq3rh9s
    @user-dx2lq3rh9s Před 11 dny +1

    Masha Allah agaskiya Ina dadin wannan shirn naku sai dai kuma Ina korafi akan wannan shirin naku abokina Dan Allah kadai zan zamar masu magana kadau re dunga basu lokaci muma su kalloh zamufi gamsu wa

  • @abdulfatahabatchaumar5992
    @abdulfatahabatchaumar5992 Před 12 dny +11

    Most of dem have mess d line, if dis is truly find your match then, what are they doing there since they are still with their Boyfriend/Girlfriend. I thought all the applicants should be single ready to mingle?

    • @user-qe4uk1rs1s
      @user-qe4uk1rs1s Před 11 dny +1

      Definitely, there are alot of genuinely single people out there

  • @AhmadIdris-kz6dc
    @AhmadIdris-kz6dc Před 11 dny +1

    Wananmedadiba musa

  • @Usmanmusa-s4b
    @Usmanmusa-s4b Před 11 dny

    Masha Allah❤❤❤

  • @muhammadsani129
    @muhammadsani129 Před 9 dny +1

    InnaliLLahi wa Inna ilaiHi Rajiuun wannan shirin Sharrine ga Alummar Hausa Fulani Musulmi

  • @souleymaneharuna
    @souleymaneharuna Před 12 dny

    yayi kyau Wannan shiri yana min Dadi sosai Allah ya taimaka❤❤

  • @user-qx9zq2oy9c
    @user-qx9zq2oy9c Před 12 dny +1

    The guy act matured

  • @tilmeezaliyyu3498
    @tilmeezaliyyu3498 Před 11 dny

    Africa keep it up❤❤

  • @Love_scenes_1
    @Love_scenes_1 Před 3 dny +1

    Yanzu kai malam musa agabanka akayi playing dinm😂
    Wann da tace tana son soja kalli fa da wanda tayi match 😂😂😂

  • @MahamansaniAlkasum
    @MahamansaniAlkasum Před 12 dny +2

    Aiki yana kyau adenasa turanci hausa kawai

  • @Rabilu_D_yaro
    @Rabilu_D_yaro Před 12 dny

    Inajin daɗin wannan shirin allah yakara basira

  • @lawaliMadougou
    @lawaliMadougou Před 12 dny +1

    ❤❤❤

  • @yasiribrahim9034
    @yasiribrahim9034 Před 12 dny

    Gaskiya abunnan yamin dadi sosai ina son bakarnan😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅

  • @MoustaphaIdi
    @MoustaphaIdi Před 5 dny

    Aslm ni nazo tawajan amina zaiyi mucht incha allah

  • @mwglobaltech
    @mwglobaltech Před 8 dny

    Da xe Fi ace Banda Wanda suke d bebs

  • @aliyuumarhydar9082
    @aliyuumarhydar9082 Před 12 dny +1

    Wow I like this show
    Amma AMINA tayi saurin pasa balloon dinki
    😂

  • @musaadammusa9536
    @musaadammusa9536 Před 12 dny +3

    Agaskiya banyi interesting a wannan hirarba kinada kanada budurwa ko saurayi Maiya kawoki Maiya kawoka Nan 🤔

  • @bulamaibrahim
    @bulamaibrahim Před 12 dny +1

    Host u dey rush them😊😊

  • @talhaabubakar3290
    @talhaabubakar3290 Před 12 dny +1

    And Musa Africa plz always put them one on one and they should be single, if its more than one, the party that is more than one may be desperate and accept because of that, its always more fair if its equal number of both genders

  • @shuaibuharuna342
    @shuaibuharuna342 Před 12 dny +1

    Amina zatayi from kano

  • @AbdulgaffarNasir-k1u
    @AbdulgaffarNasir-k1u Před 4 dny

    Wato namiji na biyu yakamata ace anyi March cause yanada komai ko matan basuda niyar auren nea 😂😂😂❤

  • @DadiAnass
    @DadiAnass Před 12 dny +2

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @AbdullahiYakubu-je9pn
    @AbdullahiYakubu-je9pn Před 12 dny +3

    Gaskiya bai kamata me budurwar ya rinka xuwa gurin ba

  • @HarunaSani-fx3gr
    @HarunaSani-fx3gr Před 12 dny +6

    The first guy to be interviewed was the Smartest guy I saw for this show, even his voice is great

    • @muhdspeedou
      @muhdspeedou Před 11 dny

      Smartest guy on a show denying his existing girlfriend " on and off" also publically promoting side chick's? Lol😊

    • @nusaibaabdulhadialiyu9660
      @nusaibaabdulhadialiyu9660 Před 11 dny

      @@muhdspeedouwallahi kamar bayi da hankali 😂

  • @user-nd7to5bl8y
    @user-nd7to5bl8y Před 12 dny +1

    Munajin dadin wannan shirin

  • @MusbahuIbirahim
    @MusbahuIbirahim Před 12 dny +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @aliumar8471
    @aliumar8471 Před 12 dny +3

    Wonderful I liked this episode

  • @user-sf1vy2pb8f
    @user-sf1vy2pb8f Před 12 dny

    Gaskiya ina bukatar fine your mach daga jigawa state

  • @zarahsuraj
    @zarahsuraj Před 11 dny +1

    I really like the first guy

  • @TajiAli-ig6if
    @TajiAli-ig6if Před 12 dny +1

    Gaskiya kuna bani nihadi amma ayau kunzo makarya😂😂😂ci

  • @Aboukayusuf
    @Aboukayusuf Před 11 dny

    ❤❤❤❤

  • @ismailayusufidris5169

    Gaskiya, wannan irin wannan cross examine din matan nan suke yai yawa

  • @user-dt4xu6ry2k
    @user-dt4xu6ry2k Před 11 dny

    Gaskiya wannan fah tada na tinani kamar na turawa sbd tana son yawo sosai

  • @abbakurabulama5749
    @abbakurabulama5749 Před 12 dny +1

    Baamuda time 😂😅

  • @asheikhusmantijjani2228

    guy come Maiduguri borno state, we need you and your interested program.

  • @user-up8xl1gq7q
    @user-up8xl1gq7q Před 11 dny

    Masha Allah gaskiya kun burgeni

  • @abubakaribrahim3608
    @abubakaribrahim3608 Před 12 dny +1

    Masha Allah nima zan ye wannan debate da amina from maiduguri

  • @Sirdeeque
    @Sirdeeque Před 10 dny

    Im interesting in Amina if possible.i based in zaria,but i can come to katsina just because of her

  • @user-pd8gk3jy9z
    @user-pd8gk3jy9z Před 12 dny +1

    Gakiya kutambayeta ❤❤❤❤❤

  • @user-tv5xr1xd3w
    @user-tv5xr1xd3w Před 10 dny

    Anayi da yan Libiya

  • @musausmanmusa9730
    @musausmanmusa9730 Před 8 dny

    Nakarnshen yafison dayan fa😅

  • @FatimaAbdulAziz-uy2vd
    @FatimaAbdulAziz-uy2vd Před 11 dny +1

    😂😂😂😂😂😂

  • @AbbasUmar-bg6jn
    @AbbasUmar-bg6jn Před 12 dny +3

    😂😂gaskiya malam Abdullahi Muhammad anso a latsaka sosai haba taya yarinya tanason ta nuna maka xaka rabu da budurwarka kayi accept dinta kai tsaye haba 😂😂gaskiya da kaɗan ka fada badon musa Africa ya cetoka ba

    • @AbbasUmar-bg6jn
      @AbbasUmar-bg6jn Před 12 dny

      😂😂wallahi ka kiyaye zainab kai tsaye xaka ganta shagonku na sayarda iPhone toh yayi take care wlh tafika wayo

  • @AbubakarAdamu-l9z
    @AbubakarAdamu-l9z Před 12 dny +1

    Yakamata ace kafin afara katambayisu suna da budurwa ko saurayi. Ake tantancewa. Bamasu wasabah

  • @AdamHassan-e8l
    @AdamHassan-e8l Před 4 dny

    Kai yaushe zamuji after match naka Mafrica

  • @IssoufouAmadou-qn7ep
    @IssoufouAmadou-qn7ep Před 12 dny +1

    Karché nan kawai tayi dadi

  • @salihumuhammad6499
    @salihumuhammad6499 Před 12 dny +1

    Akarshi abin yaban mamaki wlh 😂