Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version with English Subtitles | Kano-NG | Episode 10

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 07. 2024
  • Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.
    Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.
    Subscribe to @musaafrica

Komentáře • 458

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 Před 23 dny +14

    Dan Allah a cigaba da kawo mana matured people ba under-age ba kananan yara wadan da basu san me suke yi ba suta mana yarinta suna kona mana rai
    What a matured match! 🎉 Best episode of all ❤

  • @HabibaMuhammad-ui4gs
    @HabibaMuhammad-ui4gs Před 25 dny +27

    Masha allah a gaskiya MLM Yusuf din Nan y burgeni koba komai yanuna wa duniya matsayin matar sa a zcyrs Kuma wannan firar tasa n Kara gamsuwa ba rashin so ne kadai ko gazawa kesa namiji yawa mace abokiyar zama aa kaddara ce Allah y hada kawunan su Baki daya yasa itama fiddausi tayi koyi d ita naga alamar itama tanada natsuwa d tarbiyya Kuma abin duniya Bai dametaba

  • @amnasztv6353
    @amnasztv6353 Před 25 dny +17

    Wannan shi ake kira da koda me kazo anfika, kano ta dabo timbin giwa, i really respect my kano people

  • @abubakarsadiq1603
    @abubakarsadiq1603 Před 25 dny +23

    Masha allah gaskiya naji dadin wannan hadin allah ya tabbatar da alheri fatan alheri agareku allah yayi jagora

  • @jameelukman
    @jameelukman Před 5 dny +1

    Kai mashaAllah, wannan couple Allah ya tabbatar da alkhairi.

  • @user-eu7ie3fo3w
    @user-eu7ie3fo3w Před 25 dny +32

    Best partners ever in this program ❤

  • @yahayasani3388
    @yahayasani3388 Před 23 dny +5

    Masha allah 🙏 wannan shine the best hadin danagani naji araina wannan yayi daidai Allah ya tabbatarda aminci da kyaunar juna tsakaninsu Allah ya tabbatar da alkairi

  • @user-dt4xu6ry2k
    @user-dt4xu6ry2k Před 25 dny +14

    Gaskiya wannan shine na farkon abin da yayimin dadi sosai

  • @Mudassir-shinkafi
    @Mudassir-shinkafi Před 25 dny +15

    I’m real appreciate this ASP Allah sanya Alkhairi

  • @abnaph
    @abnaph Před 25 dny +8

    I salute for ASP, this one is more serious than the once before👍🏻, congratulations 🎉 ASP

  • @NajaatuShehu-vp8yt
    @NajaatuShehu-vp8yt Před 25 dny +11

    Maasha Allah❤ I'm impressed. Maturity gata ba wani hayaniya. Allah's khair

    • @saidisah4116
      @saidisah4116 Před 25 dny +1

      Bugo da kari ga kunya ko kallonsa bata cika yiba🥰

  • @ibrahimhussaini5440
    @ibrahimhussaini5440 Před 25 dny +8

    This is one of the mature dating conversations ever in this program. Allah Ya tabbatar da Alkhairi 🙏

  • @salihfaransa770
    @salihfaransa770 Před 23 dny +2

    Honestly, this is one of the best episodes so far on this program.
    There are a lot of lessons in it such as Appreciation of ones' existing partner, Being Honest with the intended spouse and Made Plans known and open!!!
    May ALLAH SWA strengthen your ties with your family ASP and Firdaus showed us the kind of family she comes from, something one would be proud of.

  • @SudaisAdam-tp8oj
    @SudaisAdam-tp8oj Před 13 dny

    Gaskiya naji dadin wannan firar sosai.....irin wannan yakamata kurinka kawo mana.🎉❤

  • @ABDULLAHISULEIMAN-nz4yc
    @ABDULLAHISULEIMAN-nz4yc Před 25 dny +4

    Best episode ever najidadin wannan hadin gaskiya Yarinyan tayi sosai

  • @yusufmustapham7684
    @yusufmustapham7684 Před 7 dny +1

    Salute Salute to officer 🙏

  • @SharifatAlhassane-nn2od
    @SharifatAlhassane-nn2od Před 21 dnem +2

    Machallah..🎉🎉🎉 wannan mlm Yusuf ya birgeni wlh at least you show that he loves his wife..and the girl i think she will be a good wife wlh...omoh Allah ya sanya alkaire

  • @TheMotivhub
    @TheMotivhub Před 25 dny +6

    I have huge respect for this man wallahi. kudos yallaɓoi.

  • @RukayyaAdamBawa
    @RukayyaAdamBawa Před 10 dny

    Masha Allah program yayi kyau sosai wlh Allah ya tabbatar da Alkairi 🙏

  • @AbdullahiSuleimanBalarabe

    GOD THE GIRL IS REALLY CALM.... And this makes sense...

  • @salisumamuda885
    @salisumamuda885 Před 25 dny +3

    Gaskiya vest ever in this program,mlm yusuf you are so kind and honest wish you all the best fiddausi and mlm yusuf

  • @ibrahimfarukyahuza6144

    Tun da nake kallon shirin nan, ban taba ganin matured fira ba, kamar wannan. Am really impressed.

  • @KamalMusa-iv3bw
    @KamalMusa-iv3bw Před 12 dny

    Masha Allah abin yayi sosae wlh Allah ya tabbatar da alkairi

  • @rukayyasalisuel-mansur2169

    Ma Sha Allah Allah ya bamu majaje masu Albarka Allah yasa ma wanna programme din Albarka, Allah ya baku ladan yi

  • @kabirdahiruwurma5920
    @kabirdahiruwurma5920 Před 24 dny +3

    wallahi yarinyar ta burge Ni sosai tanada kunya har bata iya ido dashi ga maganar ta gently wlh. Allah ya tabbatar da Alkhairi

  • @NanaAishatouMuhammad
    @NanaAishatouMuhammad Před 25 dny +10

    MashaAllah 💖 so matured

  • @SulaimanIbrahim-q3y
    @SulaimanIbrahim-q3y Před 10 dny

    Ma sha Allah, Allah ya sanya alkhairi. This is a matured conversation ever nice to see you My good people 🎉🎉🎉

  • @HauwauHassan-wn7gt
    @HauwauHassan-wn7gt Před 24 dny +2

    A gaskiya antshi kaina a wannan program din Allah ya tabbatar da alkairi

  • @kamalmuhdallahkajikanshida8083

    Masha Allah kano tinbin giwa baataba samun mutum irin wannan ba gaskia Ya birgeni sosai tnx for manyan gobe

  • @abubakarkabiringawa
    @abubakarkabiringawa Před 14 dny

    The best episode so far, am awwwwwed

  • @AbdulhadiAbubakarmusa

    Gasky naji dadin wannan hiran wlh❤

  • @user-nd7to5bl8y
    @user-nd7to5bl8y Před 25 dny +11

    Gaskiya wannan yarinyan dagani tanada hankali sosai Ammah dai bari mu kalla

  • @Djezaki
    @Djezaki Před 14 dny

    Masha allah naji dadin wnnn firar sosai wly😊😊

  • @FaziluYakubu
    @FaziluYakubu Před 14 dny

    Gaskiya wan nan yarinyar tayi

  • @barimaumar774
    @barimaumar774 Před 25 dny +9

    ماشاء لله تبارك الله ❤

  • @MOSESKILLER1
    @MOSESKILLER1 Před 25 dny +4

    Trustly she love him so much I like it Allah yasanya alkairi a cikin abun Dan alfarmar manzon Allah (s @ w)

  • @MrsamamaJariri-js5vq
    @MrsamamaJariri-js5vq Před 25 dny +7

    Masha Allah tabarakallah ✅

  • @FATIMAABDULLAHI-x8o
    @FATIMAABDULLAHI-x8o Před 24 dny +1

    Gaskia bantaba kallon find ur match dinda y burgeniba Irin wannan shiyasa wallhi wani lakcin gwanda me matar ma sunfi sanin darajar mace see how he Dey hype his wife d thing sweet me Wllhi Allah y tabbatar da alkhairi ❤😊

  • @nazirismail981
    @nazirismail981 Před 25 dny +2

    Best program ever
    Manyan gobe Musa you make me proud I swear 🥰

  • @ahmedabubakar7108
    @ahmedabubakar7108 Před 25 dny +2

    So far the best of what your show has ever produce 😊Perfect match 😅

  • @UmarMuhammad-i6x
    @UmarMuhammad-i6x Před 25 dny +4

    Ma sha Allah best match of the year

  • @CaptainTaskira
    @CaptainTaskira Před 25 dny +8

    100% officer hukuma sai rarrashi 👍

  • @alibabaictsolution
    @alibabaictsolution Před 17 dny +1

    Masha Allah
    Best episode wlh

  • @ArchySMan
    @ArchySMan Před 25 dny +3

    Officer abinda ka bayyana anan Kai mutumin kirki ne, Dan Allah karka canja hali akan wannan innocent soul din. Kunyi match sosai, Allah ya tabbatar da alkhairi

  • @salisuyahayauba2318
    @salisuyahayauba2318 Před 17 dny

    Best ever , really appreciated

  • @MuhammadMustapha-x9i
    @MuhammadMustapha-x9i Před 14 dny

    Gaskiya wannan iyayanta sun mata addu’a kafin ta fito allah tabbatar da alkairi gaskiya bantaba kallan kalar wannan ba

  • @IssoufouAmadou-qn7ep
    @IssoufouAmadou-qn7ep Před 25 dny +2

    Gaskiya wanan shiné n'a farko da yayimin dadi sosai

  • @Tourba-mr6wm
    @Tourba-mr6wm Před 14 dny

    MASHA ALLAH Gaskiya Naji Dadin Wannan Firar Ina Musu Fatan Alkairi ALLAH Ya Hada Kansu Takai Ga Aure Amin

  • @nusaibayusufshehu1454
    @nusaibayusufshehu1454 Před 18 dny +1

    Gaskiya I like this match Masha Allah ❤

  • @lawaliayuba8460
    @lawaliayuba8460 Před 25 dny +4

    Masha allah Baraka allah fikum

  • @Maissm-lr6rw
    @Maissm-lr6rw Před 17 dny

    Masha Allah ❤❤❤

  • @sunusiharuna5977
    @sunusiharuna5977 Před 14 dny

    Masha Allah 🥰

  • @NajibMuhammad-y1p
    @NajibMuhammad-y1p Před 25 dny +1

    Best matchmaking have seen in this page so far Allah ya sanya alkhairi Musa Africa Allah ya Kara basira

  • @najibms7596
    @najibms7596 Před 5 dny

    The best one ❤

  • @hassanmalaki9136
    @hassanmalaki9136 Před 22 dny +2

    Magana gaskiya ta nakan bibiyi wannan program Amma bantaba ganin Wanda yaburgeni kaman wanna ba gsky abun yayi kyau sosai sosai Allah ya tabbatar da Alkairi Malam in amsaka lokacin bikini nasu ka gayyacemu insha allahu zamuzo.

  • @IbrahimMuhammad-bh6nb
    @IbrahimMuhammad-bh6nb Před 20 dny

    Masha Allah
    I hope after match zamuji Alheri
    Thou naga Hajia Fiddausi akwai Kunya... Kudos haka ake so...
    Mlm Yusuf keep up the move..🎉

  • @abdulkarimabdulrazak8906

    Dan Allah nima inasonamin Dan Allah ina bukatar budurwa da ta shiryawa Aure

  • @wangaratvrecords7988
    @wangaratvrecords7988 Před 19 dny +2

    Assalama Alaikum Warahamatullahi .
    Na jima Ina Bibiyar Wannan Program Naka Amma BA wanda Yaja Hankali na Irin Wannan Kuma Na karu Mutuqa a cikin wannan Program Naka Gaskia Haka Ake so .
    Sai dai Akwai shawara Da NAke son Baka Shine you Should Aviod Kawo Yara Wadanda Ba Matured ba ka sani cewa wannan aikin da kake Daidai Yake da Sdaka Mai gudana Koda bbu Ranka Ladan Zai dinga zuwa maka ..
    [ Allah Ya taimaka

  • @YusufMuhammadmukhatar
    @YusufMuhammadmukhatar Před 16 dny +1

    Allah yasa tashiga aljannan sabida yadda kake anbataon matanka koda ache kunyi aure tasan kasan darajar matanka kuma baka kaskanta matarka agabanta dan taji daďibah kaga itama dole inda Allah yatabbatar da auren tsakaninki dole ta kalle matarka da mutunchi

  • @alhajibabagana1598
    @alhajibabagana1598 Před 25 dny +3

    Gaskiya OGA kasamu mace wlh

  • @ZainabIbrahim-t1i
    @ZainabIbrahim-t1i Před 25 dny

    Ka dai ga matured person😊
    Yarinyar ma gwanin burgewa, ko hada ido dashi bata son yi
    Allah Ubangiji ya tabbatar musu da Khairan🥰🙏

  • @MurtalaHaruna-v5j
    @MurtalaHaruna-v5j Před 7 dny

    Masha Allah

  • @Rahinatuy624
    @Rahinatuy624 Před 25 dny +3

    Wlh nayi dadi wanna program din yamin kyau sosai ❤ ubangiji Allah ya tambatar da alkeri dama ina ganinsu naga sunyi match ina taya kumur na🎉🎉🎉🎉🎉 and happy marriage life❤

  • @idrisauwal8758
    @idrisauwal8758 Před 20 dny

    Wow nidai wannan week din yayi sosai Dan direct wannan dagaske yake

  • @abubakarmahammadbashir2496

    Dan Allah arinrga kawo masu hankali kamar wadan nan kuma dan Allah adan dawo mana dasu dan jin yaya soyayyar tasu take ayan zu ansamu cigaba hakan muke fata insha Allah ❤❤❤❤

    • @abubakarmahammadbashir2496
      @abubakarmahammadbashir2496 Před 3 dny

      Ba irin wannan mahau kacin nan ba wannan mawakin wanta yake cewa shi talaka bazai auri yar talaka ba wannan mai fararen kayan mai karyar kudin nan

  • @sifiyanumshehu1538
    @sifiyanumshehu1538 Před 25 dny +2

    Wonderful program 100% pls we are waiting for your arrival to sokoto state s/south L.G.A

  • @user-gz6yd2lm1q
    @user-gz6yd2lm1q Před 25 dny +3

    Kano is the best 👌❤💓💕

  • @user-mk8hq5tj9q
    @user-mk8hq5tj9q Před 14 dny

    wonderful gaskiya wanna shine responsible man Allah ya Kara donkon soyayya

  • @kbdjbknx6360
    @kbdjbknx6360 Před 25 dny +1

    Masha Allah ❤ Allah kabaamu masoya na gaskiya

  • @ibrahimumar6653
    @ibrahimumar6653 Před 25 dny +2

    She was brought up well and she is calm

  • @nurfatt2241
    @nurfatt2241 Před 25 dny

    I really appreciate ❤

  • @nabilagazali8651
    @nabilagazali8651 Před 25 dny

    masha Allah

  • @LailatouAbdourahamane
    @LailatouAbdourahamane Před 23 dny

    Gaskiya abinchi yayi yawa yo Haka akema Macé daman sai kace chine kadai keda mata

  • @hadizaadamusaidu6313
    @hadizaadamusaidu6313 Před 25 dny +3

    😂😂😂😂 yana son Uwargida sosai wannan gaskia 😅😅😅 wai ya burge wlh Uwargida sarautan gida 😅😅😅

    • @mohdbbello16
      @mohdbbello16 Před 25 dny

      Bayan duk samun daidaito sai kin yi taking side.😂
      This gender you like trouble always

  • @shallawa24tv6
    @shallawa24tv6 Před 22 dny

    Maa shaa Allah! Wannan yarinyar akwai kunya, Naji dadin wannan hadin, shekaru sunyi aikin hankali anan. Allah ya bada zaman lafiya Inspector Malam Yusuf.

  • @AbubakarAliyu-zy2fb
    @AbubakarAliyu-zy2fb Před 24 dny

    Masha Allah, very 5:26 interesting. I like them to be couple .They seem very honest and good hearted. Musa I need to be hosted to find my match .Infact the duo have inspired me a lot. The best so far!

  • @nanahyusuf
    @nanahyusuf Před 25 dny

    Mashaa Allah ....gaskiya Mai sunan babana is a good person ya burgeni sosai ....nagode yadda yake mutunta matarshi

  • @bellolawal9114
    @bellolawal9114 Před 20 dny +1

    Masha Allah, Allah ya sanya albarka 🙏

  • @mrshadowtv8344
    @mrshadowtv8344 Před 21 dnem

    Wallahi wannan program din shine best match dayaburge ni Allah yabani damar shiga wannn program Musa Africa🎉

  • @user-xo2kq9ic2c
    @user-xo2kq9ic2c Před 25 dny +1

    🎉🎉🎉
    IV kawaii muke jira Sir ASP, please a gayyace mu❤
    Wlh wanna shirin ba a yi mai dadi da burgewa kamarsa ba a baya.👌

  • @Beebee-nr9kx
    @Beebee-nr9kx Před 24 dny +1

    My younger sister ❤ proud of you sis

  • @SULAIMANMUHAMMADSULAIMAN-t5b

    Mashaa Allah
    Am really excited!
    This is my first comment regarding this program,this really impressed me
    May Allah continue to guide them and lead the union to marriage
    Ameen!

  • @dahiruabdu6214
    @dahiruabdu6214 Před 24 dny

    Great musa Allah ya kara basira...pls we would like to hear good news on this match pls. We stay in watching from manayan gobe channels

  • @MuhammadYusuf-et8ox
    @MuhammadYusuf-et8ox Před 25 dny

    masha allahu gaskiya abin yayi ita tana da natsuwa kunya sanin ya kamata allah yasa alkhairi

  • @HassanSalehUmar
    @HassanSalehUmar Před 23 dny

    This is best of all the episode i have seen here. And this is the best couples to be.. Congratulations Mr Yusuf and your spouse Firdausi

  • @ISAHBINMUHAMMANHASSAN
    @ISAHBINMUHAMMANHASSAN Před 25 dny +2

    Ya kaga kano musa insha Allah .Allah ya tabbatar da alkai🎉🎉 kanawan dabo

  • @RealZMK
    @RealZMK Před 16 dny

    Allah ya bada ladan hada aure. Allah basu zaman lpy ya bada Kansu da ita da uwar Gidan nata har da yaransu baki daya

  • @ZaidouMuhammad
    @ZaidouMuhammad Před 13 dny

    ما شا ءالله

  • @SmilingCherryDumplings-pj9xb

    Nice one 🎉🎉❤❤

  • @kabirilah
    @kabirilah Před 24 dny

    This is one of the bests, its good that you are invited matured persons. she's so matured and young person too. Allah ya tabbatar da alkehri

  • @zainabgarba7709
    @zainabgarba7709 Před 25 dny

    Nice one 👍

  • @ahmedsulaiman-p9j
    @ahmedsulaiman-p9j Před 17 dny

    MashaAllah

  • @rashidamohammed4506
    @rashidamohammed4506 Před 24 dny

    Tunda kake wanna program baka taba kawo best people ba sai wanna karo, congrats officer, mata masu son kudi kudaina zakuyi kontai wllh

  • @user-nq2fw2xc3d
    @user-nq2fw2xc3d Před 15 dny

    Nimafa inaso nayi wannan

  • @rakeebahisa9570
    @rakeebahisa9570 Před 22 dny

    Yarinyan nitsuwa gaskiya

  • @bgoggotv3955
    @bgoggotv3955 Před 25 dny

    Mashaallah Gaskiya I can see seriousness in this episode, truth and maturity, wallahi I think this is the best of all episodes

  • @user-oy3sp7wt7g
    @user-oy3sp7wt7g Před 24 dny

    Masha Allah gaskiya wannan shine the best wlh Allah ya tabbatar da alkhairi

  • @nuraddeenabubakar3159
    @nuraddeenabubakar3159 Před 22 dny

    Best ever

  • @YusufIbrahim-bq4bi
    @YusufIbrahim-bq4bi Před 24 dny

    Masha allah gaskia na yaba so sai Allah yasa mata kace kaima mijinta
    Wanan Ba tada tao kakai

  • @murtalashemeabubakar2039
    @murtalashemeabubakar2039 Před 25 dny +2

    The girl is very kind and respectable