After Match [Bayan Haduwa] | Find Your Match Sequel | Hausa Version with English Subtitles | Ep1

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 19. 06. 2024
  • After Match is a Find Your Match Sequel, where we invite the participants of Find Your Match to find out how life has been after matching.
    [Hausa]
    Bayan Haduwa shiri ne wanda muke kawo wadanda sukayi wasan makauniyar soyayya domin muji ya rayuwa bayan anyi match.

Komentáře • 917

  • @ummimusa7651
    @ummimusa7651 Před 5 dny +6

    Gaskiya Muhammad find you soulmate

  • @RealZMK
    @RealZMK Před 3 dny +3

    Wlh Muhammad kai legend ne sannan kaine mijin da mata masu hankali keso.

  • @jibrinhauwa7390
    @jibrinhauwa7390 Před dnem

    Muhammad is a deal for a real woman, am crushing already, love his energy and confidence

  • @bashirmukhtar7837
    @bashirmukhtar7837 Před 10 dny +10

    Despite your grudges you guys remain my favorite!!!❤ the jovial and understanding is the key thus, the breakup is best for you guys. I wish habiba Elon musk like that will spoiled her completely! For Muhammad I wish you that your soul mate. 😊

  • @Hasanulbasary4
    @Hasanulbasary4 Před 10 dny +28

    Shiyasa IndaiBaxaKa Bi Abin Annabi Sallahu Alaihi Wasallam Ka Duba Mace Me Addini ba Wlh Ansamu Matsala😊

  • @gamefootballers2494
    @gamefootballers2494 Před 9 dny +20

    Allah ya hadaka da mafi Alkhairi Muhammad

  • @FareedarhKabeer
    @FareedarhKabeer Před 9 dny +16

    Pls I’m ready for this match I like this Muhammad 😢

  • @MusaHabiba-bl9ow
    @MusaHabiba-bl9ow Před 9 dny +14

    Allah ya daidaita tsakaninku, saboda gaskia hadinku yayi kyau.

    • @baadamkonto1972
      @baadamkonto1972 Před 9 dny

      Hahaha inji wa 😏 she is lashe Money 😅if she really likes him then she most forget about money first 😭

    • @ibrahimtahir5550
      @ibrahimtahir5550 Před 6 dny

      Gakiya hadin su baiyi kyau ba ,
      Bata iya abinci ba

  • @abdulazeezaliyu9412
    @abdulazeezaliyu9412 Před 10 dny +15

    Rabuwar itace tafi. Muhammad ya fita gaskia. Wannan ba matar aure bace. Ta fifita kudi fiye da komai. Wannan ya nuna idan ta auri mutum karayar arziqi tazo mai kashe auren zatai ke nan. Duk macen da ta fifita kudi a soyayya zaai saurin yaudarar ta. Kuma ko anyi aure bai cika qarko ba. Domin bayan aure soyayyar hali ce take riqe shi. Allah ya ganar da ita da sauran ireirenta.

  • @AbbasUmar-bg6jn
    @AbbasUmar-bg6jn Před 10 dny +18

    Akawo mana yarinyar nan mai mugun son kudi wacce vioce dinta yayi trending

  • @AliuUmar-p1l
    @AliuUmar-p1l Před 7 dny +2

    slm maganan gaskiya fa yarinyan nan soyayiya ta kudi takeyi bana gaskiya bace to ayi mai kudinma zaizamo talaka cikin ikon allah watarana gaskiya ai soyayya gaskiya kawai ❤❤❤

  • @auwaldgombetv
    @auwaldgombetv Před 9 dny +4

    Gaskiya Muhammad legend ne 🎉🎉 ya bigeni sosai

  • @Hasanulbasary4
    @Hasanulbasary4 Před 10 dny +13

    Gaskiya After Match Dinga Yamin Sugar 😂

  • @user-br2qj4sb5l
    @user-br2qj4sb5l Před 9 dny +6

    Wlh suna son juna allah dan haka su gyara tsakaninsu kawai dan nidai suna burgeni wlh karsu bamu kunya dan allah

  • @HDJforex
    @HDJforex Před 3 dny

    My favourite 😂❤ both all of them love u💕

  • @chukwumaifeanyi4083
    @chukwumaifeanyi4083 Před 13 hodinami

    Matsalanku biyu a gareku. Daya, Habiba ta rage son kudi, son kudin yayi yowa. Namigi zai iya yaudaraki da kudi, ba sai ya sha wohala ba. Kuma na Biyu, shi ma Muhammed, yanada kishi da yowa. Ya rage kishin shi. Kowacce mecce, ta na da samari, sai dai hakuri za kayi, amma in tanasonka, za to dawo wurinka Muhammed. Kawai ka bi ta da hankali, tun tana sonka, kuma kana sonta. Ni dai gaskiya kun hadu, kuna flowing. Dan Allah ku gyara karmin matsalanku. Allah ya bada sa'a

  • @muazzamjafar1267
    @muazzamjafar1267 Před 10 dny +6

    Gyara😂😂🔥🔥 I like this episode

  • @tycooneameenu5528
    @tycooneameenu5528 Před 10 dny +6

    EMOTIONAL DAMAGE 😂😂😂😂😂😂

  • @bn_isahtv
    @bn_isahtv Před 8 dny +1

    Great Job Muhammad I'm with you 100% cos you made a good decision i swear.

  • @user-mw1nb2rh4k
    @user-mw1nb2rh4k Před 3 dny

    Gaskia Habiba burgeni sosae batai karya ba, kuma gaskia Guy din yafi burgeni shikam

  • @NasiruDahiru-bm4qv
    @NasiruDahiru-bm4qv Před 8 dny +3

    Samun irin Muhammad ze maki wuya habiba 😊..

  • @King_yusuf_jega
    @King_yusuf_jega Před 10 dny +34

    Dan Allah kafada mata gaskiya wlh kudi basune mafitaba saboda sayayyar kudi bata karko

    • @user-fh1le6rw3y
      @user-fh1le6rw3y Před 9 dny +1

      Sosai ma. Is about his character and religion.

    • @hauwaumarsalihu3885
      @hauwaumarsalihu3885 Před 9 dny

      Amma Dai kyautata wa tana da dadi, kyautar kudi zamanin yanzu ya nasa farinciki 😊

    • @user-fh1le6rw3y
      @user-fh1le6rw3y Před 9 dny

      @@hauwaumarsalihu3885 Eh kyautatawa na da dadi sosai ma, na yarda da ke. Amma yadda matan suke nunawa cewa kudi shi ne komai, su na nu na zulama. Wani abun daga gurin mu ne. Kuma ta sani ko Bashi da shi ne sosai, sai ya sa ba ya siya ma ta abun da ta ke so.

    • @hauwaumarsalihu3885
      @hauwaumarsalihu3885 Před 9 dny +2

      @@user-fh1le6rw3y gaskiya alaqa ya wuce asawa kudi ido kawai, mutunci da girmama wa yafi komai

    • @King_yusuf_jega
      @King_yusuf_jega Před 9 dny

      @@hauwaumarsalihu3885 hakane Amma ita yadda tanuna tanason kudine bawai kyau tatawa ba

  • @AbdoulrachidAbdoulrachid-ee2kr

    Macha Allah 🎉🎉🎉

  • @AbubakarAdamu-l9z
    @AbubakarAdamu-l9z Před 10 dny +6

    Gaskiya wannan taban mamaki sosai

  • @ZubairuUsman-nf1hs
    @ZubairuUsman-nf1hs Před 10 dny +13

    Gaskiya soyayyar kudi matsalane

  • @hamzasambo1387
    @hamzasambo1387 Před 2 dny

    This girl’s sense of humour is 10/10

  • @HauleekAhmerd
    @HauleekAhmerd Před 9 dny +1

    I really like dis Guy wlh
    I'm crushing Fah🥺
    Duk dama daee gsky suna son junan su But i don't think it will possible gsky suy rayuwa mae kyau just Allah ya kyautah🙏

  • @sadalawan4524
    @sadalawan4524 Před 10 dny +12

    Hauka nake na kashewa Mace kudi, Alhalin na fahimci bata Sona!

  • @SadeeqAliyukola-mu9ym
    @SadeeqAliyukola-mu9ym Před 10 dny +10

    Gsky ku dai daita, sbd kun dace sosai, inaso ma inga yaran da zaku haifa wallahi

  • @abdulsalamamtech
    @abdulsalamamtech Před 9 dny

    I really love their videos; I think they is still something to save.

  • @ShaibouMansour
    @ShaibouMansour Před 10 dny +4

    Gaskiya yakamata sugyara wlh sunasan juna da alama

  • @aminuawwal3760
    @aminuawwal3760 Před 10 dny +47

    So sad if all she's saying ia from heart not a joke, marriage is never a blessing until you marry someone that gives you peace of mind...this lady she's not ready yet , just leave her to her youthful fantasies till she clock 30yr. Investing in any unprofitable business is waste of time and resources.

  • @bellobaladarhela9491
    @bellobaladarhela9491 Před 3 dny

    Muhammad u are well confident

  • @YusufMubarak-kf5eu
    @YusufMubarak-kf5eu Před 10 dny +18

    Gaskiyane wannan maganar Muhammad tana kan hanya mace sai Allah amma break up shine mafita

  • @AbdullahiAuwal-cj2lm
    @AbdullahiAuwal-cj2lm Před 10 dny +5

    gaskiya oga musa naji dadi dama inaso kariga bibiyar fund match da aka samu so amma dama fawanna she like money more since first time they meet sauramma players din suma a bisu a bibiyi soyayyar su thank you

  • @mahamannouraissaka1417

    The lady has her own way of seeing things. We respect that.
    Good luck to you man..
    Keep being confident...

  • @muhammaddayyab303
    @muhammaddayyab303 Před 10 dny +4

    wlh ka birgeni sosai muhammad haka nakeson namiji

  • @user-kq2sx6ix1w
    @user-kq2sx6ix1w Před 10 dny +3

    Tanaso tana kaiwa kasuwa bata tunanin zama frends yanka iya dawo da soyayya in yana bata kulawa da batei tsamaniba

  • @UsmanMuhd-iy8sh
    @UsmanMuhd-iy8sh Před 4 dny

    Gaskiya indai nasan xaki yaudareni wlh ko kobo baxan iya bakiba

  • @RaihanaSuhair-nz3tj
    @RaihanaSuhair-nz3tj Před 5 dny +1

    Dan ni baka kudi basu dame ni b idan mutum yana sona tsakani da Allah konciyar hankali yafi tarin kudi

  • @ShehuSani-hq1td
    @ShehuSani-hq1td Před 10 dny +2

    Gsky mlm Muhammad wannan bakai take soba kudinka take so saboda idan bakada kudi Babu tayadda za ayi ta soka so na gsky shawara kawai karabu da ita kudinne agaban ta ba aure ba

  • @muhdspeedou
    @muhdspeedou Před 9 dny +2

    Muhammad is intellectual, I respect the guy’s way of reasoning

  • @iliyasumuhammadadamu890
    @iliyasumuhammadadamu890 Před 7 dny +2

    Gaskiya wannan sune best candidates ever

  • @HamxahAminu
    @HamxahAminu Před 8 dny +1

    Gaskia yarinyar nann mayar kuddice
    Batadace da wanann ustaz dinba amma fha wlh tana sonshi
    Kuma gaskia yafita komai
    Bazata samu kallarsaba 😂
    Ina muku fatan alkhairi 🎉

  • @user-on4zd5ne2m
    @user-on4zd5ne2m Před 10 dny +5

    Gsky bata sonka tsakani da Allah kabarta kawai

  • @ambcreatives76
    @ambcreatives76 Před 9 dny +3

    Wannan gayen ya tashi kaina, Senior man in simple term.😊

  • @itzmayorahmad7398
    @itzmayorahmad7398 Před 10 dny +1

    You just can’t hate on Habiba and love Mohammad or love Mohammad and hate on Habiba 😂😂 they still remain my favorite 😂🫶🏼 their vibes is just soo perfect even after the breakup
    My wish for them is that
    I pray Habiba finds the BILL GATE kinda man she’s looking for and Mohammad finds his perfect soulmate 🤲🏻

  • @AbbaUmarMasanawa
    @AbbaUmarMasanawa Před 9 dny +1

    I swear she really love Muhammad da alamu Muhammad yana da vibes ga confidence haka ake son namiji

  • @Maijamaa4546
    @Maijamaa4546 Před 10 dny +9

    Wannan yarinya tabamu mamaki gaskiya Allah yabata sa a indai soyayya kudice Tayita nema

    • @Gff-pb9ft
      @Gff-pb9ft Před 9 dny

      Abokina nifa banga laifinta ba ba yadda xa'ayi kana soyayya da yarinya kace bazaka bata kudi tarike ba koda lokaci xuwa lokaci ne

  • @nusaibaabdulhadialiyu9660

    Wooow my favorite 😍

  • @omararts3580
    @omararts3580 Před 9 dny +1

    I like this Man's Attitude

  • @TahirAlhousaini
    @TahirAlhousaini Před 4 dny

    Ayi hakuri adadita❤

  • @NaziruYusif-hn2pw
    @NaziruYusif-hn2pw Před 8 dny +1

    Habiba a dai gyra hali

  • @vipmurtala
    @vipmurtala Před 2 dny

    Banji daɗin rabuwar suba Amma guy din nan gwarzo ne 🎉

  • @abubakarsadiq1603
    @abubakarsadiq1603 Před 7 dny +1

    Allah ya hada kowa da rabon sa

  • @abdulkadirmuhammed8032
    @abdulkadirmuhammed8032 Před 8 dny +2

    Muhammed wallhi Kai legend ne yaseeen❤

  • @TijjaniAminu-rc1ze
    @TijjaniAminu-rc1ze Před 3 dny

    gaskiya wannan find your match yayi man dadi

  • @mukhtardahiru5801
    @mukhtardahiru5801 Před 7 dny +1

    Gaskiya wannan ba serious take ba kawai tana wasa dashi ne but tana san kudi 😂

  • @usamadanlami6914
    @usamadanlami6914 Před 10 dny +1

    Allah sarki duniya mata sai godiya ❤❤❤❤❤❤

  • @NasiruKawuwa-em2jh
    @NasiruKawuwa-em2jh Před 9 dny +1

    Gsky abokina kana da gsky bana goyon bayan ta wlhi

  • @Ganomovies
    @Ganomovies Před 7 dny +1

    Son kai yayi yawa a wajen yarinyar nan Habiba but She is Beauty

  • @RealZMK
    @RealZMK Před 3 dny +1

    Sannann Muhammad yace yana kudin aure macece bai samu ba.
    Wato akwai cash kawai soulmate ne Ba a samu Ba. Wannan sai mace mai hankali zata gane hakan.

  • @Jejeboykt
    @Jejeboykt Před 8 dny

    Good job

  • @nanahkhadijah9001
    @nanahkhadijah9001 Před 8 dny

    I love the show 😂😂

  • @viralmuktar8429
    @viralmuktar8429 Před 2 dny

    This dudes are just tryna be smart…..they still love each other😎

  • @EtthfDuyg
    @EtthfDuyg Před 10 dny +1

    Gaskiya tanada sakudi

  • @abubakarmuhammadkhalil6132

    This Ola 🫡
    I like his humbleness! Mate
    Your reasonings and responses…like a MAN

  • @mustaphaahmadu8996
    @mustaphaahmadu8996 Před 9 dny

    Musaafrica I can't get tired of watching them on this show please invite them after 2 months let see how there friendship is going...

  • @mustaphahamza7328
    @mustaphahamza7328 Před 9 dny

    To be sincere Beb din nan mayaudariyace wlh allaji muhammad ka burgeni sosai Allah ya hadaka da soul mate ❤🎉

  • @bellobaladarhela9491
    @bellobaladarhela9491 Před 3 dny

    You guys u are so funny 😂😂

  • @zainabhussaini-te9gl
    @zainabhussaini-te9gl Před 8 dny

    Allah sarki

  • @USMANHUSSEINI-ey8mv
    @USMANHUSSEINI-ey8mv Před 9 dny

    gaskiya mohammad hes very smart guy 👍💪💪

  • @SalissouAminou-qr6pb
    @SalissouAminou-qr6pb Před 4 dny

    Kai wlh gayan nan Kabirgèni soisaifa Allah yazaba maka dai dai dakè aman yarinyan nan tatuka san abin douniya fa Allah yakiyaye

  • @abdulmajidbinuxairu6381

    I want to came katsina to this Macth seriously

  • @barirazouberou
    @barirazouberou Před dnem

    26:28 Muna rokon allah 'ya daidai ta tsakanin ku gaskiya kundace da juna❤❤

  • @BasharMusa-c6r
    @BasharMusa-c6r Před 9 dny

    Wallahi bayanda zanyi in auri irin wannan macen

  • @karmanje14
    @karmanje14 Před 7 dny

    Habiba prove beyond any doubt that She is empty and a Monster. I congratulate Muhammad for realizing this early. To young girlz around, it's a known fact that everyone loves money, but don't make it a priority or reveal how desperate you are on that to the extent that money drives your mind.

  • @HuzaifaLawan-rd2uv
    @HuzaifaLawan-rd2uv Před 8 dny

    I really love this couples ❤, they are very funny 😂😂

  • @HauwaSunusi-cb5cq
    @HauwaSunusi-cb5cq Před 4 dny +1

    She still loves him

  • @user-mm9lt5cf4q
    @user-mm9lt5cf4q Před 9 dny

    gaskiyane Mata basu daamana❤

  • @mujaheedabubakar948
    @mujaheedabubakar948 Před 9 dny

    This guy actually knows what he is doing 👍

  • @MOSESKILLER1
    @MOSESKILLER1 Před 2 dny

    Wai yaya musa you should find mach 😊😊😊

  • @usmanshehumalah2311
    @usmanshehumalah2311 Před 9 dny

    Maceee kehnan 😂 kaiiiii Allah ya ganardaku

  • @Abdourahamaneinka
    @Abdourahamaneinka Před 10 dny

    Merci beaucoup mon ami

  • @nazkheedabubakar1165
    @nazkheedabubakar1165 Před 4 dny +1

    Good comer

  • @AbubakarJafar-mn8bu
    @AbubakarJafar-mn8bu Před 9 dny

    Hmm! Kwaila😅 jarabar duniya
    Wllh kin ban kun ya meye spending dan Allah I sai kayi understanding yarinya wane position ta ajeka sa'anan❤wani spending yarin ga biyo wa baya Hajiya 🎉Habibah kinyi wauta wllh 🤗🤗🤗 kije kice masa kin tuba

  • @adamuibrahim1131
    @adamuibrahim1131 Před 9 dny

    Allah yasa a daidai ta❤❤

  • @user-cz4uh6vh3o
    @user-cz4uh6vh3o Před 10 dny +1

    Watch from Libya

    • @muhammadmusa3137
      @muhammadmusa3137 Před 10 dny

      Who asked you even if you’re watching from out world 😢

  • @surayyaibrahim4356
    @surayyaibrahim4356 Před 8 dny

    Seriously like this episode 😂😂😂😂

  • @abulphatahitijjani6458
    @abulphatahitijjani6458 Před 10 dny +1

    Gaskiya ba za asamu dai dai tobah yarinyarnan mayyar kudice

    • @Aminuisa1
      @Aminuisa1 Před 10 dny +1

      Kai karyane kawai dai bakasanta bane

  • @SaleAdoum
    @SaleAdoum Před 8 dny +1

    Wlh masoya ne kai sunbugine

  • @user-zw1ph4wd4g
    @user-zw1ph4wd4g Před 9 dny

    Allah yasa ya gara

  • @musasani2316
    @musasani2316 Před 7 dny

    Composure 💯 Muhammad 👏👏

  • @saleembalarabemusa
    @saleembalarabemusa Před 6 dny

    Wallahi guy din nan baya sonta already

  • @Muazusalahu
    @Muazusalahu Před 9 dny

    Gaskiya habiba is good the way yadda take magana

  • @makiyuibrahim1929
    @makiyuibrahim1929 Před 5 dny

    Gaskiya ya kamata naga habiba zan mata waazi

  • @Hussein_Malam
    @Hussein_Malam Před 9 dny

    Tafi shi Gaskiya.
    Ashiryamin zama da wata

  • @touchingheart733
    @touchingheart733 Před 9 dny

    Gaskiya kafin tasamu Wanda yafika sai tabinchika

  • @LailatouAbdourahamane
    @LailatouAbdourahamane Před 10 dny

    Gaskiya banji dadi wanen abunba

  • @omarkhalidsaleh7938
    @omarkhalidsaleh7938 Před 7 dny

    She mentioned kudi, kudi, kudi, 76 times. Gaskiya Habiba kina ruwa. Muhammad gaskiya nayi maka murna. Run 🏃‍♂️