Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 03/07/2024 • RFI Hausa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 2. 07. 2024
  • An gudanar da jana'izar wakilin RFI Hausa, Kabir Yusuf a birnin Kano na Najeriya bayan Allah Ya yi masa rasuwa a safiyar yau Laraba. Wani harin ƴan ta'adda ya kashe akalla mutane 20 a Mali. Ƴan sandan Kenya sun kama mutane kusan 300 da ake zargi da aikata laifuka a yayin gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnati.

Komentáře • 4