Kashi na 02: Yanzu na zama ɗan jarida - Rarara … • RFI Hausa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 13. 05. 2024
  • A ci gaba da kawo muku doguwar hirar da RFI Hausa ta yi da fitaccen mawaƙin Hausa a Najeriya, Dauda Kahutu Rarara, a wannan kashi, shahararren ya nuna fasaharsa ta rera waƙoƙi nan take, inda har ya rere wa RFI Hausa wata sabuwar waƙa duk da bai yi tanadin haka ba.

Komentáře •