RFI Hausa
RFI Hausa
  • 464
  • 2 066 822

Video

Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya cikin bidiyo 07/08/2024… • RFI Hausa
zhlédnutí 13KPřed 19 hodinami
-Darajar rukunin kamfanonin Dangote ta faɗi saboda bashi -Rasha ta ce Ukrane ta buɗe sabon filin daga na yakinsu a nahiyar Afrika -Amurka ta ware sama da dala miliyan 400 a matsayin tallafin jinkai ga Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango da yaki ya ɗaiɗaita -Hamas ta naɗa wanda ya kitsa harin da aka kai Isra’ila a matsayin shugabanta
Yadda yawan rushewar gine-gine a Najeriya ke shafar mata da kananan yara… • RFI Hausa
zhlédnutí 192Před 20 hodinami
Yadda yawan rushewar gine-gine a Najeriya ke shafar mata da kananan yara… • RFI Hausa
Yadda aka harbe ɗana har lahira lokacin zanga-zanga a jihar Kano Najeriya… • RFI Hausa
zhlédnutí 1,5KPřed 23 hodinami
Yadda aka harbe ɗana har lahira lokacin zanga-zanga a jihar Kano Najeriya… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 7 agogon Najeriya 07/08/2024… • RFI Hausa
zhlédnutí 11KPřed 2 hodinami
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 7 agogon Najeriya 07/08/2024… • RFI Hausa
A yanzu zaku iya bibiyar mu a sabon dandalinmu na WhatsApp… • RFI Hausa
zhlédnutí 950Před 2 hodinami
A yanzu zaku iya bibiyar mu a sabon dandalinmu na WhatsApp… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya cikin bidiyo 06/08/2024… • RFI Hausa
zhlédnutí 16KPřed 2 hodinami
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya gargaɗi masu ɗaga tutar Rasha a yayin gudanar da zanga-zangar tsadar rayuwa a ƙasar. Kotun Tunisia ta ɗaure ƴan adawa tare da hana su takara a zaɓen shugaban ƙasa. Shugaban ƙasar Bangladesh ya rusa majalisar dokokin ƙasar bayan murabus ɗin firaminista Sheikh Hasina
Mu sojoji dimokuraɗiyya muke so, ba za mu yarda da tutar Rasha ba - Hafsan Najeriya … • RFI Hausa
zhlédnutí 1,7KPřed 2 hodinami
Mu sojoji dimokuraɗiyya muke so, ba za mu yarda da tutar Rasha ba - Hafsan Najeriya … • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 7 agogon Najeriya 06/08/2024 … • RFI Hausa
zhlédnutí 20KPřed 4 hodinami
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 7 agogon Najeriya 06/08/2024 … • RFI Hausa
Masu zanga-zanga sun fasa fadar gwamnatin Bangladesh tare da kwasar ganimar abinci… • RFI Hausa
zhlédnutí 242Před 4 hodinami
Masu zanga-zanga sun fasa fadar gwamnatin Bangladesh tare da ɗibar ganimar dukiya da abinci bayan sun tilasta wa firaministar ƙasar Sheikh Hasina tserewa daga ƙasar.
A shekara guda, Tinubu ya jefa ƴan Najeriya cikin wahalar shekara 20 - mazauna Lagos… • RFI Hausa
zhlédnutí 1,5KPřed 4 hodinami
A shekara guda, Tinubu ya jefa ƴan Najeriya cikin wahalar shekara 20 - mazauna Lagos… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya cikin bidiyo 05/08/2024… • RFI Hausa
zhlédnutí 18KPřed 4 hodinami
Masa sun caccaki jawabin shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya yi kan zanga-zangar da ƴan ƙasar ke yi na nuna ɓacin rai kan tsadar rayuwa. Firaministar Bangladesh Sheikh Hasina ta tsere daga ƙasar sakamakon matsin lambar da ta sha daga masu zanga-zanga.
Rawar da mata suka taka a zanga-zangar Najeriya kan gurbataccen shugabanci.… • RFI Hausa
zhlédnutí 541Před 4 hodinami
Rawar da mata suka taka a zanga-zangar Najeriya kan gurbataccen shugabanci.… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 7 agogon Najeriya 05/08/2024… • RFI Hausa
zhlédnutí 6KPřed 7 hodinami
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 7 agogon Najeriya 05/08/2024… • RFI Hausa
Yadda masu zanga-zanga a jihar Kano dake Najeriya suka lalata katafariyar cibiyar NCC
zhlédnutí 3,6KPřed 9 hodinami
Yadda masu zanga-zanga a jihar Kano dake Najeriya suka lalata katafariyar cibiyar NCC
Zanga-zanga ta durkusar da kasuwanci a jihar Kano dake Najeriya.… • RFI Hausa
zhlédnutí 1,9KPřed 9 hodinami
Zanga-zanga ta durkusar da kasuwanci a jihar Kano dake Najeriya.… • RFI Hausa
Za ku ji yadda zanga-zangar Najeriya ta gudana da ma wasu labaran duniya… • RFI Hausa
zhlédnutí 1,7KPřed 12 hodinami
Za ku ji yadda zanga-zangar Najeriya ta gudana da ma wasu labaran duniya… • RFI Hausa
Kai-tsaye: Tattaunawa kan zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya… • RFI Hausa
zhlédnutí 14KPřed 12 hodinami
Kai-tsaye: Tattaunawa kan zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya… • RFI Hausa
Yadda aka yi ta harbinmu lokacin da muke zanga-zangar lumana yau a Abuja -Steven Simon… • RFI Hausa
zhlédnutí 1,7KPřed 12 hodinami
Yadda aka yi ta harbinmu lokacin da muke zanga-zangar lumana yau a Abuja -Steven Simon… • RFI Hausa
Yadda jihar Kano ta kasance bayan tarzomar da ta hadddasa ƙaƙaba dokar hana fita… • RFI Hausa
zhlédnutí 2KPřed 12 hodinami
Yadda jihar Kano ta kasance bayan tarzomar da ta hadddasa ƙaƙaba dokar hana fita… • RFI Hausa
Zanga-Zanga Rana ta 2: Abinda ya kamata ku sani dangane da tarzomar da aka samu … • RFI Hausa
zhlédnutí 58KPřed 12 hodinami
Zanga-Zanga Rana ta 2: Abinda ya kamata ku sani dangane da tarzomar da aka samu … • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya cikin bidiyo 02/08/2024… • RFI Hausa
zhlédnutí 16KPřed 12 hodinami
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya cikin bidiyo 02/08/2024… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 7 agogon Najeriya 02/08/2024… • RFI Hausa
zhlédnutí 6KPřed 14 hodinami
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 7 agogon Najeriya 02/08/2024… • RFI Hausa
Zanga-Zanga: Jihar Zamfara na fama da matsalar da ta fi tsadar rayuwa a Najeriya… • RFI Hausa
zhlédnutí 4,4KPřed 14 hodinami
Zanga-Zanga: Jihar Zamfara na fama da matsalar da ta fi tsadar rayuwa a Najeriya… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya cikin bidiyo 01/08/2024… • RFI Hausa
zhlédnutí 17KPřed 14 hodinami
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya cikin bidiyo 01/08/2024… • RFI Hausa
Kai-tsaye: Yadda masu zanga-zanga a jihar Lagos ke caccakar shugaba Tinubu… • RFI Hausa
zhlédnutí 4,9KPřed 14 hodinami
Kai-tsaye: Yadda masu zanga-zanga a jihar Lagos ke caccakar shugaba Tinubu… • RFI Hausa
Kai Tsaye: Yadda take wakana a jihar Kano Najeriya a zanga-zangar tsadar rayuwa… • RFI Hausa
zhlédnutí 44KPřed 14 hodinami
Kai Tsaye: Yadda take wakana a jihar Kano Najeriya a zanga-zangar tsadar rayuwa… • RFI Hausa
Jihohin da aka samu hargitsi da yadda zanga-zanga ke gudana a fadin Najeriya kawo yanzu… • RFI Hausa
zhlédnutí 7KPřed 14 hodinami
Jihohin da aka samu hargitsi da yadda zanga-zanga ke gudana a fadin Najeriya kawo yanzu… • RFI Hausa
Yadda zanga-zanga ta koma arangama tsakanin ƴan sanda da jama'a a wasu sassan Najeriya… • RFI Hausa
zhlédnutí 156KPřed 16 hodinami
Yadda zanga-zanga ta koma arangama tsakanin ƴan sanda da jama'a a wasu sassan Najeriya… • RFI Hausa
BIDIYO: Tarihin shugaban Hamas Ismail Haneyah da aka kashe a wani harin sama a Iran… • RFI Hausa
zhlédnutí 2,7KPřed 16 hodinami
BIDIYO: Tarihin shugaban Hamas Ismail Haneyah da aka kashe a wani harin sama a Iran… • RFI Hausa

Komentáře

  • @user-xt1pw9rf7z
    @user-xt1pw9rf7z Před hodinou

    Babu aikindatakeyiwa talakawa

  • @user-xt1pw9rf7z
    @user-xt1pw9rf7z Před 2 hodinami

    Ai wannanma ba uwabaceba

  • @user-xt1pw9rf7z
    @user-xt1pw9rf7z Před 2 hodinami

    Uba namiji maitausayi munataredakai Allah yashigemanagaba

  • @user-xt1pw9rf7z
    @user-xt1pw9rf7z Před 2 hodinami

    Uwa mace marartausayi kuma abunhaushima bahausa Allah yasakawa talakawa

  • @HammanDauda-iu6tt
    @HammanDauda-iu6tt Před 4 hodinami

    Ba iya Arewa ba ko ina a Nigeria. ALLAHU Taimake mu Nigerian.

  • @CGTalent1
    @CGTalent1 Před 14 hodinami

    Wallhi karya ne ba yan zanga zangan da suka jifa soja ko daya da gan gan yai harbin kuma ba a a fito zanga zanga ba kasuwa sukazo suna korar muta ne shine gaskiyan zance ayi binkice yan jalida please 😭

  • @zakariyouzakariyou1781
    @zakariyouzakariyou1781 Před 16 hodinami

    Baku iyaganéwanewane dama kistopa Moussa wafadi Wannan niyace

  • @BaaleMala
    @BaaleMala Před 16 hodinami

    Muna imuku fatan alheri

  • @Musahalilu-4417
    @Musahalilu-4417 Před 16 hodinami

    Allah yajikan Shi

  • @MahamadouHarounaAboubacar
    @MahamadouHarounaAboubacar Před 16 hodinami

    RFI allah ya tsine maku albarka,da kuda tsinan ne shugaban ku,da duk mai yarda da abunda kuke fadi

  • @RabiuRabiu-cn8wv
    @RabiuRabiu-cn8wv Před 17 hodinami

    Kunrasa Aiki mutum nawake zaune ba Aiki yake hakuri kudan Kunrasa aikine na lokachi kadan shine zakache wani Abu mutum nawa Bai Aiki Amma bairasa chiba

  • @SaniBello-e9w
    @SaniBello-e9w Před 17 hodinami

    Rfi inamuku fatan alkairi

  • @user-sl2tn5bc1d
    @user-sl2tn5bc1d Před 17 hodinami

    fatan alakeri rfi❤😮

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 Před 18 hodinami

    RFI muna yi muku fatan alkhairi muna jin dadin yadda kuke kawo mana labarai

  • @MohamedSalehBaba
    @MohamedSalehBaba Před 18 hodinami

    Vive l'Afrique 💪

  • @SaminuDayyayabu
    @SaminuDayyayabu Před 20 hodinami

    In gaskiyanee kayei kayaki yentaada kamar subellu tuji

  • @Hamid.mHamid.m-un6ju
    @Hamid.mHamid.m-un6ju Před 20 hodinami

    Ina lilahi wa ina ileihi raji'un Allah Ubangiji ya jikanshi da rhm Allah ya gafarta mishi Allah Ubangiji ya karbi shahadarshi muda mukayi saura Allah Ubangiji yasa mugama da diuniya lfy Allah Ubangiji yasa muyi mutuwar shahada Allah Ubangiji yasa mucika da kalmar shahada 🤲🤲

  • @khadijatunmanmusa4621
    @khadijatunmanmusa4621 Před 21 hodinou

    Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un. Allah ya jikanshi da rahama. Amin

  • @user-ed1in6cz8i
    @user-ed1in6cz8i Před 23 hodinami

    Bashi bane bukatar mu abarmu miyi noma arege kudin may

  • @user-sj6nn9ph7o
    @user-sj6nn9ph7o Před dnem

    Allah ya tablature mana da hakan

  • @JamiluIbrahim-s2v
    @JamiluIbrahim-s2v Před dnem

    Allah ya Sa da gaske ne

  • @lubabamurtada5646
    @lubabamurtada5646 Před dnem

    ALHAMDULILLAH

  • @dalladiishaq2847
    @dalladiishaq2847 Před dnem

    Allah yasa gaskene

  • @rabiatjiddah6038
    @rabiatjiddah6038 Před dnem

    Alhamdulillah❤❤😊

  • @ummausmankunyauuk1179

    Alhamdulillah mungodewa Allah

  • @MANOUMANOU-do7ly
    @MANOUMANOU-do7ly Před dnem

    Alhamdoulillah ❤❤❤❤🎉

  • @jibrinukashat3679
    @jibrinukashat3679 Před dnem

    Me cin uwarka

  • @shbhausatv697
    @shbhausatv697 Před dnem

    Aikune azzalumai Dakuna taimakamana da baza'ayi hakaba

  • @ibrahimusman8093
    @ibrahimusman8093 Před dnem

    Dan allah in harda da gask a k yakamata, ku kama turju, yana hana mutune noma, kuma kun kasa kama shi Dan allah me dalili?

  • @sulaimankhairan5480

    Dan Allah, ya zamuyi mu samu number ta was app muna jin dadin yadda kuke kawo mana shirye shiyan ku

  • @garbamusagarbawa8526

    Ya za ayimusameku what's app

  • @SalisuMhm
    @SalisuMhm Před dnem

    masha allah muna godiya sosai❤❤❤❤

  • @HanabiNura-z5r
    @HanabiNura-z5r Před dnem

    Oke

  • @HanabiNura-z5r
    @HanabiNura-z5r Před dnem

    Aslm

  • @HanabiNura-z5r
    @HanabiNura-z5r Před dnem

    😂❤😮😮😮😮😮

  • @user-te6nq8jg2v
    @user-te6nq8jg2v Před dnem

    Slm muna godiya da labaranda muke samu Allah ya karamaku lapya

  • @user-bl7ws5st1j
    @user-bl7ws5st1j Před dnem

    Allah ya tausaya mana

  • @AbdulsalamRabiu-uv2sm

    Ttysssmmw wallahi andaiji kunya Wai asamu Wani sojane yayi juyin mulkin mana inyaso yahada harda krita yake ko kyristopha ko christomache yasallamesu mana mudai chigavan kasarmu mukeso Kaimu kayima tsufama amulkin sojan Nigeria Dan haka ko sojanne saidai abaywa matashin.

  • @ABUBAKARBabasadik
    @ABUBAKARBabasadik Před dnem

    Rfi Allah Ya Kara daukaka

  • @ibrahimjibrin445
    @ibrahimjibrin445 Před dnem

    Allah ya isan mu

  • @SaniDanlamiHamman-se1pq

    Muyi ma annabi Muhammad sallallahu alaihi wa'alihi wasallam salati

  • @AdamOumr
    @AdamOumr Před dnem

    Kafurin banza jaki munafukin banza arne

  • @UsmanAbdulrahman-o5k

    ALLAH ya'isarwa Mana yan Najeriya akan halinda shugaban qasa da dukkan mahukuntan qasar sukasa al'umma musamman kashe Yayan talakawa da akeyi sukuma yayansu suna qasashen waje wadandama ke Najeriyar suna manyan gidajen su cikin aminci,Yayan talakawa kuwa ga yunwa ga kisa kaiiiii!!! ALLAH YA'ISA ALLAH YA'ISA ALLAH YA'ISA YA SAKAMANA ANAN DUNIYA DA KUMA GOBE LAHIRA

  • @yahayaAbubakar-e6k

    Sudan

  • @sulaimankhairan5480

    Mu yan nageria bazamu daina zanga zangar lu mana ba har sai shugaban kasa ya janye kudurunsa na janye tallafin man fetur idan yana son zaman lfy to ya dawo mana da tallafin man fetur???

  • @AbdallahSalee-oy3cg

    dama koradiya allah yatsinemata

  • @MoulanaMallamBashir

    Hhhhhhhmmmmm ALA rufa mana asiri duniya da lahira don Annabi Muhammadu rrasulullahi s a w 💕

  • @SalihuUsman-l6w
    @SalihuUsman-l6w Před 2 dny

    Allah yakawomana sauki

  • @MamanlawaliDanmalan-qe9ik

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @MamanlawaliDanmalan-qe9ik

    😂😂😂😂😂😂😂😂