Yakin Ukraine: Rasha na cigaba da kai farmaki - Labaran Talabijin na 24/02/22

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 19. 07. 2024
  • 00:00 Kanun Labarai
    00:44 Rasha na kai hare-hare a Ukraine
    04:51 Murtanin kasashe game da yakin Ukraine
    06:58 ‘Yan kasashen waje na cikin fargaba a Ukraine

Komentáře • 65

  • @makarantatv6760
    @makarantatv6760 Před 2 lety

    ALLAH ya KYAUTA

  • @DRWAZIRITV
    @DRWAZIRITV Před 2 lety +2

    Allah yasa mudace

  • @nurashaaibu2131
    @nurashaaibu2131 Před 2 lety +5

    Allah yakawo sauki ga mutanan rasha da Ukraine

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 Před 2 lety

      Danna wannan link din ku kalla shirin a tunani na czcams.com/video/YkwggtCQxw8/video.html

  • @kabirualiyu1904
    @kabirualiyu1904 Před 2 lety +3

    Allah ya sauwake musu yaki domin yaki bashida da di
    Muna tausayin yara da kanana da mata

  • @djhikimarmawaka24tv
    @djhikimarmawaka24tv Před 2 lety

    سبحان الله العظيم وأتوب إليه أستغفر الله

  • @umarsulayman1661
    @umarsulayman1661 Před 2 lety +2

    Ya Allah muna tawassali da sunayen ka tsar kakah kayaye mana wa in nan masifu da suke faruwa duniya 🇳🇪🇳🇪🇱🇾

  • @tundeabdurrasheed4419
    @tundeabdurrasheed4419 Před 2 lety

    Ya Allah yabadazaman lafiya ameen ubageji ya deditasu

  • @Sarauniyatoptv1
    @Sarauniyatoptv1 Před 2 lety

    Allah ya kyauta

  • @ibrahimabdullahi6816
    @ibrahimabdullahi6816 Před 2 lety

    Allah ykiyaye

  • @farhanaadamimam7487
    @farhanaadamimam7487 Před 2 lety

    Allah y bada zaman lfy

  • @abdulrahmanbukardawayo4606

    Allah ya waddai

  • @rilwanuyakubu8855
    @rilwanuyakubu8855 Před 2 lety

    Hasbunallahu Wani imal wakil,
    Ubangiji Allah yatsaremanaku, Allah yadawomanadaku gida lapia

  • @fatimanuhumuhamn8444
    @fatimanuhumuhamn8444 Před 2 lety

    Inalillahiwainailehiraju un allah ya kawo sauki

  • @user-hb9wl7sj8b
    @user-hb9wl7sj8b Před 2 lety

    Ya Allah makary kasashn musulmy a fan duniya

  • @rabiubellomaiagogo503
    @rabiubellomaiagogo503 Před 2 lety

    Rabiu Bello MaiAgogo⌚

  • @hassanabubakarmaigari7716

    Dan Allah Abar wanann yaki

  • @adamusalisu9041
    @adamusalisu9041 Před 2 lety

    Allah sauwa qa

  • @ayubanuhuadam8090
    @ayubanuhuadam8090 Před 2 lety

    Allah ya'kyauta

  • @creeptosolutions
    @creeptosolutions Před 2 lety +2

    Ga Talaka ba tsaro a gida da wajen Neman abinci...
    Ga masukudi da suka tura yayansu karatu a wajen Nijeriya toh wajen ma ba Tsaro..
    Gaskiya dai ba inda akwai zaman lafiya.... Hakuri kwai akeyi.
    Kuma hakan na Nuna ce wa duniyar tazo kashe.
    Allah shitaimakemu ya kuma kawo mana mafita.
    Ameeen

  • @shaawaabdullahi3042
    @shaawaabdullahi3042 Před 2 lety +1

    ya AllAh Allah ya takaita lamarin

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana Před 2 lety +1

    Masha allah

  • @usmanmuhammad6658
    @usmanmuhammad6658 Před 2 lety +1

    Ana tare ❤️💯👍

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 Před 2 lety +1

    Allah yakare manaku dasu kansu ya’n kasar 🇬🇧 Ameen ya Allah

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 Před 2 lety +1

    Allah sarki wlh sainaji kamar nice nake cikin wannan halin sbd duk wanda yake karatu ko zaman kasar da batasaba akwai kalu bale sosai ballan tana kuma yaki

  • @abdulbasi3726
    @abdulbasi3726 Před 2 lety

    To Allah yakyauta

  • @shawalmohammed1484
    @shawalmohammed1484 Před 2 lety +2

    Allah help us to make peace in the World

  • @saddikamansurmusa4418
    @saddikamansurmusa4418 Před 2 lety

    Allah sarki talaka bawan Allah A yau ne baban yan garkuwa sukai garkuwa dashi A hanyar Abuja Amm sun ci Abasu million50 A yayin da Abici ma yake man wahala 25 /2/2022 /24/1443 / Aran jumm a

  • @laminumagaji161
    @laminumagaji161 Před 2 lety

    allah yaka sauki

  • @naziruabubakar3614
    @naziruabubakar3614 Před 2 lety

    Subhanallahi, ubangiji Allah yaci gaba da Kareku, akan wadannan Mugayen jama'a.

  • @abdulrahmanbukardawayo4606

    May. Allah protect

  • @saddikamansurmusa4418
    @saddikamansurmusa4418 Před 2 lety +1

    Yadawo daka tashi Mun bukatar taimakawar ku yan uaw musillmai Atai makaman da addu'o'i jama a min karamar hukumar Takai a kano najeriya😭😭😭😭😭😭😭

  • @salisuusman5777
    @salisuusman5777 Před 2 lety

    Ya Allah provides all muslims of Ukraine and rasha

  • @danbaiwatv1322
    @danbaiwatv1322 Před 2 lety

    Allah yakara daukaka BBC hausa

  • @usmanmuhammad7823
    @usmanmuhammad7823 Před 2 lety

    Allah ya kawo saukin wannan lamarin.

  • @alhassaneyaro3535
    @alhassaneyaro3535 Před 2 lety

    Allah yagera al amari

  • @mno9945
    @mno9945 Před 2 lety

    To Allah ya kawo saukin al'amari

  • @oumar9721
    @oumar9721 Před 2 lety

    😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲

  • @abdullahijibrin5800
    @abdullahijibrin5800 Před 2 lety

    Allah ya kawo sauki

  • @shawalmohammed1484
    @shawalmohammed1484 Před 2 lety +3

    May Allah help us to make peace in the world

  • @muhammadabdllh6581
    @muhammadabdllh6581 Před 2 lety

    Allah ya kawo zaman lafiya aqasarmu dama qasashen musulmai gaba daya

  • @babayozubairu6597
    @babayozubairu6597 Před 2 lety

    Allah fidda ku lfya

  • @abbankalitabubakar8540

    Wannan masifa Allah yakawu Mana sauki

  • @Abdoulmoumune
    @Abdoulmoumune Před 5 měsíci

    Abdoul moumouni boukri

  • @khalifabc2546
    @khalifabc2546 Před 2 lety

    Allah ya kawo muku dauki kasar Ukraine

  • @babanzainab2773
    @babanzainab2773 Před 2 lety

    La haula wala Kuwati illa billah

  • @ahmadisa7273
    @ahmadisa7273 Před 2 lety

    Tuntuni akace maku ku duba yiwuwar barin qasar sabida gudun abinda zai iya faruwa a kowane lokaci amma ba kuyi hakan ba. Allah dai ya kare ku ya taqaita wannan masifa ameen.

  • @naseermuhd1670
    @naseermuhd1670 Před 2 lety

    Allah ya kyauta ya karemu daga mu gunji da mugun gani.

  • @rabiourabiouabdoul6022

    Aslm alkm BBC haussa missan Racha da yukeran fada wai dan Allah banajin dadiba amumu karin bayani

  • @newkatsinachannel8423
    @newkatsinachannel8423 Před 2 lety

    Anatare

  • @yusufmohdboty9676
    @yusufmohdboty9676 Před 2 lety

    Gaskia dai ya kamatah a kai wa yan uwa mu a gajin gagawa ba sai an staya bu6e airport bah

  • @muhammadmukhtar9562
    @muhammadmukhtar9562 Před 2 lety

    Zusu fitar daku aiba yaran talakawa bane ba

  • @yangasketv5848
    @yangasketv5848 Před 2 lety

    Gaskiya Nigeria bakya kishin mutanan ki wannan ai abun kunya ne Wai sai da aka fara yaki tukunna za ku ce Wai Zaku dawo da mutane bayan Babu hanyar da za,a dauki mutanan wannan abun kunya ne wlh shugabannin Nigeria Baku San muhimmanci Dan Adam ba sauran kasashe tun da wuri suka dauke mutanan kasar su Amma Wai sai yanzu Nigeria zata fara cewa zata kwashe mutanan ta wannan abun kunya ne aikin banza kawai

  • @saifullahisulaiman7250

    Idan Nigeria takwasheku daga Ukraine bata da inda yafi ukraine tsaro Dan haka kuyihakuri kuzauna muma zaman hakuri muke a Nigeria

  • @kabirutasiu9781
    @kabirutasiu9781 Před 2 lety

    Yakamata duk wani mai madafun iko da zai'iya yin wani wani abu wajan gina Nigeria yayi idan bakuyiba kuna gani kunkai yaranku ƙasashe waje karatu da hutawa to sukansu yakaar junansu sukeyi inaga wasu kuma

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 Před 2 lety

    To wai mu idan aka kawo mana hari yaya kenan tunda turji ya gagari sojojin Najeriya mutum guda fa jama a haba

  • @arewahearts8223
    @arewahearts8223 Před 2 lety

    Danna wannan link din ku kalla shirin a tunani na czcams.com/video/YkwggtCQxw8/video.html

  • @elhajihabouhamissou225

    BBC HAUSSA

  • @rabiubellomaiagogo503
    @rabiubellomaiagogo503 Před 2 lety

    Rabiu Bello MaiAgogo⌚

  • @sirajiyusif7016
    @sirajiyusif7016 Před 2 lety

    😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲