Injiyan kere-kere dan Najeriya da Turawa ke rububinsa saboda fasaharsa da suke so ya ba su sirrinta.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024
  • Malam Hadi ya yi bayanin yadda ya taba kera wayar salula a 1975, a lokacin mutane sun ji tsoron yadda take aiki. Idan mutum ya saya sai ya mayar masa domin yana jin tsoronta.

Komentáře • 147

  • @ibrahali1529
    @ibrahali1529 Před 2 lety +19

    You are very important person please start to teach children

  • @user-qx2wd6db8i
    @user-qx2wd6db8i Před 5 měsíci +1

    الله أكبر ماشاء الله 227🙏🙏👍

  • @rabiyahaya6542
    @rabiyahaya6542 Před 2 lety +2

    Wallahi kayi kayi kasiyar musu baba kakarbi kudinka

  • @justmagaji
    @justmagaji Před 2 lety +9

    Masha Allah BBC Mungode Da Kuka Kawo Mana Wann Video Muna Fatan Allah yasa Duk Wanda Baba Ya Koyawa Aiki Yayi Anfani Dashi Ta Hanya Mai Kyau Domin Da Baba A turai Yake Da ya Dade da Dawo Mai Arziki Kuma Wanda Ake Jidashi Duniya Ta Fagen Technology
    Allah Ya Kara Lfy da Nisan Kwana Baba 🔥🔥💥❤️❤️🥰🥰
    Ni kadaii Nasan iya Farin Cikin Da Nikeji akan Abunda Na Gani

  • @hussainisamaila79
    @hussainisamaila79 Před 13 dny

    God is great.
    May Allah keep improving your talents & pave way to teach the younger ones for the betterment of our country.

  • @baffaalhassangundutse2735

    Masha Allah, Tsoho Mai ran karfe, Allah Ya kara maka Lafiya da Nisan kwana. Dafatan yaranmu zasu amfana da wannan ilimi naka

  • @zayyanutukur5486
    @zayyanutukur5486 Před 2 lety

    Ma sha allah allah ya kara basira

  • @fagenwasannihausasport1142

    Allah sarki kasata allah y kara basira baba

  • @maimunahassanmuhd5286
    @maimunahassanmuhd5286 Před 2 lety

    Dan Allah taya xan hadu da baban nan . indai kasata nigeria kk.karewa wlh baba bazasu baka dama ba.

  • @yayasko
    @yayasko Před 2 lety +2

    Mallam Hadi mun san shi akan wannar sa'a tun tashin mu. Makwanci yake a gare mu kuma uba. Allah Ya ƙara basira, lafiya da nisan kwana.

  • @AshrafFarms
    @AshrafFarms Před 2 lety

    This is good Allah ya taimakA

  • @abbaahamadking8749
    @abbaahamadking8749 Před rokem

    Marsha allah ❤🤲🤲🤲❤☝

  • @hassanuy7896
    @hassanuy7896 Před 2 lety

    Alhamdulillah amma yaka mata kasayar da fasa harka dan akaru Allah shike da gobe dan in kache a bari sai kagama in yau ta Allah ta kasanche to Illimin yatafi yazama duk abunda kayi yatafi

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 Před 2 lety +2

    Ni dalibinshi ne anguwarmu daya,,ya kowa min abubuwa daban-daban amma kwakwalwarta Bata iya yin irin abunda yayi...lallle malam hadi baiwa ce kawai ALLAH ya bashi... ALLAH kr basira...amin

    • @zubainaibrahim8866
      @zubainaibrahim8866 Před 2 lety

      Inason insamu number sa, zandau hutu mussammam domin inje ingansa.inada abuntambaya dayawa dakuma gudummawa da zan iya bayarwa.

  • @ahmadualghazali5621
    @ahmadualghazali5621 Před 2 lety

    Allah ya kara basira Ndottijo

  • @engrmusbahutsohoalhassan5386

    Masha Allah

  • @ummikhalifa5298
    @ummikhalifa5298 Před 2 lety +2

    Masha Allah Allah yakara basira mllm 🇳🇬🇸🇦

  • @anasrabiluabubakar8902
    @anasrabiluabubakar8902 Před 2 lety +4

    Nature from GOD.GOD bless man from our country Nigeria gombe state jekadafari . we suport him.THANKS SO MUCH B B C

  • @salisumuazurijiyarzaki104

    Allah ya Kara fusaha Dan inasan wayarka

  • @aminaalkali1080
    @aminaalkali1080 Před 2 lety

    Allah yakara basira

  • @khalifatubetv
    @khalifatubetv Před 2 lety

    SLM Dan Allah ina da bukatar lambar injiniya

  • @aliyuibrahim1693
    @aliyuibrahim1693 Před 8 měsíci

    Slm Dan Allah wane gari kenan a gombe

  • @muhammadmahmud4841
    @muhammadmahmud4841 Před 2 lety +2

    Masha Allah very unique and talented 👍👏 Allah ya sanya albarka ya kuma ƙaro mana Ire-iren sa🤲

  • @aishaadamaliyu1304
    @aishaadamaliyu1304 Před 2 lety +2

    Masha Allah Allah ya qara basira

  • @zunnurainitech152
    @zunnurainitech152 Před 2 lety

    Allah ya karabasira

  • @hafsattafida6105
    @hafsattafida6105 Před 2 lety

    Allah yaja kwana baba

  • @tijjaniaminu8472
    @tijjaniaminu8472 Před rokem

    Oh Allah kaduba yadda wasu kasashe ke rububinshi Amma Nigeria koh oho ba'a daukeshi kohmai ba

  • @arewamufarkatv2421
    @arewamufarkatv2421 Před 2 lety

    Such is valuable man you most handle this

  • @idrissamohamed013
    @idrissamohamed013 Před 2 lety +3

    Allahu akbar Allah ida nufi injiniya fatan alheri

  • @abdullahialigwayo6186
    @abdullahialigwayo6186 Před 2 lety

    Allah ya Kara maka nasara

  • @ahmadtijjani4714
    @ahmadtijjani4714 Před 2 lety +1

    He alone is an important asset to the whole Nigeria,he only need a financial support

  • @aliyuelmukaddas
    @aliyuelmukaddas Před 2 lety +5

    Please @bbchausa make English subtitle for this video or make an English audio voiceover , so that this interview can reach other people who don’t understand Hausa, thank you.

  • @faizalsulaiman3424
    @faizalsulaiman3424 Před rokem

    you are not only talented but a genius. you may be a professor or a scientist

  • @jamilaabdullahi7784
    @jamilaabdullahi7784 Před 2 lety +6

    If only my country leaders can value such talent😪💔see how foreign countries are dying to have him..anyway Allah yasa albarka a wan nan sana'a nashi aameen💞

  • @abuahmad4531
    @abuahmad4531 Před 2 lety +1

    Kai!
    Masha Allah.
    Allah ya qara basira Allah yasa mu amfana da wannan Ilimi.

  • @adamabdullahi9117
    @adamabdullahi9117 Před 2 lety +4

    Masha Allah senior in our professions 👍👍👍 well job sir ENG from Canada

    • @anasrabiluabubakar8902
      @anasrabiluabubakar8902 Před 2 lety

      He's not from Canada this baba he's my friend father from Nigeria gombe state go and check it..

  • @bababalabello6012
    @bababalabello6012 Před 2 lety

    Allah Bada sa a Ameen muma Ashe muna da mutane masu fashaha irin haka

  • @maryamnazifimuhammad3658

    Allah ya cikamaka burinka m Hadi

  • @illiassouamadou8732
    @illiassouamadou8732 Před 2 lety

    Macha allha

  • @annurjaafar5161
    @annurjaafar5161 Před 2 lety

    Allah ya Kara basira Yakuma Kara daukaka mana Kai tareda tabbatar maka da abinda kasa agaba.

  • @jamilumohammeed4879
    @jamilumohammeed4879 Před 2 lety +1

    Allah sarki maa shaa Allah

  • @albashtvseries1312
    @albashtvseries1312 Před 2 lety

    Nigeria kenan ana ganin wannan albarkar amma anbanzatar da ita saboda bakin halin shuwagabanninmu masu mugun hali da hassadar samun saukin al'umar kasarsu da ace dan gidan wani mai rike da wani mukamine yayi wannan abun da tuni anfara nazarin yadda za a fadada fasahar sa a Duniya Allah yakawo mana dauki dan Isar ma aiki (S.A.W)

  • @aishatuahmad6990
    @aishatuahmad6990 Před 2 lety

    Labarin. Goma ga watan takwas

  • @Al_IRFAN2
    @Al_IRFAN2 Před 2 lety +2

    Mashaa Allah 🥰

  • @Danfaculty
    @Danfaculty Před 2 lety

    Masha Allaah

  • @abdulhamidharuna2619
    @abdulhamidharuna2619 Před 2 lety

    Wannan shine matsalan shugabannin Nigeria basason talata haziki ya Allah kataimaki talakawan Nigeria

  • @mnnnm2365
    @mnnnm2365 Před 2 lety

    Alhamdull mash Allah Allah qara ilimi da basira mlm

  • @mohammedjamil7352
    @mohammedjamil7352 Před 2 lety +7

    What a useful and valuable person in such a country where leaders are heartless against those that are giverning. Hmm anyway i wish success in every means.

  • @murtalajibril4441
    @murtalajibril4441 Před 2 lety

    Allah ya kara fasaha

  • @rajikourajikou985
    @rajikourajikou985 Před 2 lety +1

    ماشاء الله تبارك الرحمن الله ياتيمكاامين

  • @abubakarmuhdjalo4523
    @abubakarmuhdjalo4523 Před 2 lety

    Baba Hadi our hero in gombe an in our quarters jeka da fari, proud of you

  • @msanisulaiman9797
    @msanisulaiman9797 Před 2 lety

    Fatan alheri mafi kyau a gareku baba Allah yakara Basira

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 Před 2 lety

    Haba Shuwagabannimmu na Nigeria don Allah kada ku bari wannan Dama da Allah ya bamu ta subuce Muna. Lokac fa tafiya yake, Kuma Baya Jira. Allah ya Kara yawancin Rai da Fasaha.

  • @ishaqbena3061
    @ishaqbena3061 Před 2 lety +1

    Baba Hadi you tried alot , Allah guide and protect , where is our leaders, this papa need assistant he will train young ones.

  • @aminumusa6295
    @aminumusa6295 Před 2 lety

    Wow! Ubangiji Allah yaka ra sawon Rai da basira. Allah yaba da sa a.

  • @mansurtijjani8970
    @mansurtijjani8970 Před 2 lety +2

    Gsky yakamata kagaggauta nunawa wasu sukoya saboda halin rayuwa

  • @paybuy5315
    @paybuy5315 Před 2 lety

    Karyane turawa Basu lalace har kakaba

  • @isaado4870
    @isaado4870 Před 2 lety

    Allah ya kara mika lafiya da Basira, ya kawo wadanda zasu tallafi Fasaharka.

  • @wlkmf3513
    @wlkmf3513 Před 2 lety +1

    مشاء الله تبارك الرحمن

  • @abassyusufadarawa2072
    @abassyusufadarawa2072 Před 2 lety

    Masha allah Allah ya daukaka baba Allah ya karama lafiya da nisan kwana

  • @abassyusufadarawa2072
    @abassyusufadarawa2072 Před 2 lety

    Gaskiya baba ya bani tausayi ya kamata gwamnati ta kamamai saboda wannan amfanin kasa ce baki daya

  • @user-oc2bm6kz3m
    @user-oc2bm6kz3m Před 2 lety +1

    ماشاء الله

  • @user-vq5jb5jo3i
    @user-vq5jb5jo3i Před 2 lety +1

    ماشاءالله😍

  • @eljayahaya2621
    @eljayahaya2621 Před 2 lety +1

    Masha allah baba allah kara basira

  • @arewa44tv13
    @arewa44tv13 Před 4 měsíci

    😢Allah sarki mu Nigeria da yke shuwagabanninmu bq kasarce a gabansu ba bazasu nemeka b

  • @hassanaliyu2395
    @hassanaliyu2395 Před 2 lety

    Baba kayizamanka arewa

  • @meerael-harun1987
    @meerael-harun1987 Před rokem

    Kaji ilimin da kenan

  • @fatimaadam4978
    @fatimaadam4978 Před 2 lety

    Masha Allah tabarakallah. Allah ubangiji yakara lfy danisan kwana babana🥰🥰🥰

  • @mayakimamanebachir8898

    Macha Allah Allah ya tsare ku

  • @ibrahimsalisumahmud5896

    Másha Allah, Allah ya qara daukaka

  • @omarbaba7408
    @omarbaba7408 Před 2 lety

    I js imagined myself cruising in my water powered car manufactured by Baba Hadi
    We getting dere in shaa Allah

  • @sadahsadah9526
    @sadahsadah9526 Před 2 lety +1

    Nigeria fa takika baba😭😭😭

  • @BUDEAIKITV
    @BUDEAIKITV Před 2 lety

    Allah, yataimakeka mal Hadi nima nan danake irinkane amma ba lalle bane wannan kasar damuke ciki tayi mana amfani shiyasa nakashe tawa baiwar Allah ya taimaka.

  • @jamilaibrahim4901
    @jamilaibrahim4901 Před 2 lety

    Masha Allah Allah yacida yayanmu

  • @KhaleelismAudiovisual
    @KhaleelismAudiovisual Před 2 lety +5

    What a magnificent person.

  • @halimaabubakar2252
    @halimaabubakar2252 Před 2 lety

    Masha Allah tabarakallah

  • @abutalatu7877
    @abutalatu7877 Před 2 lety +1

    One of our lecturer told us about this gentleman.
    Indeed he is very talented and creative. I would love to meet him one day.

  • @jiyabayaubantv122
    @jiyabayaubantv122 Před 2 lety

    Good

  • @Dboy_24tv
    @Dboy_24tv Před 2 lety

    Masha Allah. Allah yaqara hazaqa

  • @sportshighlightstv5974

    Allah ya Kara basira

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv Před 2 lety

    Mashaa Allah 😀

  • @ouzairoulaouzouzairoulaouz7378

    Ma Sha allah

  • @KhaleelismAudiovisual
    @KhaleelismAudiovisual Před 2 lety +1

    Our blessed Country

  • @danlamiaiharunahadejia6174

    My advice is that either Government, Nigerian NGO like Arewa Consultative Forum or even a community should raise enough fund to finance his research and call him to establish an institution for the knowledge to be beneficial to all as you can see this store of knowledge is getting older of which if the knowledge is not disseminated we will be at lost at the end.

  • @sabuwarchanneltech9101

    Wow Masha Allah

  • @barrsanimusa286
    @barrsanimusa286 Před 2 lety

    Allah ya kara daukaka

  • @usmanifo4063
    @usmanifo4063 Před 2 lety

    Allah Ya taimaka

  • @mossadrecitations6226
    @mossadrecitations6226 Před 2 lety +2

    how i wish i could be part of investors in this company! such a talented person!

  • @kabirukabo2553
    @kabirukabo2553 Před 2 lety

    Allah.yakara.lafiya
    Dabasira

  • @danamboinyalwa8715
    @danamboinyalwa8715 Před 2 lety

    macha allah

  • @actionmovies1482
    @actionmovies1482 Před 2 lety

    We the Arewas, we should stop underrating ourselves. We can achieve the impossible walhy, we have talented Young's and olds in Arewa, let show those uncscrupulous that surely we can do even better without them.

  • @aminasanimuhammaddahiru9171

    Allah yabada sa a

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464

    How talented you are baba

  • @aboubacarmoussa6038
    @aboubacarmoussa6038 Před 2 lety +1

    Agayamichi yakoyama matasa Kafin yagochd

  • @musakizito2766
    @musakizito2766 Před 2 lety

    Wannan ba ruwa bane kadai. Wanda yake son bayani to

  • @al-adammultisynergycompany6343

    Toh mene amfanin yin haka, me makon ka siyar musu, gashi ka tsufa idan ka mutu faa, habaaaa, ai sai ka siyar musu mal habaaaa, wllh baka birgeni baa

  • @fatimahamisu351
    @fatimahamisu351 Před 2 lety

    MashaAllah
    Muna d irin wannan amma Nigeria b ci gaba
    Allah ykyauta

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 Před 2 lety

    Uhmm

  • @doctordodo3742
    @doctordodo3742 Před 2 lety

    Don Allah, don Annabi Malam Hadi Kada Ka Hada Kai Da Mutanen Yamma Kuma Kada Kasayar Musu da Fasaharka (Technology). Wannan Baiwa Taka ta Dukkan Yan Afrika Ne da Dukkan Baqaqen Fatar da Suke Duniya Baki Daya. Wannar Fasahar da Ubangiji Ya Baka Da Shi Mutannen Yamma Suke Amfani da Galazawa wa Duniya da Kuma Tsayar da Baqaqe Cikin Halin Bauta da Mulkarmu da Sukeyi. Mukulin Yancin Alummar Afrika da Jinsin Baqaqen Fata a Doron Duniyane Allah Ya Baka. Kai ne Albert Einstein in mu. Idan da Rai da Lafiya Nan da Babban Salah Zan Samu Jama' a Masu Nagarta Yan Afrika Masu Kishin Afrika da Zasu Tun Tubeka. Kafin Wannan Woqacin Kuma Idan Da Rai da Lafiya Zan Nemi Magana da Kai Kai Tsaye. Ina Mai Maitawa Don Allah Don Annabi Kada Kaba da Hadin Kai Wa Mutannen Yamma. Allah Yasa Mu Dace.

  • @Attijjani_tv
    @Attijjani_tv Před rokem

    Baban Abokin mune wannan garin mu daya