Gwamnatin Buhari Batayiwa Talakawa Adalci Inji Atiku Abubakar

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • Muna Godiya Da Kallon Wannan Video, Dafatan Kunji Dadin Abinda Kuka Kalla... Mungode! Mungode!! Mungode!!!
    Sannan Kada Ku Manta Kuyi Subscribe Na Wannan Channel Namu Mai Albarka "HausaTop Tv" Domin Samun Sabbin Videos Na Nishadantarwa, ilimantarwa Da Fadakarwa...
    / hausatoptv
    Please Subscribe to HausaTop Tv channel:
    / hausatoptv
    Zaku Iya Ziyartar Shafukan Mu Na Sada zumunta Da Kuma Shafinmu Na Yanar Gizo-Gizo www.hausatop.com
    Domin Samun Sabbin Wakoki, Videos, Labarai Da Dumi Dumin Su, Kiwon lafiya, labaran kannywood D.s.s
    === www.hausatop.com
    Ku Biyomu Kamar Haka
    Website: www.hausatop.com
    Facebook: / hausatop
    Twitter: / hausatop_com
    Instagram: / hausatop_com
    Google+: plus.google.co...
    Muna Kara Godiya Da Ziyartar Wannan Tasha Tamu
    Visit www.hausatop.com for more.....
    #AtikuAbubakar #HausaTopTv #Kannywood #HausaMovies #KannywoodNews #HausaMovies #HausaTopTv #MusaMaiSanaa #Kannywood #HausaTop #HausaMovie #HausaFilm #MaryamYahaya #Hotuna #Kannywood #HausaFilm #HausaMovie #AdamAZango #UmarMaiSanyi #Awa24 #TsakarGida #FatiWasha #ZainabIndomie #HausaSongs #HausaComedy #AdoGwanja #MushaDariya #ArewaComedians #HausaTop #BabaBuhari #BabaBuhariDodar #Ganduje #Atiku #JarumaEmpire #Arewa24 #Arewa #HausaTopOnlineTv #Kano #Kaduna #Lagos #Nigeria #NazifiAsnanic #AminuAla #AliJita #Sarina #AmalUmar #KannywoodNews #Hausa #MuneeratAbdulsalam

Komentáře • 52

  • @linusjames8881
    @linusjames8881 Před 2 lety +2

    Sai Atiku 2023 by God grace

  • @zeebello4592
    @zeebello4592 Před 2 lety

    Allah yakawo Mana mafita

  • @rabiumuhammad7743
    @rabiumuhammad7743 Před 3 lety +1

    Allah yakaimu 2023 sai atiku

  • @abdulhamidmusa5611
    @abdulhamidmusa5611 Před 3 lety +2

    Ubangiji Allah ya taimaka ameen ya hayyu ya qayyum

  • @halimatuaadam6775
    @halimatuaadam6775 Před 4 lety +6

    Munayinka Allah yabaka ikon yimana adalci ameen yarabbi

  • @fatimaharuna1621
    @fatimaharuna1621 Před 2 lety

    Hmmmm kaema ae ba iyawa xakayiwa mtssss

  • @danjumaadoboy8835
    @danjumaadoboy8835 Před rokem

    Good leader

  • @fatimaharuna1621
    @fatimaharuna1621 Před 2 lety

    Dan siyasa ae makaryaci kenan

  • @shuaibuwawualwawukhaleed501

    Mudai Nigeria munshiga halin haa ula'i fatanmu anan shine ubangiji Allah ya zaba Mana mafi alkhairi

  • @junaiduyausalisu5090
    @junaiduyausalisu5090 Před rokem

    Bamayi sai kwankwaso

  • @tasiudanmatashi9690
    @tasiudanmatashi9690 Před 3 lety +1

    Saibaba atiku kayi gaskiya baba wlh batausayawa Allah yakewta

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y Před 2 měsíci

    Aa zalicine da daniya da rishin iymarni da rishin tausayiy

  • @murtalaabdulkadir5613
    @murtalaabdulkadir5613 Před 3 lety +3

    Allah yai Mana zaɓi mafi alkhairi Ya hayyu ya qayyumu

  • @zailanidanazumi7053
    @zailanidanazumi7053 Před 3 lety

    Muna yinka baba atiku insha allah saika mulki Nigeria baba

  • @mandelawal979
    @mandelawal979 Před 4 lety +2

    Kai kubarshi wawan banza ko kashemu Buhari zaiyi munanan bayanshi Kuma wallahi bamu za barka kaje can Yan iskan da kake cewa ba'ayi masu adalci ba to kaje su zabe ka Sai kayi masu adalci wawa

  • @allahyishiryemujsjdbd7602

    Aikin banza kama rasa mezakace dan rainin hankali kadai temaka makanka lnkayashe nigeria kuma allah baze baka mulkin ba ln allah yayarda

    • @cigabanzamanitechnology4128
      @cigabanzamanitechnology4128 Před 4 lety

      saboda Kaine mebada mulkin ko to Idan allah yabashi saika karbe kaji

    • @cigabanzamanitechnology4128
      @cigabanzamanitechnology4128 Před 3 lety

      @@adamuyakubuyayo8088 yacuceka dai kadaina jam i mudai bai cucemuba kuma muna sonsa insha allahu kuma zai zamu mulkin kasarnan fatanmu shine Allah yabashi ikon gudanan da qasar lpy

  • @OmanOman-ps5xi
    @OmanOman-ps5xi Před 2 lety

    Allah ya baka nasara baba atiku

  • @umartabdullahi5738
    @umartabdullahi5738 Před 3 lety

    Karyane wlh sai baba buhari wlh

  • @armimamane6362
    @armimamane6362 Před 3 lety +1

    Oui Oui OK OK Amine Merci

  • @monsurksa3819
    @monsurksa3819 Před 4 lety

    Wannan gaskiya ne Allah ya kyau ta zalinci yayi yawa

  • @adamsabacha4
    @adamsabacha4 Před 5 lety +1

    Dan siyasanku sata Koh mai

  • @naninazih4081
    @naninazih4081 Před 5 lety +1

    Kai magana derat bada wa inwain

  • @mrsmarinaketausayi6671
    @mrsmarinaketausayi6671 Před 5 lety +2

    karya kake atiku se baba buhari

  • @yusufhassandanjuma9826
    @yusufhassandanjuma9826 Před 5 lety +1

    buhari bayiba sai kai HAHAHA barawo zamaidasu jailay

  • @adamsabacha4
    @adamsabacha4 Před 5 lety +3

    Karya kake Sai baba buhari insha allahu

  • @naninazih4081
    @naninazih4081 Před 5 lety +2

    4&4 muma yan ALGÉRIA munci saï baba buhari

  • @abdulrahamanbubakwacham6272

    Waziri da kabar mata bakin ka, karsu da buharin yafi maka, talaka bazai taba sauraronka ba, don suna son Buhari yachi mutunchin masu dukiya ne, dalilin son da suke masa. Yeu sai gashi susuke wahala, ai kaikayi ta koma kan mashikiya, shiyasa ni bana nadaman duk kunchin da sukashiga, tunda munsan. Insha Allah, duk kunchin da Buhari zaisa kasan nan muna da abunda zamuchi musha da zuriyan mu har abada, kabar su kawai suyi ta karbar gashi, don talaka, bayason yaga mai wadata shiyasa baza suzabeka ba

  • @mamanfatimamadamlase9501
    @mamanfatimamadamlase9501 Před 4 lety +1

    Uhm rashin abin fadi'

  • @uzaifaadamsjos9183
    @uzaifaadamsjos9183 Před 3 lety +1

    Musicx is my hobbies

  • @user-ey4sf6sx2u
    @user-ey4sf6sx2u Před 4 lety

    Allah yataimaki baba atiku

  • @MuhammadAli-be3sv
    @MuhammadAli-be3sv Před 4 lety

    Aljyu

  • @kameesumusa459
    @kameesumusa459 Před 5 lety +2

    Sai atiku

  • @ibrahimsani4751
    @ibrahimsani4751 Před 5 lety +3

    Buhari DODAR insha Allah ²091

  • @bellomohammed9552
    @bellomohammed9552 Před 5 lety +1

    ea to wannan magana taka haka take buhari ba dan siyasaba dan bai Iya yin qaryaba bai Iya yin cin amanaba bai Iya yaudaraba
    abudaine buhari ya Iya gsky da riqon amana kaikuma bakada wannan suffa qa haqura idan zaka hakura munce bama son ka Shigabancemu saimi

  • @salisualhassan1298
    @salisualhassan1298 Před 3 lety

    Aikin banza sai in ina kake karasama mezakace

  • @janaidujanaidu415
    @janaidujanaidu415 Před 4 lety

    Wlh bamasanka ashugabanci

  • @auwalmuhammad939
    @auwalmuhammad939 Před 4 lety +2

    Doniya abin tsuro mallam 👈🏿👈🏿

  • @idrisausman635
    @idrisausman635 Před 4 lety

    Wannan bamagana bace

  • @user-us8wk7sl1m
    @user-us8wk7sl1m Před 5 lety +2

    سي بابا بحريه 4+4

  • @muhammedbappa7560
    @muhammedbappa7560 Před 4 lety

    Wawan banza mu ba zamu yi ka ba ko me zaka fada yan kudu ba za su so ka ba

  • @auwaluahmad182
    @auwaluahmad182 Před 4 lety

    Nigeria sai baba buhari atiku ko a adamawa bazaka chi zabeba ballantana Nigeria kuma wahalar da pdp ta sakamu achiki bazamu mantaba kuma buhari yafika alheri .atiku lokacin da kukayi mulki me kukayi a kasar nan

  • @aliyuisa5779
    @aliyuisa5779 Před 4 lety

    Hamburger mewakarbarayi

  • @harunaalichikide2968
    @harunaalichikide2968 Před 3 lety

    Oga Atiku no respect hakan

  • @sultanadamuae6222
    @sultanadamuae6222 Před 4 lety +1

    😂😂😂❤️💯

  • @a.fatahagbaar1842
    @a.fatahagbaar1842 Před 5 lety +1

    To tcan baya a mulkinku(pdp) mai kukayiwa talakawa ?

  • @murtalaabubakar3371
    @murtalaabubakar3371 Před 3 lety

    Atiku munganoka