Labaran Talabijin na 29/08/17

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024
  • Kasashe sun fusata yayin da Koriya ta Arewa ta sake gwajin makami mai linzami da ya bi ta Japan.
    Bayan taronsu a Paris, wasu kasashen Afirka da na Turai sun amince da wasu matakai na magance matsalar kwararar bakin haure zuwa Turai.
    Hukumomi a Senegal sun dauki matakin wallafa hotuna masu tada hankali a jikin kwalayen taba, a wani yunkuri na yaki da busa tabar.

Komentáře • 16