Video není dostupné.
Omlouváme se.

Gaskiyar Magana: Juyin mulkin Nijar ya haifar da rarrabuwar kawuna

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 3. 08. 2023
  • Shin mulkin soji zai iya share wa mutanen Jamhuriyar Nijar hawaye? Wadanne dalilai ne ya kamata ayi laakari da su domin guje wa salon mulkin sojoji ?
    A cikin shirin Gaskiyar Magana na yau mun shirya gudanar da muhawara kan wannan maudu’i, inda muka gayyato muku Abdoulaziz M Taya , babban jami’in kuingiyar farar hula ta (MRSP) mai goyon bayan mulkin soji a Nijar da kuma Boubacar Dan Zourmani, dan siyasa da ke adawa da juyin mulki a wannan kasa da ke Afirka ta Yamma

Komentáře • 64

  • @ArmiAtto-hf1ho
    @ArmiAtto-hf1ho Před 14 dny +2

    Wallahi wallahi saï kountouna da bazoum inchallah 🙏

  • @user-ub1ov7ow6f
    @user-ub1ov7ow6f Před rokem +1

    C'est bazoum Mahamed inchallah ❤

  • @adamoumadaweizechaibou9422

    walay in taraya basujin kunwa, muzanki gayama junananmu gaskia dan zurmani walay kaji tsoron Allah. lokacin da kuka hao mulki komi bakuda anman yanzu kune masu kudin kassa

    • @khadimibachiroudamagaram2983
      @khadimibachiroudamagaram2983 Před rokem

      Kawunansu kawai suke gani amatsayin yan Niger duk wanda basu ba a wajen shi bakowa bane saboda suna tunanin su kadai ne suka gaji Niger daga wajen banzaye ire_irensu munafukai almajiran kasar Faransa

  • @user-kn1bg3eq4m
    @user-kn1bg3eq4m Před rokem +2

    Boubacar kada aijahakalka incha allah sai bazoma

  • @user-ms2to4sg4q
    @user-ms2to4sg4q Před dnem

    Alaya issammana à manufacture alah yanganun manufarku

  • @ibcfa1439
    @ibcfa1439 Před 11 měsíci

    Nagode dan zor mani

  • @user-ub1ov7ow6f
    @user-ub1ov7ow6f Před rokem

    Vieux Aboubacar Allah yaka da alheri yakareka

  • @user-mn7kl8rr1v
    @user-mn7kl8rr1v Před rokem +1

    Dan zourmani ba gaskiya anan

  • @user-ub1ov7ow6f
    @user-ub1ov7ow6f Před rokem

    Abdoul Aziz zinariya da fetrole Waze semuku ita in milkin soji ne

  • @ashaqatahausa2578
    @ashaqatahausa2578 Před rokem

    Dan zurmaini suma suna cikin wadanda ke zaluntar qasar Niger🇳🇪 a mulkin de makoradiyya shiyasa yake wannan shirmen yaga rabonsu yakusa gintsewa

  • @ibcfa1439
    @ibcfa1439 Před 11 měsíci

    Abdou a zizi bakada han ka li
    Wa ke son a ka wo ma kasa tay Yaki dan babo chi ce kin kasa

  • @Dry1224
    @Dry1224 Před 3 měsíci

    Ce coup d'État aura une incidence significative sur la paix et la stabilité au Niger et dans toute la région du Sahel.

  • @ibcfa1439
    @ibcfa1439 Před 11 měsíci

    c'est bazoum Mahamadou

  • @user-vy4oy5ie9l
    @user-vy4oy5ie9l Před 3 měsíci

    Mike

  • @UzairuAbdullahi-oj8ui

    Bazoum da mulki sai dai tsakani kansa da han na yansa da idon sa ko diyan sa sai dan bin allah souke gir mama shi ba dan ya tchan tchan taba shegou asararrou toub

  • @sulaimanabdulkadir4280

    Allah yakeuta

  • @mallanmahamadou
    @mallanmahamadou Před rokem

    MALAN MAHAMADU DAGALIBIYA WANDABAYASOJUYINMULKIBADANGERBANE

  • @UzairuAbdullahi-oj8ui

    Dan zourmani kana maganan cigaba gaban ouwarka moukaci sakare ban nasan kai ma vouler ne

  • @AbdoulhamidouIdale-p1p

    Que dieu maudit cette façon de démocratie, imposé en Afrique

  • @user-ub1ov7ow6f
    @user-ub1ov7ow6f Před rokem

    Vieux Abdoul Aziz shigaban kasa bazoum Mu talakawa muna sonsa milkin soji shine yasa talakawa tukin mokuyace hali

  • @MuktarMuhammad-pw1yv
    @MuktarMuhammad-pw1yv Před 20 dny

    Slm😕😕😕

  • @hamzaousmane1113
    @hamzaousmane1113 Před rokem

    Salama alaikum

  • @appapp2264
    @appapp2264 Před rokem +1

    Wly wannan mutun muguné kubar tunanin maganassa sakarai wawa tarayya banza shekara 13 bancin kunci rayuwa ba abinda muke gani mune Libie mune Alger Nigeria codvoir amma ban yafeme ba dan iska wly gwanda mu mutu ahaka da mulkin tarayya

    • @ArmiAtto-hf1ho
      @ArmiAtto-hf1ho Před 14 dny

      Kaje yanzou ka kawashi dokiya kaba oubanka tounda ankori bazoum niger tawatse saï illamacha'allahu

  • @yahayamuhammedmato7710

    Inagoyan baya danzarman

  • @UzairuAbdullahi-oj8ui

    P n d s karya koukeye bacin zabe kouka yeba danniyaya koukayi is kan con banza

  • @Dry1224
    @Dry1224 Před 3 měsíci

    L'organisation de défense des droits humains écrit que "l’intimidation et l’arrestation de journalistes travaillant sur le conflit" au Niger où sévissent des groupes jihadistes, mettent "la liberté de la presse en péril". Amnesty souligne également que "les journalistes s’autocensurent par crainte d’intimidations et de représailles".

  • @abdusallamudjigo1692
    @abdusallamudjigo1692 Před rokem +1

    Ku Taraiya munafikaine ma shayajini

  • @MahamedIssaka
    @MahamedIssaka Před 11 dny

    Bakada adalci mlm zaharadine

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Před 9 měsíci

    Wallahi zahadeen saidai wahala ni burina akullum inji anguluta koma gidan ta na tsamiya wato injiyan uwan mu buzaye sun koma fagen daga kawai in gangara dama ina kusa kuma dama baba dan mutanen maini surwa ne ya maido ubannin mu

  • @Dry1224
    @Dry1224 Před 3 měsíci

    Tout d'abord, le débat sur l'ethnicité et la légitimité de Bazoum a été un enjeu lors de la dernière campagne électorale. Bazoum appartient à la minorité ethnique arabe du Niger et a toujours été étiqueté comme ayant des origines étrangères.
    Cela n'a pas été accepté au sein de l'armée, qui est principalement composée d'autres groupes ethniques plus importants, même si Bazoum a obtenu environ 56 % des voix et qu'il appartient au même parti que l'ancien président Issoufou.
    On accorde beaucoup d'importance à la composition ethnique de l'armée dans le pays, ce qui a permis à Issoufou de terminer ses deux mandats de président. Les nominations dans l'armée se font selon des critères ethniques.

  • @AzizZazi-hh6wl
    @AzizZazi-hh6wl Před 3 měsíci

    Aaaa

  • @MourtalaSouleymane-s5h

    Zaharadine kay makaryacine d'an cinanna

  • @yahayasalisu3240
    @yahayasalisu3240 Před rokem

    Kaji tsoron allah dan zurmani

  • @HarounaAbdoulrazikou
    @HarounaAbdoulrazikou Před 25 dny

    Tout ce luis qu'il ne supporte pas cette de part ils n'ont pas sont pays nous ont veux les changements de tout là population ces quis nous avons ils sont là pour l'intérêt

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr Před 8 dny

    KAJIDAKASARKA.KADENA.AMFANE.DA.YANSIYASA.KANASON.KATABA.MUNA..SOJOJI.,MASU,ALBARKA..ZAHARADINI.HAR.ABADA.BAKAWAYEWA.BAKASAN.ENCIN.KANKABA.

  • @ibcfa1439
    @ibcfa1439 Před 11 měsíci

    Abdou a zizi wa ga bamagana ta ba mu da ke hi ta mun hi ku
    ki chin kasa sabo da Haka muke hi ta mune ma

  • @user-oy3mi7em6v
    @user-oy3mi7em6v Před rokem

    Zaharadin dutsan Kura wanan mai wakilta PNDS bachi da Amsa ko daya

  • @adamumusa9978
    @adamumusa9978 Před rokem +1

    Muna fahimtar wannan hira sosai

  • @allassanehaya8610
    @allassanehaya8610 Před rokem

    Abdulaazzizzi ba jika she l'âme l'âme

  • @ibcfa1439
    @ibcfa1439 Před 11 měsíci

    Abdou a zizi arzu kin kasa na gea ran kasane ba wai a je a raraba wa KO wa ba dan haka
    Kuje kunema Allah ya ce ta chi
    in tan yeka baway ka zaoi na ka
    dogara da goi nati ba jahili

  • @idrissahabibou
    @idrissahabibou Před rokem

    Wly wanna dan zurman da kaganshi kaga munafiki

  • @appapp2264
    @appapp2264 Před rokem

    Wly da mulkin tarayya gwanda kajika ayakin Russia da Ukraniya wly da mulkin tarayya ko anawa lissafi kai tarayya basuda imani

  • @user-ve5tk6mx1c
    @user-ve5tk6mx1c Před 22 dny

    😂😂😂😂

  • @user-vz5um2tu8k
    @user-vz5um2tu8k Před rokem +2

    😂😂😂

  • @adamoumadaweizechaibou9422

    this man dan zourmani is mad he talks non sense

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Před 9 měsíci

    Abdoul aziz kai munafiki ne

  • @MohamedYoussout
    @MohamedYoussout Před 15 dny

    😂