Ra'ayin Malamai: Zanga-zanga ta bar baya da kura a Najeriya

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Ra'ayin Malamai: Zanga-zanga ta bar baya da kura a Najeriya

Komentáře • 15

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 Před měsícem +3

    Fatanmu Allahu subhanahu watala yaganar da matasa susan kansu a daina yaudararsu ana basu kwaya
    suna bangar siyasa

  • @AhmadAliyuS.kaigama
    @AhmadAliyuS.kaigama Před 22 dny +1

    Gaskiya shuwagabanninmu basa tsoran Allah, Kuma wllh basu yiwa annabi Muhammad biyayya ba, sannan har yanzu sun cika maciya amana ne su, kuma sun cika butulu, domin kuwa shugabannin baya, basuyi musu hakaba iring yadda suke mana ba, da suyi mana abunda akayi musu abaya ni da Ina ganin da yafi min sauki rayuwa. karatu, magani, hanya, asibit, aiki, abinci wllh kamar kyautane akan yau. Fatana anan shine Allah yasa kowa yafi karfin bukatarsa da ƴan'uwan sa Ameen-thumma-ameen ya-hayyu ya-qayyum 🤲🏼

  • @lawanaminubakundi8139
    @lawanaminubakundi8139 Před měsícem +4

    Sen. Kawu Sumaila gayi gaskiya😊✊✊✊

  • @abbasalisu2971
    @abbasalisu2971 Před 24 dny +1

    Duk wanda ya rasa tsoron Allah bazaka iya samun daidai a tare dashi ba.
    Shuma gabanni babu tsoron Allah, sai son zuciya, danniya da wawashe dukiyar dazaayiwa talaka aiki.

  • @AlhasanAbdulbadi
    @AlhasanAbdulbadi Před měsícem +2

    DW Allah Ya taimake ku. Sanata AbduRahman Kawu Sumaila ya fadi gaskiya wacce ba bu son kai ko son rainsa. Hakika da bukatar gyara a yadda ake fidda Shugabannin Nijeriya.

  • @SHAAYAUAHMEDAHMED
    @SHAAYAUAHMEDAHMED Před měsícem +1

    Wllh ko yanzu wllh zanga zanga tayi amfani

  • @SHAAYAUAHMEDAHMED
    @SHAAYAUAHMEDAHMED Před měsícem +2

    To inaruwanmu da asarar da akayi miyasa baza abiyawa mutane bukatun da zaihana zanga zanga ba

  • @MAGATAKARDAN_SUMAILA
    @MAGATAKARDAN_SUMAILA Před měsícem +1

    Gaskiya ne Hon dist. Sen Kawu Sumaila ofr PhD ka cika shugaba na gari.

  • @abdoulsalamindiamw2872
    @abdoulsalamindiamw2872 Před měsícem +1

    🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @abbasalisu2971
    @abbasalisu2971 Před 24 dny

    Gaskiya lalacewar ta faru sabo da yunwatar da jamaa da talautar dasu ta yadda ko taliya kabawa talaka sai ya biye wa mai bashi wajen zabe.
    Ba duka ne ke iya jurewa yunwaba.
    Kuma in zaben na kirki ne
    Ai talaka yayiwa Buhari kykkyawan zato amma karshe sai yaci amanar talakan.yaciyowa kasa bashin dayafi karfin mu yayi alkawarru bai cika ba.

  • @habuilyajangam1820
    @habuilyajangam1820 Před měsícem +1

    Ya Allah ya tausayama yakawoma afuwa su shuwagabanimu ku masu baking hali ya Allah ka nunamusu sakayya da hakkin talakawa tin daga duniya kaman su chief of army da shugaba tunubu ya Allah ka sakanyawa yan nageri

  • @zulkifluabello2742
    @zulkifluabello2742 Před měsícem

    Santa kafadi gaskiyar don wallahi bamayardakuba ina tabbata Maka halin da ake ciki Dan najeriya inyaga Santa ko Dan majalisa ko gwanna jishikai kamar yaga bello turji

  • @user-gc2yk5fu7i
    @user-gc2yk5fu7i Před 29 dny

    Kawu Sumaila kare tunubu kake, dalili shine idan babu rami miya kawo rami

  • @abbasalisu2971
    @abbasalisu2971 Před 24 dny

    Ita democradiyyar sharrinta yafi alkhairinta yawa.
    Tunda ai mafi yawan mutane basu hankalta
    ولكن اكثر الناس لا يعقلون.
    Don haka kace zaayi wata zanga zanga cikin lumana kaima kasan bazata yiwu ba.

  • @abbasalisu2971
    @abbasalisu2971 Před 24 dny

    Yan kasuwa ya kamata asa musu price control kuma kowane dan kasuwa ya rubuta farashin kayansa don costomer su huta da gallaza musu da akeyi.