DanBello ya bada mamaki wannan karon ya dira kan yan kwankwasiyya/Ana shirin Maka Tanimu akawu kotu

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
    Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
    --
    #UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Komentáře • 69

  • @saadatuibrahim8468
    @saadatuibrahim8468 Před 25 dny +3

    Muna gdy da zuwan ganin mu Dan bello wlh munfarka daga dog on bacci da mukayi alhmdllh Dan bello Allah yastare mana kai da duk inda Dan kake mar Anna muna gdy Allah yakara basira

  • @playdread
    @playdread Před 15 dny

    Dan Bello muna gaisuwa. Kuma mungode da dawowa gida Nigeria. Barka da zuwa.

  • @bashiraliyu7331
    @bashiraliyu7331 Před 8 dny

    Allah saka mana

  • @nasirkabir7789
    @nasirkabir7789 Před 25 dny +7

    Shi Baba karkuzunnan ya kukeso yan Kannywood Su masa ne. Haba dan Allah, wlhy sunyi kokari Akan mutuminnan so ake Su dinga goyashi a baya suna yawo dashi ne. Ku yan uwansa da kuke da karfin kai masu taimaka masa kotu, me yasa bakuyi amfani da same energy kun taimaka masa ba. Al’umnar mu na da matsala wlhy. Wlhy ni a ganina ma yan Kannywood sunyi kokari Akan Baba karkuzunnan. Ko Wanda sukai aikin gwamnati 35 yrs suka gama Gwamnati da abokanmu aikinsa basa musu hidimar da akaiwa Baba Karkuzu, ballantana shi da yayi film. Allah ya rufa asiri

  • @ayidariyatv8359
    @ayidariyatv8359 Před 25 dny +11

    Dan bello for president 2027

  • @JamiluLauwali-mk8pj
    @JamiluLauwali-mk8pj Před 20 dny

    Allah yakaramagaskiya

  • @SOULEYMANHARUNA-v7n
    @SOULEYMANHARUNA-v7n Před 25 dny +7

    Dan Bello Allah ya tsare ka ❤❤❤

  • @7464mamanfatima
    @7464mamanfatima Před 24 dny

    dan bello Allah yatsa reka ❤❤❤❤

  • @danbashironlinetv2687
    @danbashironlinetv2687 Před 24 dny

    Allah katsaremana dan bello

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 Před 25 dny +1

    Zamuso akowacce jaha akasamu irin dan bello to wallahi anyima miyagon azzalumai kata domin masu san shugabanci zasurage cin amana da sata suma jami,an,qaro nakowane fanni zasuqara tsoran Allah siyi aiki ba bangaranci subar cinhanci suyaqi rashawa da ga maciya amana matasa saikun ciretsoro kuzama kamar dan bello💘💪 saboda Allah dumin al uma rasarai daya dubbay surayu cikan aminci babu abin da yakaishi riba awajan Allah munamuku fatan nasara har abadaaa dan bello bedamu da mutuwaba domin al uma ya Allah ka kare dan bello da mutincinsa Ameen ya rabbi ☝🤲

  • @fatimausman616
    @fatimausman616 Před 25 dny +1

    Inshaallahu zabe nagaba matashi zamu zaba wlh inshaallahu Allah ya bawani ikon fitowa takara matashi sugar ikon Allah wlh

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 Před 25 dny +1

    allah yasamudace duniya da lahira 🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 Před 24 dny

    Jira jira jira
    Yanzu kanaso kace baba karkuzu bashida wani ďa babba da zai kula dashi ne koya?
    Yan film sun taimaka masa sosai sannan kaida kake magana nawa ka bawa baba karkuzun?
    Ni abun nan yana bani mamaki wlh ko cewa kayi Allah daya ne a najeriya sai wani ya karyata ka

  • @user-on9ko9gn6s
    @user-on9ko9gn6s Před 25 dny +1

    Mu en nigeria mudage mujajirce masu ma dafan iko suhadu da dam bello sudau matakin dayadace akan 6arayi azzalumai

  • @user-wk2dx7vi5w
    @user-wk2dx7vi5w Před 24 dny

    hazbunallahu wanimal wakil hazbunallahu wanimal wakil allah yaisa

  • @munkaeelumarmuhammad2890

    Akwai mutum daya da nake kyautatawa zato, shine Prof. Isah Ali Ibrahim pantami, bana zaton ya saci kudin talakawa kamar yadda shi wannan mai magana yake yi.

  • @AlhajiadamuYakubuwanzam
    @AlhajiadamuYakubuwanzam Před 25 dny +4

    Wasufa komeza,ayi bazasutaba fahintaba saboda kwakwalwarsu tatoshe kolezakafa indeyashafi Wadanda sukegoyon baya komai gaskiyar abun suawajensu kaikana adawada maigidansune. Irin wadannan mutanan gasusuma sunacikin Wadanda akezalunta ammasaikaga sunfito sukare iyayen gidansu saboda haka irin wadannan mutanan saidemuce Allah yaganar dasu. Shikuma Dan Bello Kuma zamuyi Maka Addu,a Allah yakareka yayiwa rayuwarka albarka yabaka nisan kwana mai albarka Amin

  • @Fatima_flth
    @Fatima_flth Před 25 dny +3

    Masha allah

  • @mohamedidrissa231
    @mohamedidrissa231 Před 25 dny +2

    Gaskiy dan bello yayi ❤❤

  • @firdausjafar5257
    @firdausjafar5257 Před 25 dny

    Up up Dan bello

  • @MamanShaheed-jo5bt
    @MamanShaheed-jo5bt Před 25 dny +1

    Wato ni kaina nasan maganar tanimu akawu saita tada kura😅 naija my kwantiri

  • @ShehuAliyuMuhammad
    @ShehuAliyuMuhammad Před 25 dny +2

    Jira Jira Jira
    Kwankwasawa how market

  • @aminasali743
    @aminasali743 Před 24 dny

    Ana kokarin Tarawa zai tsaya Neman shugaban kasa Konkoso kenan dama bakudin yanzu hayyan kudi yasamu kudin tatalaka Neman shugaban kasa Nan kudin zaije Allah yaisa

  • @HassanYakubu-kp7ei
    @HassanYakubu-kp7ei Před 24 dny

    Mungode muku Dan uwa Allah ya saka muku da alheri bijahi Muhammadu rasulillahi saw wallahi tallahi duk yansiyasannan barayine munafikaine Kuma Muna rokon Allah ya rabamu da sharrinsu Kuma ya hadamu da alkairinsu bijahi Muhammadu rasulillahi saw

  • @maryamsfulani-sk9ct
    @maryamsfulani-sk9ct Před 24 dny

    Da kudinda zaku biya wajan kai kara kotun ai gwanda kubashi kudin kusiya mishi magani da abinci

  • @MamanKadija-kl5yj
    @MamanKadija-kl5yj Před 25 dny

    MashaAllah

  • @fatimamuhammad8577
    @fatimamuhammad8577 Před 25 dny

    Mudai fatan mu Allah ya tsaresa da sharrin yan siyasa

  • @amdariashshuaibu5899
    @amdariashshuaibu5899 Před 25 dny +1

    Dan bello Allah yakarika❤😂

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608

    ALLAH YA KYAUTA
    WANNA KASA TAMU
    ALLAH YAMANA MAGANI
    AZALIMAI

  • @aishasalees4061
    @aishasalees4061 Před 25 dny

    May Allah protect dan Bello

  • @user-on9ko9gn6s
    @user-on9ko9gn6s Před 25 dny +1

    Toh yanzudai lokaci yayi wa talakan nigeria yabude idansa yasa hankali domin zalincin da akeyimana yayi yawa muhadu muzama tsin tsiya madaurinki daya watoh duk abinda mutum yasan zayyi nabada gudummuwarsa to yabada muyi qoqari matiqa wajan qwatomana en cimmu anigeria

  • @khaleedisyaku5825
    @khaleedisyaku5825 Před 25 dny

    Sugaban kasan Dan bello sugabane Mai magarta susai susai

  • @user-cw4kk3eb7q
    @user-cw4kk3eb7q Před 25 dny

    Tabbas Allah yabamu mafita na alkairi amin

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 Před 25 dny

    Allah ya taimaki Dan Bello❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @user-on9ko9gn6s
    @user-on9ko9gn6s Před 25 dny

    Kuma karmu manta da alqunut da adduoi muyitayinsu allah zaibamu nasara kuma zaimana maganim 6arayi azzalumai

  • @salihumusacissecisseAlkaulahi

    ita wannan tsohuwar kilakin gabon kubata shawara taje tayi Aure shegiya

  • @idrissamaimou9604
    @idrissamaimou9604 Před 25 dny

    Ya Umar😊😊😊

  • @hauwaumarsalihu3885
    @hauwaumarsalihu3885 Před 25 dny

    Kaji wani dan rainin hankali kadade baka kafishi kotun ba ai duk muna ganin kyautata wa da akewa baba tsoho

  • @AMINUSANIMANGA
    @AMINUSANIMANGA Před 10 dny

    Dolene sai muncire tsoro da tunanin zamu iya rasa ranmu mu fuskancesu

  • @Princessmaryam-r4o
    @Princessmaryam-r4o Před 25 dny

    Dan bellon talakawa Allah yaka Albarka

  • @adoabbamusa2417
    @adoabbamusa2417 Před 25 dny

    Malam Ibrahim shekaru be saci kudin kowa

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp Před 25 dny

    حكومة ولاية نيجيريا كبير ( 36 ) 👎🏼
    حكومة محليه صغيره 🫡🫡🫡

  • @ahmadyunusa7145
    @ahmadyunusa7145 Před 25 dny

    Gaskiyane wlh

  • @souhounounousidi8455
    @souhounounousidi8455 Před 25 dny +1

    Ni ban ma san abinda zan faɗa ba🤔

  • @Smart-06-H
    @Smart-06-H Před 25 dny +1

    Duk yunwa ne harkan 😂😂

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 Před 25 dny

      AI ya ban dariya 😅😅😅

    • @Smart-06-H
      @Smart-06-H Před 25 dny +1

      @@Speedyvampir2 haha wallahi kuwa naci dariya
      Yace yau ina APC gobe ina PDP 😂😂😂😂

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 Před 25 dny

    13:29
    Duk yunwa ne harkan 😅😅😅

  • @zainababubakar9030
    @zainababubakar9030 Před 25 dny

    Nidai wannan tanimu akawo dinnan da ina qarama tsoronshi nake sbd mugu ne a film

  • @MuhammedShuaibu-c1s
    @MuhammedShuaibu-c1s Před 25 dny

    Makaryaciya banza

  • @djafarcharifa701
    @djafarcharifa701 Před 25 dny +1

    Mâcha allah😢

  • @djafarcharifa701
    @djafarcharifa701 Před 25 dny

    ❤❤

  • @user-lr7jv5rz2z
    @user-lr7jv5rz2z Před 25 dny

    ✌️🇳🇬

  • @faizawazirinkuri5871
    @faizawazirinkuri5871 Před 25 dny

    😂😂😂

  • @user-sx5ge3wy1l
    @user-sx5ge3wy1l Před 25 dny

    Hhhhhhhhm😢

  • @user-hn5uq6nt9e
    @user-hn5uq6nt9e Před 25 dny +4

    😊😊😊😊😊😊😊😊

  • @ZainabMuhammadAnani
    @ZainabMuhammadAnani Před 25 dny

    Please how will can i get your contact dan Allah? Its business related. Thank you