Labaran Talabijin na 23/06/16

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024
  • Dakarun da gwamnatin Libiya ke mara wa baya na ta kokarin sake kwace yankuna daga mayakan IS.
    A Afghanistan wasu tafintoci masu aiki da sojojin Amirka da na Birtaniya, sun ce 'yan Taliban sun kafa masu kahon zuka saboda aikin nasu.
    Tunisiya na mafarkin zama cibiyar fasahar zamani a nahiyar Afirka.

Komentáře • 30