Video není dostupné.
Omlouváme se.

Ka Yi mana kazafi ka Yi mana karya, Na rantse da Allah sai mun Yi hisaba a gaban Allah

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 07. 2024

Komentáře • 24

  • @HamzaDahiruIbrahim
    @HamzaDahiruIbrahim Před měsícem +1

    Allah yasaka muku da Alkhairi maluman sunnah wallahi dole watarana sai talakawa sungane kune kuke sonsu

  • @BiliyaminuAbubakar-nw7wn
    @BiliyaminuAbubakar-nw7wn Před měsícem

    Masha Allah Allah Ya sakada alkaira

  • @abdulrahmanmusa3634
    @abdulrahmanmusa3634 Před měsícem

    ALLAH yakara warayuwa albarka ya malam

  • @V-Voiceless
    @V-Voiceless Před měsícem

    Gaskiya halin da akece a yanzu in ba an tashi an tunkari shuwagannin mu wlh babu gobe a Nigeria. Don yanzu aka duba halin da matasa ke ceki a kasannan kasan goben mu babu alheri inba saata da aykin taaddanci ba. Don haka gwamma duka mu tashi yanzu saboda mu canja yau muji dadi gobe. In bamu tashi yauba abunda muke gudubzai faru shi zai faru gobe ko anki ko anso. A halin da Nigeria yanzu take ciki ba addua bane zai kawo mana mafita ayki muke bukata muyi addua mun jima munayi, sakamakon bama hada addua da ayki shiyasa muja gagara zuwa ko ina. Duk wani addua sai an hada da bin kaida sannan ta karbu. Don mutum bazai ruki Allah haihuwa bare tare da yayi aure ba kuma ya sadu da matar ba, don ba zata karbu ba. Don mu tashi mu wahala yau muji dadi gobe, in bama nan wassun mu suji. Ni ina goyon bayan wannan. Akwai kasan da sukayi basuyi nasara amman wanda sujayi sukayi kuma suka samu nasara sunfi yawa. Muma a bari mu gwada, democracy saida zanga zanga

  • @saniadamu9671
    @saniadamu9671 Před měsícem

    Malam Allah yasaka maku da alkhairi

  • @user-mh1bn7ki9o
    @user-mh1bn7ki9o Před měsícem

    Allah yakiyaye

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 Před měsícem

    Malam qarya kakeyi wallahi. 😂
    Dole sai munyi zanga zanga saidai ku mutu
    Kuzo ku hanamu idan kin isa
    Munafukai

  • @bachirbachir-tu8fbNiger
    @bachirbachir-tu8fbNiger Před měsícem

    ❤❤❤

  • @honesty12345
    @honesty12345 Před 26 dny

    Ba karya yai ba kaima makaryaci ne

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn Před měsícem +1

    Zanga zanga sak Allah yatai maki matasan nageria Allah yabada saa

    • @abdullahisaidu5901
      @abdullahisaidu5901 Před měsícem

      Gaskiya malam kalaman ka babu qaulan layyinan kana qara fusata matasa musamman lokacin da kace in an Isa agoda rikitoda kai akan mumbari Allah yasa kafahimci abun da nakefada

  • @MalamGarba-uo9jt
    @MalamGarba-uo9jt Před měsícem

    Zayi. Sangazanga. Ayi. A. Idunisa. Saboda. Zalemci. Gomnati. Mumazamuyi. Sabda. Salmci.

  • @jameelabdul9470
    @jameelabdul9470 Před měsícem

    Malam har yanzu Baku shiga taitayinku ba akan rufawa gwamnati baya? Toh kuji tsoron Allah

  • @Ibnyusufbnabubakrin
    @Ibnyusufbnabubakrin Před měsícem

    Kada Wanda ya fasa badai kunce sai kunyiba to kuyi dadinta ma dai hrdaku yn zanga zangar matsalar zata shafa

  • @user-po1qp6xu7l
    @user-po1qp6xu7l Před měsícem +1

    Malam zanga zanga fa ba fashi gaskiya semunyi

  • @abdulkadirIsmail-u7d
    @abdulkadirIsmail-u7d Před měsícem

    Kai kai wannnan lamari dai yakai makura idanma kasazauna baka fita neman hakkin kaba taban garan zanga zanga kana cikin musifar yinwa idan kafuta kuma ance ga musifar daxata faru

  • @SAaduAliyu-zg7mh
    @SAaduAliyu-zg7mh Před měsícem

    MLM cikin girmama wah mgnr ka bbu kamshin gsky a cikinta sbd anzo mgnr Yan madigo Da Yan luwadi Kuma kuyi shiru Bayan shirka bbu laifi mafi muni Kamar madigo Da luwadi Amma kuja baki kuyi shiru bbu Wani mataki Kuma Ai Nigeria shuwagabani chutar Al Ummar su suke libiya ba irin Nigeria bace yakamata kuji tsoron Allah

    • @saniadamu9671
      @saniadamu9671 Před měsícem

      Kaima kaji tsoron Allah..... Malamai sunyi magana sosai akan wannan matsalar

    • @usmanmunir2554
      @usmanmunir2554 Před měsícem

      Kaji tsoran Allah wllhy Malam yayi bayani sosai akai

  • @muazushehutamawa7161
    @muazushehutamawa7161 Před měsícem

    Karyar banza Kai dan baka San halin da talakawa suke ciki ba ne shiya sa kake faɗin haka

    • @HamzaDahiruIbrahim
      @HamzaDahiruIbrahim Před měsícem

      Tokai da kasani mekayi akai ko sai dai zanga zangar kawaibka iya