Tofa Wata Sabuwa: Zanga - Zanga Halal Ce A Nigeria - Yanzu-Yanzu Saurari Jawabin Sheikh Nuru Khalid.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 29. 08. 2024

Komentáře • 45

  • @HassanYakubu-kp7ei
    @HassanYakubu-kp7ei Před měsícem +5

    Alhamdulillahi Masha Allah jazza kallah hu bikaira bajahi Muhammadu rasulillahi saw

  • @talhaabubakar3290
    @talhaabubakar3290 Před měsícem +2

    On this issue malam is right
    Allah Ya sa ayi peacefully Ya kuma bada Nasara. Ameen

  • @AhmadYau-y9w
    @AhmadYau-y9w Před měsícem

    Allah ya saka da alheri mallam

  • @mubarakgarba6566
    @mubarakgarba6566 Před měsícem

    Alhamdulillah Ma shaa Allah Malam Allah ya saka maka da alkhairi.

  • @BABANMUHAISEENTANGAZA
    @BABANMUHAISEENTANGAZA Před měsícem +1

    Gaskiya naji dadin bayanan malamin nan

  • @AdamuLabaran-v2i
    @AdamuLabaran-v2i Před měsícem +1

    Allah yasakawa Malam da alkairi

  • @salihuabdullahi6762
    @salihuabdullahi6762 Před měsícem +1

    Masha Allahu

  • @aliyuibrahim7448
    @aliyuibrahim7448 Před měsícem

    Wannan gaskiya ne mal Allah ya saka da alkairi bijahi maulana rasulillah S A W 🙏🙏🙏👍👍👍

  • @NaziruMurtala-si2lk
    @NaziruMurtala-si2lk Před měsícem +1

    Wannan hakane

  • @umarmubaraksambo1345
    @umarmubaraksambo1345 Před měsícem

    Allah yasaka da alkhairi sheikh!

  • @SalifSandwidi-vr3yh
    @SalifSandwidi-vr3yh Před měsícem

    جزاك الله خيرا يا شيخ

  • @yusufyarobodinga6402
    @yusufyarobodinga6402 Před měsícem +1

    ALLAH YA GAFARTA MALAM

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 Před měsícem +5

    Sai malamai suna cewa zanga zanga haram ne toh demokratiyya kafircine da zalunci tunda ba zance Allah bane . A musulunci cewa abani Mulki haramunne wato (contesting ) Mai yasa malamai Basu yin waazi abar tsayawa Neman makami . Sai suce larurane Amma zanga zanga haram ne .(يؤمن ببعض ويكفر ببعض ) Allah yasauwake .Kuma ina a musulunci akace Indan mutum yadi zabe yaje kotu alhalin a musulunci akwai kaddara

    • @JibrilMBello-sx5sl
      @JibrilMBello-sx5sl Před měsícem

      Kuma a demokradiya ne zaka ga musulmi kuma dan siyasa yana shan hannu (handshake) da matan da ba muharramansu ba, kuma wadannan malamai basu ce komai ba, toh ina musulunci anan?

  • @AdamuLabaran-v2i
    @AdamuLabaran-v2i Před měsícem +2

    Malam wannan nasiha gaskiyace

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 Před měsícem

    Is True Malam Allah Ya Saka Da Alkhari

  • @MansirLawal-dw8nd
    @MansirLawal-dw8nd Před měsícem +1

    Good

  • @ibrahimmuhammad9712
    @ibrahimmuhammad9712 Před měsícem

    Humm allah yasawakke

  • @user-mq9ui6zt8u
    @user-mq9ui6zt8u Před měsícem

    maganata Allah inacikin wani yanayi akasarnan talaka yanashan wahala su malaman dasukecewa kar afita zanga zanga su da yayansu basusan halin dakasar nan takecikiba sibida hardasu ake cin gwamnati,,, aci me maiko akura Dana roba nidai wllh inacikin mayuwacin Hali kuma wllh duk Wanda yakeda hannu acikin halin da akasamu allah kayima sakayya ranar alkiyama amma ingoyan bayan zanga zangan dari bisa dari

  • @Ousmane2mano68
    @Ousmane2mano68 Před měsícem +1

    wlh yanzu nagamsu hakatake

  • @auwalshafiu1268
    @auwalshafiu1268 Před měsícem

    To Allah ya sauwaka

  • @FRLAs628
    @FRLAs628 Před měsícem +3

    Allah, yadawu, dakai, hanya, Amma, walahi, walahi, kasamu, macala

  • @limanbulama7743
    @limanbulama7743 Před měsícem +3

    Who gave the UN the number because they didn’t come to my village to take the census of the hunger inflicted people.

    • @WeirdlyRemote
      @WeirdlyRemote Před měsícem +1

      Haka a kace ma UN ke census? Jahilci bai yi ba wallahi

    • @z-fsuleiman8025
      @z-fsuleiman8025 Před měsícem

      Overzealous Nigerians give them for worthless associate degrees; phds, professorships...

    • @MuntariMusa-hv3nk
      @MuntariMusa-hv3nk Před měsícem

      Through Estimate

    • @AbdulJalil-tr2qy
      @AbdulJalil-tr2qy Před měsícem

      What un is saying, ist true or not

  • @Dridriswahayi
    @Dridriswahayi Před měsícem

    Mmmmmmm😢😢 😅

  • @Alfurqantv3
    @Alfurqantv3 Před měsícem

    🎉🎉🎉🎉😮😢😅😊

    • @TafarkinShiriyaa
      @TafarkinShiriyaa  Před měsícem

      😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁

  • @rabeissoufa8960
    @rabeissoufa8960 Před měsícem

    Kenan Malam in democradya ta ce abu halal ne ya zama halal, koda Allah da manzonsa sallahu alayhi wa sallam, sun ce haramun ne. Kenan demcradya in tace zanga-zanga halal ne, ta zama halal, kamar yadda in ta ce shan gya halal ne shikenan say ta zama halal, gobe intace auen jinsi halal ne say ku futo ko ce halal ne tunda democradya ta ce ta halatta.
    innaa lillahi wa innaa ilayhi rajioune. Ina za ku kay mutanene ? kuma har a samu ma su yebawa da cewa malam ya yi gaskya, kuma ba aya, ba hadisi ba maganar magabata na korey.
    فَأَيْنَ تَذْهَبُونَ

    • @abubakaribrahim4410
      @abubakaribrahim4410 Před 28 dny

      A ina ne Allah da manzonsa suka ce.zanga-zanga na neman hakki haramun ne?

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 Před měsícem +1

    Wannan malamin yana rudar jahilai da marasa tarbiyya

    • @BABANMUHAISEENTANGAZA
      @BABANMUHAISEENTANGAZA Před měsícem +1

      dan uwa meye abin rudarwa a cikin wannan bayanin nasa

    • @AdamuHauwa-uf1lm
      @AdamuHauwa-uf1lm Před měsícem +1

      Aikaima jahiline yunnwa Yana kashemu maiyasa malaman basa gayama shuwagabannin zalinci haramunne saboda cida addini

  • @bachiroumohamadou4546
    @bachiroumohamadou4546 Před měsícem +1

    Wawan mutum