Wajibi a bar matasa su yi zanga-zanga a Nijeriya - Naja'atu Muhammad

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024
  • Wajibi a bar matasa su yi zanga-zangar adawa da halin da Nijeriya ke ciki - Naja'atu Muhammad

Komentáře • 281

  • @muhammadauwal2554
    @muhammadauwal2554 Před měsícem +6

    Gaba ɗaya Nigeria babu wanda yakai Hajiya naja tsarge gaskiya, we love you more mama naja❤

  • @user-ch7hw7fr8r
    @user-ch7hw7fr8r Před měsícem +13

    Ya ubangiji kqara kawo mana sauki cikin wannan kasa tamu aminee 🙌😢😢🇳🇬

    • @user-mq9ui6zt8u
      @user-mq9ui6zt8u Před měsícem +1

      matama zasu fito??

    • @DoumachiGambo-cr7wk
      @DoumachiGambo-cr7wk Před měsícem +1

      Hadjia adinga tamna Magana Sanna firtata,Malulai magadan annabawané, Soransu Sun wucthé néman MATSAYI a Gwamnatin Nigeria!!!!

  • @AbdulMalikKuchi
    @AbdulMalikKuchi Před měsícem +19

    Allah ya karawa rayuwa albarka da Nissan kwana wallahi Na dade innason inji albarkacin bakin hajiya najaatu ❤❤❤❤❤❤

  • @AbuubaidaIsahmaigayya
    @AbuubaidaIsahmaigayya Před měsícem +5

    Wannan gaskiyane mama wlh wlh ina matukar kaunarki Allah y kareki

  • @doctordodo3742
    @doctordodo3742 Před měsícem +4

    Hajiya Naja'atu Allah Yayi Miki Albarka. Da Arewa Tana Da Mutane Ashirin Rak Kamanki Wallahi Duk Wannan Wahala Da Ake Gani A Arewa Za Amagance Shi Cikin Sauki.

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa Před měsícem +4

    Uwa ma ba Ɗa mama. Kallabi tsakanin rawuna. Allah ubangiji ya kara maki lafiya da nisan kwana mai albarka Mama Naja. Ubangiji ya saka maki da mafificin alkhairinsa. I don't even know what to say. ❤❤✊✊✊

  • @mountarioumarou4649
    @mountarioumarou4649 Před měsícem +2

    Allah ya kare ke Hajiya naja samun irinki yana da wahala❤❤❤❤❤❤

  • @NouraTahirou-zb7pt
    @NouraTahirou-zb7pt Před měsícem +20

    Yan uwan mu yan nigeria allah yakayo muku mafita 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @user-oj9qm8kh5m
    @user-oj9qm8kh5m Před 28 dny

    Allah ya kara illimi mai amfani hajiya naja atu

  • @mansuryari1982
    @mansuryari1982 Před měsícem

    Allah yaqaramaki lfy Hajia naja,atu Allah yaqaramana irinki a wannan Kasa. Kaikuma Zaraddeen Allah ya shiryeka idan kanada rabo

  • @musaibrahim5436
    @musaibrahim5436 Před měsícem +9

    Allah yabarmana ke antimmu muna godiya❤❤❤❤❤

  • @maigamohammed5064
    @maigamohammed5064 Před měsícem +1

    This Hajiya Najiatu she no dey old Hajiya u are beautiful I love you ❤❤❤

  • @aliyuauwal7297
    @aliyuauwal7297 Před měsícem +6

    Indai aharkar siyasa ne wallahi naja.atu tafi kaf malan Nigeria

  • @Muhammadmukhtar-fl1zw
    @Muhammadmukhtar-fl1zw Před měsícem

    Allah ya albarkachi rayuwarku keda zuri'a rki

  • @Ummitaaaaa
    @Ummitaaaaa Před měsícem +5

    Allah ya kareki mama 🥰

  • @daudagado5879
    @daudagado5879 Před měsícem

    JAZAKALLAHU KHAIRAN
    HAJIYA GASKIYA HAKANE
    AMEEN YAHAIYU YAQAYUM

  • @sulaimannuhu6339
    @sulaimannuhu6339 Před měsícem +2

    Allahu akbar allah sarki Hajiya ya allah uban giji ya saka miki da alkhairi. wllh duk abinda kika fada gaskiya ne ba san zuciya. Su Kuma wa dan nan shugabannin namu ya allah uban giji ya jefasu acikin matsananciyar rayuwa kamar yadda suka samu allah ya bi mana haqqin mu

  • @kntgaramiyya2435
    @kntgaramiyya2435 Před měsícem +2

    Allah Ya Saka Miki Da Alkhairi Mace Mai Kaman Maza

  • @zaharaddinisanidumawa3867
    @zaharaddinisanidumawa3867 Před měsícem +1

    Allah yasameki da alkhari

  • @jjj-yg2sz
    @jjj-yg2sz Před měsícem +3

    Allah yakare mana Hajia, matan nan duk abunda take fada gaskia kuma cikin hikima da ilimi. I miss her on somany occasion. Zaharradeen mun gode .

  • @zaifma
    @zaifma Před měsícem +3

    Allah ya saka miki da alheri ya tsareki daga sharrin duniya da lahira mun gode

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 Před měsícem

    ALLAH ya Kara Baki lapiya naja'atu,muna sonki sosai

  • @halimaabdullahi6934
    @halimaabdullahi6934 Před měsícem

    Wannan gaskia ne hjy Allah ya biya ya saka mana yn Nigeria

  • @JamilaUsman-eu7ps
    @JamilaUsman-eu7ps Před měsícem

    Allah kara basira hajiya

  • @knxwlegdetv
    @knxwlegdetv Před měsícem +9

    Wato lokaci yayi da zamu gane bamu da makiya irin malaman nan na campaign a arewa

  • @AbaharuAbubakar
    @AbaharuAbubakar Před měsícem +1

    Allah Sakamiki da alkairi Kifadi da muwar Arewa

  • @user-ug4qv2ls5t
    @user-ug4qv2ls5t Před měsícem

    Hakayake Allah ya raya zuri,Allah ya kara Nisan kwana

  • @AbdulYasarDayyabu
    @AbdulYasarDayyabu Před měsícem

    Hmmm Allah yasa mugane kaji wasu nakushe matarnan Banda rashin sanin ciyonkai

  • @sahabello8739
    @sahabello8739 Před měsícem +1

    Mummy you are right 100% may almighty Allah guide us and help us bring back our country to the right path,,,,break our evils one's down Ameen Ameen thanks mummy more grace and respect 🙏

  • @user-vu5bg2xx6u
    @user-vu5bg2xx6u Před měsícem

    This is the full trust, Allah yasa maki da alkhair

  • @maryamaliyu5625
    @maryamaliyu5625 Před měsícem

    Masha Allah ❤ Allah yasaka miki

  • @UKASHAABDULRAHMAN-z8m
    @UKASHAABDULRAHMAN-z8m Před měsícem +2

    Hajiya ALLAH ya kara lafiya da nisan kwana. ALLAH ya sa faɗan gaskiyar ki ya dore kar Daga baya ki karɓo cin hanci ki bar fada musu good askiya

  • @ABUBAKARBabasadik
    @ABUBAKARBabasadik Před měsícem

    Allah Ya tsaka miki da alheri ❤

  • @AbdullahiAhmad-v8g
    @AbdullahiAhmad-v8g Před měsícem

    Hajiya Najaatu kina burgeni wallahi

  • @HussainiYusuf-ky7oj
    @HussainiYusuf-ky7oj Před měsícem +3

    Allah yasaka miki da gidan Aljannah uwa Goya Mara,u.

  • @rukayyaibrahim5079
    @rukayyaibrahim5079 Před měsícem

    Wallahi gaskiya muna cikin wani hali

  • @SDBHAUSATV
    @SDBHAUSATV Před měsícem +2

    Allah ya kara tsare mutuncinki da imaninki

  • @AbubakarAbdullah-df8nv
    @AbubakarAbdullah-df8nv Před měsícem

    Allah ya saka da alkairi

  • @rabiaadamuumar9545
    @rabiaadamuumar9545 Před měsícem

    Allah ya saka miki da Alkhairi

  • @bashirabdullahi3269
    @bashirabdullahi3269 Před měsícem

    Hja allah yakara basira

  • @MuhammadMussadeeq-jc2lx
    @MuhammadMussadeeq-jc2lx Před měsícem +5

    Wallahi kinfi daurawa daraja da kima a ido na hajiya naja atu 🎉🎉🎉🎉🎉

    • @auwalsabiu2231
      @auwalsabiu2231 Před měsícem +1

      Baka kyautama kankaba gaskia, Yanzu duk alkhairansa na baya duk ka manta dasu, sai Yanzu da yayi wannan Kuskuren, Arika adalcin zance mana

    • @NouraTahirou-zb7pt
      @NouraTahirou-zb7pt Před měsícem +1

      ❤❤❤❤❤❤❤​@@auwalsabiu2231

    • @NouraTahirou-zb7pt
      @NouraTahirou-zb7pt Před měsícem

      😢😢😢

  • @MusaMAbdulrahman
    @MusaMAbdulrahman Před měsícem

    Allah yakara lfy mama

  • @MuhammadSani-n3s
    @MuhammadSani-n3s Před měsícem

    Allah ya qara lfy mama

  • @BadamasiNafiu-hc5qk
    @BadamasiNafiu-hc5qk Před měsícem +1

    Allah yasanya Alkairi uwa ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ badamasi Kano State kabo garo

  • @Footballquiz1972
    @Footballquiz1972 Před měsícem

    Iya gaskiyan kenan beautiful speech

  • @habibullahabdulkarim2494
    @habibullahabdulkarim2494 Před měsícem +3

    Naja'atu Allah ya sakamiki da alkairi

  • @user-vu5bg2xx6u
    @user-vu5bg2xx6u Před měsícem

    Allah yayi mana sakayya

  • @Ummitaaaaa
    @Ummitaaaaa Před měsícem +5

    …And her scarf is indication for Palestine 🇵🇸❤️‍🩹😍 Allah ya bamu zaman lafiya a kasashen muslimai.Amin

  • @IshakausmanUsman
    @IshakausmanUsman Před měsícem

    Allah yakaremuna hajjiya naja,atu Dan albarkacin annabi mhmmd s,a,w munagodiya👍👍

  • @AbubakarAbdullah-df8nv
    @AbubakarAbdullah-df8nv Před měsícem +1

    Allah ya saka da alkairi wani abum mamaki na yen siyasa tummuna Yara anata abu Dan ya Kalmar nan yaw itace gobema itace

  • @FatimaYunusa-j6c
    @FatimaYunusa-j6c Před měsícem

    ALLAH ya shiga lamarain

  • @naziradam655
    @naziradam655 Před měsícem +1

    Allah y Kara maki lpy, hajiya,
    Ubangiji Allah y yimaki tukwici da gidan aljanna, Hakika damuwar al'umah ce a gabankii

  • @DalaAlhijadala
    @DalaAlhijadala Před měsícem +2

    Uwar marayu Allah yayiwa rayiwa albarka

  • @AhamadAminu-n4u
    @AhamadAminu-n4u Před měsícem +1

    ❤ Masha Allah

  • @aliyuabubakar7145
    @aliyuabubakar7145 Před měsícem

    Mamar talakawa Allah ya saka maki da Alkhairi hajiya dama kin fada za.a zo gurin gaya yanzu Anzo

  • @IbrahimAuwal-b9m
    @IbrahimAuwal-b9m Před měsícem +9

    Kowa ya san wadanda suka lalata mana kasa suka raba kanmu Allah ya kawo mana karshen wannan masifar ta demokradiyya mu dawo mulkin soja

  • @MdAli-e8d
    @MdAli-e8d Před měsícem

    Gaskiyarki mama Allah yasaka miki

  • @Ibrahimdesigner3919
    @Ibrahimdesigner3919 Před měsícem

    Allah yakara lfy

  • @user-oj9qm8kh5m
    @user-oj9qm8kh5m Před 28 dny

    Nice hajiya wlh

  • @gambomuhammed267
    @gambomuhammed267 Před měsícem +2

    Allah yesaka da alheri hajiya 🙏

  • @user-zd7zn6tp8l
    @user-zd7zn6tp8l Před měsícem +1

    Masha Allahu
    Hajiya Naja Allah ya qara lfy da Nisan kwana Mai Albarka

  • @SagirHabibuhassan
    @SagirHabibuhassan Před měsícem

    Allah yakaralafiya mama

  • @mustaphakhalidahmad898
    @mustaphakhalidahmad898 Před měsícem +1

    Allah y qara lpy da nisan kwana Hajiya mama

  • @harunawadata7018
    @harunawadata7018 Před měsícem

    Insha Allah sai munyi zanga zanga Babu fashi

  • @Footballquiz1972
    @Footballquiz1972 Před měsícem

    I just love this woman

  • @generalbello9114
    @generalbello9114 Před měsícem +4

    Merci Mme

  • @abubakaribrahim4285
    @abubakaribrahim4285 Před měsícem +1

    abinda yakamata aduba akwai malami akwai maici da aduni akwai Dan maula akwai bakiin kafuri Mai yaudarar addini sabida haka kuyi duba da maganar hajiiya

  • @user-ep7yl5ie7o
    @user-ep7yl5ie7o Před měsícem

    God bless you our mother ❤

  • @nurayunusasalihu3732
    @nurayunusasalihu3732 Před měsícem +1

    Allah yasaka Miki da alkhairi.macan datafi wasu maxaje💪

  • @babangidakazaure4389
    @babangidakazaure4389 Před měsícem

    Allah ya kara lfy

  • @soumanahamanihamidou7190
    @soumanahamanihamidou7190 Před měsícem

    Allah ya Biya Hajiya kuma Allah ya kara tonawa munafikan malamai asiri

  • @Zainabsani-j2r
    @Zainabsani-j2r Před měsícem

    Itafa gaskiya Daya ce Allah yakawo mana mafita

  • @user-cu3ix5qg6e
    @user-cu3ix5qg6e Před měsícem +1

    مشاءالله تبارك ♥

  • @nanaabduho5389
    @nanaabduho5389 Před měsícem

    Nagode maki wallahi Allah ya kara maki girma Allah yasa kifi haka Allah yasa musami irinku dayawa

  • @MansurMarafa
    @MansurMarafa Před měsícem

    Allah yabiyaki mama

  • @MLumar
    @MLumar Před měsícem +1

    Kowa yasan ta da fadar gaskiya, komi ɗacin ta. Allah ya ƙara wa Hajiya lafiya da nisan kwana. Amin.

  • @user-lx4pu3kv5u
    @user-lx4pu3kv5u Před měsícem

    Allah yakaralafiy hajiy

  • @sanifada9268
    @sanifada9268 Před měsícem

    Gaskiya ne duk abinda Hajia Naja'atu ta fada, har idan gwamnati bata canza salon mulkin ta ba zamu cigaba da fuskanta matsaloli dayawa.

  • @user-cf3eg9eb6x
    @user-cf3eg9eb6x Před měsícem

    Allah yajikan musulmi
    Allah yataimaki hajiya NAJA'ATU

  • @MuhammadMussadeeq-jc2lx
    @MuhammadMussadeeq-jc2lx Před měsícem +2

    Allah yayi miki albarka kinfi daurawa

  • @MustaphaSabo-bz3uk
    @MustaphaSabo-bz3uk Před měsícem

    ALLAH yayimiki shugaban kasa don alfarmar annibi Muhammad s a w

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Před měsícem

      Uwarka... mijin Hajiya. Mace bata shugabanci

  • @leaderofnow
    @leaderofnow Před měsícem

    I love her dressing ma Sha Allah❤

  • @SalahudeenBadaru
    @SalahudeenBadaru Před měsícem

    I like you so much my hajiya

  • @baharilawali3478
    @baharilawali3478 Před měsícem +1

    Allah ya kareki maman yasama rawuwa albarka

  • @sulaimanahmed9059
    @sulaimanahmed9059 Před měsícem

    Gaskiya ne hajiya ina ruwan dan lahira da mutuwa Allah muke roqo yakawo mana mafita a Qasarmu 😢😢

  • @UzairuMamudu-yy1dv
    @UzairuMamudu-yy1dv Před měsícem +2

    Hakane mama Allah ya Batmana ke ❤

  • @user-xd4hb5hg4e
    @user-xd4hb5hg4e Před měsícem

    Hajiya najja allah miki albarka

  • @jabeermuhd7191
    @jabeermuhd7191 Před měsícem

    Bayanan hajiya gaskiyane

  • @TanimuYusuf-v3j
    @TanimuYusuf-v3j Před měsícem

    Allah ya kara albarka

  • @abubakarhussaini2926
    @abubakarhussaini2926 Před měsícem

    i salute hajiya Najaa, tell them. the truth is bitter.

  • @aminuumar8035
    @aminuumar8035 Před měsícem +3

    “Ina ruwan Dan lahira da mutuwa” wannan gaskiya ne Hajia

  • @sadaqatuljariyahtv3099
    @sadaqatuljariyahtv3099 Před měsícem +1

    Ni dai nasan Malam Musa Yusuf Asadussunnah na ɗaya daga cikin malaman da suke faɗa da insecurity a nigeria,a kullum akan jawo hankalin kowane bangare yake tun daga Yan ta'addan,gwamnatin,matasa,malamaine har ma da matsan kuma a gaskiya yana ƙoƙari wallahi

  • @BasiruNakowa
    @BasiruNakowa Před měsícem

    Allah,yasaka,Miki,da,alkarri,naja

  • @sabiouali
    @sabiouali Před měsícem +5

    أنا من النيجر.؟. هذا كلام جميل جدا و شكرا

  • @UsmanMalamUmar
    @UsmanMalamUmar Před měsícem

    Masha allah

  • @UmarAhmadufandi
    @UmarAhmadufandi Před měsícem +1

    Kinfada tin'afarko hajiya wannan gaskiya uwarmu mamarmu allah yayi miki albarka karki gajiya ko shakka wajen fadan gaskiya da nemawa talakawa sauki

  • @bamboutosbafoussam8667
    @bamboutosbafoussam8667 Před měsícem +2

    Don Allah kar a tada kura Allah yabamu Zaman lapiya

  • @ahmadusman571
    @ahmadusman571 Před měsícem

    I really appreciate the positive contribution you always render to us, may Allah continue to protect you ameen, and we are always with you momy...

  • @Ibforex30
    @Ibforex30 Před měsícem

    Hajjaju❤❤

  • @basiruyusuf7273
    @basiruyusuf7273 Před měsícem

    Allah Yakara Lafiya HAJIYA Naja,atu🙏😍