Aminiya Trust
Aminiya Trust
  • 735
  • 5 312 755
Taurarin Zamani: Hauwa Abubakar Rijau
Jaruma a fim din Kwana Casa'in da Gidan Yawa da sauransu, Hauwa Abubakar Rijau, ta bayyana ainihin dalilin da auren matan Kannywood ba ya yin karko.
Hauwa, wadda aka fi sani da Princess Rijau a masana'antar ta shaida wa Taurarin Zamani cewa da gaske ne ana yi wa jarumai kan-ta-waye a Kannywood.
Princess Jidda ta kuma ba da labarin yadda fim din Marainiya ya sa ta samu daukaka, da kuma shawararta ga masu son shiga harkar fim.
zhlédnutí: 784

Video

Tarkon Mutuwa A Hanyar Garinmu -Al'ummar Kayarda
zhlédnutí 410Před dnem
Al'ummar garin Kayarda sun koka bisa yadda babbar hanya daya tilo da da ita a garin ta zame musu tarkon mutuwa. Jama'ar kauyen da ke Karamar Hukumar Takai a Jihar Kano sun bayyana cewa a kimanin shekaru 10 da suka gabata, sau uku ana sanya aikin gyaran hanyar a cikin kasafin kudi, amma har yanzu ba a gyara ta ba. A baya-bayan nan, karyewar babbar gadar garin ta kara dagula al'amurra, inda suna ...
Wata Sabuwa: Zanga-zanga ta raba Dan4ne da Aminu JTown
zhlédnutí 485Před dnem
Shahararren dan TikTok GFresh Al'amin ya kai ziyara gaisuwa a fadar mai martaba Sarki Kano inda ya yi bayanin cewa Sarkin neda kansa ya gayyace shi don yana bibiyarsa a soshiyal midiya
Tarihin Shehu Dahiru Usman Bauchi
zhlédnutí 1,7KPřed 14 dny
Ranar Juma'a 7 ga Yulin 2024 shahararren malamin addinin Musulunci kuma jagoran darikar Tijjaniyya ya cika shekara 100 a duniya, mun kawo muku wasu muhimman abubuwa dangane da tarihin Malamin
Yadda Yaran Uba Sani Suka Ci Zarafina Kan El-Rufa'i
zhlédnutí 28KPřed 14 dny
Fitaccen dan siyasa Abdulmajid Danbilki Kwamanda, ya bayyana dalilin da wasu da ake zargin 'yan sanda ne suka dana masa tarko suka kama shi tare da cin zarafinsa suna dauka a bidiyo. Kwamanda ya ce matakin da zai dauka ,shine na shari'a, yana mai cewa abin da kak yi masa ba zai sa ya canza takunsa na siyasa ba
Bakanuwar da ta auri Igbo a Kano
zhlédnutí 419Před 14 dny
Daga kallo guda wani dan kabilar Ibo da wata Bakanuwa suka fada a kogin kauna a birnin Kano. A yanzu haka sun yi aure, duk da yadda wasu ke kallon auratayya a tsakanin kabilun biyu a matsayin bakon abu. Ga cikakken labarin yadda wannan Bahausiya da ɗan kabilar Ibon suka hadu, soyayyarsu har zuwa aurensu da kuma yadda zamantewar rayuwa take a tsakanin ma'auratan.
Wata Sabuwa: Sadiya Haruna ta yamutsa hazo jim kadan bayan aurenta
zhlédnutí 3KPřed 21 dnem
A wani bidiyo da ya karaɗe soshiyal midiya, an ga maganin kuzarin saduwar aure da Sadiyar ta sanya wa suna ‘manpower’ a gefen gado. ALamu kuma sun nuna a lokacin aka kai ta gidan angon nata ne aka dauki bidiyon. A cikin bidiyon dai an ga angon nata ya zo ya buɗe fuskarta da ke rufe da lullubi kafin ya rungume ta cikin annushuwa, ƙawayenta kuma na sowa
Tarihin Kalandar Musulunci
zhlédnutí 379Před 28 dny
A wannan bidiyon za ku ji yadda aka fara lissafin kwanan wata na shekarar hijiriyya da sauran muhimman abubuwa game da kalandar Musulunci.
Abubuwan Burgewa Jirgin Kasan Garin Abuja a Nigeria
zhlédnutí 1,3KPřed 28 dny
A wannan bidiyo za mu zaga da ku cikin jirgin kasan garin Abuja, inda za ku ga abubuwan burgewa da ban sha'awa. Za ku ga yadda jirgin yake ciki da waje, sannan ku ji yadda fasinjoji ke ganin wannan sabuwar hanyar sufuri mai sauƙi da sauri. Ku biyo mu a wannan tafiya ta musamman! #abuja #jirginkasa #Nigeria #abubuwa #burgewa
Wata Sabuwa: Kalaman Dan Kuda Kabo sun tayar da Kura a Soshiyal Midiya
zhlédnutí 345Před měsícem
Fitaccen dan Kannywood Jamilu Zukari Kabo da aka fi sani da Dan Kuda Kabo ya ce duk mai farin ciki da kama mahfiyar Rarara idan aka bincika uwar Rararan ta fi tasa. A tattaunawarsa da Wata Sabuwa, Dan Kuda ya ce dalilinsa na fadin haka shi ne yadda mahaifiyar Rararan ke taimakawa mutane, ba ji ba gani duk da cewa daga ita har Rararan ba su da mukamin komai.
Taurarin Zamani: Dan Fulanin Shirin Dadin Kowa
zhlédnutí 268Před měsícem
Dan Fulanin shirin Dadin Kowa mai dogon zango, Jamilu Zakari Kabo, wanda aka fi sani da Dan Kuda ya bayyana yadda ya fara shirin fim a masana'antar Kannywood da kuma barkwanci a shoshiyal midiya. Dan kuda ya bayyana dalilin rigimarsa da Umar Bush da Abba G., sannan ya yi tsokaci kan yadda wasu jama'a ke murna bayan an yi garkuwa da mahaifiyar Rarara.
Wata Sabuwa : Haidar dan Adam Zango da Amina Rani ya sauke Alqur'ani
zhlédnutí 1,1KPřed měsícem
Haidar dan Adam Zango da suka haifa da tsohuwar matarsa Amina Rani ya yu saukar alqur'ani, a wani bidiyo da ya karade soshiyal midiya an gan ta tana murna saukar izifi 60 na dan nasu da ya yi.
Yadda kallon kwallo ya ci rayuka 2 a Kano
zhlédnutí 399Před měsícem
Yadda kallon kwallo ya ci rayuka 2 a Kano
Wata Sabuwa: Umar Bush ya samu mata 'yar Tiktok
zhlédnutí 765Před měsícem
Wata matashiya 'yar tiktok ta ce a shirye take ta auri Umar Bush ko ba lefe Matashiyar 'yar asalini jihar Adamawa ta zo Kano karatu ne a jami'ar Bayero inda ta fara sana'ar dinki da kwalliya kuma a nan ne soyayyar abaush ta kama ta.
Wata Sabuwa: Baba Ari ya roki 'yan mata masu shirin shiga Kannywood da su dakata
zhlédnutí 604Před měsícem
Mashahurin jarumin barkwanci, Baba Ari, ya roki matan da ke ƙoƙarin shigowa Kannywood da su yi wa Allah su yi zamansu har sai sun kammala aurar da waɗanda ke cikin masana'antar. Baba Ari ya ce duk duniya babu gatan da mace take da shi da ya wuce aure.
Wata Sabuwa: Babu ranar komawa gidan Sani Danja, inji Mansura Isa
zhlédnutí 651Před 2 měsíci
Wata Sabuwa: Babu ranar komawa gidan Sani Danja, inji Mansura Isa
Wata sabuwa: Abdul Sahir ya bar Fim har abada
zhlédnutí 521Před 2 měsíci
Wata sabuwa: Abdul Sahir ya bar Fim har abada
Shekara 25 na Dimokuradiyyar Najeriya
zhlédnutí 173Před 2 měsíci
Shekara 25 na Dimokuradiyyar Najeriya
Halin da muka shiga a shekara daya ta mulkin Tinubu
zhlédnutí 414Před 2 měsíci
Halin da muka shiga a shekara daya ta mulkin Tinubu
Wata Sabuwa: Murja Kunya ta bayyana ainihin wanda ya karbi belinta
zhlédnutí 1,1KPřed 2 měsíci
Wata Sabuwa: Murja Kunya ta bayyana ainihin wanda ya karbi belinta
Yadda na tsinci 100,000,000 na mayar wa mai su
zhlédnutí 401Před 2 měsíci
Yadda na tsinci 100,000,000 na mayar wa mai su
Rayuwar Dattijuwa Mai Sana'ar Ga-Ruwa A Kano
zhlédnutí 406Před 2 měsíci
Rayuwar Dattijuwa Mai Sana'ar Ga-Ruwa A Kano
Wata Sabuwa: Shekarun Hadizan Saima sun janyo mata caccaka a soshiyal midiya.
zhlédnutí 3,7KPřed 2 měsíci
Wata Sabuwa: Shekarun Hadizan Saima sun janyo mata caccaka a soshiyal midiya.
Taurarin Zamani tare da Malam Zaidu
zhlédnutí 433Před 2 měsíci
Taurarin Zamani tare da Malam Zaidu
Yadda aka ƙona masallata a Gezawa
zhlédnutí 3,5KPřed 2 měsíci
Yadda aka ƙona masallata a Gezawa
Garin da maza ke gudun mata saboda boko
zhlédnutí 540Před 2 měsíci
Garin da maza ke gudun mata saboda boko
Wata Sabuwa: Fatima mai Zogale ta hada rigima
zhlédnutí 3KPřed 2 měsíci
Wata Sabuwa: Fatima mai Zogale ta hada rigima
Taurarin Zamani: Aminu Ala
zhlédnutí 606Před 2 měsíci
Taurarin Zamani: Aminu Ala
Yadda aka yi Baje Kolin Littatafai da Adabi na KABAFEST
zhlédnutí 2,3KPřed 3 měsíci
Yadda aka yi Baje Kolin Littatafai da Adabi na KABAFEST
Wata Sabuwa: An kai saurayi kurkuku saboda Fatima mai Zogale
zhlédnutí 5KPřed 3 měsíci
Wata Sabuwa: An kai saurayi kurkuku saboda Fatima mai Zogale

Komentáře