Yadda na tsinci 100,000,000 na mayar wa mai su

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 9. 09. 2024
  • Dan agaji Salisu Abdulhadi da ya tsinci kudaden da suka haura Naira miliyan dari a Keke NAPEP dinsa kuma ya mayar da su ga mai su, ya bayyana cewa dalilinsa na haka.
    Abdulhadi wanda abin da ya sa ya samu kyaututtuka da karramawa kan halin kirkinsa ya kuma bayyana abin da ya fi faranta masa rai a cikin kyaututtukan.
    Sannan ya shawarci matasa da su kasance masu tsoron Allah a duk halin da suka samu kansu.

Komentáře • 2