Wata Sabuwa: Umar Bush ya samu mata 'yar Tiktok

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 9. 09. 2024
  • Wata matashiya 'yar tiktok ta ce a shirye take ta auri Umar Bush ko ba lefe
    Matashiyar 'yar asalini jihar Adamawa ta zo Kano karatu ne a jami'ar Bayero inda ta fara sana'ar dinki da kwalliya kuma a nan ne soyayyar abaush ta kama ta.

Komentáře •