An kamata a saudiyya kan kalaman madigo a tiktok da isharori da tayi ta bayan gida.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024

Komentáře • 90

  • @aliballamba4084
    @aliballamba4084 Před 2 lety +4

    Allah yasaka shekh abu Aisha yayi maka albarka

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 Před 2 lety +6

    Gwaranda sunka kamata
    Allah swt ya staremana imaninmu Amin.

  • @muhammadsalisualiyu3598

    Assalamu alaikum ministan sadarwa Sai ya shirya amsar da zaiba Allah ranar lahira idan Allah ya tambayeshi dan nauyin Hana wannan abu yana hannun hukuma ne ALLAH YA SHIRYARDAMU

  • @idrissayaro1742
    @idrissayaro1742 Před 2 lety +2

    Mallan yabaku lada kunfadi Gaskiya mallan allah ya kare mu damu da al umma

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou Před rokem +1

    جزاكم الله خير الجزاء

  • @danhausa1998
    @danhausa1998 Před 2 lety +3

    الله يجزاك عنا وعن سائر شباب المسلمين خير

  • @yakoubouUmar
    @yakoubouUmar Před 11 měsíci

    Inna lillahi wa inna ilaihin raja um allah kashiryemu kasa mudace katsaremana imanin da mutuncinmu ya allah duk rintsi da wahallah ya allah karka barmu da iyawarmu ya sarki amsa kiran bayu dan kaunarka da fiyayyan halitta annabi Muhammed s a w

  • @user-hn8ri7tr5i
    @user-hn8ri7tr5i Před 2 lety

    Gaskiya kabada labarin a yanda yki ba qarya malan allah Ya qara basira.... From saudia

  • @laminuahmed9983
    @laminuahmed9983 Před 2 lety

    Ma sha Allah malan Allah ya kara daukaka da basira

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou Před rokem

    اللهم امين يا حي يا قيوم يارب العالمين

  • @rabiabdurrahman9768
    @rabiabdurrahman9768 Před 2 lety +2

    Anya ko ba karshen zamanin ne ya zo ba? Ina kunyar diya mace ni Rabi? Allah ya kyauta amin.

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 Před 2 lety +1

    To allah ya kyauta

  • @abubakaribrahim646
    @abubakaribrahim646 Před 2 lety +2

    wallahi wannan yarinyarfa baqar kirista ce ba musul mabace nasanta

  • @_-Fatima
    @_-Fatima Před 2 lety

    Alllah ya kwauta. Alllah ya shiryesu ya shiryemu ya shirya mana zuriya gaba da baya. Malam muna godiya Jzk khairan.

  • @lawalsahura8463
    @lawalsahura8463 Před 2 lety +2

    Masha Allah

  • @gerawabtv2858
    @gerawabtv2858 Před 2 lety +2

    allah yakaremana imanin mu

  • @hassanauwal
    @hassanauwal Před rokem

    Allah yashirya

  • @FatemaHasua
    @FatemaHasua Před 25 dny

    S,A,W🥰🥰

  • @kabirmohammed-xk5dx
    @kabirmohammed-xk5dx Před rokem

    Nagode da aikin hukumar saudiyya ba irin tamuba hakan dasukayi mata yayi daidai

  • @Fatma-tr2im
    @Fatma-tr2im Před rokem

    Gaskiya kam wlh

  • @mnnnm2365
    @mnnnm2365 Před 2 lety

    Allah ya shirya

  • @ashantymuhamd5838
    @ashantymuhamd5838 Před 2 lety +1

    Allah kasarimu kasaremana Amin mu

  • @moustafatabanibatanimoussa4084

    Allah raba mu sharrin su Ameen

  • @hakimdanekruwa3830
    @hakimdanekruwa3830 Před 2 lety

    Macha Allah wallah gaskiya ne malamne 😢😢

  • @zullumtv7013
    @zullumtv7013 Před 2 lety

    ماشالله جزاك الله خيرا

  • @yunusgibril8507
    @yunusgibril8507 Před 2 lety

    Mallam kayi Gaskiya, Allah yakara Ilmi da fahimta

  • @Mallambashirmangaf
    @Mallambashirmangaf Před 7 měsíci

    Mallam bishir mangafi musawa Katsina ALA kyauta

  • @aishaibrahim4884
    @aishaibrahim4884 Před 2 lety +1

    Subhanallahi

  • @umeumar6583
    @umeumar6583 Před 2 lety

    Hasbnallahu wa ni'imal wakil Allah ka shiryamana zuriya

  • @aminusirleh2321
    @aminusirleh2321 Před 2 lety

    Abu aisha wan,nan yanxu a kasar hausa ma fitinar ta bullo kai yanxu haka a chikin iyaiyan hausawa masu Kiran kansu musulmi ya kai matsayin da yaran al,Umar musulmi suna iya fitowa suna video a chikin hotel masifan abun ma da,a che suka dai abin dai kare akansa da akwai sauki Amma yada bar,nan shine masifar gwamnati tanji tana gani Amma wallahi mlm suna iya bakin kokarinsu suna wa,azi wa,al umma sai yasa mu bama zargin maluma akan komai suna kansauke nawyi da allah yaba su saura ya rage wa shuwa ga bani allah yasa ka ma maluman mu na addinin musulmi ka kawo dai dai tuwa tsaka nin mlman mu don a hadu abi koyar wan ubangiji allah da manzon sa (s,a,w)❤ ABUN KAUNAR MU MUHAMMAD RASULILLA.

  • @aliabubakaralidamalibaba970

    Allah ya tsare mana zuri'armu da imanin mu

  • @samailamourtala3513
    @samailamourtala3513 Před 2 lety

    Subahanallh to Allah ya tsare mu

  • @alhassansalisu4811
    @alhassansalisu4811 Před rokem

    Kai dinma malam bai kamata kana tayasu yada alfasha

  • @gaskiyatafikwabo3531
    @gaskiyatafikwabo3531 Před 2 lety +2

    Allah ka tsaremuna imanin mu amin

  • @Dollaers
    @Dollaers Před 2 lety

    Allah yakara tsaremu da kariyarsa

  • @riyadulfaidahchannel3386
    @riyadulfaidahchannel3386 Před 2 lety +1

    Assalamualaikum barka da kokari amma kaga wani a tiktok abu salmah yana wa azi a sosai a TikTok amma da fara CZcams yana karatu baya samun views amma a TikTok views sunyi yawa ma

  • @sadikahamed1213
    @sadikahamed1213 Před rokem

    Ammen

  • @shamsudeen6433
    @shamsudeen6433 Před 2 lety

    Allah ya sakama da alkairi da fadakarwa

  • @bayaronasiru1201
    @bayaronasiru1201 Před rokem

    Mash allhu

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ

    Ameeeeen ya rabbi jazakumllahu khairan

  • @abdullahiabubakar8846

    Subhanallah!!

  • @khadijahussainusman4328

    Wlh mallam wanan yarinyar akalamanta wani inkaji zakayi mamaki yada tafurta su

  • @slwamusa709
    @slwamusa709 Před 2 lety

    الله يهدينا ويهدي الجميع مسلمين يا رب

  • @khadija7978
    @khadija7978 Před 8 měsíci

    Saudia akwai doka sosai w'h

  • @bashirbuhari8235
    @bashirbuhari8235 Před 2 lety

    Allah yasaka da alkhairi

  • @dunfuchetv1714
    @dunfuchetv1714 Před 2 lety

    Allah daukaka Musulinci Da musulmai

  • @illiassouamadou8732
    @illiassouamadou8732 Před 2 lety

    Gaskiya

  • @rabeiliyasyachikaffa3566
    @rabeiliyasyachikaffa3566 Před 2 lety +2

    malam gaskiya munagidiya dafadakarwa

  • @saraki1910
    @saraki1910 Před 2 lety

    Yakamata mallam kadaina dauko direct video mutane kana magana akansu ina jiyemaka karsu kaika qara
    Sannan abu nabiyu dauko video kasa shima kamar kana qara yadashine ga duniya domin harga Allah idan ba anan ba banga wannan video ba
    Allah yasa mugyara baki daya

  • @aliyyumustapha8853
    @aliyyumustapha8853 Před 2 lety

    اللهم آمين يارب العالمين

  • @ibrahimyahuza9613
    @ibrahimyahuza9613 Před 2 lety

    Allah yasa akasheta

  • @fatamaal1741
    @fatamaal1741 Před 2 lety

    Inalillahiwainailehiraju un😭🙄🤲🤲Allah ya shirya😔🤦‍♀️

  • @malamrisse7642
    @malamrisse7642 Před 2 lety +1

    Wannan sakarchine kouma say tayi da nasani loukachin kadanne

  • @shamsumustapha8591
    @shamsumustapha8591 Před 2 lety +2

    Inna lillahi wa inna alaihi raji'un Allah ya shirya🤣🤣😭😭🤣

  • @tsahiroudanmalan7185
    @tsahiroudanmalan7185 Před 2 lety

    Allah ya kyauta

  • @hajiyahauwasaudiyya3585

    saudiyya basa wasa a gwau doka
    mai zafi

  • @MDAbdullah-im3sn
    @MDAbdullah-im3sn Před rokem

    🤙🤙🤙🤙

  • @abusadeenabusadeen91
    @abusadeenabusadeen91 Před 2 lety

    Gaskiya Tik Tok a nigeria a nuba ne ... musaman arewacen Nigeria

  • @umarsalisu3895
    @umarsalisu3895 Před 2 lety

    Gafarta ta MALAN AGAYAWA PROF. PANTAMI ARUFE KAFABIN BATSA A SUDAN BAKAISA KABUDE SITES NA BATSABA

  • @tawildogo8593
    @tawildogo8593 Před 2 lety

    Allah shirya mu

  • @slimayounes9205
    @slimayounes9205 Před 2 lety

    Hasbunallah

  • @kdhdbdissh778
    @kdhdbdissh778 Před 2 lety

    👍👍👍👍

  • @user-uu4ql2er7v
    @user-uu4ql2er7v Před 2 lety

    نسأل الله ان يهدي نفوس الجميع المسلمين
    اللهم لاحول ولاقوة لنا اللى بك اللهم أصلح لي أولادي و بناتي و اولاد و بنات المسلمين يارب أصلحهم و أصلح بهم الأمه اللهم جنبهم الزنى و اللواط يارب العالمين

  • @isyakouhayatou9640
    @isyakouhayatou9640 Před 2 lety

    Malam abar saka ire'iren wannan kalamu

  • @muhammedadamu6013
    @muhammedadamu6013 Před 2 lety

    Wadannnan sune suka jawuma Nigeria masifun da take ciki Shaggy

  • @abdulkadricisse5613
    @abdulkadricisse5613 Před 2 lety

    In n

  • @moussaabakar5576
    @moussaabakar5576 Před 2 lety

    😭

  • @mamanmasaoud3959
    @mamanmasaoud3959 Před 2 lety

    JPEG

  • @yayezakari4541
    @yayezakari4541 Před 2 lety

    Jaqqqq

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 Před 8 měsíci

    Durun uwarta

  • @musaimam
    @musaimam Před 2 lety

    🙏🙏

  • @hajiyaumma2029
    @hajiyaumma2029 Před 2 lety

    Mlm hukumar nigeria batadau.mataki.akan kisan mutane ba.baletadau mataki.akan abida.suma basa kaucewa.akai.yawancinsu.sedai kawai.addu ar.

  • @waliysheikhtaheer3567
    @waliysheikhtaheer3567 Před 2 lety

    Banza wawa mai da addini Allah yatonama asiri

  • @muhammedsunusiyusuf4998

    Bata da mafadi

  • @muhammedsunusiyusuf4340
    @muhammedsunusiyusuf4340 Před 2 lety +1

    Jahila ce

  • @sasaww
    @sasaww Před 5 měsíci

    بالله خليك في هرجه النيجيريين ايش دخلك في حاجه السعوديه

  • @muhammedsunusiyusuf4340
    @muhammedsunusiyusuf4340 Před 2 lety +1

    Jahilci mugun ciwo

  • @bashirusman3566
    @bashirusman3566 Před 2 lety

    Subhanallahi

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 Před 2 lety

    Allah ya kyauta