Nura M Inuwa - Gamji Ubansu Arfat (Latest Hausa song 2022)
Vložit
- čas přidán 8. 07. 2022
- Please subscribe to Nura M. Inuwa official CZcams channel:
/ @nuraminuwaofficial
--
#NuraMInuwa #NuraInuwa #HausaSongs #HausaMusic #ArewaFilms #HausaFilms #NigerianMusic #SaniDanja #RahmaSadau #NafisatAbdullahi #AdamZango - Hudba
Allah yabiya Sarkii Maizamani
ALLAH dai yakara maka basira da daukaka da Nisan kwana.
Kariyar UBANGIJI ta kara tabbata agareka 🤲🏻
ALLAH yaqara tsare ka mahadi namu
Mika akibou gaï chika miagidq mouar m niwa
Noura Nigéria
Fatan alkairi da fatan anyi sallah lpy uban mawaka gwanina nura m inuwa
masha allah
Macha allah Allah sarki Nura kafin wokka halche hausa
Munagodiya sarki Nura minuwa.
Macha allah daku sarki mawaka💗💗💗💗💌💌💌💌
Da kyau, nawa👍👍👍
masha Allah Allah yakara basira da daukaka
Gaskiya malam nura indai waka ce bakada na biyu daga kanka antashi Allah yakara basira da nisan kwana da arzuki me yalwa🤲
okay
Hmmmmm Nakan Rasa Mai Zance Aduk Lokacin Da Naji Irin Wannan Tsantsar Fasaha Mai Gida Yanayin ta sai Dai Kawai Muce Allah Ya Kara Hikima 🥰🥰🤴🙏
Wallayi Kai na daban né sarkin waka
Allah ya kara basira, dukan masoyin Nura m inuwa ya ce Amin 🤲🏿🤲🤲🤲
ameen
Macha allah sarki nura allah ya kara basira
Ma cha allah nura m inuwa
Mach'allah
Kanayi Muna jin daɗi Sarkin masoya,👍👍
Masha allah king
ماشاء الله
Sarki m inuwa allaha ya tsare
King 👑
Macha allah
macha Allah fatan alkairi agareka nura_m_inuwa jagoran mawakan hausa Allah yakara basira da daukaka kuhuta lafiya Saraki sunqi Allah yaso
Allah yakàro basira Nura sarkin mawakan hausa...
Bonne chance 2023 nura m inuwa
Da kyau
Masha allah oga ❤️❤️❤️
Mashallah
Gaskiya ne sarki m inuwa kana lokacinka
Masha Allah Nura Allah yakara daukaka agaskiya bansan abinda zance maka ba amma agaskiya inason wakokin ka sosai ina kuma kaunar jin wakokinka koda ina cikin bacin raine Allah yakara daukaka ya kuma cigaba da kareka aduk inda kake
Allah sa inga dodado ogo nura m inuwa
Masha Allah yakaralafi 🤲🤲🤲🤲🤲🤲👏👏👏👏
King
Allah ya kara kare mana nura m inuwa
Masha Allah 🙏🌹🌹🤲🤲 Gaskiyane sarkin Waka
masha Allah alhamdulillah nura da nuhu sahreef Côte d'Ivoire merci merci merci
Allah sarki nura Allah yasyareka ameen
King sai dakai🔥🔥🔥🔥
Sarkin Waka baban Farrah,gaba garkami wandon karfe ko Basu so Allah ya yards👍👍👍
Nura Jigo wallahi kaine garkuwar waqah jekah shugaban mawaqa
ما شاء الله لا قوه الا بالله
Allah shi kara basira mai gidana
Oga allah kara lafiya
Allah ya ja zamanin oga
Masha allah
Nura class is permanent, Allah swt ya kara lfy da basira Nura na
Nura kenan Allah ya kara Lafiya
Masha'allah
Masha Allah mai gida Allah ya kara dau kaka da basira
Allah yakara nesani kwana sarke
Allah ya qara basira a dade ana cigaba da yi
Oga ka sha gabansu kaina
Gamji unan su Arfat
صلي.لله.عليه.افضلا.نحبه.والله.❤😅
BARKA DA SALLAH munason warkar maisouna nana
Allah kare Mai gida fasihin mawakan hausa gaba gaba🔥🔥🔥
Masha Allah 🤲🤲🙏👍
Allah ya taimaki oga
Allah ya Kara daukaka
Kaima gamji ne nura
Akou karchen zoubar zanche nura🙏💯💯💯
Sarkin Waka Allah Yaqara Iyama
Màsha allah
Sai kayi babunsu
Allah yaja da kwanan sarki
Yayi
Aslm mai gd nura m inuwa Allah yakara basira
Masha Allahu
محمد.محاجر.تحيتي.لكم.وصبح.الخير.اناجي.نور
.ني.طن.ادروا.سنوا.ورا😅
Nu m inuwa gwarzo
Allaraman mawakakenan
King of Kings
Nura kai kuwarone kagagara
J'adore et j'aime beaucoup
J'aime cette chanteur je suis malien
Je vous aime Niger i love 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Masha.allah
Allah 🤲ya ƙara basira Sarkin mawakan Hausa🧕
Nura m Inuwa 🌺💜💖💗💞💟🌼🇳🇬🇳🇬
Sarkin Day ne
Nice songs
Macha allah ya kara basira
Mai gida nura da kalamai kafisu
Gaskiya wakarnan tasamu tinani
Da nutsuwa da mutunci.💯
Uban umar m shareef 💙💙❤❤💙💙🙏
Legend ❤
Ql
منورين يا الحبيب
Yae
Hakane
Masha Allah mai gidana Allah ya kara basira , ya labarin albums ne ????
Sarki waka
❤🎉 ou nsssa
Thank you Mr. Nora and Happy New Year
🎉🎉❤
Wow 🥰🥰💯
Masha.allah😅
Aslm nurabarka da sallah dan Allah nura a kwaiwata wakarka wace kake maganar shek jafar damandela nakasaganeta nayetanemanta baganetaba yaza ayi nasameta?¿???????
❤❤❤❤
Slm oga
Hausa Lyrical King
cool
@@nuhusahreef1367 1
La star
❤
gaskiane Sarki imam Abban Farhat
Muna biyedakai