Nura M Inuwa - Jarumin Maza - Official Video 2020
Vložit
- čas přidán 18. 08. 2020
- Please subscribe to Nura M. Inuwa official CZcams channel:
/ @nuraminuwaofficial
--
#NuraMInuwa #NuraInuwa #HausaSongs #HausaMusic #ArewaFilms #HausaFilms #NigerianMusic #SaniDanja #RahmaSadau #NafisatAbdullahi #AdamZango - Hudba
Ubangiji Allah Yakara Basira Nura Sarkin Waka❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Masha Allah nura m inuwa Allah ya Kara basira
Kayi Nura m inuwa gaskiya wlh tallahi Kai na dabanne ba mutumba Sai rabbana . Inai Maka fatan alheri a Koda yaushe Allah yakara basira gaskiya Waka tayi sosai
Nura sarkin waka 💯
Allah yakareka Allah yakara basira
Allah kara basira ,wallahi muna jindadi sosaï
Wannan zancen gaskia ne
Jirgin sama mai masoya dayawa👌👌👌👌👌🚊✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️
Masha Allah ogana nura m inuwa sauran tsirrai
🎉masha allah alhamdulillah 🎉
Bawan Allah ikon Allah gagara gasa Nura katafi kayi nisan Allah yaqara daukaka da nisan kwana maï anfani Allah yasa ga gama da duniya lafiya
Allah ya kara daukaka babban oganmu Allah ya biyaka da alkaire kaiya ka huta mudaman akullum haka mukeso 👌👌👌👌👌👌👌👌👌👌👌👌👌👌
ma cha allhu mai gida allah ya dja zamani amine
Allah ya karabasira mawaki hausa nura m inuwa sarkin mawaka
Gabadai gabadai abban Farrah sunja kaja sunfadi Allah yakara basira daga muawuyya altine bodinga.
Waka tayi Dadi sosai.Allah yakara basira
Ina ta godiya nura m inuwa idai wakace aduk duniya banga wanda wakarsa take burgeni kamar ka ina kaunar ka sbd Allah wlh
A gaskiya Nura kai nadabane
Baza ayima gorin sana a ba wallahi Allah ya tayama
Yayi nawa
Gaskiya ne oga allah kara nisan kwana
Masha Allah
Masha Allah jamuje Allah yayi jagora
BABU KAMARKA INDAI A WAKAR HAUSA CE NURA ALLAH YA TAIMAKA
Allah ya qara basira babban malami, shehu Nura
Dis song is super b...Nura wallahi kayi.
Nura m inuwa sarki Allah yakara basara
Gaskiya ne. M.inuwa kanan haryanzu
Wow Allah ya kara basira fasaha da daukaka wlh ina jindadin wakokinka Allah ya biya. 🙏🙏🔛🔝💯
Allah yaqarabasira Dan Anabbi Muhammad
Allah ya kara basira sarkin mawaqan Hausawan Duniya
Macha allah
Allah ya Kara basira Dan Musa jikan inuwa zaki ba ruwan ka da kanzo na goye barunka da gwalo. wanna bawan Allah yai daban da mutane wallahi Allah ya yi basira anan 💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪
Masha Allah hu munama tukar kau naka mai gida nura m inuwa
Masha Allah nura m imuwa Allah ya karabasira ya kara tsaremana kai afadanduniya 👍👍👍👍👍👍👍✔✔✔✔✔✔✔❣❣❣❣❣🇳🇬🏃♀️🇸🇦
Barka dadare nura Allah yakare sharie
Gsyne sarki Allah ya qara basira
Allah y kara basira sarki hakan yanaimana dadi
Allah temaka nura❤
Very nice NURA m inuwa
Nura m inuwa. مرحبا مشالله تبارك
Nura m inuwa inasan wakar muqaddari ta baya zan iya samun ta
Allah kara basira danisankuna
Allah ya kara basira nura
Allah yakara basira sarki
Masha Allah gaskiya awannan Duniya bawani mawaki Wanda zaidaga hannu Idan kana kusa fatana Allah yasa kagama da Duniya lpa amin
Ameeeeeeeen ya Allah swt
Ba karya maigida nura,
Masha Allah munga wannan Allah Yanuna mana wayan can
Allah yakara basira waka tayi dadi
Allah Kara basira da daukaka
Masha Allah ✅✅✅
Jinjina agare sarki m inuwa
Allah yakara basira
Masha allah ya qara bassira yayana
Asalin Wakar Hausa Sai Malam Nura
Aikin ka na kyau oga nura Allah kara daukaka
Gaskiya munji dadin wakar Allah karo basira muna tare
Wow Masha Allah, gaskiya wannan wakar tayi dadi sosai, ai nadauka ta farkon zatafi wannan sai kuma naga, jarumin maza ta rufe kofa, Allah ya Kara basira gwani na gwanaye
❤❤❤ n m inuwa
Nura ikon Allah...👍👍
Sai oga Masha Allah gaskiya wani lokacin ne Naka muna godiya domin abubuwan
Allah yakara basira dubu jiran guda 1
Allah ya Kara lfy da basira
Allah y kara basira mai gidanmu
Allah ya karabasira
Masha allah
Gaskiyane sarki tayi
Allah yakara basira da daukaka sarki
Allah ya tsare muna kai sarkin wakar hausa nura m inuwa
Allah yakara basira
Allah yakara basira Sarki Nura
Nura na, Allah swt ya kara lafiya da dogon kwana
Allah yaja zamani sarkin Waka nura m inuwa
M.inuwa ka fi karfin su
Allah Y Kara basira Nura m inuwa
Gaskiyane me gida da ransu za ayi komai akan idonsuma kuwa allah yakaro basira
Daga musa hausari babban layi maiduguri Gaskiya oga Abu Yayi kyau Allah ya Kara basira
Allah ya Kara basira da dauka da Nisan kwana me albarka
Alah kara basira sarki
Ka 'Kure Wak'a Qut Chairman Ni Aduniya Banga Wakar Dazakai Batai Dadiba Kai Sarki Neh Haka Allah Yatsara Kazama Icen Dashi Ka Suturta Kallon Karshen Ka💪
Sarkin mawakan hausa
Macha Allah sarki waka Allah chi albarkaci rayuwaki sarki waka 🦁🦁🦁🦁zaki
MASHA ALLAH
muna nan da yawa kowa na fada wagga tafi wancan
Aiki yayi oga thanks
Allah yakara basira yakareka da sharrin makiya.
Alhamdulillah Masha ALLAH laquwata illah billah kurun kusss Qarshen zance
Abokina sannu da kokari kaga mai gaiya mai aiki ko
@@hassinoftown1580 sosai kam abokina ALLAH ne ya amince mana
Macha allah allah yakara daukaka da basira sarki nura m inuwa
Masha allah allah ya basira abban Farrah
Nura m inuwa duniyan waka nara kalmar da zanyi magana da ita akanka saboda nasan mezan ce ka wuce haka Allah ya tsare mana kai
allah kara bassira
Allah yataimaki sarkin waka
Allah kara basira
Masha Allah rabbih yakara basira
Masha Allah
NAMU BA IRIN NASU BANE
gsky sarki nura kai na daban ne a cikin mawakan duniya baki daya ba iya mawakan Hausa ba ma wlh 💃🏽💃🏽💃🏽🎤
Allah ya kara daukaka 🙏🙏🤲🤲
Masha allah allahya kara basira nura
Ok
Mungode ma Allah
Masha allahu Allah abin godiya oga nura m inuwa Allah yakara basira
Allaah yakara basira yaya
Sarkin waka: agaski kaidin nadabane,duba yanda ake saka baiti,ake saka Hausa cikin Hausa kuma ta bada ma'ana, ga nishadi ga mai sauraro.ALLAH mai iko.
Masha Allah sarkin waka Allah ya kara basira yauma ma ka kara samu farin ciki kamar yadda ka saba godiya muke Allah ya biya ABBAN FARRAH
Masha Allah, Allah ya kara basira da fasaha oga sir @nura_m_inuwa
Nura namune Allah ya karika mallam
Masha Allah 😍😍😍
Ma cha allha
Allah ya kara daukaka sarki muna amin
Allah ya tsareka daga makiya
Nomal
Nura kakararike allah
Fatan alheri Nura wannan waka taja hankalina kwarai dagaske Allah yakara daukaka da nisankwana