Nura M Inuwa - Sani Hamisu (New Song 2022)
Vložit
- čas přidán 8. 07. 2022
- Please subscribe to Nura M. Inuwa official CZcams channel:
/ @nuraminuwaofficial
--
#NuraMInuwa #NuraInuwa #HausaSongs #HausaMusic #ArewaFilms #HausaFilms #NigerianMusic #SaniDanja #RahmaSadau #NafisatAbdullahi #AdamZango - Hudba
Allah yakara basira mungode da goron sallah Allah maimaitamana.
Nura Jiya, Nura ayau , Nura Gobé ma Kaine incha Allah
Nura m inuwa Allah yakarabasira 🤲🤲👏🇳🇪🇳🇪🙏🙏
Abban Amina mijin Amina abban Farrah Allah jazamani
Masha Allah. Ko kai sarki. Ka bar magauta chan suyi zamansu, basai ka dinga basu lokaci wajen ambatar su cikin wake ba. Allah Ya kara bisara. Amin
Oga barka da sallah
Barka da sallah kenan nura m inuwa yayi
Allahu akubar danhalak banda yada zankwatantaka Sai d'aï inkiraka dashen Allah nura kabiya Allah ya biyaka Ina rokon Allah yakashe makiyinka sakon bayan sakon ameen
Da fatan barka da sallah
Masha Allah Barka.da salla
M.inuwa.abba nan.farra
Nura sarkin Waka ko baasoba Dole Allah ya tsare mana Kai giwa.
Sarki bamu da haufi akanka ta Allah kawai muke jira badai wani Dan adam uban farrah❤️🔒🔒 Allah ya dada tayama💪💪
Masha Allah Nura m inuwa Allah yakara basira
masha allah, allah ya taimaki sarki mai dogon zamani. har gobe kai na dabanne, ubangiji allah ya kara daukaka.
Sarki Mai dole, Allah ya Kara basira, Ina maka barka da sallah da fatan Kai sallah cikin koshin lapia.
Allah yakara Daukaka chairman
Gaskiyane maigida wanda ya.iya yafuta Allah yakara basira 👈👈
Allah yakara basiya
Gaskiya m inuwa ka iya koda’ mutum wallahi in Allah yayi muna da rabo muma sai ayi mana
Fatan alheri ❤️
Wallahi wannan sarkin Waka ne
Allah ya saka da Akhairi,Barka da SALLAH
Masha allah allah ya kara basira ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Yayi kyau mu gode sosai
wow macha allah allah ya kara basira sarki
Barka mu da sallah Allah ya maimaitamana ta badi inda rai da lafiya ameen suma Ameen
Allah Sarki oga m inuwa fatan alkairi
Allah yakara shiga cikin lamarinka sir
Masha Allah Allah yakaradaukaka
Mach'allah
Macha allah Sarkin wakar Hausa m inuwa potah potah dai oga Nura baba araft
Allah yakara daukaka
Masha Allah abban Amina Allah jaxamani
Allah ya kara basira sarki
Sarki 🥰🥰🥰
Baban yallow kace kaima Kana yin sarki Nura
@@buharihassan1806 Eh mana Sarki ai Namu ne
Wow fantastic sarki nura up up up
Masha Allah Sarki Nura
Waka Tayi Dadi Sosai Masha Allah 🥰🥰🎻🙏
Macha Allah sarkin waka ko suyarda koma basu yardda ba duniya tasani bawani se kai
Allah sarki godiya muke allah ya iya muna 🤗
Allah ya Kara basira mai gida muna tare dakai 100%
Masha allah na m inuwa
Mach'allah nura m inuwa 🥰🥰🥰barka da sallah 🙏🙏🙏
Allah ya Kara basira
🔥🔥🔥🔥
Barka da sallah oga
Kai gwani na Allah yabiya abban Farrah
Sarki! 👌
Macha allah allah kare nura m Inuwa allah kara basira
🥰🥰🥰🥰Nura Namuuu
Muje zuwa oga na
Nura m inuwa
Ina gwani wani ga nawa ,wanda ya iya ya huta sarki kake Nura
Masha Allah
sarkin waka ✌
Masha Allah
Nura m inuwa Allah yatayimaka
Masha Allha
Wai waye sani Holland
Allah ya kareka sir Allah ya ninka basira
Allah ya kara suturah megida abbban Aisha 🇱🇾🇱🇾🇱🇾❤❤❤❤❤❤
Barka da sallah
Sarkin Waka nura m inuwa done
Macha allah allah ya biya
Allah ya jaa zamani sarkin mawaka tauraron jiya da yau da gobe insha allah
Daga ni na 🇳🇪
Wlh nura kainuwane
Macha allah 🤲
Gaba gaba dai Nura Allah yakara basira da daukaka
Godiya zuwa gareka nura
Allah ya biya ya kara lafiya da nisan kwana ameen ya allah
Remain as King 👑👑
eh mana nura da kyaw 💔💔💔💔💔💔
masha allah💥💥💥💯
Barka da sallar eid
allah ya kara basira sarki
gaskiya Isah Gwambe ya fi kowa iya buga gan gar mai gida
Kafi karfin horo👫👫👫
Masha allah tubarikallah
Masha Allah da kyau Mai gida
Ina maka barka da Sallah!!!
Fatan alkairi gareka sarki nura m inuwa
Masha allah
Masha Allah tabaraqallah
Masha Allah tabaraqallah ,so gorgeous
nura duniya ne kai
Nura nine Ismail ina sanka
Nagode sarki Waka oga
كل سنه وانتم بخير
Jinjina ga sarki, kowa ya bika.
Namu gwanin shine sarki waka ba zancen wasa ba.
Sarki 🙏🙏🙏🙏
Masha Allah Tabarakallah
Wannan kirari da Kai yafi dacewa SARKI
Masha Allah 🌹🌹🌹🙏🙏
Sarki nura
🥰🥰👍❤💏💌💝
Macha allah
Sanin aiki rage wahala sai dakai mai gida
Masha Allah merci
Nashah
Fist view
👍👍👍👍❤❤❤🧡Aaliam
🥰🥰🥰🥰💙💙
Holland🔥🔥🔥🔥
Macha Allah 👌👌👌👌👍👍👍
Sesarki kasha gabansu baban farrah da miyfirrah
Asalamu alekum